Sashe 59
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wlh ko
aya, domin na yarda da tarbiyar ka nagartar ka da kuma ko waye kai, ko da ace bakada kowa aduniya kuma ba kada komai, to ni zan tsaya maka ka auri Janan a matsayina na mahaifiyar mahaifin ta, don haka kada ka kawo wannan a zuciyar ka, kaje kawai ka nemi
an uwan ka domin na tabbata suma suna da bu
atar ka" tana rufe baki Janan ta shigo falon cike da shagwa
a tana fa
in " ALLAH Hajiya nima inada bu
atar zantawa da mijina ba ke ka
ai ba, kinga
arfe
aya tayi makaranta zan koma muna da lectures zuwa
arfe biyu"
"Oh Janan, wai yaushe kika koma hakan ne?, Gaba
aya kin fe
are kin koma mani marasa kunya, anya kuwa wannan Hafsatu na ce ta asali" sai alokacin kunya ta kama Janan ganin yanda Hajiya tayi maganar cikin sanyin murya tana kallon ta, hannu tasa ta rufe fuskarta ha
e da cewa,
"Wayyo ALLAH kakus na dena"
Shi dai mm idanuwansa na akan fuskar Janan har Hajiya ta mi
a ta nufi bedroom
in ta tana fa
in, "A'a yi abunki ja ira, ai kin bi sahun tantiriyar yayar can taki kun maida ni abokiyar wasar ku"
Murmushi ya saki ha
e da cewa "
yaleta Hajiya, ai sai na fasa yi da ita na ce in ba keba sai rijiya"
Hajiyar na dariya ta
ara sa daga ciki ha
e da cewa, "ba ruwana da da
in baki, kadai sha furar ka kafin katafi kar wannan kwa
ayayyiyar yarinya ta shanye"
"Ba komai ai abun husband na matar sane ko hubby?" Janan ta bata amsa tana kallon fuskar mm,
"To madam yanzu sai ki tashi mutafi kiwuce makaranta ko?"
"Amma ai da sauran lokaci, sai 2 fa"
"Au Hajiya kike son kora shiyasa Kika azalzaleta"
"Ya zanyi, so nake naji muryan ka kuma nayita kallon fuskarta kafin na tafi"
Turo fuskar tasa gaba
aya yayi suna kallon juna ya ce, "to gata kiyita kalla har sai kin gaji" tana dariya ha
e da wasa da hannunta akan throw pillow
in dake kan cinyarta ta sunkuyar dakai
asa saboda wani irin kallo da yake aika mata dashi daya sa gaba
aya jikin ta mutuwa ta ce,
"Ai bazan gaji da kallon wannan kyakkyawar fuskar taka mai cike da zati ba"
"Ko?" Ta ka
a masa kai tana dariya,
Sun jima sosai suna sanyaya zukatan junan su kafin mm ya mi
e ganin har
arfe biyu saura kwata tayi yana fa
"Zumar zuciyata tashi mu tafi kada ki makara a hanaki shiga, cema Hajiya zan tafi"
"Angama yalla
ai" ta fa
a tare da ajiye throw pillow
in a gefe ta nufi
akin Hajiya, bata wani jima ba suka fito tare yayi mata godiya tare da sallama ya ce zai tafi, ta ce
"To ka gaida Momyn taka da kuma Razina"
"Za su ji in Sha ALLAH,
an uwa na fa?
Ko so kike yi idan kuka ha
u yace bai auren?" Ya fa
a yana gyara tsayuwarsa, Hajiya na dariya ta ce,
"To a gaida shi shima, don da alama gunsa zan koma tunda wannan ja irar ta kasa ta tsare tayi kane-kane da kai" duk suka sa dariya su da ita, anan ma sun
auki sakanni suna wasar jika da kaka kafin ya sake yimata sallama ya wuce, itama Janan sallamar tayi mata sannan tabi bayansa suka fita tare har lokacin yana dariyar dramar grandma,
Kasancewar da motarta ta zo yasa bai fara wucewa ba har sai daya ga tafiyar ta sannan shima ya je ya hau mashin yabar wajen, yana isa gida ya tadda Momy nayiwa Razina tsira kai,
an ma gare nata kai yayi ha
e da cewa,
"Razina wai ke sai yaushe zaki girma kidena wahalar mana da momy haka?" Razina da tasa kukan shagwa
a Momy na dariya ta ce,
"Sai ranar da yayana da mijina suka dena shagwa
a ni" takai zancen ha
e da rufe fuskar ta da rafin hannuwa, girgiza kai kawai mm yayi ha
e da fa
awa kan kujera, don ya lura soyayyar
an uwan nasa tasa
anwar tasa tafara fetsare masa,
"Ya naji kayi shiru my son" Momy ta fa
a tana yimasa dariya, murmushi yayi shima ha
e da cewa,
"To me zance Momy, yarinyar nan ta girma kawai ki aurar da ita a huta"
"Ba yanzu ba sai ta
ara wayau don kar naje na kaita ku ha
e mata kai kaida abokinka ku takurata ko my dota" ta fa
a tare da
ago fuskarta yana kallonta, ba kunya kuwa Razina ta
aga kai tana dariya, mere baki mm dake kallon ta yayi kafin yace,
"Tab, ai indai Razina ce Momy wannan ba
in nata dani har
an uwan nawa tana saida mu saboda shegen wayau" yana rufe baki Jabir na fitowa da plate
in indomie daga kitchen ya zo ya ajiyewa Razina agabanta yana fa
in, "pls momy cika ta taci abinci kada yunwa ta kama mun ita" haka kuwa akayi Momy ta sakawa Razina
an kwali akan ta sannan tabar falon tana dariyar yanda mm ya saki baki yana kallon ikon ALLAH ha
e da cewa, "my son ALLAH dai yasa girkin yayi da
ah ta zata iya ci, Razina ma mi
e tana fa
in "ai kuwa Momy idan baiyi ba, bar masa abunsa zanyi ya cinye" tare da wucewa ta je ta wanko hannun ta sannan ta dawo ta jawo plate
in indomien ta fara ci, murmushi kawai Jabir yayi ha
e da juyowa wajen mm ya mi
a masa hannu ba tare daya damu da irin kallon da yake aika masu dashi ba daga shi har masoyiyarsa ya ce,
"Welcome back man, har ka dawo?" wani kallon mm ya sake jefa masa dashi da hannun nasa daya mi
o masa yana fa
"Wa?
Ni?