← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 120

Sashe 106

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A very shameless to you and me, Ni na rasa me kika gani ga wannan yaron da kika na ce wa rayuwar ki sai shi, look..look at this Janan" ya
are zancen yana shusshura kayan da
afa, kasa cewa komai tayi sai bin kayan da idanuwa da tayi, dariya ke son kucce mata amma ba halin yi saboda yanda Abba ke bayyanar da
aci ransa
arara akan su, tsaki Abba ya sake yi a karo na ba adadi tare da du
owa inda take zu
un ne ya ri
o kafa
un ta yana bin cikin
wayar idanuwan ta da kallo,
"Janan, ki dawo hayyacin ki ki fahimci fatar da nake son yi maki, wannan yaron da kike gani sam ba sa'ar shi bace ke, bazai iya kula mani dake kamar yanda na kula dake ba har kika girma haka, amma Asgar zaki samu duk wata gata da tarairaya a wajen sa fiye da yanda kike tunani"
"Banda farinciki Abba domin zuciyata ba shi take so ba, ALLAH ma ya sani bazan ji da
in da kake so naji ba matu
ar aka aura mani shi, Muhriz kuwa zai bani dukkanin gatar da kake mafarkin na samu Abba, zai kula maka dani fiye da tunanin ka"
Sake ham
ara akwatin kayan dake gefen sa ya sake yi cikin
acin rai ha
e da mi
ewa sannan ya ce,
aniyar gatan da zai baki Janan, wace irin gata kike tunanin samu ga wanda ya kasa fidda ke da kuma mahaifinki kunya?, Da ace manyan abokanan kasuwanci na ne suka yi arba da wu
an nan kayan
azu da bansan inda zan saka kaina ba, a hakan ma ba
aramin kunyata nayi agaban idanuwan su ba" sake da wowa yayi agaban ta yana nuna ta da yatsa sannan ya ci gaba da cewa
"Look Janan, Bazan iya wannan abun kunyar, wether you like or not dole yaron nan ya bar ki..." Kafin ya rufe baki Janan ta shiga girgiza kai ganin yanda yake maganar da gaske da gaske hawaye na zubo mata a fuska ha
e da cewa
"A'a Abba kada kayi haka, wlh shine za
ina"
i yaci
abilar sa Janan, will you keep quiet?" Ya fada cikintsawa ha
e da
aga hannu kamar zai daketa, wani irin kuka ta fashe dashi tare da fa
uwa
asa dir shan tana fa
"Wlh Abba ni shi nake so, kuma ko kashe ni za a yi bazan ta
a yadda na auri Asgar ba.." bata rufe baki ba ta ji ya
auke ta da wasu zafafan marora har guda biyu tare da nuna ta da yatsa, ya ce
"Idan ba kya cikin hayyacin ki wannan zai maido dake cikin sa, idan kuma kina cikin hayya cin naki to ina so ki sani ko mutuwa zakiyi bazan ta
a bari ki aure sa ba"
Shura
afafuwa ta shiga yi tana sake
are baki tamkar wata
aramar yarinya, tsaki Nihal dake zaune gefe kan kujera tana latsar wayar ta tayi ha
e da cewa,
"Pls Abba let her be, ai rayuwar tace kuma tun yanzu ta fara ganin bugun lamba, ya riga daya gama da ita ta yanda baza ta ta
a sauraren kowa ba, ka
yaleta, nasan dole nan gaba tayi nadamar auren sa idan ya wula
an ta ta ha
e da saka ta a kunyar da sai ta fimu dana sani, a wannan lokacin hankalin ta zai dawo kanta ta fahimci ko me ake nufi kuma ake gudar mata, mutum sai kace mayen
arfe?, Wlh Abba
azu ji nayi tamkar na nitse
asa da naga kayan nan, saboda ko mai aikin Hajiya aka yiwa kyautar su ina da tabbacin sai dai ta kaiwa
an uwan ta na
auye su, amma ace kamar kai billonaira za a kawowa
arka su, wlht is a biggest shameless thing to you Abba, kuma duk ita ta jawo maka, laifin tane" ta
are zancen tana nuna Janan da yatsa,
"Very good sweetheart, that's exactly what i wanted her to understand"
"She won't Abba, just let her be" ta fa
a cikin haushi tare da maida earpiece
in ta a kunne tana ci gaba da sauraren wa
ar taf,
Rafke hannaye baya Abba ya yi ha
e dayin ajiyar zuciya yana zagayar
akin kafin can ya nemi waje ya zauna yana kallon Janan,
Sinne kai tayi
asa hawaye na saukar mata a idanuwa ha
e da cewa,
"Pls Abba...." Kafin ta
ara sa ya
aga mata hannu ha
e da cewa,
"Shikenan kije na amince zan aura maki shi, amma ina so kafin nan duk abunda kika san ni na saya maki shi ka ma daga kan sutura har zuwa sauran kayayyakin dake sake alfaharin jin cewa ke
atah ce ki ajiye su, ki je duk inda ki ke so a fa
in duniyar nan zan
aura maki aure da wanda ki ke so, amma kibar mani gida na kuma kada ki sake tako
afar ki aciki, ki manta cewa kina da wani uban a duniya don daga yau ba ni ba ke har abada, kuma kada ka ki kuskura ki taka
afar ki gidan mahaifiya ta, idan kuma kika yi hakan ban yefe maki ba" yana gama fa
ar hakan ya mi
e zai bar falon tayi saurin ri
afafuwan sa ha
e da fashewa da wani irin kuka tana fa
"Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, don ALLAH Abba kayi ha
uri, bazan iya jurewa rayuwa babu ku ba Abba, na rasa mahaifiyata tun ina cikin tsumma, kada kace zaka rabani daku bayan na rayu tare daku, bazan iya ba Abba don ALLAH kayi ha
uri, i know Muhriz will be the right man that you wanted me to marry"
Banza ya yi da ita ha
e da ci gaba da tafiyar sa tana ri
e da
afafuwan nasa tana kuka har suka isa bakin
ofar sashen sa, cike da rashin tausayi ya sa
afa ya ham
are ta ya shige tare da banko
ofar da
arfi, ba don tayi saurin janye hannun ta ba da
ofar ta datse ta,
Ta sowa Nihal tayi daga inda take ta isko Janan ha
e da du
awa kusa da ita tasa tafin hannayen ta akan fuskar ta ta goge mata hawayen dake kwance akai sannan ta ce,
"It's over Janany sister, meye na kuka kuma?, Ina kin samu wanda kike so kuma kike mafarkin aure, to meye na kuka?
Chapter 106 · 0% Book details