← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 120

Sashe 64

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Friendship#
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
"Da Alamar bakada hankali Farhaan ka Samu tabin kwakwalwa,ni kake tunanin naje na auri yarinyyar da kakeso har na tsawon shekara daya??''yyi maganar so pissed up ,farhaan ya kwantar da Kai Yana fadin nasan Nooriyyah Bata cikin kalar matan da kakeso ,nasan ba ajinka bace .Haka nasan baka sha'awar (BAKAR MACCE")bestT xakayiwa wannan Alfarma da xarar na kammala master's Dina xan dawo gareta muyi Aure!!"girgixa Kai Aliyu waxeer ya shigayi Yana fadin ka haukace Farhaan!!!"
Waminal Hoob#
Is out on the 31july..stay tuned and find out!!!!

Love is in the Air#
Team Noory-Ali#Forever
FRIENSHIP##
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
Areefa Mansoor
Laylah waxeer
FAMILY#
Wazeer Family
Shagari Family
Azeex Ali Family...
______________________________
Sun jima a cikin guiden
in ko wace na abunda ke gabanta har aka kira sallar azahar, Janan ce ta fara mi
ewa ta nufi cikin gidan kafin itama Nihal tami
e tabi bayanta,
Suna kammala sallolin su suka dawo falo suka zauna suna kallon wani shiri a tashar zeeaflam da Nihal ke matu
ar so wanda sanadiyar hakan yasa itama Janan tafara kallonsa, wani saurayi aka nuno aciki Janan tayi saurin cewa, "Adda wannan gayen yana bala'in yanayi da mm
ina, hadda shi yasa nake
ara son kallan shirin nan don ba komai nake ganewa aciki ba" dariya ta aza mata har saida tayi mai isarta sannan ta
ago tana yimata wani irin kallo ha
e da cewa,
"Lallai Janany sister yaron nan ba
aramin kamaki yayi ba, anya ma ba asiri yayi maki shiyasa kika ga yafara yi maki gizo a fuskokin mutane?

Yanzu fisabilillahi taya za a yi wannan talakan ba
auye yayi kama da ha
en ba Indiya nan?, Hmmm ni kam dai akwai wanda na sani ajin farko da gayen nan ke kama dashi amma ko waye na manta shi gaskiya" kutun-kutun Janan tayi da fuska tare da ha
e rai tana yiwa
ar uwar tata wani irin kallo mai cike da ban mamaki da kuma takaici, badon tana
ar uwar ta ba da yau ta mayar mata da maganar da har ta mutu bazata ta
a manta ta
a, ba tare da ta ce mata komai ba ta ajiye remote
in dake hannunta akan kujera tami
e tabar wajen gaba
aya, tana jin yadda take
wala mata kira tayi banza da ita tare da ficewa daga falon ranta a
ace,
"Mtsss...matsalata dake kenan Janany sister, wani lokacin ki fiye
aukar abunda ba wani abuba da zafi" ta sake sakin tsakin akaro na biyu tare da janyo remote ta gyara zamanta ta cigaba da kallon ta, ita kuwa Janan part
in Hajiya zee ta nufa tana mai sake jin
acin kalaman
ar uwar tata akan masoyinta idan ta tuna, koda ta shiga kitchen ta samu Hajiya zee tana
auraye kayan data gama girki dasu yanzu, cikin girmamawa ta
ara sa daga ciki tare da kar
ar foodflaks
in da take wankewa tana fa
"Barka da rana Aunty zee, ina wuni?"
"Lafiya klw, Janan ya kuke?" Ta amsata cikin sakin fuska da fara'a, saida ta
auraye foodflaks
in dake hannunta sannan ta juyo tana kallon ta, ta ce
"Lafiya lau nake"
"Adda
in ki fa, taji sau
in?"
"Eh taji" ta bata amsa ata
aice tare da cigaba da
auraye mata sauran kayan, kasancewar Hajiya zee macece ba mai yawan surutu ba yasa daga haka bata sake cewa da ita komai ba, haka itama bata ce komai ba har ta
arasa
auraye kayan gaba
aya, ta shiga goggoge mata ita kuma tana maida su inda ya kamata, bayan sun gama Hajiya zee ta kalleta tana murmushi ha
e da cewa,
"Sannu da
ari Hajiyar gida" don haka take kiranta wata ran idan tana jin tsokana, musamman idan ta ganeta ba daidai ba saboda sunan grand ma da take dashi,
an murmusawa Janan tayi ha
e da ficewa daga kitchen
in ta dawo falo ta zauna tana fa
"Hmmm! kar muyi haka dake Aunty zee, ai kece Hajiyar gida, uwa maba
a nono sukutum da guda"
"Au!
Chapter 64 · 0% Book details