Sashe 58
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ke yarinya ce, bazaki ta
a iya fahimtar yanayin da uwa ke kasancewa aciki ba alokacin data rasa wani
angare daga cikin rayuwar ta, musamman idan ta rasa tabbacin shin ta rasa shine na har abada ko zai iya dawowa gareta"
"Kamar ya umma?" Murmushi tayi ha
e da cewa,
"Shiyasa nace bazaki iya ganewa ba Amira, addu'a ta kawai ALLAH kasa na cika da imani, amma har na mutu wannan mijin na azuciya ta.." ta
are zancen tare da fashewa da wani irin kuka mai cike da ban tausayi da tarin ma'anoni daban daban, tagumi Amira tayi tana jin
acin kukan mahaifiyar tata a zuciyar ta, ita kanta takan tsinci kanta cikin damuwa aduk lokutan da irin wannan yanayin ya bijirewa mahaifiyar ta wanda shi
in ne ke haifar mata da tashin hawan jinin da take fama dashi tun suna
anana, don koda suka tashi sun taddata tana fama dashi tun mahaifin su na raye, jin motsin dawowar su Zarah yasa tayi saurin tsaida kukan ta tare da share hawaye don bata so su risketa cikin yanayin, ko Amira ta riga da tasan wannan matsalar shiyasa har take barin hawayen ta su rinjaye ta agaban ta, Kar
ar maganin Amira tayi ta
alla mata yanda take sha tasa Zarah ta
ebo mata ruwa ta bata ta sha, cikin sanyin murya umma ta kallesu ha
e da cewa,
"ALLAH yayi maku albarka ya kareku da dukkanin sharrin ma
iya da azzalumai, ya baku yawancin ran da zanga
a da kuma jikokin ku"
Duk suka amsa da amin tayi murmushi ha
e da jinginawa ajikin ginin
akin tana mai tunano abubuwa da dama da suka shu
e a shekarun baya acikin zuciyar ta da kuma
walwar ta.....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 35_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Sosai grandma ma ta tausayawa irin halin rayuwar da mm suka tsinci kansu lokacin da suka rasa iyayen su duk data wani
angaren ta jinjinawa matar data ri
e su sosai, don ba kowa yake da wannan zuciyar ba yanzu, a hankali tayi ajiyar zuciya ha
e da kallon mm da idanuwansa sukayi jajir saboda
acin da yaji na tunawa da irin kisan wula
ancin da aka yiwa iyayensa a gabansa, ji yake gaba
aya komai ya koma masa sabo tamkar yanzu abun ya faru, cikin tausayawa ta ce,
"Kayi ha
uri Muhammadu, dukkanin mai rai mamaci ne, su kuma wu
an nan bayin ALLAH dake faman zalintar mutane suna rabasu da rayuwar su da duniyoyin su ALLAH ka shiryesu in masu rabon shiryuwa ne in kuma basu da rabon shiryuwa ALLAH kayi mana maganin su"
"Amin Hajiya" ya bata amsa yana
arin danne abunda yake ji na taso masa a zuciya,
"To, duk da dai na ce bazan sake yimaka wata tambayar ba, zan so in san ko wace baiwar ALLAH ce wannan data taimaki rayuwar ku haka, sannan kamar yanda ka ce
azun ka kammala karatu yanzu haka kana aiki, to meya kaika makarantar su Janan har kuka ha
u, kuma meyasa baka sake waiwayar
auyen ku ba ko ALLAH zai sa ka riski wasu daga cikin
an uwan mahaifinka ko na mahaifiyar ka?"
"To Hajiya bari nafara amsa maki tambayar ki ta biyu, dalilin
aya kaini makarantar su Janan shine neman wani abu da nakeyi don kaucewa abinda zai jawo damuwa cikin rayuwar mu ni da
an uwana sai nake sana'ar dabino saboda na samu na cimma nasara akan wannan abun, sai kuma zancen rashin komawata
auye mu, a gaskiya
walwa ta bata ta
a kawomun wannan tunanin ba saboda ganin agabana aka kashe iyayenmu gaba
aya, sai nake ganin idan ma na koma hakan bazai amfane mu ba tunda koda muka baro
auye gaba
aya ya watse, babban dalilina kuma shine babu abunda muka nema muka rasa awajen baiwar ALLAHr da muke tare da ita, sai wannan tunanin bai zo mun a
walwa ba gaba
aya, Momy wata irin uwace da tsayuwar ta agaremu ya kauda dukkanin rashin jigo na rayuwa, macece mai matu
ar karamci da ha
uri, imanin ta da kuma ya
inin ta akan ALLAH ke
addarta komai na rayuwa yasa bata da ba
inciki da kuma
yashin taimakon kowa, ta ri
emu irin ri
on data yiwa
an ta
waya
aya tilo duk dako mahaifinsa baya raye ba tare da tayi duba da irin rashin karamci da kulawar da ita akayi mata da
an ta ba, fatana shine ALLAH ya faranta zuciyarta kuma ya yar mata damuwar fili data bayyane" cike da damuwa Hajiya da idanuwanta suka fara cika taf da
walla tunawa da abunda suka yiwa matar
anta da jikan ta saboda son zuciya ta ce,
"Amin ya ALLAH Muhammadu, duk inda ake karamci wannan baiwar ALLAH tayi maku kuma ubangiji ka
ai ne zai iya biyan ta wannan taimako data yi ba tare da dubi rashin ala
ar dake tsakanin ku da ita ba, abun da mu muka kasa yiwa matar
an mu da yaron ta saboda kawai banbancin yare da addini duk dako
an mu ya musuluntar da ita, amma..." Sai kuma ta kasa
ara sawa saboda kukan da yaci
arfin ta, abune wanda ya da
i yana ci mata zuciya ta rasa wanda zata fa
awa taji sanyi, sai gashi sanadiyar labarinsa yau tafara fitar dashi, kuka takeyi sosai cike da nadamar abunda ya faru ba tare daya hanata ba har sai da tayi mai isarta tayi shiru don kanta, gyaran murya yayi ha
e da gyara zamansa kafin yace,
"Kamar dai yanda akoda yaushe Momy ke fa
a, ko wane abu na tafiya ne bisa tsarin
undin
addarar rayuwar da ALLAH ya tsarowa bawa, taimako abune mai kyau ga duk wanda ALLAH ya bawa ikon yi, ba sai ga wanda ka sani ba hatta wanda baka sani ba zaka iya yi masa, ALLAH ya tsaro hakan zata faru, don haka ha
uri ya kamata kiyi Hajiya sai kuma atuba a nemi hanyar gyara kuskuren da aka aikata"
"Muhammadu tuni na tubarwa ALLAH akan wannan kuskure da muka aikata, sai dai taya zan gyara bayan na yakuce su daga jikina da kuma ahalina, inda nake tsammanin zan samesu na kasa samun su awajen, su kuma gaba
aya sunyi fushin zuciya sun kasa dawowa garemu, kuma na tabbata ba kowa ya jawo hakan ba sai Usman" hajiya takai zancen tare da sake fashewa da wani kukan, sosai mm yaso bayyana mata cewa yana tare dasu ganin irin tarin nadamar da tayi acikin idanuwan ta, amma sai yabar hakan a zuciyar sa har sai zuwa nan gaba sai yayi mata bazata, baki ya shiga bata tare da
addu'ar ALLAH ya bayyana su, ya kuma bata shawara akan tafi gaba da addu'a in Sha ALLAH nan kusa bada jimawa ba zasu dawo gareta, kuma hakan ya matu
ar kwantar mata da hankali sosai, inda ta sake jin ya shigar mata rai fiye da tunani,
ago kanta tayi tana kallonsa ha
e da cewa,
"Kaima Muhammadu ya kamata ka sake waiwayar
auyenku ko ALLAH zaisa ka riski
an uwan ka, tunda har yanzu akwai sauran mutane aciki"
"Shikenan Hajiya, in Sha ALLAH zanyi hakan ko don nasamawa soyayyata notukkan da zasu
aureta kuma su tsayar mata, saboda ba kowane ahali ne zai yarda ya aurar maka da jinin sa ba ba tare daya san kai naka ahalin ba" murmushi irin na manya masu saurin fahimtar abu Hajiya tayi ha
e da cewa,
"Muhammadu kenan!
Kana tunanin cewa trashin sanin ahalin ka na iya dakatar da
udurina wajen ganin an aura maka Janan?