Sashe 74
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wai me?, Ko kishi kikeyi da ita kema" ya
aya makullin motar dake hannunsa karamar zai doka mata akai tayi saurin janyewa tana dariya,
"Ya mm to meye laifina ma idan nayi, ai Auntynah ta koya mun" murmushi kawai yayi don yasan Jabir ya fa
a mata abunda ya faru ranar, ba tare daya sake cewa komai ba ya wuce gaba abunsa tana biye dashi tana dariya
asa
asa har suka
araso bakin motar ya bu
e ya shiga ya tayar, Jabir da har lokacin bai gama wayar da yakeyi ba ya yiwa horn alamun shi suke jira, yana juyowa suka ha
a idanuwa da Razina dake
arin shiga motar ta dalla masa harara sannan ta shige abunta,
ar dariya ya yi ganin kishin namu na mata ya motsa mata ganin yana waya ha
e da shafo sideburn
insa sannan ya yi sallama da wanda suke wayar ya kashe,
Har ya shigo motar ko kallonsa bata koma yi ba duk da juyowar da ya yi yana kallon ta ha
e da cewa,
"Sorry Madam na tsaidaku ko?
Na ga sai harara ake aikamun da ita, afuwan"
"Oh, kodai ma meye kaika sani kar ka shawa yarinyata kai da surutu" Momy ta fa
a tana kallon Razina da fuskarta kecan gefe tana kallon waje ta cikin glass
in tagar motar, murmushi tayi ha
e da sinne kai
asa wanda hakan ya sa shima ya yi murmushin tare da maido fuskarsa a gaba yana fa
"Ka kira Janan kuwa"
"Eh, amma bana so muha
u shiyasa na fa
a mata cewa zan zo anjima da daddare acan gidan baffan muyi sallama da ita"
"What?
Kace munemi robb yau, Momy kinji yaron ki ko?, To nidai wannan gidan ko rakkiya bazan je ba balle nakai kaina"
"Ai kai kace, shi ba matsoraci bane shiyasa zai je, kuma in sha ALLAH ba abunda zai samesa, jeka yarona ka gayarmun da
ar rawa in ka je"
"Yawwa Momy, fa
a masa dai, in sha ALLAH zata ji, ina dawowa zan kawo maki ita har gida tagaisheki"
"ALLAH ya nufa, amma naso mu ha
u yau da ita, inga
ata na kuma bata amanar yarona"
"To ko nakirata Momy nace tazo ku ha
"A a karka damu, yau da jibi
in duka
aya ne awajen ALLAH, idan ka dawo
in sai ka kawo mun ita"
"Shikenan Momy, da yardar ALLAH haka za a yi"
"ALLAH ya yarda"
"Amin"
Haka suka ci gaba da fira har suka iso gidan grandma, kasancewar basu sanar da ita ba yasa mm ya tura mai gadi ya ce yaje ya fa
a mata cewa tayi ba
i, bada jimawa ba mai gadin ya dawo ya bu
e masu gate suka shigo da motar har ciki don ya riga daya sanar da ita ko su waye data tambayesa,
A daidai bakin
ofar falon sukayi sallama Jabir ya fara shiga cike da tsokana yana fa
"Ina wannan tsohuwar yayin ta shige?, Fito ga al
awarin dana yi nan ALLAH ya taimakeni na cika" yana rufe baki ta fito daga bedroom
in nata tare da dafat kan kutjerar dake tsakiyar falon ha
e da cewa,
"Ka kuwa yi arzi
i daka sauke wannan nauyin, ina
ar tawa take?" Ta
are zancen tana kallon bayansa da masu
arin shigowa, kamo hannunta ya je ya yi tana takowa a hankali ya zaunar da ita akan kujera idanuwanta
yam akan Momy da ganin Hajiyar yasa ta nufo wajen cike da fara'a dajin da
i ta dur
usa agabanta tana fa
"Sannu, sannu Hajiya Barka da fitowa" kunsan halin yare da girmama nagaba, wanda har yau wannan
abi'ar bata saki Momy ba, cikin karyewar murya Hajiya da kunya ta gama rufeta tasa hannuwa ta
agota tana fa
"Kaico da ranar tarin nadama da dana sani, kiyi ha
uri
atah kiyafemun abunda na aikata maku a shekarun baya, ha
a na cutar da jinina Jamal da kaina duk da baya raye" ta
are maganar tare da rungume Momy ba tare data ji kunya irin wacce akeyi tsakanin sarakkai ba, itama Momy rungumeta tayi tana jin wasu hawaye masu sanyi na sauko mata a fuska wanda ya tabbata bana komai bane sai na farinciki, musamman data kira masoyin nata da bazata ta
a mantawa dashi ba wato Jamal, sai taji tamkar shi
in ne a tare da ita a dai dai wannan lokacin, kasa cewa komai tayi tana ajikin grandma daketa faman kuka har tayi mai isar ta ta gama sannan ta cirota a jikinta ha
e dasa hannu ta kamo fuskarta, ta ce
atah kina fushine dani har yanzu?