← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 120

Sashe 70

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Love is in the Air#
Team Noory-Ali#Forever
FRIENSHIP##
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
Areefa Mansoor
Laylah waxeer
FAMILY#
Wazeer Family
Shagari Family
Azeex Ali Family..
______________________________
ora hannunta Momy tayi akan Razina dake saman kafa
ar tata tana kuka, ta ce
"Aah autan Momy meye abun kuka anan kuma?, Ai ba jimawa sosai zaiyi ba"
"Momy suna yin fa
a da ya Jabir, bana son haka sam"
"Commooon, ai haka sukeyi akoda yaushe, matu
ar abu ya faru tsakanin su tofa sai sun hau sama sun fa
o suke daidaita, yayan naki ne zuciya tayi masa yiwa, pls kiyi
ari ki sauya mun shi kinji
atah?" Ta
are zancen tare da
ago fuskar Razina dake saman kafa
arta, tayi saurin maida kan
asa tana wasa da yatsun hannunta ha
e da cewa,
"Bazan iya ba Momy, wlh nima tsoronsa nake ji aduk lokacin daya sauya irin haka"
"Don't worry kinji ko
atah, ina yimasa addu'a sosai na tabbata kuma da taimakonki zai sauya da izinin ALLAH"
"I wish that Momy" ta fa
a tare da
ago kai tana kallonta, ta sakar mata murmushi alamun
arfafa guiwa da kuma sa ran da take dashi akanta wajen sauyawar yaron nata sannan ta shige cikin gida,
arasawa bakin gate dake bu
e ita kuma tayi ta rufe sannan ta wuce part
in su ta gyara kafin Jabir
in ya dawo, don dama wasu lokutan ita ke gyara masu idan mm bai samu gyarawa ba, don shi mutum ne mai tsananin tsabta da baya son zama da datti, shiyasa duk lokacin da wani uzuri ya hanasa gyarawa sai ya kira Razina bayan sun fita yace ta shiga ta gyara masu, hakan yasa abun ya zame mata jiki ko makaranta taje ta dawo zata shiga part
in ta duba, idan ba a gyara ba sai ta gyaro tayi masu turare sannan ta jawo
ofar ta rufe masu,
Ganin har sun kusa isa airport
in Jabir baice komai ba yasa mm
ago kai yana kallon sa, ba tare daya damu da kallon da yakeyi masa ba ya ja wani iska ya furzar ta baki ha
e da
age hannunsa
aya daga sitarin motar yana dubin agogon hannunsa, murmushi mm yayi ha
e da cewa,
"Alhamdulillah, zuciyar
an mazan ta kwanta kenan, wannan irin iska daka furzar haka ai sai kasa ya
age motocin dake gaban mu" murmushi ya saki ba tare daya auna ba ha
e da kauda kansa ta gefen glass
in motar yana
arin danne dariyar dake son zo masa jin abunda mm ya fa
a, wai ya
age motoci, sai kace wata guguwar iska?, Kamar ya shiga zuciyarsa ya ji abunda yake fa
a kawai yaji ya ce,
"ALLAH ina fa
a maka iskan nan daka fitar ko guguwa albarka, don ALLAH jb karage fushin nan haka, nasan grandma bata kyauta ba, atleast ko barayi komai ba alokacin ya ci ace ko sau
aya ne ta dakatar daku daga tafiya, sai ALLAH yasa batayi hakan ba, wannan kuskure ne kuma laifine ta aikata" sai alokacin Jabir ya juyo yana kallonsa ha
e da cewa,
"Ka yarda da hakan da tayi kuskure ne kuma tayi laifi?"
"Na yarda, amma ai itama ta fahimci hakan kuma tayi nadama shiyasa kaga tana neman yafiya, in son samu ne kayi ha
uri ka kuma yafe mata kamar yanda Momy tayi, na tabbata zaka samu wani farinciki a zuciyar ka"
"Babu wani farinciki da baku bani ba aduniya kai da Momy, farinciki
aya ya rage mani shine ku aura mani Razina, dana samu wannan shikenan na samu dukkanin farincikin duniya daga gareki ba sai na je neman sa a waje ba" ganin har yanzu da saura Jabir bai sauka ba ya sashi ha
ura da cigaba da maganar har sai zuwa nan da kwana biyu
tare da cewa,
"Shikenan, yanzu dai
an hanzarta lokaci na
urewa kuma amanar Momy, Janan da kuma kaka na hannunka kafin na dawo, ka kula mani dasu sosai" wani kallo Jabir ya jefa masa sannan ya ci gaba da tu
insa, kamar bazaiyi magana ba sai kuma can ya ji ya ce,
"Ka manta baka ha
a da tsohon naku ba" dariya mm yasa har yana dukan dashboard
in motar kafin yace, "to shikenan ka ha
a duka dashi ka kular mani dasu sosai" daidai lokacin Jabir yakawo
ofar shiga airport
in ya turo kan motar ya shiga ya samu wuri ya yi parking ha
e dayin tsaki, ya ce
"Dallah malam fita nidai, ALLAH ya kiyaye ya saukeku lafiya, matar tawa da baka bani amanar tata ba kace kar nakula da abata" dariya mm ya sakeyi tare da juyawa ta sit
in bayan motar da jikkarsa ke ajiye ya mi
a hannu ya
auko jikkar sannan ya fice daga motar, du
o da kansa yayi ta jikin tagar motar yana kallon Jabir da shima kallon nasa yakeyi ya ce,
"ALLAH ya baka ha
uri yaron baffansa angon kaka.." kafin ya rufe baki ya
auki biron dake ajiye a tsakankanin kujerun ya jefa masa, da sauri mm ya ca
e yana dariya sannan ya bar wajen, murmushi Jabir ya yi ha
e daji tamkar yabi sa saboda kewar sa da tun yanzu ya fara ji, ya jima a zaune cikin motar har saida ya ji an fara sanar wa jirgin nasu zai tashi sannan ya kunna motarsa shima ya bar wajen.
Chapter 70 · 0% Book details