Sashe 9
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dariya itama tayi sannan ta sauka qasa tare da qwalawa ai aikinsu madam Florence tace ta had'a masu abinci ita da Janan yanzunnan ta amsa mata da to, cikin mintuna qalilan madam Florence d'in wacce itace ke kula dasu tun suna yara bayan rasuwar mahaifiyarsu har girma ta jera dining table d'in da kalolin abincin da sukafi so,
Cikin qananan kaya riga da wando triquater itama Janan ke saukowa daga matattakalar fuskarta d'auke da wani irin nishad'i da ita kanta batasan dalilinsa ba ta sako irin hular nan da ake yayi mai butterfly agaba red colour akanta ta saki gashin acan baya,
"Wow!
Janan sister you look so beautiful, Wanda duk ya aureki yayi sa'ar samun kyakkyawar mata 'yar fara tubarkallah"
"Kinji Adda Nihal na kaiki?"
"Hmm zolaya ta zakiyi kenan!, Kedai kika sani" Nihal taqare zancen tana miqo mata plate d'in agabanta, ita tayi masu serving abunda suke so suna ci suna d'an tab'a fira har suka gama madam Florence tazo ta kwashe kayan ta gyara wajen su kuma suka koma mai falon dake nan qasa suka kunna tv suna kallo, at the same time kuma Janan na bawa Nihal labarin duk abunda yafaru da ita a makaranta tun daga kan accident d'in da sukayi da mm, har zuwa fad'anta da qawarta Amira da zuwanta clinic da mm da kuma yanda tayi da Ingaski, don babu abunda take b'oyewa yayar tata itama haka babu abunda take b'oyewa Janan, sun shaqu sosai irin shaquwar da misiltata zaiyi wahala, suna son junansu sosai ganin yanda suka taso cikin maraicin uwa kuma basa qaunar abunda zai had'asu balle har suyi fad'a.
Banbancin halayyane kawai suke dashi, duk da mutum d'aya ya basu tarbiya amma sam halayen Nihal basuyi kama dana Janan ba, Nihal nada matuqar izza awaje da kuma d'agawa da tsiwa saidai sam bata bari hakan ya shafi qanwarta ba saboda soyayyar da takeyi mata, tsaf Nihal ke iya kallon wanda duk yayi mata kan kara ta tata masa rashin mutunci komai tsufansa kuma komai qanqantarsa, shiyasa ma yanzu da Janan ke bata labarin abubuwan da suka faru take ji tamkar ta kameta tayita duka tsabar takaici,
"Adda Nihal naji kinyi shiru bakice komai ba tun d'azu inata zuba ni kad'ai"
"Zaifi kyau ki kama bakinki kiyi shiru don takaicin wannan Jabir d'in abokin nn yake ko waye shi da d'an iskan malaminku zai iya sa na taso nayita dukanki da baki tata masu rashin mutunci ba, wai Janan sister sai yaushe zakisan right d'inki kidena bari ana takaki"
"How Adda?
Kusanfa duka inada laifi ga abubuwan da suka faru"
"Mtss...bara nadena sauraronki kar takaici ya illatani awurin, shi Jabir d'in ina ruwansa dake da zai fad'a maki magana tunda bashi kika kad'e ba, itama Amiran meya dameta aciki, shegiya inaga ma sonsa takeyi, sai kuma the big idiot d'in malamin nan nakun, uwar me zayayi maki idan kika samesa a office?
Meyasa baki dalla masa mari ba da kikaga yana kallan maki jiki?"
Turo baki Janan tayi had'e da cewa
"Kin gani ko Adda Nihal, ALLAH shiyasa bana son baki labari kin fiye zafin rai da yawa"
"Oho, to kidena man" tab'ata amsa cike da fushi don bakin Rai taji haushin abun.
"Ai bazan iya ba Adda Inna daina wa kikeso nabawa?
Srry if I hot you pls" taqare maganar tana had'e hannayenta waje d'aya alamar ban haquri, saida tad'an harareta tukuna tace,
"ALLAH better know who you're a rayuwar nan, if not kin riqa shan wahala kenan kowa yace zai takaki"
Da haka dai har tasamu ta sauko sukaci gaba da kallonsu tare da d'auko wata firar ta daban kafin su can zuwa marece su gyara su nufi gidan grandma.
***.
***.
***.
A b'angaren mm kuwa basu suka tashi daga wajen sana'arsu ba har saida aka kira sallar magrib lokacin masu lectures d'in 4:00-6:00 duk sunyi sun gama sun watse, kasancewar makarantar ta 'yan matace zallah wato federal collage of education and technology (fcet) yasa tayi tsit ba kowa sai kukan tsuntsaye dake tashi da kuma security, wata dalleliyar mota naga tayi parking a bakin d'ayan gate d'in da suke fita dake cikin staff-quaters d'in makarantar drivern dake ciki na jiran isowarsu, da sauri ya fito cikin motar lokacin daya hangosu tafe mm na turo baronsa na dabino da kwakwa shi da Jabir ya karb'i na hannun mm shi kuma wani dake gefen gate d'in tsaye da alamu tare suke ya karb'i na hannun Jabir, cike da girmamawa suka gaishesu mm ya kalli hannunsa da yayi ja tukuna ya d'aga masu hannu yana amsa gaisuwar da sukayi masu,
Jabir kuwa leda ya ciro ya zuba dabino mai yawa aciki sannan ya nufi wajen motar tasu, ganin yayi mm ya nufi wajen zaman dake gefen sit d'in driver yace,
"Ya haka kuma?"
"Kai zaka ja motar mana"
"Haba! wasa kakeyi, ai ni ina gefe kawai koma can kaja mu muje"
"Wa?
Ai bazan iya ba Jabir kaga hannayensa kuwa?, Ja kawai muje muje man" yaqare zancen tare da bud'e marfin motar ya shige, babu yanda Jabir ya iya dole ya shiga gefen sit d'in driver ya jasu suka tafi, shiru ne ya biyo na tsawon kusan mintuna goma kafin can Jabir ya juyo yana kallon mm daya d'an ja kujerarsa tayi baya ya kwanta idanuwansa arufe,
"Yadai mutumen!"
"Janan!"
"Dama nasan za'a rina, ai indai soyayyace tafi wahalda irinku miskillai da ako yaushe kuke kallon masu yinta a matsayin marasa aiki, wace tsiyarce bakayimun ba lokacin da muna soyayya da Hanan (yarinyar data cucesa)"
"Waccan Hanan take, Ni kuwa tawa Janan take kaga kuwa dole saka rai yakoma akan Janan tunda Hanan ta tafka maka tsiya"
"Kar dai ka zurma da yawa broth shine kad'ai shawarata"
Murmushi mm yayi had'e da cewa,
"Ai anriga angama kuma, se za'a ake shawara basai andawo ba, indai akan Janan ce nariga dana zurma sedai kar aqara"
Dukan starring Jabir yayi yana dariya ba tare daya koma bi takan saba, shi kuwa yaci gaba da tunaninta da yakeyi har lokacin idanuwansa na arufe, tafiyar mintuna da basu wuce goma sha biyar ba sukayi kafin su iso gida, asalin gidan da suke ciki ne ada amma an sake gyarasa anfidda part d'in Momy da Razina da kuma part d'insu, sai d'akin salame dake riqawa Momy aiki acan baya da kuma na maigadi dake nan jikin gate, juyowa yayi daidai lokacin da suka iso gidan bayan yayiwa mai gadi horn ya bud'e masu sun shiga yayi parking had'e da d'an bubbuga gefen sit d'in mm yana cewa,
"Wakeup man mun iso gida"
A hankali mm ya juyo suka had'a ido don dama ba bacci yakeyi ba sannan yafito hade da nufar part d'insu, shi kuwa Jabir yana fitowa ya rufe marfin motar tare da sakin wata uwar miqa Yana fad'in,
"Wow!
Am seriously tired"
"Me too" Muhriz daya fara tafiya ya fad'a shima tare da wucewarsa jiki ba qwari,
Shi kuwa Jabir part d'in Momy ya wuce shima cike da gajiya, yana shiga ya fad'a kan doguwar kujera 2sitter dake falon yana fad'in,
"Wash.." ya d'ora hannayensa asaman kujerar
Dariya Razina da fitowarta kenan daga kitchen riqe da gorar ruwan sanyi da cup data d'auko a ciki zata sha ta tayi tana fad'in.
"Sannu da dawowa Ya Jabir, ya kasuwa?" Taqare zancen tare da zaunawa kusa dashi ta tsiyayo masa ruwan sanyin a cup ta miqa masa tana cigaba da cewa
"Ya Jabir ina Yaya Muhriz ne?" Saida ya karb'a ya shanye tas ta qara masa wasu yasha sannan yace,
"Ina Momy ne?" Shima ya jefa mata tambayar ba tare daya bata amsar tambayar da tayi masa ba, turo baki tayi had'e da cewa,
"She's there in her room" dariya yayi had'e da cewa,
"'yar rigimar yayanta, yanzun nan zaki gansa ya shiga yawatso ruwa ne"
Cike dajin kunya ta rufe fuskarta don indai akan yayanta ne tofa batada kara balle kawaici,
Momy ce ta shigo saye da dogon hijabinta gama salarta kenan ta tsaya qarasa azkar taji shigowarsa, miqewa Jabir yayi da sauri tare da nufowa inda take ya riqota suka qaraso cikin falon tare yana fad'in,
"Sannu da gida Momy kin wuni lafiya?"
"Lafiya klw my son"
"How's your body mom"
"Ah!
Alhamdulillah am fine"
"Glory be to God Momy, am hungry"
"But where is your brother first?"
Kafin tarufe baki saiga mm ya shigo har yayi wanka ya canza kaya, da sauri Razina tayi welcoming d'insa cike da farincikin ganinsa tana fad'in "welcome ya Muhriz" murmushi ya sakar mata yana zaunawa qasan qafafuwan Momy tare da gaisheta cikin girmamawa, Saida suka gama gaisawa sannan ya juya ya amsa gaisuwar Razina Yana tambayarta Yaya school da batafi wata d'aya da jonawa ba a b'angaren B.ed computer science,
Saida yagama tambayar tata sannan Momy tasa tazubo masu abincin had'e da juyowa tana kallonsu d'aya bayan d'aya ganin yanda suka sauya mata sosai, kimanin watanni biyu kenan duk suka fita basa dawowa gida sai irin wannan lokacin kuma zasu dawo agajiye, gaba d'aya sunyi baqi kamar ba yaranta ba, a tsammaninta duka yanayin business d'in nasu kesa haka amma saita fahimci akwai abunda suke b'oye mata, don haka saita qyalesu saida suka gama cin abincin tukuna tayi gyaran murya tana kallonsu fuskarta d'aure babu alamun wasa aciki tace,
"Muhriz, Jabir!