← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 120

Sashe 119

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Me yasa ya yimani
arya tun farko bai fa
a mani asalin sa ba?, Da duk wannan
acin rai da lokutta da aka samu ba a yi saba"
Shi dai Jabir yana komawa cikin mota ya danna wa Razina ya ce tafito gashi yana jiran ta, bata
ara minti
aya ba ta ha
a inata inata ta kalli Janan dake zaune tayi matu
ar kyau kamar ba ita ba ta ce,
"Aunty Janany sai kin iso ga
aukar amarya nan sun zo" sai data lalubo hannun ta ta ri
e sannan ta ce,
"Kada ki tafi ki bar ni Razina"
"Kiyi ha
uri ya Jabir na jirana a waje, bari na turo maki Adda Nihal
in ki don na ganta
azu dana sauka
asa
aukowa miss hurriya ruwa" hawaye ne suka zubo mata tare da sakin hannun Razina ta juya baya ha
e da cewa
"Ina jin kewar ta sosai, ina so na zauna kusa da ita naji
imin jikin ta kafin a rabamu kowace take gidan ta, amma nasan bazan samu hakan ba, ki tafi abunki, tunda har Adda Nihal ta iya nesan ta kanta dani kowa ma zai iya haka" cike da tausayin ta Razina ranar
akin tana yi tana juyowa tana kallon ta, badon Jabir ya matsa mata data fito ba da zata kasance tare da ita har lokacin da masu
aukar amarya zasu shigo su
auke ta,
Tana shiga motar comboi
in motocin abokanan ango na tsayawa
ofar gidan, hararar ta Jabir ya yi ha
e da cewa,
"Da kin bari sun riske ki aciki ko suka taddaki awaje kafin ki
araso da na yimaki hukuncin da bana tunanin ni kaina zan ji da
in yi maki shi"
"Alhamdulillah tunda ALLAH yasa hakan bata faru ba" ta fa
a tana dariya tare da kwantar da kanta saman kujerar tana kallonsa,
Motoci ne da adadin su yakai kimanin mota goma zuwa sha biyar jere da suka dangane tun daga kan titi har zuwa
ofar gida, gaba
ayan su babu kowa aciki sai abokan ango da suka shigo bibbiyu acikin kowace mota, ana kawowa duk suka firfito suka tsaya bakin gidan suna jiran a fito da amarya, kimanin kusan mintuna arba'in kenan su umma Mariya na zaune amma babu amarya ba labarin ta, sun yi zuba idanuwa har sun gaji amma ba a fito masu da ita ba, ganin jiran ya yi yawa yasa Jabir ya kira mm a waya ya ce,
"Malam, kasan halin da amaryar ka ke ciki, kuma wlh babu alamar zasu bada ita kawai kaje ka
auko abukka tunda anriga an
aura, idan kuma ba haka ba na rantse dattijon nan naku sai ya kunyata ka, an waiting for you zan shiga ciki" yana gama fa
ar haka ya kashe wayar sa tare da excusing kansa awajen Razina ya fice cikin mota, kusan gaba
aya abokanan mm tare dashi suka nufi cikin gidan yayin da Jabir ya yimasu jagora, yanayin tsayawar motocin da Abba ya ji ya sashi
age labulen tagar falon yana hango su, "come and see my dota, see this is what exactly am telling you about this man"
"Wow!.." ta fa
a ha
e da zaro idanuwa ganin yawan motocin da kyan da suke dashi,
"Abba lemme go to Janan" ta fa
a tana
arin fita, wait Nihal bari na fara zuwa na hango abokanan nashi sun nufo gidan, and you know ke matar wani ce yanzu ko,
"Mtsss..nifa Abba wannan auren kawai anyi ne don kare yawa amma ni bana jin sa akaina, ina ma takardar yarjejeniyar mu dakai na adana don wlh komai daren da
ewa dole ka raba wannan auren alokacin daya kamata" ta
are zancen tan dudduba locas
in dake cikin falon don dubo tamkardar,
Abba na fitowa su Jabir na
arasowa cikin falon, cike da girmamawa duk suka zube gaban sa suka gaishesa Jabir ya ce,
"Abba munzo
aukar amaryar mu kamar yanda ka bu
ata, tun
azu iyayen ango na falo kai ka
ai suke jira" juyawa Abba ya yi yana kallon su umma Mariya da Jabir ta nuna da hannu, gaishe sa suka yi ya amsa da
an murmushi a fuskar sa kafin yace,
"Masha ALLAH,
ayar ku zata iya hawa sama ta gefen dama amaryar na cikin aikin sai ta fito da ita, amma ku sauko da ita a hankali kun san ba gani takeyi ba" wani irin abu mm ya ji ya sakar masa zuciya jin kalamin da Abba ya yi na
arshe tare da kallon su Umma Mariya daba lallai ne su iya hawa wajen ba tunda ba sabawa sukayi ba sannan ya kalli Abba ha
e da cewa,
"Abba ko zan iya shiga na fiddo masu da ita?" Cikin fara'a ya ce
"Ahhh..why not, she's your wife just go" ya
are maganar tare da juyawa ya koma cikin
akin nasa yana fa
"Bari na kirawo
ar uwar tata suyi bankwana kafin kuwuce da ita"
Basu Umma Mariya ka
ai ba hatta abokanan mm sake da baki suka bi Abba da kallo suna mamakin wannan wane irin ubane haka?, Ina
an uwan ta da zai ce dangin mm su shiga su fito da ita, ko kuma me zai hana shi da kansa ya je ya fito masu da ita.(Note: duk mutum mai hali irin na Abba babu yanda za ayi hidimar sa ta tashi kaga
an uwansa a gidansa gudun wala
anci, wannan dalilin yasa ba lallene kowa yazo ba domin ko sun zo wajen wa zasu zo?, idan har akwai masu iya daurewa su zo don zumunci to fa sai dai suje can gidan Hajiya wanda wannan dalilin ne ya zama hujjar data hana Hajiya zuwa gidan).
Chapter 119 · 0% Book details