← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 120

Sashe 65

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To ai shikenan kin rama, agaisheki ALLAH yayi maki albarka" ta fa
a tare da ajiya bowl
in data zubo cake da samosa aciki akan center table ta tura mata agaban ta, sannan taje ta bu
e fridgeyta
auko fresh yougurt da gorar ruwa ta ajiye mata itama ta zauna a
ayar kujerar dake kallon ta, sunkuyar da kai Janan tayi ha
e da cewa,
"Nagode da addu'ar ki Aunty zee, Amin ALLAH ya kar
"Ba komai, yau Auntyki kwa
ayi bata yi abincin kirki ba, gashinan ki ta
"Kai Aunty, kullum bakya gajiya sai kiyi ta maidani tamkar wata ba
uwa"
"Ai kamar haka kike Janany, da yaushe da yaushe nake ganin ki in ba ALLAH ya kawo mani ke ba?"
"Kiyi ha
uri Aunty, kin san yanayin karatu ban fiye zan gida ba"
"Duk da haka dai"
"To ayi ha
uri zan gyara"
"ALLAH ya nufa" ganin ta kasa cin komai sai latsar waya takeyi yasa aunty zee jawo bowl
in ta
auki samosa
aya taci tare da
auki wani freshyourght
in ta shiga sha, don irin wannan halin kusan
abia ce da mahaifinsu ya nuna masu ta rashin yarda da ita shiyasa idan Janan tayi bata fiye jin haushi ba, a fannin Janan kuma gudun faruwar wata
addara ko akasi bayan ta shigo part
in nata kesa take taka tsantsan don kar taja mata matsala tunda har mahaifin nasu baya bu
atar haka, sannan shi mutum ne da baisan
addara ba koda ba abunda ya faru da ita data shigo part
in zai iya
ora mata laifin da bata ji bata gani ba,
ago kai tayi cikin son kawar ma da aunty zee tunanin ta ta ce,
"Aunty fa yau azumi nakeyi kar kufa ban ta
a komai ba"
"To shikenan ai" ta fa
a tare da jawo bowl
in agaban ta taci gaba
acin abunta, ita dai da zuciya
aya take da yaran ALLAH ma ya sani, batada wani buri ko manufa nason cutar dasu, ta fa
a a zuciyar ta tana mai jin
acin abun aranta, shekaru da shekaru abu ya
i ci ya
i canyewa balle tasa ran samun sauyi a rayuwa, kullum ba
ar a
ida da taurin kan mahaifin nata sai
ara tsanan ta yakeyi, wannan wace irin rayuwa ce haka?, Ta sake tambayar kanta a karo na biyu, Janan na kula da yanda yanayin ta ya canza don haka sai ta jefo mata wata tambayar don ta kautar mata da wancan tunanin,
"Aunty, Wai meyasa mutane suka fiye son kai da
aukar damuwarsu ita ka
ai ce damuwa?"
"Ga amsarki nan cikin tambayarki Janan, ai son kan da suke dashi shi yake jawo haka, sai kuma zallar zalunci don wani abun zalunci kawai kesa ana yinsa"
"Kamar ya?, Nifa a tunani na zalunci na ta'alla
a ne a inda babu soyayya, taya wanda ke son ka zai iya zaluntar ka?"
"Janan kenan, ai duk son da mutum zaiyi maka bazai kai wanda yake yiwa kansa ba, duk yanda kake dashi kuwa, uwace kawai zan iya cewa zata so
an ta fiye da kanta aduniya amma bayan ita tabbas babu na biyunta a duniya, kuma duk hakan na cikin son kai"
"A tunani na duk duniya ba nida wanda ke sona sama ga Addata, amma meyasa take nuna rashin so ga abunda ni nake so, kuma take fifita damuwarta saman tawa, idan haka ne wannan ya nuna tafi son kanta akaina?"
"To bazan ce wani abuba anan, iya sanina dai ke
ar uwarta ce da batada kamarki aduniya haka itama
ar uwarki ce da bakida kamarta, tamkar idanuwa kuke, duk abunda ya samu
aya idon to ya samu
ayan, alkhairi ne ko kuma akasin sa,
aya na so ko baya so, wannan shine kawai"
"Kin
i ki fahimta Aunty zee, shin idan har haka ne bayanin ki, ni meyasa Adda bata son wanda nake so"
"Kin jiki da wata magana Janan, ai shi so ALLAH ke sakashi a zuciya, ba hurumi ne na
an adam ba, kuma idan har haka ne abunda kika fa
a to ki ha
ora da abunda bata so mana, ko kuma ita ta tha
ura dashi sai azauna lafiya"
"Zancen ha
ura dashi hurumin a ne ba nata ba, kuma ni bazan iya hakan ba koda duniya duka zata juyamun baya"
"Tir
ashi, to abunda zaifi dacewa anan shine kibi lamarin da addu'a, sai kiga ALLAH ya daidaita ra'ayin naku, amma dai ko meye kada ki kuskura ya zamo dalilin ha
aki da
ar uwarki don ba kida kamarta aduniya"
"To aunty nagode sosai" ta fa
a tare dayin murmushi sannan ta maida hankalin ta ga wayar ta, har aka kira sallar asar Janan bata koma part
in su ba tayi zamanin ta anan, haka ma sallar magrib anan tayi abutta, kasancewar ta cewa aunty zee azumi takeyi yasa tana gama magrib ta shiga kitchen da kanta ta dafa masu indomie
waya uku da seiden, sai kuma
wai guda biyu da ruwan tea saboda jin da tayi ta ce bata dafa abinci ba, sai da ta kawowa Aunty zee nata sannan ta
auki nata itama ta zauna tana ci,
"Sannu da
ari, keda ke azumi shine zaki wani wahalshe da kanki haka?, ALLAH yayi maki albarka"
"Amin Aunty, ba komai"
Ganin har bayan magrib Janan bata dawo ba yasa Nihal fitowa tanufi wajen guiden da niyar dubota, amma ga mamakin ta sai ta isko wayam bata ciki, lungu da sa
o ta ta koma cikin gidan tana dubata har
akin ta bata ganeta ba gashi Madam florence bata nan duk sai taji ta tsargu da zama ita ka
ai, waje ta sake fitowa ta sake duddubata a harabar gidan da can wajen parking space nan ma bata nan, har wajen motarta ta sake zuwa ta dubata amma bata ganeta ba hakan ya tabbatar mata da cewa tana part
in Hajiya zee,
an tsaki ta saki ha
e dayin tsaye tana tunanin ya zatayi ne, shin taje ne ko kuwa ta komawarta part
in su, ta saki tsaki yafi a
irga kafin tayi
arfin halin fuskantar part
in Hajiya zee
in, ba kunya ta kutsa kai ta shiga har cikin falon, kallo
aya Hajiya zee tayi mata cike da mamakin abunda ya kawota sannan ta
auke kai, Janan kuwa
agowa ma tayi balle tanuna tasan da zuwanta wajen,
"Janany sister ke nake son gani" ba tare da Janan ta
ago kai ta kalle ta ba ta ce,
"Gani"
"Ki taso mana"
"Abinci nake ci, idan na gama zan zo"
"Please.." ta fa
a cikin marairaice murya don ta lura har yanzu haushin ta take ji,
an rolling
in idanuwa Janan tayi kafin tace,
"Amma dai Adda ai kinga ba ni ka
ai ce awajen ba, kiyi magana da ita idan ta amince haka musulunci yace" babu yanda Nihal ta iya don tana da bu
atar Janan tare da ita, don haka cike da takaici ta ce,
"Sannu, ina son ganin
ar uwata" ba tare dako kallon gefen da Hajiya zee take tayi ba,
an murmushi Hajiya zee ta saki ha
e da cewa,
"Sannu Nihal, ya jikin naki?" ta amsa mata a da
ile ha
e dayin
an siriri tsaki sannan tabar wajen, Janan bata tashi ba har sai data
ara sa cin abincinta takai plate
in kitchen ta wanke sannan ta fito tayiwa Hajiya zee saida safe ta wuce, ga mamakin ta har lokacin ashe Nihal na nan waje tana jiranta, ko ta kanta bata bi ba tawuce part
in su, bayan ta tabi tana kiran sunan ta tayi banza da ita har suka isa tsakiyar falon,
"Haba Janany, nifa yayarki ce amma inayi maki magana kinyi banza dani" tsaye cak Janan tayi daidai lokacin data ri
arfen upstairs
in tana
arin hawa sama, saida Nihal ta sake kwantar da murya ha
e da cewa,
"Koma meye kiyi ha
uri tunda haushi na kike ji" sannan ta juyo tare da folding hannayenta akan
irji tana kallon ta, ta ce
"Upcouse dole naji haushi tunda kin kushe mani masoyi kuma kin aibantashi agaban idanuwa na, hakan kuma ya nuna cewa nima zaki iyayi mani tunda har kika yimasa"
"Oh my God, Janan kidena ha
a kanki dashi, ke daban shi daban, don ina son ki ba lallene dole saina so shi ba, kece
ar uwata kuma damuwata"
"Wannan
warya ne Adda, idan har ni kina so na to dole ki soshi tunda ina son sa, haka kuma dole ki damu dashi in har kin damu dani, idan kuma bazaki iya ba so let respect each other, kidena aibata shi agabana ko bayana, bana son hakan, kuma wannan kalmar da kika jefesa da ita karki manta shi ALLAH jujjuya lamarinsa yakeyi, za a iya wayuwar gari kina mai neman wata bu
ata a
ashin sa asanadiyar
aukaka shi da ALLAH zai iya yi"
"What ever dai yanzu kiyi ha
uri, in sha ALLAH wannan ranar ma bazata zo ba, ai magana yayi gaba..." Girgiza kai Janan kawai tayi tare da hayewa sama tana mamakin yanda take faman lurar da Nihal amma tana sake fa
ar maganganun da basu kamata ba, ALLAH ya ganar damu ta fada a zuciyar ta tare da shigewa
akinta ta rufo
ofa, shiru Nihal tayi cike da mamaki, anya kuwa ba waccan matar ta sake zuge ta ba har tayi fushi haka?

Ta tambayi kanta ciki zuciya ha
e da cije baki ta girgiza kai tana fa
"Bari Abban ya dawo"
***. ***. ***
Mm kuwa yanayin aikin da yakeyi ya dakatar da zancen tafiyarsa
auyen iyayensa daya tashi yi jibi, don kuwa sun kirasa akan lallai gobe gobe ya dawo bakin aikinsa, hakan yasa ya bar tafiyar har sai nan da wani wata idan ya dawo.

Washe gari ya shirya tsaf misalin
arfe takwas na safe ya kira Janan ya ce yana son su ha
u gidan grandma zasu zo tare da Jabir, sosai hakan yayi mata da
i ta shirya cikin koriyar atamfarta mai ratsin ba
i riga da sket ta yafa mayafi shima
aki da takalma ba
e, ta feshe jikinta da turarukka masu matu
amshi, tayi kyau sosai ta
auki jikkarta itama ba
a da makullan motar ta ta nufi gidan grandma tana sauraren suratul ba
ara aciki har ta isa.
Chapter 65 · 0% Book details