← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 120

Sashe 55

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ai bance zan hanasu ganin juna ko waya da juna ba idan suna bu
ata, wannan zaman takurar ne dai bazan bari taci gaba dayi ba kaji na fa
a maka, sannan ko Nihal na so ko bata so ai dole wata rana zasu rabu tunda kowacen su aure za tayi ta tafi gidan mijin ta, shikenan sai ace an raba
aya biyu?"
"Koma dai meye naji na yarda Hajiya, amma kiyi ha
uri don ALLAH, in Sha ALLAH bazan
ara yin abunda bakya so tsakanin su bat, kin ga Nihal ba cikakkiyar lafiya ne da ita ba, hakan zai iya sake jefata cikin damuwa kuma kinga abun bazai yi da
i ba"
"Mtsss.." Hajiya ta ja tsaki tare da mi
ewa ta je tari
o hannun Janan dake tsaye suka fice daga falon tana cewa,
"Ka ji dashi kai da Nihal
in, kai komai Nihal..Nihal, ko tsoron ALLAH ba ka ji tunda ba ita ka
ai ce
arka ba, ni wannan shashancin ya isheni haka"
Suna kaiwa a compound
in gidan zasu shiga part
in Hajiya zee don su gaisa, Janan taji Nihal ta ri
o hannun ta tana kuka,
"Janany sister kada ki tafi kibar ni don ALLAH, kin fa sani banda kowa sai ke sai Abbana, ke ka
ai ce abokiya ta kuma abokiyar shawara ta, wlh Janany bazan jurewa rabuwa dake ba" ta
are zancen tare da fa
awa akan kafa
ar ta,
"Amma Adda kina fa jin abunda Abba ya fa
a, wlh kamar yanda kike jin baza ki iya rabuwa dani ba haka nake jin bazan iya rabuwa da mm ba, tafiya ta ba tana nufin mun rabu bane, kawai wata mafita ce a wurina kuma kema kin san haka!"
"Na sani Janany, amma kiyar da dani, na rantse da sarkin daya jera mani a wazzu, zan tsaya maki da dukkanin iya
arfina kamar yanda uwa ke tsayawa
arta har sai naga kin mallaki farincikin ki, wannan al
awarina ne kuma na tabbatar maki da zanyi hakan" ta
are zancen ha
e da mi
o mata hannun ta, duk yanda Janan taso ta kauda kai akan bu
atar
ar uwar tata kasawa tayi, jefar da akwatin tayi ha
e da rungumeta tana kuka itama,
"Bazan barki ba Adda ta, duk da nasan hakan bara zana ce a wajena na rasa abunda nake so"
"Ki dena fa
a Janany, bazaki rasa abun da kike so ba kin ji, ina son ki sosai" ta
are zancen tana shafa kan Janan dake jikinta, sakwarkwatai Hajiya tayi tsaye tana kallon su, duk da kalamansa sun jefata cikin duhu dama tasan abune mai wahala iya rabasu don sau
aya hakan ta ta
a faruwa lokacin da Nihal ta je karatu waje, shima sai da aka kusan rasa Janan saboda yanda tayita fama da rashin lafiya, ita kanta Nihal saida akayi da gasken gaske aka samu ta natsu tayi karatun, tayi hakan ne dama ko ALLAH zai sa Abba ya sauko ya gane gaskiya.

Shi kuwa Abba dake tsaye a can bakin
ofar shiga falon yana kallon su, juyawa kawai ya yi ya koma ciki ganin Nihal ta shawo kan
ar uwar tata yana mai sa
awa da warwarewa kala kala a zuciyar sa.
washi Hajiya ta kaiwa Nihal akai ha
e da cewa,
"Ai sai ki cikata haka, mai shegen
bacin tsiya da da
in baki, na ga yanda zakiyi duk ranar da aka
aura maku aure?" Cuno baki Nihal tayi tana shafa
eyar kanta kafin tace,
"Na dai ji, ALLAH baki ha
uri" Nihal ta fa
a tare da
aukar akwatin Nihal ta ja hannun ta suka wuce ciki, ita kuma ta wuce part
in Hajiya zee tana jinjina sha
uwa da soyayyar dake tsakanin su.
*We back in Sha ALLAH, kuyi ha
uri, kuyi ha
nasan kun yimun uzuri and i really appreciate that, luv you all
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 34_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_____________________________
Bata wani jima ba a part
in Hajiya Zee don suna gaisawa ta wuce gida abunta ba tare da ta bari ko sallama sun sakeyi da Abba ba kasancewar har lokacin drivern ta na nan a haraba yana jiran fitowar ta, A
angaren mm kuwa sosai Momy taji da
in yanda ya labarta mata cewa Hajiya ta kar
e sa hannu biyu tare da yimasa fatan ALLAH ya tabbatar da alkhairi, bayan kwana biyu da mm ya shirya ya je gidan grandma kamar yanda ta bu
ata,
Tarba ta musamman Hajiya tayi masa inda tasa aka shirya masa abinci mai rai da kuma lafiya aka dama masu fura ta sha nono da madara aka saka masa fridge, lokacin da mm ya
ara so gidan kai tsaye ta bawa baba mai gadi damar shigowa dashi har cikin falon nata, a lokacin tana zaune tana faman jan carbi, don bata jima da gama sallar walha data saba yi a koda yaushe ba, cikin girmamawa ya shigo ya zauna har ta kammala sannan ya
an rissinar da kansa
asa yana gaisheta, murmushi tayi sannan ta ce,
"Ashe dai mijin nawa da gaske yake yi, ai nazata ma ka manta da zancen gaba
aya"
"A'a Hajiya, ni dake neman farincikina taya zanyi in manta?"
"Lallai kam, da kayiwa kanka sakkiyar da ba ruwa, don kan waigoni lokacin daka tuna zaka tadda har na ba wani ita" cike da tsokana irin ta kaka da jika mm ya ce,
"Ai kuwa da kotu ta rabani dake da kuma kowaye kika bawa matata" dariya Hajiya tayi ha
e da
walawa mai aikinta kira sannan ta ce,
"Ya iyayen naka?

In jin dai duk lafiya suke?"
"Lafiya klw Hajiya, amma dukan su ALLAH yayi masu rasuwa"
"Ayya..

Sannu Muhammadu, ubangiji ALLAH ya rahamshe su"
"Amin" ya fa
a yana jin
acin rashin iyayen nasa a
asar zuciyar sa daidai lokacin,
"Rabi akawo masa abinci ko?" Hajiyar ta fa
a lokcin da mai aikin nata ta
ara so cikin falon tana tsane hannunta da zanen dake jikin ta, bata ce komai ba ta juya ta je ta ha
o masa abincin a
aton tray ta kawo ta ajiye masa agabansa sannan ta juya ta bar falon,
"Muhammadu ga abinci nan ka ta
a da
an ruwa kafin na
an zaga, bari nazo?" ta fa
a tare da mi
ewa ta nufi bedroom
in ta, gorar ruwan dake kan tray ya fara
aukowa da zimmar tsiyayawa yasha sai kawai yaga an mi
o hannu an kar
ago kan da zai yi suka ha
a idanuwa da Janan cikin wata doguwar riga brown colour mai haske data kusa sadewa da jikin ta, sosai tayi masa masifar kyau saboda sun kwana biyu basu ha
u ba sai dai waya, a hankali ya lumshe idanuwan sa kafin ya sake bu
e su akan kyakkyawar fuskarta yana fa
"Subhanallahi khali
ul azhim, fatabarakallahu ahsanil khali
in, nurul alb daga ina haka?

Masha ALLAH gaskiya kinyi kyau sosai"
Janan na dariya tare da zuba masa ruwan a cup ta mi
a masa tana fa
in, "kai hubbin ruh, karfa ka fasa mun kai, duk kyan da nayi na kaika?" Saida ya kur
i ruwan idanuwansa na akanta tana
arin zuba masa abincin sannan ya ce,
"Ai kinma fini ranki shi da
e, bar abincin nan kada ki zuba" kallonsa tayi cikin idanuwa ha
e da cewa,
"Girkin ne na Hajiya yau baza ka ci ba?"
oshe nake shiyasa, musamman ma dana gaki sai naji na
ara
oshi"
Wani
ayataccen murmushi ta sakar masa ha
e da ajiye plate
in a gefe sannan ta rufe warmer
in cikin jin da
in kalaman sa ta ce,
"To shikenan mijina, dama ina kishin kaci girkin ta ba nawa ba, ina kwana, ka tashi lafiya?"
"Lafiya klw matata, ya kike?"
"Alhamdulillah"
"Ya karatun?, Kar dai ince yauma tserowa kika yi?"
"Ai kuwa kamar ka sani" ta fa
a tana dariya tare da zaunawa akan kujerar dake kallon tasa,
aure fuska yayi tamkar ba shi ba ha
e da mi
ewa tsaye yana fa
"Indai akaina zaki fara guduwa wajen lectures bara na tafi abina"
"Nooo..mm wlh ba haka bane" ta fa
a kamar zatayi kuka, sallallamin da suka ji Hajiya na rafkawa da salati yasa mm komawa ya zauna tare da kafeta da idanuwa alamun zamu ha
u dake, sake marairaice fuska tayi ha
e da ri
o kunnuwanta alamun ban ha
uri ya kauda kansa ya maida inda Hajiya ke
arin zaunawa tana fa
"Yau naga barba
a ni hafsatu, ke kuwa daga ina waya gayyato ki kika zomun gida bagatatan ba zato ba tsammani?
Chapter 55 · 0% Book details