Sashe 62
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nikam na sani, ai da wannan
an namamajon na nan mai
irar samudawa da halin bunsuraye ALLAH bazai ta
a bari na sha
i iska mai kyau ba"
"Janan kenan, ni kuwa banga illar gayen nan ba, kawai dai kin riga da kin folama wa yake da suna?"
"Mm.." ta bata amsa tana dariya,
"Yawwa shi fa, shi yasa bakya ganin ha
uwar gayen"
"To Adda ko za a baki shine?"
"Haba dai, shifa the charming
in nawa da nake jira?, Ai bana tunanin zan iya rayuwar aure indai bada gayen nan ba, i luv him, I luv him more than my life, zan kuma iya jurewa rasa kowa da komai akansa"
"Haddani Adda?"
"Ban fa
a ba, amma yanda kika ji na fa
a hakan ne"
"Emmm, lallai Adda, kice
an Abba bakin rai suke akan gayun nan nasu, die hard kenan!" Janan ta fa
a tana cigaba da dariya, itama Nihal dariyar tayi kafin ta mi
e tana fa
"Wuce gado wasa ne?, Ko bakiga yanda Abba ke son Umman mu ba duk data mutu, rayuwa yakeyi da wata amma tamkar ba a tare suke ba, kuma duka wannan aikin so ne, ko kina musu?"
"Ko
aya, nice sheda akan hakan, amma ai shi nashi bana tunanin yana da inganci tunda har zai iya wofantar da wani sashe na soyayyar sa, kuma hakan kuskure ne ko a muhallin so, ni sam bana fatar nayi gado irin nasa indai ta wannan
angaren ne"
Itama tami
e ha
e da tattara kayan ta nufi kitchen dasu, ita kuma ta komawarta falo tana latsar wayarta hankali kwance ba tare da tasamu da maganar data fa
a ba,
Duk da maganar data fa
a duka gaskiya ne amma sai Janan ta ji ba da
i a ranta, musamman inda take cewa, rayuwa ya
keyi da wata amma tamkar ba atare suke ba, sosai abun yayi mata zafi ta kuma ji haushin maganar a ranta, don haka sai kawai ta koma sama abun ta ba tare data koma bi takan ta ba, shirin kwanciya tayi tare da hayewa kan gadon ta sai ga kiran mm ya shigo, yanda ya ji muryarta data
aga ya sashi cewa,
"Matata meya faru?" Murmushi ta saki kafin tagyara kwanciyar ta ha
e da cewa,
"Adda ce tayi wata magana da batayi mun da
i ba, shiyasa kaji ni a haka"
"Ayya Adda
in mu bata kyauta ba, bata san ba a
atawa gimbiyar mata rai ba?, To ayi wa Adda ha
uri bazata
ara ba kinji noor albi na?"
"Shikenan tunda mai girma mm ya bada ha
uri a matsayin Adda
in sa, ya wuce"
"Kin tabbata?"
"Sosai kuwa, ya zancen kyakkyawan albishir
in da za a yimun?" cike da zolaya ya ce, "eh, dare yayi mu barshi sai gobe" cikin shagwa
a ta samasa kuka tana fa
"Kai hubby, ALLAH na
i wayon, kaifa kace na bari sai yanzu"
"Yanzu kuma nace kibari sai gobe, between me and you who is the boss"
"Kai ne mana, amma ai kasan ba kyau sa
a al
awari ko?"
"To naji Malama Janan, dama da wasa nakeyi"
"Kai ko.." ta fa
a kamr zatayi kuka, like irin ma tana kusa dashi takai masa so
o akai, dariya ya samata har sai da ya yi mai isarsa sannan ya ce,
"Sorry wifey, yanzu dai kunnenki nawa?"
"Biyu" ta bashi amsa tana dariya, ya ce "To
ara takwas su cike goma kisha labari" harara ta aika masa da ita tamkar yana agabanta ha
e da turo baki ta ce,
"To a ina kake so na aza sauran idan na
ara"
"Kisa
aya a goshin ki"
"Ehim"
"Biyu kuma a chicks
in ki"
"Sai kuma a ina?"
"Eh sai ki
ora
aya a
asan bakin ki" tana dariya ta ce, "sauran hu
un kuma sai kai ma ka aza a inda kace na aza nawa ko?"
Suka sake sa dariya gaba
ayan su har sai da sukayi mai isar su suka gama tare da sauke ajiyar zuciya atare sannan ya shiga labarta mata yanda sukayi da Hajiya da kuma labarin data bashi akan matar yayan mahaifin nata, kasancewar Janan tasan wani
angare daga cikin labarin yasa ta fa
awa mm cewa, tabbas tasan Abban ta nada yaya kuma yanada mata har da yaro
aya kamar yanda Hajiya ta fa
a masu, amma ALLAH yayi masa rasuwa kuma bata ta
a fa
a masu cewa ga abunda ya faru tsakanin su ba, wanda yasa tun yaron na
arami data tafi dashi bata koma dawowa garesu ba, kuma shine dalilin da yasa har yanzu basu san ma inda yaron yake ba dashi har mahaifiyar tasa, sai da mm ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce,
"To ni na sani Janan" a yanda taji ya ambaci sunan ta kai tsaye ya tabbatar mata da gaskiyar abunda ya fa
a, tayi saurin tashi daga kwancen da take ta zauna ha
e da cewa,
"Hubby ka sani da kace?, Suna ina yanzu?, Ka fa
awa grandma kuwa?"
"A'a ban fa
a ba, amma yanzu haka ina tare dasu"
"Pls hubby don ALLAH kayimun bayani, wlh har naji jikina ya fara tsima ina son na gansu"
"Kwantar da hankalinki zaki gansu in sha ALLAH, Jabir da Momy sune mutanen da Hajiya ke nema ruwa a jallo kamar yanda ta fa
a mun"
"Taya akayi kasan sune to?"
"Ranar da Abba ya kawo maki wanda zaki aura kika kirani kika sanar dani, to aranar Momy ta fa
a mun da bakinta cewa indai Abba shine mahaifinki to na ha
ura dake saboda shine
anen mahaifin Jabir, shine ya raba zumuncin dake tsakanin ta dasu bayan rasuwar mahaifin Jabir saboda kawai ita musulunta tayi kuma ba yaren su
aya ba...." Nan ya labartawa Janan komai dangane da abunda ya sani akan Momy da Jabir, wasu hawaye ne suka ri
a korarowa akan fuskar Janan cike da tausayin halin da rayuwar Momy da Jabir suka tsinci kansu, cikin muryar kuka ta ce,
a Abba da grandma sunyi kuskure, sun raba zumuncin da ALLAH da manzon sa sukayi umurni da a sa dashi, wlh hubby tun ranar dana fara
ora idanuwana akan Jabir jikina ke bani da kamar akwai wata sanayya tsakanina dashi, shiyasa duk hantara da cin kashin da kaga yayimun a waccan ranar na kasa yin komai, na kasa ce masa komai bayan ina da damar yin hakan tunda ba shi nayiwa laifin ba, ashe
arfin jini ne dake gudana tsakanin ni dashi"
"Haka ne, dama shi ALLAH haka yake tsara lamarinsa Asad da yaso da kuma lokacin daya so, shiyasa duk wanda baiyi imani dashi ba yayi aikin banza"
"Tabbas kuwa, can't wait safiya ta waye hubby na bawa Adda da grandma labari"
"A'ah kada kiyi hakan, ki bari da sannu suma zasu san komai kinji ko"
"Hubby why?"
"Kina ganin idan Abba yasan da wannan zancen bazai
ara
amarar hanani auren ki ba?, Ki bari mu warware komai cikin natsuwa, nima in sha ALLAH jibi zanyi tafiya"
"Kuma?" Ta fa
a kamar zata sake saka wani kukan,
an murmushi yayi ha
e da cewa
"Eh mana, zan je inda ya kamata ace tun tuni naje na dubo sauran
an uwana da suka rage idan har ALLAH yasa suna raye sai ban je ba"
"To amma zamu ha
u kafin ranar ko hubby?"
"In Sha ALLAH my cry cry baby, ke komai nakir sai kin saka shagwa
a da kuka aciki, hakan baki san yanda kike rikita ni bane, kisa duka lissafi kwancewa?" Ta rufe fuskarta cike da jin kunya tamkar tana agabansa, haka suka ci gaba da firar su cike da so da
auna kowanen su naji tamkar ya jawo
an uwan sa ya tsaga jikinsa ya saka aciki...
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 38_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
*****
*Ina masoya littafan ASMY B ALIYU?, Kumar matso kusa yazo maku da wani shahararren littafin ta mai suna WAMINAL HUB!, Hmm tir
ashi dajin sunan wannan littafin kinsan zaku gwangwaje da soyayya da kuma chakwakiyar
auna acikin sa, domin na tabbatar maku da hakan nazo maku da ka
an daga cikin wannan
ayataccen littafi nata mai matu
aukar hankali, ta bakin malam bahaushe dai, ya ce gani ya kori ji
*Waminal Hoob*
_Asmy b Aliyu_
PAID BOOK##
Love#
Friendship#
Family#
NooryAli#moments
Tana ganin yarda jikinsa ke wani irin kadawa ,jawota yyi ta fado kansa Yana shakar kamshinta Yana sakin ajiyar xuciya ,kallon cikin kwayar idanunsa take .Wanda ya canja kala har kwallah take hangowa acikin su ,a hargitse ya shiga subbatar ta ta koina Yana tura kansa cikin Wuyanta,hawaye taji suna cika Mata ido tuno farhaan kurum,hade fuskarsa yyi da Tata fuskar Yana goga hancinsa da nata da wani irin Murya Yake fadin"I try Am very try Noory u belong to someone else,ya fada muryarsa na karyewa A hankali kafin ya hade bakinsa da nata.
Friendship#
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
"Da Alamar bakada hankali Farhaan ka Samu tabin kwakwalwa,ni kake tunanin naje na auri yarinyyar da kakeso har na tsawon shekara daya??''yyi maganar so pissed up ,farhaan ya kwantar da Kai Yana fadin nasan Nooriyyah Bata cikin kalar matan da kakeso ,nasan ba ajinka bace .Haka nasan baka sha'awar (BAKAR MACCE")bestyn ka xakayiwa wannan Alfarma da xarar na kammala master's Dina xan dawo gareta muyi Aure!!"girgixa Kai Aliyu waxeer ya shigayi Yana fadin ka haukace Farhaan!!!"
Waminal Hoob#
Is out on the 31july..stay tuned and find out!!!!