← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 120

Sashe 103

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki yar da dani idan nace ke ka ai ce maccen da tayi tasiri a zuciya ta kuma zata ci gaba dayin tasiri a ciki har abadan a ba da, ina matu ar son ki irin son da ko mutuwa bata isa ta fiddasa acikin zuciya ta ba" ya are zancen tare da juyowa yana kallon ta, tun daya fara magana take kallon sa itama ba tare data auke idanuwan ta a gare sa ba har ya dasa aya, ko wace kalma da yake fa a jin ta take yi tana sauka a zuciyar ta tamkar yanda narkakkiyar roba ke sauka akan leda tana huda ciki da wajen ta, wani irin azababben son sa ta ji na ara shiga dukkanin sassan jiki, ruhi da kuma walwar ta, a zahirin gaskiya jin take yi a yanzu shi in maha i ne na rayuwar ta da idan babu shi baza ta ta a iya rayuwa ba, "Tunanin me kike yi Janan?" Ya tambaya tare da hura mata iskan bakin sa a fuska, sai alokacin ta dawo daga duniyar tunanin data antaya ha e da relaxing akan kujerar tana jin gaba aya jikin ta ya mutu, sake kallon ta ya yi a karo na ba adadi tare da cewa, "Ki yar da dani Janan, wlh babu yaudara a kalamai na idan har haka zuciyar ki ke sanar maki, banyi hakan don nayi hurting in ki ba ko ka an, kuma ina sake baki ha uri akan haka, pls kiyi ha uri, idan kuma kina kina ganin yaudara ce nayi maki to zan baki dama daga yanzu har zuwa ranar auri auren mu kiyi mani duk hukuncin daya dace dani, nayi maki al awarin ko da zan mutu zan kar e sa matu ar ba zai cutar damu ba" Murmushi tayi ta du ar da kanta asa tana wasa da gefen mayafin ta ha e da cewa, "Ko aya zuciyata ba tayi tmaka kallon mayaudari balle har nasa a raina cewa ka yaudare ni, abu aya ne kawai bai yimun da i ba shine yanda ka jurewa kyara da cin fuskar da mahaifina ya dinga yi maka bayan kana da damar da zaka iya hana hakan ta faru, gashi sanadiyar hakan tsana mai tsanani ta shiga tsakanin ka dashi, kuma sam hakan baya yimun da Sai daya an sosa gefen kansa sannan ya ce, "wannan ma kiyi ha uri domin a lokacin na ha u da mahaifin ki ne ba tare dana shirya yin hakan ba, na so sai mun gama dai-dai ta kan mu sai na fito da dukkanin arfina a bayyane, sai gashi ya fara gani na a wannan sigar da baya bu ata, kin ga kuwa ko da nazo da asalin siga ta daga baya ba lalle ne ya iya yar da dani ba, zai auka kawai nazo ne na yaudare sa ko kuma na yaudari ar sa na tafi, shiyasa na za i da naci gaba da neman auren ki a haka har zuwa lokacin da zaki zamo mallakina, gashi kuma ALLAH ya kawo mu, iris kawai ya rage muga wannan lokacin" "Haka ne, ubangiji ALLAH ya tabbatar mana da alkhairi" "Amin ya rabbi amarya ta" "Kin san me kuwa?" "Sai ka fa a" ta ago tana kallon sa ta gefen idanuwa, murmushi ya yi kafin yace, "Su Baffa fa gaba aya suka je da komai da komai na neman auren mu har da lefe ma da kuma kayan na gani ina so, yanzu kawai i.v ya rage na bugo mana, ban sani ba ko akwai wasu programs da kike son yi daidai arfina sai ki fa a a saka" "Dai-dai arfin ka a matsayin wa to, wancan mm in nawa dana sani tun farko ko kuma wanda ya bayyanar mani a yanzu?" "A matsayin mm pilot dai ba mm mai dabino ba" zaro idanuwa tayi ha e da cewa, "Wai kana nufin kai pilot ne ban sani ba?, A gaskiya ka shammace ni da yawa" "Amma ai na baki ha uri ko?, Ko har yanzu baki ha ura ba?" "Nooo..i was so surprise me wai mijin da zan aura pilot ne ban sani ba sai a satin auren mu, badon ma nayi magana ba da nasan baza ka fa a mani ba ai, kai Sarkin basaja ko?" Ta are zancen tare da shagwa e masa fuska, ha e hannayensa ya yi waje aya alamun ban ha uri ha e da cewa "Tuba nake yi yalla iya ta, dama yau nayi niyar fa a maki komai akaina, ba ma tu in jirgi ka ai ne aiki na ba, ina ta a kasuwanci na ha in guiwa ni da an uwana Jabir, kuma in sha ALLAH har kar dabinon ma zan ci gaba da ta awa saboda ina matu ar son ta sosai, amma bata waccan fuskar da kika sani zanci gaba da yin ta ba, ta wata fuska daban zan yi ta idan ALLAH ya bani iko" "ALLAH ya taimaka ya kuma ara bu i mai yawa da albarka, kenan dai botique in daka ce an bawa Jabir tsaro na abokin sa naku ne in na cinka dai dai, shine kuka yimun zu i ta malle ko?, Kun kyauta" Dariya ya kwashe da ita yana arin yin parking a ofar tagwayen gida jen nasu da fira ta auke wa Janan hankali bata san ya iso da ita ba wajen ba, ji kawai tayi ya tsaida motar yana fa in "fito muje" ago kai tayi tana are wa anguwar kallo ha e da cewa, "Hubbin ruh ina ne kuma ka kawo ni nan" cike da tsokana ya ce, "Wurin yan kan kanu" ya bata amsa tare da bu e mata motar ta fito tana are wa tankamemen gare in gaban gidan da suka tsaya kallo, "Hey jock aside, am not going any where fa" ta fa a bayan ta fito tare da jinginawa ajikin motar tayi folding hannayen ta, Tana kallo ya latsa wasu lambobi a gefen jikin gate in tare da da aza shacin tafin hannunsa ajikin na'urar daya siyo zuwan su China aka ha a masa ajikin gate in ya bu e, ya ce "Common... an matana, zo mana is your home" "Are you kidding me?" Ta fa a tana takowa tare da arewa gidan kallo cike da mamaki, lallai mm ba aramin don bane, kuma ba aramin so yake yi mata ba tunda har yake da tarin dukiya haka amma ya iya jurewa yin rayuwa irin ta talauci just to be with her?, Ta fa a cikin zuciyar ta lokacin da suka shiga cikin compound in gidan, mamaki bai kamata ba sai da suka shiga cikin gidan taga irin kyau da tsaruwar da ya yi, blushing kawai take yi tare da yiwa ALLAH godiya a zuciyar ta don kuwa girma ka ai gidan Abban ta zai fi gidan da masoyin nata ya tanada wa ita,gidan ya tsari sosai kuma ya yimata kyau domin ba bu abunda zaka nema ka rasa aciki, Ganin ta kasa cewa komai sai bin ko ina da kallo take yi murmushin dake kan fuskarta na bayyanar da farincikin dake zuciyar ta ya sa shi sakin murmushi shima ha e da cewa, "Janan, ki duba ki gani ko akwai inda beyi maki ba da kike so a gyara kafin akawo min ke" Da sauri ta rufe fuskar da tafin hannuwan ta ha e da cewa, "Idan tsarin yayi maka to nima yayi mun" "Kin tabbata?" Ta ka a kai har lokacin fuskarta na a rufe da tafin hannuwan ta, "ina zuwa?" Ya fa a tare da shigewa wani akin sannan ya fito, ba tare data ankara ba ta ganesa a gaban ta ya dur usa hannun sa ri e da an akwatin zobe yana fa "Ki bu e fuskar ki Janan mu yiwa junan mu al awari acikin wannan gidan da za muyi rayuwa a tare, mu haifi a kuma mu reni jikokin mu aciki cewa komai rintsi komai wuya muna tare da juna baza mu ta a rabuwa ba, za muyi tarayya a cikin farin ciki da kuma ba in cikin junan mu, damuwar ki zata zamo tawa haka kuma tawa zata zamo taki, zamu kula da junan mu kuma zamu kasan ce abokanan shawarar juna na har abada, Janan ni nayi wannan al awarin tsakani na da ALLAH saboda haka ina so kema kiyi wannan al awari tsakanin ki dashi saboda na samu natsuwa da kuma tabbacin cewa Janan ina zata zamo rumfa kuma bishiyar da zata ri e dukkanin tsatso da zaya fito daga gareni da sayyun ta" Toshe baki Janan tayi tana arin hana kukan dake arin fitowa fita, hawayen da baza ta iya tantance ko na meye ba ta ji suna wasan tsere akan fuskarta, gaba aya ta rasa ta cewa akan wannan soyayya da mm ke nuna mata, ya girmama matu a a azuciyarsa tare da martaba ta, cikin shesshekar kuka ta ce, "Nayi al awarin zan rayu dakai zan kuma mutu dakai komai rintsi komai wuya zamu rayu da juna na har abada, zan bautu acikin gidan ka ina mai baka kulawa ha e da yi maka ladabi da biyayya har iya arshen rayuwata" "Na gode Janan ina aunar ki sosai" "Nima haka hubbin raina" ta fa a tare da mi a ma a masa hannu ya ora mata zoben na gold mai shegen kyau daya siyo a dubai cikin tafin hannun ta kamar yanda yaga ta bu ata ta auka ta saka a yatsan ta na tsakiya a hannun ta na dama tayi kissing in sa tare da lumshe idanuwa ta bu e akan sa, Dariya ya yi yana kallon cikin idanuwan ta data ago tana kallon sa ya ce, "Do dou luv it?" "Yeah upcouse i only you, but indeed i like the ring" "Rilly?" "Yeah hubbin Raina" an shafa kansa ya yi cike da farinciki sannan ya wuce gaba zuwa wani akin daya ajiye akwatunan lefenta aciki yana fa "Shiga ki duba kayan lefen ki idan da akwai abunda ba a saka ba, gani nan ina jiran ki, ya zauna kan aya daga cikin kujerar dining table dake jere a wajen ya fiddo wayar sa yana latsa, kallon sa tayi kamar tana shakkun shiga akin, sai kawai ya tashi ya koma can cikin falon da
Chapter 103 · 0% Book details