← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 120

Sashe 12

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adda nayi latti, zan tsaya a capteria idan mun fito lectures nayi.." bata
arasa rufe baki ba Nihal ta na
o gasasshen biredi (sandwitch) da soyayyen
wai ta tura mata abaki saka makon bu
e baki da tayi tana magana, haka ta yita bata abaki har suka kai wajen motar ta, seda ta bu
e marfin motar ta saka jikka da littafanta tukuna ta juyo ta kar
i cup
in ruwan kakkauran tea
in data miqo mata ta sha fiye da rabi sannan ta mi
a mata cup
in ta rungumeta ha
e da cewa,
"Thanks Adda Nihal, bye bye"
"Bye Janany sister, sai kin dawo"
are maganar tana
aga mata hannu ganin har ta shige motar ta tayar tana
arin fita...
*This page is dedicated to all sister's in the world, no matter how life it change, luv your sister's, care for them d always be by their side
, i luv my sister's and if you luv your #comment #vote, #share, and #like.*
_Srry guyz in sha ALLAH mun dawo kenan, aimun afuwa, masu zagi da masu kyakkyawan fata duka Nagode, sai dai har wayau banyi al
awarin update kullum ba saboda ina da abubuwa agabana, but i assure you zan
arta da yardar ALLAH_
*ALLAH KAJI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 7_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfar9https://www.wattpad.com/1231887990?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=y3hZPXsR3hFuYm5xsZGdA7ie%2Bxtl6Je1fSdRjxdLY%2BRRYi%2FIiEGinlbsNrmL6MNpxDxsUoIbJ95KSwc9nFtd%2FQZBru%2B0vmFUYEe3iJQabmq5fLoickCYt6guQHzAZi96_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.

DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN
+447894142004
07065283730
---777778
______________________________
*S* aida ta ga ficewarta tukuna ta koma cikin gida itama ta nemi waje ta zauna ta
arasa sauran abin karin data
ibama Janan, bayan ta gama ta koma cikin
akinta ta haye kan gadonta ta jawo system
inta ta shiga vedio call da
awayen ta dake
asar uganda da sukayi karatu tare, wanda mafi aksarinsu har yanzu suna can
asar a dalilin aiki daya kai iyayensu suke zama acan.

Janan kuwa da gudu ta fice daga cikin gidan rana ba motar wuta har ta kai bakin gate
in makarantar, a hankali ta soma rage wutar motar lokacin data isa kafin nan ta shiga ciki don gudun kar abun daya faru jiya ya sake faruwa, cikin yardar ALLAH har ta
arasa department
in nasu ta daidaita tsayuwar motarta ha
e da fitowa ta shiga cikin ajin malamin bai zo ba, lokacin har
arfe takwas da mintuna biyar tayi, ajiyar zuciya ta sauke ha
e da samun waje ta zauna tana kallon Amira da tayi tu
un-tu
un da fuska ta d'auke kai, saida ta jima da shiga sannan malamin nasu dake
aukarsu course
in (chemical-Ako-Carbony/compound) a fannin Chemistry/computer da take karanta ya shiga, cikin natsuwa da kwanciyar hankali ta fara sauraren bayanan da yake yi, kasancewar tanada tsananin kaifin basira yasa cikin
anin lokaci ta gama fahimtar dukkanin abinda yake koyarwa, don indai
ari ne to Janan ba baya ba, irin
aliban nan ne da ake kira da intellegent, ba kowa ne zai fahimci hakan a tattare da ita ba sai wanda suka zauna tare, sai kuma su kansu malaman kasancewar ita
in tana
aya daga cikin sahun
aliban da ake kira introvert acikin aji, duk da tanada basira sosai basa fahimtar hakan har sai idan anyi mata tambaya ta amsa ko kuma idan anzo wajen test ko jarabawa
a nan ne take baje dukkanin basirarta da kuma baiwar da ALLAH yayi mata har suka gane irin talent
in da take dashi.

Bayan sun gama ta
ago ido tana kallon Amira data
aure fuska ta kauda kai gefe tana
arin mi
ewa, da alama har lokacin bata daina fushin da takeyi da ita ba akan abunda ya faru, murmushi tayi tare da ri
o hannunta, ta ce
"Amira barka da safiya, kin tashi lafiya"
Ba tare data juyo ta kalleta ba ta ce "lafiya" can ciki ciki, murmushi Janan ta sakeyi karo na biyu tare da mi
ewa tsaye ta dawo gabanta suna fuskantar juna, ta ce
"Amira kenan!

Wai har yanzu fushi kike dani akan abunda ya faru jiya?

To kiyi ha
uri don kuwa ni har na manta da hakan, kuma nasan ai duk wannan abun da kikeyi akan na ka
e mm ne na kasa tsayawa na kula dashi ko?

To kiyi ha
uri shima jiya na je na bashi ha
uri har ma na
aukesa a mota muka je clinic aka bashi magani, ina shikenan ai ko?"
Da wani irin
arfi Amira ta juyo jin abunda Janan ta fa
a tana jifar ta da wani irin kallo mai cike da tuhuma,
"Kika ce kin
auke sa Janan?

Kuma a motarki?" Ta
are maganar cike da tsantsar kishi daya tirni
e mata zuciya,
Lumshe idanuwa Janan tayi tare da jinjina kai alamun tabbatar mata da hakan fuskarta
auke da murmushi, kasa jurewa Amira tayi har saida ta bayyanar da jin haushinta
arara ta hanyar fizge hannunta daga ri
on da tayi mata ba tare da tasan tayi hakan ba, wani irin da nasani take ji aranta na zamowa silar da har mm zai shiga motarta daga shi sai ita, da tasan hakan zai faru ko
aya da bata nuna mata
acin ran ta jiya, atunaninta fa
an da sukayi yasa Janan fahimtar kuskurenta ta je gyarawa, tambayar kanta ta shiga yi wai ma taya ta samu wannan damar har hakan ta faru awajen mm, mm
in dako kallo macce bata ishesa ba balle akai ga yayi mata magana ko kuma ya kulata, amma shine har ita tasamu fuskar da zai shiga motarta, how?, Ta sake tambayar kanta a karo na ba adadi, "mtssss..." Ta
an ja tsaki cike dajin haushi ba tare data sani ba.

Zaro idanuwa Janan tayi cike da mamaki ta ce,
"Meye kuma Amira?, Ko shima wannan d'in baiyi ba har yanzu ina da sauran laifi?"
Sai alokacin Amira ta ankare da abubuwan da takeyi da sauri ta saki fuska ha
e dayin ya
en da baikai zuci ba ta ce,
"Noo...ba haka bane, babu wani sauran laifi da kike dashi, dama dai kin san shi
an adam daraja ne dashi a duk yanda ka gansa, shiyasa na nuna maki rashin jin da
i na akan halin ko in kula da kika nuna masa kika shigikke lectures abinki, amma yanzu tunda kin gyara shikenan komai ya wuce"
"Kin tabbata?"
"Sosai ma, muje muyi break kafin sir Victor ya shigo" wanda ke
aukarsu course na gaba da zasu shiga wato chemical kinetic.

"Muje dai na rakaki don ni kam alhamdulillah a
oshe nake"
"To muje, daga nan ma sai mu biya wajensu mm na siyo dabino"
"To shikenan" Janan ta bata amsa ata
ai ce tana sagala jikkarta a kafa
a, basu wani jima ba acan wajen cin abincin don indomie ka
ai da soyayyen
wai tasa aka dafa mata taci Janan ta biya ku
in sannan suka fito suka nufi wajensu mm, duk wanda yasan yanda dafin so ke harbawa a zuciya to yana kallon Amira zai fahimci hakan saboda yanda ta shagala da kallon mm tun kafin su
arasa, tsabar kallonsa kad'an ya rage ta fad'i sanadiyar wani irin tuntu
e da tayi har saida Janan tayi saurin ri
ota,
"Subhanallahi sannu, me kike kallo haka Amira kike neman fa
uwa ki ja mana abun dariya"
"Ba komai Janan, wani abun dai nake tunani"
"Tunani kuma?

ALLAH ya kyauta, amma kiyi
arin ajiyesa gefe don kar ki kai kanki ki baro"
Mm kuwa tuni dama ya ci alwashin danne duk wani abu da yake ji azuciyarsa akan Janan har sai lokacin daya kamata ya bayyana mata hakan yayi, ma'ana har sai ya gama sanin ko waye ita, hakan yasa kyakkyawan kallo
aya yayi mata lokacin daya hangosu tafe ya kauda kai ha
e da ci gaba da gyaggyara dabinon sa, duk da ba kallonta yakeyi ba yakan ji bugun zuciyarsa na tsananta a kowane taku
aya nata dake kusanto da ita agaresa,
an runtse idanuwa yayi lokacin da suka
araso
amshin turarenta ya daki hancinsa ya sauke wata irin sanyayyar ajiyar zuciya a hankali,
Yana ji suna gaisawa da Jabir tana tambayarsa ya mai jiki amma ya
i koda kallon gefen da take balle tasa ran zaiyi magana, hakan kuwa ba ka
an ya yiwa Amira da
i ba data fara tunanin ko akwai wani abu da mm ya fara ji akan Janan da har ya kulata tare da bata damar da zai iya shiga motarta, yanda tayi tsaye ta
ura masa idanuwa yasa Jabir da suka gama gaisawa da Janan juyowa ya ce da ita, "ke lafiya?

Me za'a baki"
"Amm.. zan sayi dabino ne amma wannan nake so" ta
are zancen tana nuna dabinon mm dake gabansa, sai alokacin ya
ago ha
e da mi
a hannu ya kar
i ku
in da take mi
o masa fuskarsa ba yabo ba fallasa ya ce,
"Na nawa?"
"Na duka zaka bani" ta fa
a tana wani gyara tsayinta ha
e da sakin wani irin
ayataccin murmushi, yana ganin hakan ya
aure fuska tare da
auke kansa
ya ciro leda ya zuba mata dabinon daidai na ku
inta ya mi
o mata,
"Na gode" ta fa
a ha
e da karye murya tana wani fari da idanuwa, yi yayi kamar bai ganta ba tare da
auke kansa gefe ya mi
a hannu yana
arin
auko sin
in leda a baron Jabir dake faman fira abunsa da Janan tana dariya don tashi ledar ta
are, kamar ance ya
ago idanuwa karaf suka ha
e dana Janan data
ago itama a lokacin,
"Barka da safiya mm, Ina kwana an tashi lpy?" Ta fa
a tana
arewa yanayinsa kallo tamkar ba shine mm
in jiya data ka
e da mota.
Chapter 12 · 0% Book details