← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 120

Sashe 95

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kayan ta aciki ta wuce ta shiga motar shi kuma ya ja suka fice yana agawa Momy hannu, girgiza kai kawai tayi tana mamakin yaron nata dako fa a mata baiyi zai bisu ba ha e da cewa, "ALLAH ya tsare hanya ya kaiku lafiya" sai da taga ficewar su sannan ta koma cikin gida cike da kewar yaran nata, Janan kuwa suna kammala jarabawa gidan Hajiya ta nufa don sam bata sha'awar komawa can gidan saboda tsoron abunda zata yadda acan, dama tuni Hajiya ta koma don haka tana isa ta fara shiga toilet ta watso ruwa ha e da auro arwala tayi sallah, bayan ta gama taci abinci sannan suka hau fira ita da Hajiya, inda take sanar da ita cewa mm ya tafi garin su don ya sanar da mahaifin sa zancen turowa, murmushi Hajiya tayi ha e da cewa, "ALLAH sarki, yaron nan da gaske yake sonki, ubangiji ALLAH yaji tausayin sa yayo masa mafita don ba aramin aiki bane gabansa zancen auren nan" shiru Janan tayi kamar mai wani nazarin kafin tace, "Hajiya kenan, wai ke har yanzu baki fahimci komai akan Muhammadu nki ba?" "Kamar ya Janan" "Ni fa na fara tunanin akwai abunda yake oyewa da baya so a sani game dashi, domin wani lokatcin in kika gansa bazaki ta a tsammanin yana da aramin arfi ba, jikinsa ka ai in kika kalla zaki san baya son wahala kamar yanda shi yake nunawa, a gaskiya ina zargin basaja yakeyi, sai dai banida tabbas akan haka, hasashe ne nakeyi saboda sauye-sauyen da nake gani akansa wasu lokutan, rashin hujja da kuma sanin dalilinsa na aikata hakan yasa na kasa tunkarar sa da zancen saboda bansan me yake so ko yake nema ba daya sashi oye gaskiyar ko waye shi, iya abunda na sani ko waye shi ina son sa kuma zan iya auren sa a haka" jinjina kai Hajiya tayi ha e da cewa, "Ni ma ina wannan tunanin araina, musamman data bayyana tare yake dasu Jabir, sai nake ganin a irin sana'ar da yakeyi da kuma shigar da suke dashi har Jabir to sunfi arfin ta, don in kin lura daga ita mahaifiyar tasu har ar uwar tasu ba haka suke ba, to koma dai meye mu alkhairi muke fata agun su ba sharri ba, babu komai girman ta idan akwai wadatar zuci zaki iya ganin mutum a yanda suke, arzi i kuwa duk yawan sa in ba wadatar zuci da kwanciyar hankali baza a samu natsuwa acikin sa ba, komai zai iya faruwa indai akan mahaifinki ne tunda ya nuna baya son talaka" "ALLAH to ya kyauta, ai wannan dalilin ne yasa ma Abba baya son mm" "To ALLAH ya shirye sa yayi masa maganin wannan ba ar a idar" "Amin ya rabbi" ta fa a tare da kwantawa ta ora kanta akan cinainan Hajiya tana fa "Yau dai bari na ana afafuwan nan dake nema sufi karfin mai su nima na more su" ga mamakinta sai taga Hajia ma ta gyara mata kanta tana fa "Ga ki ga su, moriyar ta nawa kike so kiyi masu bacin wacce kukayi kuna anana, ALLAH dai yasa iya na da zaki haifa mun leda Muhammadu nada rabon moriyar su suma" sa anin da da tana kwantawa zata ture mata kai a gefe tan mita wai kar ta karya mata afa... *ALLAH KA JI AN IYAYENMU [8/18, 11:56 AM] AR FARA KYAKKYAWA : _Page 54_ *TUKUICIN SO *NA* *BILLY S FARI *HASKE WRITTER'S ASS.. *Free Book* ******** _https://www.wattpad.com/1259942819?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=cpas5pc4uX6syLtIzszICDlqga%2Fx%2FKxvAko8ToUqa0UYeRYGFpvlHDfXlrlBFukMph%2FlzK80p2KlVJOBx3CMr5Ji7EdWSTQ2LmibcPPVBNXmpIMFhodbTFj3%2B%2FFy1gQy_ ______________________________ Ta jima gidan Hajiya kafin ta shirya ta tafi gida, ko data isa ta tadda Abba zaune a compound in gidan ri e da jarida yana karatu, a zahiri zaka auka idanuwansa na akan jaridar dake hannunsa ne, amma ba haka bane don tunda motar Janan ta kunno kai cikin idan ya maida kallonsa wajenta har ta ara so ciki tayi parking tare da fitowa tana gyara zaman mayafin ta dake neman cire wa, sai a lokacin ya auke idanuwansa daga kanta ya maida ga jaridar yana jin wani tu i na taso masa azuciya, hannu ya mi a ya auki cup in dake ajiye gefen sa da Jazz dake tsaye saman kansa ya gama tsiyaya masa ruwa ya kai a baki, bai dire sa ba har sai da ya shanye ruwan ciki tas sannan ya sake ajewa Jazz ya bu e gorar ruwan ya sake tsiyaya masa wasu suma ya auka ya shanye tare da sauke wata irin ajiyar zuciya, dai dai lokacin Janan ta araso wajen ta an rissina asa tana gaishesa cikin girmamawa, ba tare daya kalli gefen da take ba ya aga mata hannu alamun amsawa sannan ta wuce cikin gidan jikinta a sanyaye, Da Madam florence ta fara cin karo tsakar falon tana jere abincin data gama na dare akan dining table ta gaishe ta sannan ta nufi upstairs in da an gudu gudu tana fa "Madam what do you cook now" "Is pounded yam with stew my dota, and then with cowtail pepper soup" "Ok, thank you" ta fa a lokacin data ara sa hawa, cikin aga murya Madam florence ta ce, "hope you like it?" "Yes but now am ok" "Are you sure?" "More than that madam" ta bata amsa tana murmushi tare da juyawa zata shiga akin, muryar Nihal dake tsaye a bakin ofar akin ta tayi folding hannayen ta ta jiyo tana fadin "Hy Mrs mm, welcome back" har ta ora hannunta akan handle ofar akin nata da niyar bu e wa ta shiga sai kuma ta tsaya, sai da tayi sekonni uku a haka sannan ta juyo murmushi auke akan fuskarta tana kallonta, folding hannayenta tayi kamar yanda itama tayi ha e da cewa, "Help me and repeat it again, it was sound so Sweet" "Rilly?" "Upcouse" Janan ta fa a tana rolling idanuwanta akan Nihal, juyawa tayi tare da mere baki tan arin bu akin nata ta shiga ha e da cewa, "Kiyi addu'a tare da fatan hakan ta tabbata, domin abune mai wahala samun mai o akai" "Kyaji dashi don ke ya dama bani ba" "Haba!
Chapter 95 · 0% Book details