Sashe 23
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kin fa wuce wajen da zaki ajiye ni" ya fa
a yana basar da maganar da tayi,
"Ina sane, ina so ne in
arasa ajiye ka acan inda zaka yi sayayyar taka, ni kuma sai na
auke ta
ayan titin da zai sa dani da hanyar zuwa gida"
"To shikenan, ina gode sosai"
"Godiyar nan ta isa haka mana, a fara bada tukuicin da akayi al
awari tukuna sai ayi wannan godiyar itama a bada tukuicin ta" ta fa
a tana mi
o masa hannu,
i duk abunda kike so, zaki samu"
"Shike nan, kai ka fara fa
ar abunda zaka bani ko kuma ka bani na gani, idan yayi mun kaga ka hutar dani da fa
ar ko me nake so?"
Sai da yayi 'yar dariya tare da ajiyar zuciya sannan ya juyo yana kallonta ya ce,
"A'a Janan, ba fa lallai ne ki iya kar
ar tukuicin da zan baki ba, kawai ki fa
i duk abun da kike so kar nazo ina dana sanin fa
ar abunda zan baki"
i kawai, na tabbatar ko meye ma zan amsa ba tare da na sakaka yin dana sani ba.." kafin ta
arasa taji ya ce,
"Har da idan na ce ina sonki Janan" wani irin burki ta taka da
arfi ha
e da juyowa tana kallonsa, jin takeyi tamkar a mafarki ne kalamansa, juyi ta ji kanta ya fara yi zuciyarta na bugawa da sauri da sauri, cikin i'inar muryar da ita kanta bata san tana yi ba ta ce,
"M.me.me kace mm?"
"Ina son ki Janan" ya sake maimaitawa idanuwansa cikin nata
"Ban ji ba,
ara fa
a da kyau mana" dariya yayi yana ji tamkar ya jawo ta ya sakar mata kiss yanda za tafi fahimtar inda zancen sa ya maida gaba, a
aya
angaren zuciyarsa kuwa tsoro ne cike fal acikin ta na kar ta kasa amsar sa a matsayin masoyi, tattaro dukkanin jarumtar sa yayi ha
e da
an rintse idanuwan sa ya bu
e tare da jim
e hannunsa sosai ya ce,
"Da gaske nakeyi ba wasa ba Janan, ina sonki, ina kuma
aunarki fiye da tunanin ki, na rasa yanda zan yi na fuskance ki da wannan maganar saboda tazarar dake tsakanin Ni dake shi yasa na kasa fa
a maki, yanzu ma shahada kawai ne nayi na fa
a maki saboda da zuciyata ta kasa jurewa, rauni na a kanki sai da
a hauhawa yake yi hakama tunaninki sai faman addabar
walwata yake, ke
in ta musamman ce Janan, haka ma halinki daban yake, kyan sura da kuma kyawon da ALLAH yayi maki duka suma
in abun burgewa ne, natsuwarki da girmama
an adam sune suka fi komai jan hankali na a kanki har na manta da banbancin dake tsakanin ni da ke naje na fa
a a kogin son ki, Janan da zuciya
aya nake
aunarki duk da nasan ke
in ba Sa'a ta bace, ta kuma kinfi
arfina, kawai ba yanda zanyi ne tunda Zuciya ta riga da ta gani kuma taji tana so, idan har zaki amince Janan to wannan shine TUKUICIN dana tana agareki, kuma zanji matu
ar da
i sosai idan kika kar
esa da hannu biyu ba tare da kin watsa mani
asa a idanuwa ba"
Tun daya fara maganar take kallon sa tana langa
e kai tare da saurarar zazza
ar muryarsa har ya kammala, ganin ya
i ko motsawa balle yasa ran zata amsa shi yasa ya ce
"Janan, ya naji kinyi shiru baki ce komai ba, ko dai banyi maki ba bakya so na?" Ya
are zancen cikin marairaice murya kamar zaiyi kuka, sai alokacin ta dawo hayyacin ta tare da sauke ajiyar zuciya, saurin sinne kanta
asa tayi jin yanda wata irin kunyar da bazata iya kallonsa ba ta rufesa, hakan yasa yayi murmushi tare da bu
e marfin motar ya fice, dama sun iso inda zata ajiye sa don haka sai ya le
o ta jikin glass
in motar data sauke lokacin data kashe a.c, ya ce
"Kar ki wani damu da bani amsa yanzu Madam, kije kiyi tunani mai kyau da kuma bawa ALLAH za
i, zaki iya
arawa da neman shawara ga amintattun ki da zasu iya fa
a maki gaskiya, nayi maki al
awarin zamani duk hukuncin da zuciyar ki ta yanke a kaina, ina kuma saurarenki a kowane lokaci, ki isa lafiya ranki shi da
e na gode" ya
are zancen yana kallon kyakkyawar fuskarta tare da sakar mata murmushi sannan ya juya ya bar wajen, a hankali ta
ago kai tana
are masa kallo, don gaba
aya
auke mata kai yakeyi wasu lokutan, musamman idan yayi wasu abubuwan sai taga kamar bashi ba ne, gaba
aya sai ya sauya kamar
ba mm mai dabino ba, yanzu ma yanda yake tafiya cike da natsuwa, izza da kuma burgewa sai ka
auka wani
an gaye ne daya mallaki wasu 'yan daloli, ta
are maganar a zuciyar ta ha
e dayin dariya sannan ta tayar da motar ta bar wajen zuciyarta cike fal da farin ciki marar misaltuwa, a hankali ta furta "alhamdulillah" ko ba komai shikenan daga yau ha
arta ta gama cimma ruwa, fa
uwa kuma tazo daidai da zama, lumshe ida nuwa tayi sannan ta bu
e tana fa
"Ina
aunar ka mm nima fiye da tunanin ka, na jima a kogin
aunar ka kuma koda baka furta kana so na ba, na tabbata zuciyata ba zata iya ci gaba da jurawa ba har sai na bayyana maka hakan ni da kaina, Ubangiji ALLAH ya za
a mana mafi
ololuwar alkhairi my man"
Haka tayita sabbatunta ita ka
ai cikin mota tana tariyo kalamansa dake faman yimata amsa kuwa acikin kunnuwa har ta isa gida.
#pls Comment
#vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYEN MU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
_Page 15_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1234404906?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=fEqRI7OzKpcATYDeeKuHbztv83KSSFu%2BlVAh2pFHeI%2B05GRFznszicop%2FR%2FLaO1mgrCdgQHgk7B9iTSNtiB%2Fqdf0Bf%2Flcngj3XHr4wf9V9GhmopSknC83ERBVGuSion5_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??
INA KUKE MASOYA?
INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???
KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.
DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
Amira kuwa tana fita rasa inda zata je tayi, gaba
aya ma ta rasa ina zata saka kanta, fashewa da kuka tayi ha
e da
ora hannu bisa kai ta ce,
"Wayyo ALLAH na na shiga uku, me nayi maki ne haka Janan da kike nema ki ruguza mani rayuwa?, Me yasa zuciyarki ba zata yi maki adalci samun wanda kike so can daban ba sai wanda
awarki take so?, Why Janan?
Wlh kin cuceni kin gama dani, kuma bazan ta
a yafe maki ba har sai na jefa ki acikin
unci da damuwar da kika sakani a cikinsu, sai kinyi nadamar cin amanata Janan"
Duk wannan sabbatun da take yi bata ma san tana yi ba har ta haye tsakiyar titi saboda tsananin tashin hankali da take ji, Ingaski ne da yau shima ya wuni cikin
unci da damuwar abunda Janan tayi masa ya zo aguje cikin mota zai fita, tun daga nesa daya hango mutum tsakiyar titi yake ta horn har ya
araso kusa da ita bata ji ba, da sauri ya juyar da sitarin motarsa don ka
an ya rage ya ka
eta, wani irin wawan burki ya taka da sai da shi kansa yaji tsoro, a fusace ya le
o kansa da nufin gani wace fitsararriyar student
in ce yaga ashe Amira ce
awar Janan, kwafa yayi tare da tada motarsa zai tafi kamar ance ya kalli madubin gefen sa ya hango tana kuka, ribas ya dinga yi har ya kawo kusa da ita,
"Amira lafiya?" Ya fa
a har kusan sau biyu bata ji saba har sai a karo na uku, shima
in sanadiyar danne horn
in motar da yayi ne sosai, cikin firgi cewa ta juyo tana kallonsa ya ce,
"Ya akayi ne Amira?" Ai kamar jira yakeyi ta sake fashewa da wani kukan,
an tsaki yayi ba tare daya damu da student
in dake kai da komowar fita ba, ya ce
"Shigo mota muje, lemme hear what happened to you" tare da mi
a hannu ya
e mata can
aya side
in dake gefensa ta shiga,
Ruwan gora ya
auki ya mi
a mata ba tare daya ce komai ba tare da hankacif yana ci gaba da tu
insa ha
e da kallon gabansa,
"What is happening to you?"
Shiru tayi ta kasa cewa komai sai faman shesshekar kuma take yi ha
e da ajiyar zuciya, ganin haka ya sa ya ce,
"Where's Janan?"
"Ban sani ba" ta bashi amsa tana goge majina a hancinta da hankacif
in daya bata,
"Kunyi fa
a da ita ne?"
"A'a"
"What else?
Ko ta fa
a maki wani abu ne?"
"Eh" da sauri ya juyo yana kallon ta, don a tsammanin sa wanda ya shafi abunda ya faru tsakanin sa da ita ne
azun.
"What did she said to you?
"She cheated on me sir?"
"How Amira?" Ya fa
a cike da mamaki don babu wanda bai san tarenta ita da Janan ba, ko yau she suna tare da wuya kaga
aya su baka
aya ba, cikin muryar kuka ta fara magana kamar hakan,
"Sir, Janan is cheated on me, saurayin da nake so kuma nake
auna shi taje tana so, kuma tsabar cin fuska har tazo tana fa
a mun baki da baki, kenan tana so ta nunamun
arfin arzi
in mahaifinta akai nai, tana so ta aure shi saboda su suna da dukiyar da zasu iya samun duk abun da suke so aduniya, meyasa ?"
Tunowa Ingaski yayi da abunda ta yimashi
azu shima, kenan tayi haka ne duk akan wannan saurayin da take so?