Sashe 81
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Na rasa sai yaushe zakayi hankalin gane cewa Annabi ya faku, idan shi wancan bai gaisheka ba kake masifa, to shi wannan da ina kallo ya gaisheka ka
i amsawa me zaka ce?, Wlh Usman ka kiyaye ni da wannan halin naka domin ya fara kaini bango, har kake cewa babu manya a gidansu baisan darajar su ba, to taya za ayi yasan darajar tasu tunda sun yakice sa ajikin sun wofantar dashi sannan kuma sun zubar da tasu darajar da suke da ita agaban sa, ai barewa baza ta ta
a yin gudu
an ta yayi rarrafe ba" ta
are zancen cikin
acin rai ha
e da mi
ewa ta shige bedroom
inta ta barshi falon zaune.....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 47_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
***********
_https://www.wattpad.com/1257064678?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=n01QYbdmE1VmpOZhkfOBdxk5IfMfXscET1zmvuK7qBgi5RICEHiad6fGUtKxqZrlaUCfZR0B3%2Fq0FwITj04KFLztmRf3eI4Oa8%2BJNyGCBSoM%2FOADG342bVhojxlhOpVy_
*WANNAN PAGE
IN NAKU NE,
AN TUKUICIN SO GROUP COMMENT, NA GODE DA YANDA KUKE BIBIYAR WANNAN LITTAFI DA KUMA
AUNAR DA KUKE NUNA MUN, ALLAH YA BAR SO DA
AUNA A MUHALLI, NIMA
IN INA YINKU OVER
______________________________
Sake da baki Abba yabi mahaifiyar tasa da kallo yana mamakin kalaman dake fitowa a bakinta, me take nufi da barewa bata gudu
an ta yayi rarrage?, Ina zancenta ya dosa daya ji tana fa
in an wofantar dashi tare da zubar da daraja da kima agabansa?, Shi fa kansa ya kulle duk me hakan ke nufi?
Ya jerowa kansa duka wu
annan tambayoyin cike da fargabar amsar da
walwarsa ke shirin basa, saurin kauda tunanin dake shirin fa
o masa arai ya yi ha
e da mi
ewa ya nufi cikin
akin,
Zaune ya isko Hajiya bakin gado tana ta rafkar kuka ya yi saurin
arasawa ha
e da du
awa gaban ta ya ce,
"Haba Hajiya!
Haba Hajiya!
Yanzu fisabilillahi meye abun kuka akan wannan
ar tambayar dana yimaka?, Wlh yaron can da gani bayada tarbiya shiyasa kika ga nakasa ha
ura na yimaki magana, amma don ALLAH kiyi ha
uri"
"Usman tashi ka ficemun bana son ganin ka a halin yanzu, kuma ina tabbata maka matu
ar bazaka dena wannan bangare
abi'ar taka ta aibanta mutane da wula
anta su ba, to tabbas kana gab da nemana ka rasa saboda nagaji da tarin damuwoyi da matsaltsalun ka da kullum basa
arewa sai hauhawa"
"Wai meye ne Hajiya kike ta wa
an nan maganganu akaina?, Me nayi maki haka?
Ko me kika nema awajena na hana maki?"
"Tambaya kake yi?, To kaje kayi tunani akai domin tarin laifukan ka yawa ne dasu ba
aya ba balle na tsaya sanar dakai su, a
angarena lokaci sai da
urewa yakeyi haka shekaruna sai
ara hauhawa sukeyi, ina so inyi amfani da
an sauran lokacin daya rage mani a duniya domin gyara kura kuraina, wa
an da son zuciya da biye maka da nayi suka sakani na aikata"
ewa Abba yayi tare sakin ajiyar zuciya yana na
e babbar rigar sa ya ce,
"Yanzu na gano bakin zaren, na fahimci abunda kike nufi Hajiya, amma ina so ki sani, in har abunda zuciyata da
walwa ta ke fa
a mani gaskiya ne tofa har yanzu ina nan akan bakata kuma babu abunda zan sauya a ra'ayi na, a matsayin mu na musulmai babu mu ba jinin kafirai, wa
anda akoda yaushe ashirye suke da suga bayan mu, banda abunki ma me zamuyi da tubabba acikin zuri'ar mu?, To wlh indai ina raye hakan bazata ta
a faruwa ba, taje can ta
arasa ita da abunda ta haifa munbar mata, ina wannan shine kuskuren da kike tunanin mun aikata har kike ganin ba
ina yanzu?
Sannan wu
ancan yaran da suka fita suna da ala
a da ita shiyasa kike nuna mun
acin ranki don na fa
i gaskiya?, kenan ita ta turosu don ta sake shigowa rayuwar mu su gur
ata mana zuri'a ita da kafirin
an nata data haifa, shi kenan, kafin tayi hakan zansa a binciko mani ita duk inda take don na
ara jamata kunne da tayi nesa damu kamar yanda nayi a shekarun baya, idan kuma ba haka ba to zan sa a
atar mani dasu.." kafin ya rufe baki ya ji Hajiya ta
auke sa da wani irin zazzafan mari jikinta har tsima yakeyi saboda tsananin
acin rai da
acin kalamansa da suka dakar mata kunnuwa tamkar a mafarki, don sam batayi tsammanin taurin zuciyarsa yakai ya iya cewa zaisa a
atar masa da wani, cikin zafin rai ta ce,
"Tir da halinka Usman, ai kai ne kafirin ba ita ba ba kuma
an ta ba, kuma daga yau kada ka sake kafurta mani jika domin ina son abuna, sannan da kake zancen tubabbiya ai
wanda ita ta tubarwa ALLAH ta amshi Musulunci da tsaftatacciyar zuciya, kai fa?
Kana musulmi ne kawai amma duka
abiun da kakeyi sun sha banban dana Musulmin
warai, kuma ka kasa ganewa ka tubarwa ALLAH nka, na ro
i Sarkin halitta
aya gyara maka halaye da kuma
abiu kada su kaika ga dana sani tahar abada" ta goge hawayen da suka ji
a mata fuska ha
e da nuna masa
ofa tana ci gaba da cewa,
"Fita kabar mun gida bana son ganin ka, kuma in ka fasa sawa a
atar maka da ita baka haihu ba, ina nan ina jiranka ga fili ga mai doki, maza ka fita nace" ta
are zancen cikin
aga murya ha
e dasa hannu ta turasa, ganin yana
arin yimata magana yasa ta juya masa baya don yasan halinsa, yanzu ne zai kalallameta da maganganun da zasu iya taunar mata da zuciya taji tausayin sa kuma sam bata bu
atar hakan a yanzu, burinta kawai ya chanja ya dawo mutumen kirki yanda komai zai gyaru a yanda take so kuma take bu
ata a yanzu,
"Sam banji haushin marin da kika yimani ba Hajiya domin ke mahaifiya ta ce, amma ki sani zuciyata cike take da tu
acin rai da takaici jin cewa wancan yaron da hasashe na ya zamo gaskiya akan cewa bayada tarbiya
a ne ga waccan tubabbiyar matar da nayiwa tsakani damu na kuma haramta mata shigowa gidan nan, da tun shigowata nasan shine da wlh nasa su Jazz sunyi masa mugun dukan da sai kamannin sa sun sauya, ta yanda idan ta gansa ba gidan nan ka
ai ba hatta garin nan saita nisanta sa dashi.." sake juyowa Hajiya tayi ta
auke sa da wani kyakkyawan marin cikin dakewar zuciya tare da nuna masa ita ta haifesa ta ce,
"Fita kafin na fa
i kalaman da zasu rusa maka dukkanin farinciki da kuma rayuwa, idan kuma ka fasa aikata dukkanin abunda ka fa
a to na fa
a maka baka haihu ba" yanda yaga ta riki
e masa tare da fikkar da dukkanin
acin ranta dake cikin zuciyar ta a fili ya sashi saurin juyawa yabar
akin dama gidan baki
aya kamar zai tashi sama, a halin yanzu babu abunda yake bu
ata illa ya ke
ance shi ka
ai don ba
aramar guguwa ce ke shirin tunkaro sa ba matu
ar Hajiya ta sauya a yanda yake bu
atarta,
Tsabar tashin hankali da tsoron fitinar dake shirin kunno masa kai ganin yanda Hajiya ta sauya masa yau yasa da kanshi ya shiga mota ya tayar ba tare daya jira direban nasa ya
ara so ba ya bar gidan aguje, da sauri shima ya fa
a cikin
ayar motar guard
in na Abba dake
arin tada motocin su kafin su bi bayan sa aguje cike da mamaki suma, yanda yake gudu badon tsarewar ALLAH ba da babu abunda zai hanasa yin accident, ko daya isa gida bai wani tsaya parka motar ba daidai haka kuma bai kasheta ba ya fice ya nufi cikin gidan zuciyar sa na halbawa da sauri da sauri, kai tsaye sashensa ya nufa yana jin tsanar Momy na sake taso masa arai, yana shiga ya fiddo gorar ruwa a fridge ya ya bu
e ya kafa a baki, bai ajiyeta ba sai daya shanyesu tas yayi wurgi da gorar gefe ya sake
auki wata ya kafa abaki, itama bai ajiye ba saida ya sha fiye da rabi sannan ya tuttule sauran akansa, hannu ya sa ya shafo fuskarsa tare da yarfar da ruwan daya shafo a gefe ya fa
a kan kujera yana fidda numfashi
aya bayan
aya kafin ya jingina akan kujerar ha
e da kulle idanuwansa,
A hankali yaji an turo
ofa tare dayin sallama wanda ba kowa bace face Janan data kar
o masa jikkarsa daga hannunsu Jazz kamar yanda ta saba akoda yaushe,
"Abba.."
"Get out" ya fa
a da
arfi jin takira sunan sa tana
arin gaishesa, a hankali ta ajiye jikkar kan kujerar dake nan farkon shigowa sannan tabar falon gaban ta na fa
uwa, kanta ta shiga tambaya ko meke damun Abban nasu ta ganesa cikin tashin hankali haka?. (Oho Janan, waya sani kuma, daga maganar gaskiya sai ya wani ru
e ya tayar da hankalin sa?