Sashe 14
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin shima yayi mata ha
e da jan hannun Razina suka
arasa shigewa daga ciki tana faman gunguni ita ala tilas taji haushi, a zahiri kuwa cewa takeyi, "ALLAH shiyasa bana son fita dakai ya Muhriz, da ya Jabir ne da yanzu ya koyawa matar can hankali musamman idan ta sake ta mare ni, kiji fa Momy ai gaba
aya mukayi karo da juna amma shine zata wani d'aga hannu tace zata maran"
"To ai dai bata mare kin ba tun da ALLAH ya taimakeki kyakkyawan yaron nan nawa ya tafi da hankalinta, badon hakan ba yau da sai dai a baki ha
uri a maimakon ha
urin da ke kika bata"
Sake cuno baki tayi cike da jin haushi abunda Momyn ta fa
"Ai dama nasan haka zaki fa
a Momy, amma bari nakoma gida saina fa
awa ya Jabir, yanda gobe bazai bari muzo mu ka
ai ba idan zamu fita, don na gano indai yana tare damu shike maganin duk ire-iren wannan iskancin da yarinyar nan ta nemi yimana"
"Yi maki sai malama, kuma bari kiji dake har yayan naki sai kun sha duka wata rana garin wannan tsiwa da rashin jin naku, in banda abunki meye na jinini dakai
ara tunda gashi cikin sau
i an magance komai, koda yake dake har yayan naki duk halinku
aya, ALLAH kasa kada ku janyo mana duka wata rana" mm ya fad'a ha
e dayin gaba don ya fara gajiya da shegen jinini irin nata,
Dariya Momy ta saka ha
e da cewa,
"To kin ji dai, don ALLAH don Annabi kurufa mana asiri kar kusa da tsufana naci duka ba gaira ba dalili"
Dariya itama Razina tayi ha
e da rungumota ajiki ta
ora kanta saman kafad'arta tana fad'in,
"Wa mutun inji mutuwa, ai babu wanda ya isa ya ta
a mana Momy da sunan duka bai kwana prizin ba, sha kuruminki ina gama karatun nan soja zan je, kinga kuwa ta
a uwar soja ba qaramin tashin hankali bane aka taddo"
Da wannan surutun nata har mm yaje ya fara d'aukar wasu abubuwan da yasan suna bu
ata na rayuwar yau da kullum, koda suka
araso har ya kusa gamawa sai kawai suka
arasa
aukar sauran suka saka ya kai inda ake biya aka yimasa bil
in ku
in ya biya sannan aka saka masu a ledoji ya d'auka suka nufi wajen motar su, kai tsaye gida suka nufa don dama wannan sayayyar ka
ai ce ta fiddosu, itama babu yanda baiyi dasu su bari idan anyi sallar isha'i ya huta tunda dawowarsu kenan daga wajen tallar dabinon amma Razina ta
i ta aza rigima ita lallai sai dai yanzu zuwa bayan isha'i bacci za tayi, wannan dalilin yasa bayan ya gama sallar magrib tunda Momy tasa baki ya gyara ya
'aukosu suka zo wajen sayayyar, Jabir kuwa dama cewa yayi babu inda zai je don ya gaji da yawa sosai, ashe rabon ha
uwar su da Nihal ne ya jawo hakan, don kuwa gaba
aya ganin mm yasa Nihal duk tabi ta susuce, tu
in kawai takeyi amma babu wani
wari a jikinta har ta isa gida, ba abunda take tunan in banda fuskar mutumen da bata san ko waye shi ba, sunansa da kuma inda ya fito duka bata sani ba, amma ya bala'in shiga ranta fiye da tunani, kyansa, surarsa da kuma yanayin halittar sa sak irin ta mijin da ta da
e tana yiwa kanta mafarki ne, murmushi tayi lokacin data
arasa shigowa cikin
akinta ta zauna bakin gado tana kallon hannunta daya ri
e, a hankali tayi kissing hannun ha
e da cewa,
"Mr.man!, son ka ya shigeni ba tare da nasan kai ko waye ba, amma jikina na fa
amun kai
in kana da duk wani abu da nake bu
ata awajen
a namiji, kyau, arziqi, wayewa da kuma kyakkyawar sura, saboda haka zan nemoka aduk inda kake tunda son ka ya riga daya ta
ani ya kuma shiga zuciyata yayi ginin da hannu bazai ta
a iya tureshi ba"
Ta bayanta Janan data shigo
akin tun d'azu ba tare data lura ba taje ta rungumota had'e da turo kanta ta gefen wuyanta tana dariya ta ce,
"Who's this lucky man da yayi wuff da zuciyar addatah daga fita har ya soma sakata sabbatu haka?"
Dariya Nihal tayi tare da juyawa ta gyara zamanta akan gadon daidai tana kallon Janan data dawo gabanta itama ta zauna ta tan
washe
afafuwa tana kallonta kamar mai shirin
aukar karatu ko cin abinci tace,
"He's quit handsome, very wealthy and classy, kallo
aya zakiyi masa kisan cewa shi
in cikakken namiji ne abun son kowace macce, to be Frank sister I'm in luv with him"
Dariya Janan ta kwashe da ita har tana tuntsirawa kan gadon jin yanda auntyn tata ke expressing irin ha
uwar wannan mutumen tare da fallashe sirrin zuciyarta wa ita, sai kace ba Nihal
in data sani ba mai ya
una samari da wula
anci, ciki kuwa hadda wu
anda keda tarin dukiya saboda
ai basu cika qualities
in da take son namiji dasu ba,
Ganin haka yasa Nihal jin haushi tare da janyo pillow tayo kanta, da sauri ta mi
e tana ci gaba da dariya ta bita suka fara zagayen
akin da gudu tana son maka mata shi....
_Hmmm tir
ashi,
ara-
ara-
a, yanzu fa za'a soma littafin, ga dai Janan masoyiyar Muhriz wacce ga alama itama ta fara sonsa, ga kuma Amira
awarta dake masifar sonsa, sannan ga Nihal yayar Janan itama ta
ullo da tata salon soyayyar agaresa, shin ko waye a cikinsu zata lashe kambun TUKUICIN SO daga wajensa?, Ku biyo ni sannu a hankali domin samun amsarku ta hanyar zafafan #comment #like #share da kuma #voting, it's just the beginning
*ALLAH KAJI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 9_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1232646048?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=CvU1L4Ri7P2MwK59Vhcm%2F2QRIHE7SJOZdQXGBegtDJBU1zEcYmdVN%2FRFMn3QqHHj40EHjCBfnM6fwoHbj2CeF4Tz3beDd12SEQ6LRjk34HAiBtmHcKeNe7hIGsnLDe%2Bj_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??
INA KUKE MASOYA?
INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???
KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.
DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
*A* Kan gadon Janan ta sake fa
awa har lokacin tana dariya ta dinga doka mata pillow
'in ajiki tana fa
"Wai meye abun dariya anan Janan?, ba zaki dena ba?" Nihal ta fa
a ha
e dayin jifa da pillow
in fuska a
auke ta koma bakin gadon ta zauna tana hararar ta,
Sai alokacin Janan ta tsaida dariyar da take yi tare da tasowa ta zauna kusa da ita,
"I'm sorry Adda na dena" harararta ta sake yi ta kauda kanta gefe, Janan ta ri
e kunnuwanta ha
e da sa ke cewa
"Pls...
Adda" juyowa tayi tare da
aga hannu kamar zata mareta da sauri ta rufe idanuwa ha
e da fa
awa jikin ta,
"Am sorry Adda bazan sa ke ba"
"Matsoraciya kawai, ga tsokana ga tsoro ko?" Nihal ta fa
a tana dariya, don ta riga da ta san halin Janan, in dai ta fannin tsoro ne akan duk abun da zai ta
a mata jiki, tofa tabbas zata
auki lamba ta
aya,
"Ai na dena bazan sake ba, abun ne ya bani mamaki fa, wai ke da kanki ke fa
ar kin kamu da son saurayi da
aunarsa har kina cewa zaki nemo a duk inda yake, lallai duniya juyi juyi, yau so yayiwa Adda ta mugun
ulli"
"Hmm ba zaki gane ba Janan, gayen ya ha
u ne tako ina, bari nayi maki na Umar m Sharif, daga kallo
aya zuciyata ta kamu da son sa, kuma bana tunanin zan rayu idan ba dashi ba"
"Tir
ashi, kice zancen nayi ne Adda, hala ma ya sunan gayen ne?"
"Ban sani ba"
"To a ina kuka ha
u dashi?"
"Bebeji supermarket, bari na baki labarin abun da ya ha
a mu dashi..." Daga nan ta kwashe labarin duk abun da ya faru ta fa
a mata.
Wata irin ajiyar zuciya ta sauke bayan ta gama saurarar yayar tata ha
e da cewa,
"Wannan shi ake kira ga
oshi ga kuma kwanan yunwa Adda, ai kinyi ragon azanci da baki yi
arin samun abun da zai sake ha
a ku ba ko da kuwa da sunan
awance ne"
"Kamar ya kenan Janan"
"Ai kamata yayi lokacin daya mi
o maki ledar kayan kika yimasa godiya kiyi introducing sunan ki garesa saboda ki samu ko da sunan shi ne shi ma ya baki tunda ba a san kuma ina za a
ara ha
uwa ba, yanzu ke ta ina kike tunanin zaki fara nemosa bacin ko sunan sa baki sani ba?"
Shiru tayi kamar mai wani nazari kafin can yace,
"Koma ina ne sister zan nemosa"
"To idan kika samu yana da wacce yake so fa?"
"Sai ta ha
ura ta barmun shi"
"Son kai ne fa wannan Adda, to idan ma yana da mata fa gaba
aya, ai kin ga ita bakyace ta ha
ura ba ko?"
"Bana fatan haka Janan, amma idan ma hakan ta kasance sai nace ya rabu da ita ya aure ni"
"Taya?, Mutum da matar sa za kice ya rabu da ita ya aure ki?