← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 120

Sashe 15

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ke dai ALLAH yasa cikinsu ko
aya ba ya da ita"
"Amin kam, don ko ana ruwa ana iska ha
e da ki
a da bushe bushe wlh saina mallake sa, wai kuwa kin san yanda nake jin son sa kuwa?, Na rantse maki zan iya mutuwa idan ban samesa ba"
Zaro idanuwa Janan tayi ha
e da cewa,
"Subhanallahi Adda, ki dena fa
ar hakan, ai rasa wata rayuwar acikin rayuwar mu bazai hana ci gaba da wanzuwar wata rayuwa ba, da kuwa yana hana wa ni dake da muka rasa mahaifiyar mu da bamu rayu ba, saboda haka kisa a ranki kamar yanda kike rayuwar ki a can da babu shi, haka ma yanzu koda baki samesa ba za kici gaba da rayuwar ki da yardar ALLAH, kiyi addu'a sosai akan ALLAH ya
addara sake ha
uwar ku dashi cikin sau
in kuma yasa yanda kike son sa shima yana sonki haka, nima kuma zan taya ki addu'a in sha ALLAH"
"Shikenan Janany sister na gode, muje muyi taking dinner na fara jin yunwa"
"Au!

Ai na zata soyayyar unknown
in nan naki tasa kin ji kin
oshi?"
"Ke ko!" Nihal ta fa
a ha
e da sa hannu ta ma
alo wuyanta suka sa dariya tare, sai da sukayi sallar isham sannan suka sauko
asa suka ci abinci, suna
arewa Abba na dawowa duk suka mi
e a tare suka nufo wajen sa, hannu Janan ta fara mi
awa ta kar
i jikkarsa dake hannun
aya daga cikin guard
'in sa dake biye dashi a baya sannan ta
an rissina tana yi masa sannu da zuwa, fuskarsa a sake ya amsa ha
e da bu
e mata hannu ta je ya rungumota kamar yanda ya yiwa Nihal tun iso warsu,
"My doter's how are you?"
"We're fine Abba i have a little gist for you" Nihal ta bashi amsa tana dariya har da
an tsallenta, dariya Janan itama tayi tana mamakin yanda Nihal bata iya
oyewa mahaifin nasu komai wanda ya shafi rayuwar ta, ba shi ka
ai ba hatta ita kanta Nihal bata iya
oye mata komai wanda ya dangance ta.

"Wow!

Am happy, don da alama ko labarin meye ya saki farin ciki sosai, can't wait to hear it darling" sannan ya juyo ga Janan ya ce,
"What of you my dear, any gist?"
"No..

Abba" ta fa
a tana sunkuyar da kai.

"Ok bara naje na dubo auntyn ku bata jin da
i sai na dawo abani labarin nasha, Janan kai mun jikkar a
aki ina zuwa kun ji"
"Ok Abba, ka gaisheta kafin muzo duba ta, ALLAH ya
ara sau
in" Janan ta fa
a, Nihal kuwa
ata rai tayi ha
e da hayewa sama abin ta ba tare da ta ce komai ba,
Hakan yasa a gurguje Abban nasu ya fito ya nufi wani katafaren part acan gefe, inda ba kowa bace aciki face matarsa wacce mahaifiyar sa tasa ya aura bayan rasuwar mahaifiyar su Janan da shekara biyar wato hajia zainab, bazawara ce da yaranta biyu ALLAH yayiwa mijinta rasuwa, ha
uri da kaifin hankali irin nata yasa mahaifiyar Abba ta nema masa aurenta saboda ta kula masa da
ansa da ALLAH ya yiwa mahaifiyarsu rasuwa sai aka ci rashin sa a da Abba baya son ta saboda 'yar gidan talakawa ce, ganin da yayi mahaifiyar sa ta kafe kai da fata har tana cewa yazo ya kwashe yaran sa bazata cigaba da ri
e masa su ba tunda ya
i yin aure ya sa ya ha
ura ya aure ta ba don ransa ya so ba, itama mutuncin da iyayenta keyi da hajiyar yasa tayi biyayya ta aure da da zuciya
aya badon wani abu nasa ba, tun da aka kai ta sam bata gaban sa, da ita da babu duka
aya awurin sa saboda part
in da aka kaita daban ba wanda yake ciki ba ya ajiyeta sai dai babu abun da ta nema ta rasa kama daga ci sha da kuma sutura, kulawar miji ka
ai ce ba ta samu, yaran sa kuma ya ajesu anan part
in farko da yake inda ya zauna da mahaifiyarsu ya kuma nemo mai aikin da zata ri
a kula masa da su wato madam florence, sannan ya yiwa hajia Zainab
waran jan kunne akan babu ruwanta da yaransa, don baya son abunda zai ha
a ta dasu balle har ta cutar masa dasu, wannan dalilin yasa iya karta dasu idan sun ha
u a compound
in gidan ko kuma idan su da kansu sun shiga part
inta, duk da dai ba wani kasa fai suke shiga ba musamman Nihal, Janan ce kawai tun tana
arama take da
ulahucin shiga, wanda kusan mafi aksarin
abi'un da take dasu za a iya cewa daga wajenta ta koya, Kasancewar hajia zainab mace mai ha
uri yasa har tayi shekaru kusan uku agidan babu wanda yasan halin da take ciki da mijin ta har sai da Madam florence ta je ta sanarwa da hajiar Abba, don matar akwai kirki da mutunci duk da ko zamanta ba musulmai ba kuma ya re, saboda tana ganin Abba kullum tare yake da yaran sa, hatta da daddare wani lokacin wajensa suke kwana in dai yana gari, bata ta
a ganin yabar part
in ba da sunan zuwa na hajia zainab shiyasa ta fa
a wa hajiar saboda kirkin ta, ran hajiarsa ya
aci sosai ta kirasa ta zazzage sa tare da yimasa fa
a da nasiha sosai akan abunda yayi bai kyauta ba, ta kuma ce tabbas idan bai gyara ba bata yafe masa haihuwar data yimasa ba sanin taurin kan da yake dashi, don kuwa itama tana da zafi sosai shi yasa ma ta iya magance wasu matsalolin na sa,
Wannan dalilin yasa ya fara kulata tare da sauke ha
inta na aure dake kansa, amma duk da haka babu abun da ya
auka na shi ya kai part
in ta, haka kuma matu
ar ba yana da bu
ata da ita ba to fa bazaya ta
a zuwa part
in ta ba, yana inda yaran sa suke akoda yaushe kuma acan yake komai, ciki kuwa hadda kwana acan sashensa, zai iya shafe sati ko sati biyu bata saka shi a idanuwa ba, bai neme ta ba ita kuma bata neme sa ba, sau da dama takan
aya waya ta lalibi lambar wayar sa takira don gaishesa amma ya
agawa, sai dai koma meye ta ha
ura har sai lokacin daya bu
aci ganin ta ko ya je part
in don kan sa, haka take ta ha
urin zama dashi har aka kawo wannan lokacin, kuma sanin halinsa da tayi yasa wannan karon ma da bata jin da
i bata bi ta kansa ba sai da hajiya ta kirata taji muryar ta ba dai dai ba sannan take sanar da ita bata jin da
i, ita kuma ta kirasa ta fa
a masa halin da matarsa ke ciki tare da yi masa fa
a sosai akan halin ko inkula da yake yiwa iyalinsa, shine dalilin da yasa yana dawowa ya je dubota,
Nihal kuwa dama basa shiri da ita ko
aya, tun data tashi ta bu
e idonuwa ta ganta agi
dan ta tsaneta, musamman data tambayi grandma wace ce ita lokacin suna da shekara goma sha uku, ta ce mata matar ubansu ce kuma itace matsayin uwar su, sai ta ji ta
ara tsanar ta, rashin son da take yi mata ya sa ko maganar ta bata so ayi tana kusa, ba kuma ta shiga duk wani abun da ya shafeta, sau
in ta
aya bata fiye damuwa da duk wani abun da baya gaban ta ba, da tuni ta hana Janan zuwa part
in gaba
aya ko kuma shiga shirginta, rayuwar ta takeyi yanda take so haka kuma ba ruwanta da hana wani yayi tasa yanda yake so.

Koda Abba ya isa part
in kwance ya iskota tana fidda lumfashi
aya bayan
aya, ba tare daya zauna ba daga tsaye ya kalleta ha
e da cewa,
"Meke damun ki ne?" Kasa amsa masa tayi sai dai hawaye dake zarya a gefen idanuwanta,
an tsaki ya ja ha
e da ciro wayarsa a aljihu ya kira family doctor d'in su ya ce yazo yanzu yanzu yana nemansa gida, yana gama wayar ya kashe had'e da cewa,
"ALLAH ya sawa
e, bari naje na watsa ruwa kafin Dr yazo" kai kawai ta iya
aga masa ba tare da ta samu cewa komai ba ya fice saboda yanda yaga Nihal ta
ata rai dazai fito...

Pls #comment
#vote
#share
*ALLAH YA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 10_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1232646055?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=v1lidYDTadGvF424bpMWoylSjWajIz1akGv7hQF4Tz%2F0wtkrLZXqXE9af1RdHS5AKzKWoPRtcUPS%2BriQifsEyJBoyKoTjuHKWnwRJa%2BHn3GLqQKt8jrr3WRzDEEc3Fl8_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.
Chapter 15 · 0% Book details