← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 120

Sashe 114

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amma umma tunda ba kida tabbaci akan mutuwa sukayi ko kuma
ata me yasa baki kai cigiyar neman su ba agidanjen redio ko television da kuma gidajen jaridu ko ALLAH zai sa a dace a gane su"
"Ba muda wannan
arfin ni da bayin ALLAHn da suka taimake ni, bayan haka tun lokacin dana gudu daga
auyen daya kasance asalin mahaifa ta ni da mahaifin su ban koma waiwayar sa ba saboda bana son tunowa da abubuwan da suka faru balle na samo hotunan su, ALLAH na barwa cigiyar su ta hanyar addu'a, nasan matu
ar suna raye wata ran zasu dawo gare ni"
"Duk da haka Umma...." Tari ta fara yi ha
e da dafe saiti zuciyar ta tana jin wani irin zafi, hakan ya sa Zarah dakatar da maganar da take son fa
a tare da mi
ewa ta ri
ota daga tsayen da take ta zaunar da ita tana fa
"Sannu Umma"
"Yawwa bani ruwa nasha"
owa tayi har da maganin ta ta
alla mata ta bata ta sha, a hankali take sauke lumfashi har ta samu ciwon ya lafa mata, mi
ewa ta sake yi Zarah ta ce, "Umma don ALLAH ki ha
ora da tafiyar nan"
"A'a Zarah, bari naje ai na samu sau
"Shikenan, amma kuke tare da Al-amin sai ya ri
a maki kwandon"
"To ba laifi" ta fa
a Zarah ta
an daki Al-amin a
afa dake bacci ta ce ya tashi ya
auki kwandon ya raka Umma,
Har sun kai bakin
ofa Umma ta juyo ha
e da cewa, "Zo kije gidan baba mai
uli kafin mu dawo kar ki zauna ke ka
"To Umma" Zarah ta fa
a tare da
aukar mayafinta ta rufo
akin suka fita tare, sai da ta raka su har bakin titi sannan ta nufi gidan baba mai
uli,
Kasancewar yau Lahadi mafiya yawan police
in dake aiki wajen Christian ne duk suna coci ya sa police station
in yin tsit sai
aikun hausawan
an sanda dake kai da kawo wajen kula da masu laifi da kuma masu kawo
orafi, Sajan Maryam ita ta kar
i abincin Amira ta kaimata sannan ta dawo ta zauna tana kallon Umma da kallo
aya zaka yimata kasan ba tada cikakkiyar lafiya cike da tausayi, cikin harshen Hausa da bai zauna a bakin ta sosai ba don yare ce ita ba bahausa ba ta ce,
"Mama meke damun ka ne?"
Murmushi Umma ta yi jin abunda ke fitowa daga bakin matashiyar
ar sandar ha
e da cewa,
"Ba komai
atah"
"Mama kadena damuwa akan yaron ka, baya jin magana dambu...uba ne, ka
yalesa ka je gida abunka ka huta"
"Ai bazan iya ba
atah, kudai taimaka mani ko sau
aya ne na ganta, na tabbata ni da kaina zan sa ta fa
i gaskiya"
"Mama!

Mama!...yaron ka yana da taurin kai bazai fa
a ba, shiyasa wanda tana tsaye akan
ararta ta ce kada a bar kowa ya gani shi har sai ya fadi gaskiya"
"Ki taimaka mani kin ji
atah"
"Ha!

Mama ka rufa mani asiri, bazeyi haka ba, zan dai taimaka maka na ro
a maka shi a waya, idan ya ce, tom ze barki" Sajan Maryam ta
are zancen tare da ciro wayar ta tana
arin kiran mm saboda gaba
aya yanzu shine mai ruwa da tsaki akan case
in, Abba tuni ya Bara zancen sai hidimar auren dake gabansa kawai yake, Sajan Maryam kuwa dama tuntuni take jin tausayin kai da komowa
in da Umma keyi, kawai dai babu yanda za tayi ne tunda case
in a hannun manyan ta yake shiyasa bata taimake ta ba, yanzu kuma basu nan shiyasa take son yin amfani da damar kafin su dawo,
Zaune yake kan kujera ya
urawa Janan idanuwa dake faman murmushi, don yau da kanta ta bu
aci ganin sa saboda tayi kewar sa ba ka
an ba, hannu ta mi
a masa daga kan kujerar da take zaune itama a corridor
in dake can gaban falon Hajiya da zai sadaka da bayan gida inda masu aiki ke aiki ha
e da cewa,
"Hubbin ruh ya naji kayi shiru?, Ko ka tafine?"
o hannun ya yi idanuwan sa na hawaye ya ce,
"Bazan ta
a tafiya na barki ba har sai in ke kika bu
aci haka
alla
iya ta" wani murmushi ya saki mai ciwo a zuciya kafin yaci gaba da cewa,
"A kowane yanayi kyau kikeyi Janany ta, badon makabta abu ce marar kyau ba da nace ahaka ma sai naga
ara kyau sosai" ya share hawayen da suka zubo masa da tafin hannu cike da tausayin ta, baya so ko ka
an tasa aranta cewa ta samu tawaye saboda rashin ganin da batayi, shiyasa ya da
i hakan cike da son
arfafa mata guiwa, murmushi ta sake har lokacin yana ri
e da hannunta ha
e da cewa,
"Kawai kace kan zolaya tane, amma idan haka ne meyasa kake kuka?"
"Janan kuka na na farinciki ne ganin gobe wara haka kin zamo mallaki na" ya
are zancen ha
e da sumbatar bayan hannunta daya ri
e sosai tamkar wanda za'a
wacewa ita, saida ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce,
"Sam
arya bata yi maka kyau hubby, na tabbata halin da nake ciki na matu
ona maka rai, kayi ha
uri idan kana jin cewa baza ka samu kulawar da kake bu
ata a wajena ba, zan
arta sosai wajen ganin na baka ita ko da kaso hamsin ne bisa
ari, amma don ALLAH kada kace zaka bar ni bazan iya jurewa ba"
"Ina neman tsarin ALLAH daga muguwar zuciyar da zata raya mani hakan koda sau
aya ne, a tunanin ki wai zan iya rabuwa dake kuma
na rayu?, Hmm abunda bazai ta
a yiyuwa bane kuma kidena tunanin hakan ma zata faru, kin so ni so na gaskiya don haka dole ne nima nayi maki TUKUICI da SO mai girma, musamman wannan lokacin da zaki fi bu
atata fiye da ko yaushe.." kafin ya rufe baki wayar sa dake gaban aljihu ta
au ruri, da har bazai
auka ba tsoron kar ya jefa wa Janan shakku cikin zuciya na rashin
agawar ya sa ya ciro wayar ha
e da karawa a kunne bayan ya
aga tare da fa
"Hello Sajan Maryam"
"Yes sir, good morning" don lokacin iyaka
arfe sha
aya da rabi na safe,
"Morning, tayi magana?"
"No sir, mahaifiyar tace ke neman alfarma daga wajenki tana so tagan shi, pls sir if it's possible abeg help her to see her"
"No sajan Maryam, har sai ta amsa laifin ta tukuna"
"Abeg sir.." kawai taga Umma ta kar
e wayar a hannun ta jiki na rawar ta fashe da kuka, wani dum sun mm yaji gaban sa ya da
i lokacin da sautin kukan Umma ya saukar masa a kunne, rum
u hannun Janan dake ri
e acikin nasa yayi tare dajin kansa na juya masa ya yi saurin runtse idanuwa, kuka takeyi tana fa
"Nasan
atah mai laifi ce da kuma taurin kai, amma ina ro
onka da kataimakeni kamar yanda ALLAH ya taimake ka ka basu izini su barni na gata ko sau
aya ne, ni da kaina zan sa ta amsa laifin koda ba ita ta aikata ba..." kasa ci gaba da sauraren muryar yayi tare da katse kiran, wani irin yana yi yake jin kansa aciki game da Muryar matar nan amma ya kasa gane ko na meye, so yake yayi tunani akan wani abu amma meye ya kasa, koma dai meye bazai ta
a bari Amira tasha bulus ba har sai an hukun tata, duk kuwa taurin kan da zata yi bazai ta
a bari a saketa haka kawai ba,
"Hubby meke faruwa ne?" Janan ta tambaya tana
arin lalubo fuskar sa,
"Mtsss...akan case
inku ne da Amira, kin san tana Police station kulle kuma ta
i ta amsa laifin ta, to shine wai mahaifiyar ta ke so abari ta ganeta tayi magana da ita, so bazan iya bada wannan damar ba shiyasa na katse kiran da naji mahaifiyar tata ta fara ro
ona, bana so ta raunana zuciya ta ko tasa mani tausayin da zan iya yafewa
ar ta, bana bu
atar hakan ta faru" cikin tashin hankali daya bayyana
arara a fuskar Janan ta shiga girgiza kai ha
e da cewa,
"A'a hubby, me Amira tayi kuma?

Wannan fa
addara ce ta sameni sam Amira ba tada sa hannu aciki, waye ya kamata?, Wa yace ita ta aikata mani haka?

Don me za'a rufeta bisa laifin da bata aikata ba.." ta ri
a jero masa tambayoyin tana kuka tare da girgiza kai, kansa ne ya kulle ha
e da ri
o hannuwan ta ya ce,
"Ban fahimceki ba Janan, wai kina nufin ba Amira ta watsa maki chemical a idanuwa ba?"
"Yau she na fa
i hakan?, Ni nace maku Amira ce silar faruwar haka agareni?, Wannan wane irin
aukar mataki ne haka kukayi ba bincike?, Fa
a mun kai ne kasa a kamata ko" ta fa
a tana kuka ha
e da kwace hannun ta daga ri
on daya yi mata,
"Pls Janan, ki natsu muyi magana, kin fa san ko wace Amira, zata iya aikata maki komai"
"No..Amira baza ta so na malam ce ba, kawai kusa a saketa ni babu wanda ya aikata mani hakan, kaje kasa a sake mata yarinya ni ba ruwana, wannan ai
aukar alhaki ne, kasan ko wacece Amira kuwa?, Kasan wace irin rayuwa sukeyi a
aramin muhallin da suka wadata zuciyar su dashi suna rayuwar su cike da farinciki?

Kasan halin da mahaifiyar ta ke ciki na rashin lafiya kuwa?, kasan irin taimakon da suke bu
ata arayuwa?
Chapter 114 · 0% Book details