Sashe 112
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Abba kuwa tuni ya
ara so makarantar sanadiyar kiran sa da akayi aka sanar dashi halin da ake ciki, cike da tashin hankali yake masifa duk da
arin tausar sa da shugaban makarantar keyi yana fa
in bazai yarda ba lallai lallai sai an kama kowace yarinya ce kuma ko
ar gidan uban wace an bima
ar sa ha
in ta idan kuma ba haka ba kama daga kan makarantar har zuwa kan malaman dake cikin ta sai yasa ankulle masa su, da
yar da su
in goshi aka samu aka shawo kansa bayan an tabbatar masa da cewa yanzu haka yarinyar da ake zargi ta aikata abin tana hannun hukuma kana ya fice ya yi asibin da akace tana can, mm kuwa yana zaune ya ga kiran Janan wacce basuyi awa
aya da rabuwa da ita ba ya shigo, hakan ya sa yana
agawa ya ce,
an mata na kar dai ace har kin gama exam
in?"
Muryar
aya daga cikin matan ajin data
auki jikkar ta ce ya jiyo cikin kuka tana fa
"Ba ita bace, kazo ka kar
i kayan ta anyi assibiti da ita"
"What?" Ya fa
a da
arfi ha
e da mi
ewa daga zaunen da yake,
"Me ya samesa?, Tana ina?, Wace asibiti kenan?" Ya jero mata tambayoyin lokaci
aya tare da
aukar makullin motar sa ya fice daga gidan,
"Amira ce ta watsa mata chemical cikin idanuwa" ita ka
ai ce amsar data iya basa ya tsinke kiran tare da fizgar motar ya nufi makarantar tasu Janan,
Dama tunda abun ya faru gaba
aya
aliban sukayi submitting
in jarabawar haka nan ba tare da sun
ara iya rubu ko a aciki ba du suka watse, hatta
an celebration na
are wa da suka ha
a kasa yi suka yi duk suka nufi asibitin suma cike da jimami,
A'isha ka
ai ce ta iya tsayawa saboda ta mi
a jikkar Janan a hannun mm wanda sarautar Allah kawai ce ta kawosa makarantar saboda gudun da yake shararawa, bai wani tsaya
ata lokaci ba jikkar kawai ya kar
a sai asibitin da aka kai ta daya tambayi malaman dake tsaye a bakin acadamic staff suna sake maimaita maganar aka fa
a masa,
Yana isa ya tadda su Abba suna
arin fita da Janan zuwa wata assibiti mai tsada da za a bata kulawa, Amira kuwa da aka goge mata inda ta bugu aka
aure wajen bayan anyi mata alluran tetonus, kai tsaye
an sandan sukayi arresting
in ta suka kamata akan laifin ta watsawa Janan chemical a idanuwa don likitoci sun tabbatar mata da babu wata matsala dake damun ta, kuka takeyi tana fa
in "wlh ban yi mata komai ba, mm don ALLAH ka taimake ni kada su tafi dani, wayyo ALLAH na mm wlh ban yi mata komai ba" wani irin mugun kallo ya bita dashi yana nuna ta da yatsa ha
e da cewa,
"Kiyi fatan kar wani abu ya sami matata, hakan ka
ai ne zai sa na iya sauraren ki" yanda yake kallonta da idanuwansa da suka ka
a suka yi jajir ya sa hawayen idanuwan ta
afewa saboda wani irin abu da ta ji ya taso mata a zuciya, cikin
acin rai ta ce,
"Mm kenan ka yarda cewa na aikata abunda ake zargi na dashi, Ka yar da cewa zan iya cutar da ita bayan nasan kaima ba kada tabbaci akan haka?, shikenan, amma idan ma nayi haka
in laifin waye?, Waye sila idan ba kai ba?" ta
are zancen
an sandan na janta tana zillo kamar zata dake sa, da haka suka samu suka tura ta cikin mota sannan suka ja motar suka nufi Police station da ita, ganin ta acikin motar
an sanda ba
aramin tayar mata da hankali ya yi ba, wanda hakan yasa jikinta yin sanyi tare da fashewa da kuka,
Mm kuwa bayan motar su Abba ya bi yaga asibitin da aka kai Janan, ya so ya tunkari wajen amma ganin Abba ya sa ya kasa saidai ya kira Jabir ya sanar dashi, ba a fi mintuna biyar ba Jabir ya iso wajen hankalin sa tashe shima ya samesa cikin mota, yanda yaga mm ya fita hayyacin sa ya sashi fara
arin kwantar masa da hankali sannan ya fice ya nufi wajen daya hango su Abba
in da Hajiya dake faman rusar kuka, ko kallon inda Abba yake baiyi ba ya nufi wajen Hajiya yana tambayar ta me yafaru, cikin kuka ta ce,
"Ban sani Jabir, amma duk wanda keda hannu a cutuwar yarinyar nan kada ALLAH yasa yaga daidai a rayuwar sa, Janan ta jarabtu a rayu ina addu'a ALLAH ya bata ikon canye jarabawar"
"Amin Hajiya, ai haka rayuwa take cike da
alu bale, haka kuma idan ALLAH nason
aukaka bawan sa sai ya yita jarabtar sa, rayuwa kuma da kike gani Hajiya ai makashin ka yana tare dakai, kawai ki kwantar da hankalin ki kidena kuka, duk matakin da ALLAH ya nufa Janan da takai na farin ciki ko ana so ko ba'a so dole zata kai"
"Ni wannan yarinyar da aka ce ta yi mata aikin nan nake so na gani naji me Janan tayi mata ta aikata mata hakan?, Kai ubangiji ALLAH ya
ebe..." Bata
ara sa ba Abba ya ce,
"Haba Hajiya, wai meye amfanin wu
an nan suruttai, kawai kiyi addu'a ALLAH yasa ba abunda ya sameta"
an sosa kai Jabir ya yi ha
e da cewa,
"Gaskiya ne Hajiya, muyi addu'a saboda
ebewa yarinyar albarka bayada amfani, kin san wani lokacin muna tunanin wuta a ma
era ne amma sai a sameta a masa
a" cikin
acin rai Abba ya yo kan Jabir ha
e da cakumo kwalar rigar sa ya ce,
"Me kake nufi da haka?