← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 120

Sashe 60

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ALLAH ya tsare na gaisa da
an daudu, yanzu kai ko kunya ba ka ji gotai gotai ka shiga kitchen dafawa yarinya abinci"
"So what?, Yunwa fa take ji, gashi ta dawo school a gajiye, shine fa nace ta zauna ko noodles ce na dafa mata, to meye aciki?"
"Any way ni kaga tafiya ta, ka riga ka fa
a kwata tun yanzu, don haka ko aure kukayi chif cooker zaka komawa" ya
are zancen tare da mi
ewa yabar falon shima yana dariyar sa azuciya, Jabir dako ruwan zafi baya iya dafawa lokacin da suna school sai dai ya dafa masu wai yau shine har da dahuwar indomie, lallai soyayya ba abunda bata sawa,
Jabir kuwa cikin
aya murya yanda mm zai iya jiyosa don har ya kusa fita ya ce,
"Yasin ni nawa da sau
i, daga gani kai
an wankin da gugan ta zaka koma" dariya Razina ta saka har tana sar
ewa da sauri Jabir ya je ya bu
e fridge a kitchen ya
auko gorar ruwa da cup ya tsiyaya mata ha
e da mi
a mata a baki yana hura mata iskan bakinsa akai, ya ce
"Sorry princess, kiyi a hankali pls "
"ALLAH dear kai da ya mm kun bani dariya sosai"
"Ai hakan
ai zan yimasa in rama kuma na kashe masa baki, in ba haka ba ya dinga tsokana ta kenan, gashi ke ko yabawa girkin ma kin kasa yi" ya
are zancen yana maka mata harara,
"Kai dear, ai baka jira na
are ba, ALLAH the noodle was so delicious, amma dai in munyi aure dear kai zaka ri
a dafa mana abinci ko"
aure fuska yayi tare da
aga hannu zai kai mata ran
washi tayi saurin saka hannuwa akai ha
e da runtse idanuwa ta saki
ara, dariya yayi yana lasar le
ensa na
asa ya ce,
"Matsoraciya, ai ni ba namijin duka bane balle na dake ki, amma dai duk kika kuskura na dinga shiga kitchen ina girka mana abinci to ya zama dole ki bani kulawa ta musamman tare da haifo mani kyawawan yara masu kyau kamar ki, wannan shine ai kin ki idan kin amince"
Cike da jin kunya ta rufe fuskar ta ba tare da ta ce komai ba har yabar wajen yana dariya,
Da daddare bayan kammala dinner mm ya labartawa Momy yanda sukayi da Hajiya
azun, tsabar farinciki har da
walla Momy tayi ha
e da cewa gobe zata je gunta, dariya mm yayi kafin yace,
"No Momy, ban fa
a mata komai ba fa, don haka ki bari lokaci ne zai tabbatar maki da nadamar da Hajiya tayi don na tabbata da kanta zata zo neman ku aduk lokacin data samu labarin cewa kune ahalin nawa da nake dasu a yanzu"
"My son, am very eager to see her again" yanda take farinciki yasa mm kallonta cike da mamaki ya ce,
"Momy, yanzu duka abunda suka yimaki baisa kika ji haushin su ba"
"Naji mana, but to me komai ya wuce, duk abunda ka gani aduniya yana faruwa to yana tafiya ne bisa tsarin
addarar da ALLAH ya
adarowa mutum"
"Haka ne, ALLAH ya bamu irin zuciyar ki Momy" tayi murmushi ha
e da
aya hannayenta sama tana yaren daya tabbatar addu'a ce takeyi cike da farinciki,
Jabir da Razina kuwa dama suna can tsakiyar falo suna shan soyayyar su hankali kwance,
angaren Janan kuwa cikin kwana biyun nan ta samu sau
in takura da tsangwama daga wajen Abba, don guard
in daya sa mata ma duka ya janye su kamar yanda Nihal ta bu
ata yayi, haka ma tun daga wacce ranar da suka ha
u da Asgar bata sake ji ko ganin sa ba, rayuwarta takeyi hankali kwance, ba tada wani buri yanzu bayan ta kammala karatun nan lafiya
aya rage mata wata biyu da sati
aya, wannan yasa kallo
aya zakayi mata ka fahimci irin kwanciyar hankalin da take ciki yanzu, shiyasa har ta samu damar baro school yau yazo gidan Hajiya don tasan babu wanda zai takurata ko kuma hanata,
Ko data koma ta tadda har anyi nisa da lecture
in, kuma cikin taimakon ALLAH lecturer ya barta ta wuce ba tare daya hanata shiga ba, tun data shiga take raba idanuwa inda zata hango Amira don gaba
aya yau ko da safe bata gane ta ta shigo ba, har suka kammala lecture
in zuwa
arfe hu
u ko mai kama da ita bata gani ba, hakan yasa ta shiga tambayar
an class
in nasu ko lafiya yau Amira bata shigo school ba?, Anan fa ake fa
a mata cewa ba tada lafiya, sosai ta ji ba da
i duk da
ar tsanar dake tsakanin ta da ita tare da
udur tawa aranta cewa daga nan tana fita gidan su zata je ta dubota, duk da ba lallai ne ta iya ganewa ba saboda sau
aya ta ta
a zuwa ta sauke ta da suka tashi school, shima
in akan kwana ne ta nuna mata gidan nasu dake can gaba idan anshiga cikin kwanar da yatsa....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 37_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Janan kuwa ko data isa gida anyi sallar magrib, don haka bata tsaya bi takan kowa ba tawuce
akinta kai tsaye, jikkar ta tafara ajiyewa kan gado sannan ta fa
a toilet tayo arwala, tana fitowa ta tada sallah, bayan ta kammala tayi azkar
in marece sannan ta jawo al
ur'anin ta dake kan bedside ta shiga karantawa, bata kammala ba sai da taji ankira sallar isha sannan ta rufe
ur'anin ta tashi ta kabbarta sallah, tana gamawa ta tu
e kayan jikinta ta fa
a toilet tayo wanka, fitowarta keda wuya wayarta ta hau ruri, murmushi tayi saboda ringing
in da tayi mutum
aya ne dashi wato masoyinta mm, bata tsaya wani saka kaya ba ta
auki wayar tare da
aya kiran daya shigo a karo na biyu ta kara akunnuwa,
"Ran yalla
iyata ya da
e" mm ya fa
a yana duba wasu takardu daya je
aukowa cikin mota, saida ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce,
"Tare dakai yalla
ai, ina wuni?"
"Lafiya klw, ya kike?"
"Alhamdulillah, kai fa?"
"Nima hakan, in jin
azu kin samu lecture
in?"
"Sosai ma kuwa, ko ka manta kayimun addu'a?"
"Ehmm, kinci abinci?"
"A'a hubby"
an zaro idanuwa yayi daidai lokacin daya ciro wani file daga cikin mota yana
arin rufe marfinta,
"Me yasa?, So kikeyi yunwa ta kama mani ke ne?, Kin san na fa
a maki cewa dena wasa dacin abinci akan lokaci ko?"
"Kayi ha
uri, ban jima da dawowa ba, sai na tsaya gabatar da salloli, amma yanzun nan zan sauka naci in sha ALLAH"
"Okay shikenan, amma ina kika tsaya ne haka da har kika jima awaje baki dawo gida ba?"
"Naje gidan su Amira dubata ne?"
"What...?" Ya fa
a da
arfi har wayar ta su
uce a hannun ta, cikin mamaki ya ci gaba da cewa,
"Janan kin kuwa san ko waye Amira?, Kin san yanda ita ta
auki tarenku kuwa?"
"Na sani mm"
"Noo..baki sani ba, idan kuma har kin sani to wani
angaren kika sani ba duka ba"
"Hmm, hubbin ruh kenan!

Nasan kaso tis'in da tara bisa
ari na daga cikin halayen Amira, na kuma san yanda na
auke ta ba haka ta
auke ni ba, amma ni har ga ALLAH
aunar ta nakeyi da zuciya
aya, ban ta
a jin abubuwan da take yimun ba zasu iya sa na sauya mata duk da ita
in ta sauya mun sosai ba kamar yanda muke ada ba, na kuma
auki wannan a matsayin ajizancin
an adam da ake cewa
an tara ne bai cika goma ba"
"Tir
ashi!

Lallai zuciyarki mai kyau ce Janan, amma duk da haka kiyi takatsantsan da ita, ba ina nufin ki rabu da ita ba, amma ki kula dakyau a taren ku, kin san halin rayuwa da kuma halin
an adam"
"To shikenan yalla
ai zanyi hakan, ya Momy da Razina?"
"Duk suna nan lafiya klw, ina da kyakkyawan albishir agareki"
"Wow!
Chapter 60 · 0% Book details