← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 120

Sashe 51

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Na meye? keda nake da tabbacin in sha ALLAH ubangiji bazai halitto wata da zata iya shiga rayuwar hubbin ki ba balle har kiyi kishi da ita"
"Ehm...to ba ga Hajiya nan ba, wato don zaka zo wajen ta shine hadda saka kaya masu kyau haka, amma ni baka sakamun na gani"
"To ko na koma gida na cire ne?" ya fa
a idanuwansa akanta, ba kunya ta
aga masa kai alamun eh tana 'yar dariya, dariyar shima yayi tare da nuna ta da yatsa ya ce,
"Ke ko?" Sannan ya ha
iye hannuwansa waje
aya yaci gaba da cewa,
"Adai yimun afuwa yalla
iyata, ina komawa yanzu mai kayan zai kar
e abunsa kuma kinga kamun
afar auren ki nazo nema dole na na
an zo da haibata ko grandma zata yaba itama"
"To ai shikenan bara na fa
o mata
"Yawwa nurul alb, ko kefa"
Batafi mintuna biyu ba da tafiya ta dawo suka shiga tare gabansa sai faman fa
uwa yakeyi akan yanda hajia zata kar
esa, kansa
asa ya
arasa shiga daga ciki Hajiya na zaune kan kujera ya dur
usa har
asa ya gaisheta cike da girmama wa, cikin sakin fuska ta amsa masa tana
are masa kallo ha
e da nuna masa kujera ta ce ya zauna, kasa zama yayi sai dai yayi zaman sa a
asan yana sauraren me zata ce tare da
are mata kallon itama tana
asan idanuwa, kyakkyawar dattijuwa ce mai kaurin jiki, ba tada wani haske sosai don zai iya cewa kusan kalar fatar ta ce daga Janan har Jabir suka
auko, amma gaba
ayan su babu wanda ya
auko tsantsar kyawon ta daidai, dama dama ma mahaifin Janan, yana da yanayi da ita sosai don shima kyakkyawa ne sosai, Muryar ta ya jiyo tana fa
an saurayi ya sunan ka ne?"
"Sunana Muhriz Hajiya" ya fa
a yana sake du
ar da kai
asa,
"Murhuz" murmushi yayi sannan ya sake cewa
"A'a Hajiya, Muhriz" Janan ce ta turo baki tana fa
in,
"Kai Hajiya dena
ata masa suna ba haka yake ba, Muhammad Muhriz zaki ce, shine ainahin sunan sa"
"Ke dallah ja can, wani murhiz can bayan ga sunan shi nan mai ma'ana Muhammadu zaku wani canza don kuna
an zamani" dariya mm yayi don har ga ALLAH yana kallon matar ya ji ta kwanta masa arai,
"Ke ni tashi kije ki kawo masa ruwa kin zauna sai kace wata ba
auya, yau ko
an matan
auye sun san tarbar saurayi da ruwa balle kuma na birni" turo baki Janan tayi ha
e da mi
ewa tana fa
"Ai dai suma
an matan
auye mutane ne, sannan su samarin su ne ni kuma shi
in mijina ne, don shi ka
ai nake so na aura ko mm?" Sinne kai yayi
asa Hajia ta shiga yin sallallami tana tafi da hannuwa cike da mamakin wai yau Janan ce dako magana bata dameta ba ke fa
ar haka ko kunyar ta ba ta ji,
"Eh lallai Muhammad kaciri tuta kuma da gaske takeyi tana yi dakai"
ta
are maganar tana kallon sa, murmushi yayi ha
e da
ago kai yana kallon Hajiya ya ce,
"Wannan dalilin ne yasa nace bari nazo na gaishe ki na kuma sake kamun
afa awajen ki don har ga ALLAH nima da gaske nake son Janan kuma da zuciya
aya ba don wani abuba, duk da dai banda irin tarin arzi
in da zan iya mallakarta har na kula maku da ita yanda kuka saba, amma na tabbata zan yi iya
arfi a wajen kula da ita sosai"
"Muhammadu kenan, ai shi arzi
i na ALLAH ne,, sannan matar mutum kabarin sa, nasan halin Janan tun tana
aramar yarinya tana da wani irin hali na mahaifinta data
ebo na kafuwa, tunda har ta amsa cewa da bakin ta tana son ka, to fa ko ba kada komai zata iya zama dakai, badon tana jika taba, tana da matu
ar hankali da sanin ya kamata sosai, matsalar
aya ce dai, shine mahaifinta, mutumne dake da tsattsauran ra'ayi, a wasu lokutan ko ni ban isa na saukar dashi ba idan ya hau kan bakar sa, amma wannan karon zan
arta a matsayina na mahaifiyar sa tunda har kuna son junan ku naga ya aura maka ita, bazan bari son kansa ba yasa ya cutar da
ar marainiyar yarinyar nan ta hanyar hana mata abunda zuciyar ta ke so, arzi
i kuma ba hauka bane balle na ci gaba da zura masa idanuwa yana aikata kuskuren dani kaina nasan ba akan daidai yake yi ba, kuma
matu
ar ya ce zai aikata wani abunda dabai kamata ba a wannan karon zan jajir ce wajen nuna masa kuskurensa tunda nice na haifesa kuma...." sai kuma ta kasa
arasa maganar tare da fashewa da kuka, irin kukan da kana ji zaka fahimci akwai wani
oyayyen al'amari a zuciyar ta dake damun ta, bai samu cewa komai ba har Janan ta shigo, mai aiki na biye da ita
auke da tray da abinci da abun sha akai, da sauri Janan ta
ara sa tare da dafa kafa
ar ta tana fa
"Hajiya lafiya kike kuka?

Me ya faru ne ko ya fa
a maki wani abun ne?, Hajia don ALLAH ki fa
amun ko bakya son sa ne na ha
ura" Ganin ta
i magana sai faman shar
ar majina take yi ya sa Janan juyowa tana kallon mm ha
e da cewa
"Ya Muhriz don ALLAH kayi ha
uri ka tashi ka tafi, wata
il Hajiya ba tada bu
atar ka shi yasa ta zubar da
walla, nasan cewa zan matu
ar shan wahala idan nace zan rabu dakai, amma saboda farincikin ta zan iya ha
ura"
"A'a Janan, kada kice zaki ha
ora da farincikinki don kin ga na shiga cikin wannan yana yin, kuma kuka na baya da ala
a da za
inki k ka
an, indai zaki samu farinciki dashi ni ina goyon bayan
ari bisa
ari, a zahiran ce kinyi za
i mai kyau kuma na yaba dashi, fatana kawai yayi mun al
awarin zai ri
e ki amana ko don maraicin ki, idan yayi mun hakan shikenan ya gama mani komai, kuma zai sa naji sassaucin ra
in da nake ji ta wani
angare na zuciyata" da
i ne ya rufe Janan da har taso tayi mata tambayar wane irin ra
i take ji azuciyar ta
aya sakata kuma, amma da yake burin ta ya gama cika sai ta jefa mata tambaya akan Abban na ta, ta ce
"Hajiya Abba fa, wlh zai iya hanani aurensa" kallon ta hajia tayi kafin tace,
"Ai ni na haifi
ana bashi ya haifeni ba, don haka kibar ni dashi, kai kuma Muhammadu idan kasami da ma jibi ka dawo ina son ganin ka" tana gama fa
ar haka ta mi
e Janan ta ri
ata ta wuce bedroom
in ta ta basu waje, mm na fa
"Nagode Hajiya ALLAH ya
ara lafiya" ta amsa da "Amin" ha
e da
ara sa shigewar ta,
Kusa dashi Janan ta dawo ta zauna tare da tsiyayo lemu a cup ta mi
a masa tana fa
in "to ya kaga dabarar tawa?" Sai daya amshi cup
in ya
an kur
a yana kallon ta sannan ya ce,
"Ai kin fa
asa warwas malama, ke da kika ce idan grandma bata so zaki iya ha
dani"
"Laaa..wlh haka nace ba, cewa fa nayi zan ha
ura"
"To zaki ha
ura dame in ba ni ba"
an kwa
e fuska tayi cike da shagwa
a sannan ta ce,
"Kai hubby, zan ha
ura da rayuwa fa nake nufi" dariya ya yi tare dakai cup
in a bakin sa ya
ara kur
ar lemun yana cewa
"Kin kuru, da na ce ni nama ga matar aure don Hajiya tayi mun
ari bisa
ari.." bai
arasa rufe baki ba ta janyo throw pillow dake saman kujera ta shiga maka masa akai tana fa
"Cheater, cheater..." Dariya yake yi sosai ya samu da
yar ya ri
e pillow
in yana fa
"Am sorry, am not a cheater ranki shi da
e, kin manta da al
awarina agareki ne?
Chapter 51 · 0% Book details