Sashe 117
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Ai dama kowane
a da kalar arzi
in sa"
Murmushi mm dake kallon sa ya saki ha
e dayin magana akunnen Baffa ya ce a fa
awa liman ya
ara wasu dubu
ari biyar akai tare da kujerar hajji, kabbar akayi wu
an da ke wajen lokacin da liman ya sake yin sanarwar ango ya
ara dubu
ari biyar a dakin amaryar sa da kuma kujerar Hajji, inda nan take hankula mutane da
an jaridu suka dawo kan mm da iyayen sa ana mamakin wannan wane irin mai ku
i a haka zai auri yarinyar, inda wasu ke surutun abun ya zama almubazzaranci wasu kuma suna fa
in yarinyar ta cancanci komai saboda halin ta ba irin na mahaifin ta bane, wanda azahiri ma wajen
aurin auren sun ga yanda abbtan ya banban ta tsakanin auren
an nasa saboda suna tunanin talaka ne, sai gashi talakan ya bada mamaki fiye da masu kudin don sai da ambassador da jama'ar da suka rena kansu awajen, wanda hakan ba
aramin
ona masa rai ya yi ba, ana gama
aurin auren wasu jami'ai na musamman daga waje suka ri
a shigowa
auke da dardumomin sallah dake
auke da sunan Janan da mm suna rarrabawa mita ne manya da
anana kafin nan kuma abada sanarwar cewa akwai reception na musamman da aka shirya ga duk wanda yazo daurin auren a falala hotel don aci a sha a
oshi, kuma akwai motoci a waje da aka tanada da zasu
auki nauyin kai wu
an da basu da abun hawa a wajen tare da maido su, wani irin gumin Abba ya shiga sharewa cike da mamaki, ganin komai yakeyi tamkar a mafarki, bai gasgata hakan ba sai daya ga abokanan mm sun zo sun take masa baya shi da su ambassador Hussain domin yi masu rakiya zuwa reception
in da za a gudanar da taron, da kallo kawai yake bin su don har lokacin bai gane mm ba acikin su,
Tun abakin hotel
in suka fara ha
uwa da ma'aikatan hotel
in saye da riguna masu
auke da sunan Janan
in da mm, ansa thanks for the coming suna welcoming
in mutane cikin girmamawa ga wata kafuwan bandana dake
auke da hoton mm da Janan da sukayi aranar da suka je Taula arena a saman gaban hall
in da aka shirya taron da gefe gefe, kan Abba ne ya shiga jujjuyawa yayin da Ambassador Hussain ya cika fam yana ganin dama cutar
an sa Alhaji Usman ya yi don ya samu wanda ya fishi arzi
i ya hana masa
ar sa, in kuwa haka ne zai koyar dashi hankali ya kuma shayar dashi mamakin da bai ta
a zato ba......
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/28, 11:38 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 62_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
*********
_GAISUWA TARE DA FATAR ALKHAIRI AGAREKA *IT'S ABBAS (BABBAN MUTUM)* NA HANNUN DAMAR MK, WANNAN PAGE
IN NAKA NE KAI DA
ANENA *MUHAMMAD KAREEM* NA GODE DA GUDUMMAWAR KU ACIKIN KOWANE RUBUTU NAWA, UBANGIJI ALLAH YA SAKA MAKU DA ALKAHIRI YA RABAKU DA DUNIYA LAFIYA, ALLAH YA FARANTA ZUKATANKU TARE DA ZABA MAKU ABOKANAN ZAMA NAGARI HA
I DA DUKIYA MAI YAWA DA ALBARKA_
*GABA
AYAN WANNAN LITTAFIN NAWA SADAUKARWA NE GAREKI AUNTYNAH HADIZA D AUTA, INA SO KISANI INA SON KI AKODA YAUSHE DUK GIRAMAN TSANANI DA KUMA SAUYAWAR YANAYI, UBANGIJI ALLAH YA KULA MANI DA LAMARIN KI A KODA YAUSHE HAR ZUWA YAUMU LAA YUB ASUN*
______________________________
Duk da taron bana dinner bane ba kuma anyi sa ne don casu ko wani abuba hakan bai hana sound
in ki
a mai taushi tashi daga cikin hall
in ba, sauti ne mai tsananin da
in saurare da kuma ratsa jiki sai hasken fitillu dake haska wajen da wasu irin launona masu matu
aukar hankali, waje ne na musamman da aka tanada domin iyayen ango da kuma amarya aka kai su Baffa da mutanensa da kuma Abba da Ambassador da sauran manyan ba
in su, dama tuni ma aikatan hotel
in sun cike kowane benci da zai
auki a
alla mutane takwas da manya manyan tireruwan snacks naman rago gasashshe, naman kaji soyayye, tsire priderice da tasha ha
i da kayayyakin lambu, da sauran cimakar da idanuwana baza su iya cewa ga ko meye ba, ga kuma juice juice masu matu
ar tsada da ruwan gora a gefe, sai
won sakace haure da tissue paper dake ajiye a tsakar bencin, haka kuma agaban kowane mutum
aya akwai plate da spoon da pork ha
i t da irin
an yu
aken nan da turawa ke amfani dasu wajen cin abinci tare da cups ajiye, kowa sai abunda ya yi masa zai ci kuma zai sha, ba nan abun ya tsaya ba a gefen kowace kujera da mutum ya zauna zai tadda matsakaiciyar jikka dake
auke da, biro, handcachip, ceremonial books da kuma cups dake
auke da hoton amarya da ango aciki, iya naka kawai ka
auka idan zaka tafi, haka kuma ma'aikatan basu zauna ba sai round suke yi incase ko akwai wanda zai bu
aci wani abun, banan abun zai baka shawa ba, yanda abokanan ango gaba
ayan su suka taru inda aka tanada domin iyayen amarya da ango suna yimasu sarving abinda duk da zasu ci da kansu, acewar su wannan wata hanya ce ta girmama iyayen nasu da kuma mika godiya agare su, dukkan su saye suke da fararen shaddodi da suka matu
ar yi masu kyau, hatta abokanan sa turawa da suka zo suma shaddodin ne ajikinsu suka sa abun tubarkallah sai
aukar idanuwa suke yi, wani iska ambassador Hussain ya furzar ta baki ha
e da sauke ajiyar zuciya ya juya yana kallon Abba da har lokacin sai faman goge gumin yakeyi da gefen babbar rigar sa yana faman raba idanuwa,
Muryar Jabir ya jiyo ta kansa cikin girmamawa tamkar ba shi ba yana fa
in mu ne kula da jin da
in duk wani ba
o daya hallara a wannan bukin namu, don haka zaka iya yin magana Abba idan akwai wani abun ko kuma abunda kake bu
ata, na tabbata yanzun nan za'a sama maka shi" yana rufe baki ya tafa hannu sau biyu sai ga masu aikin hotel
in duka sun iso wajen, cikin bada umurni ya ce,
"Iska ya yi ka
an ga mahaifin ango mu da amarya, don haka za a iya
ara gudun na'urorin
akin" kamar jira suke ya gama bada umurni nan take duk suka rarraba zuwa wajen maku nan na'urorin a.c dana fanka, kan kace me tuni yanayin sanyin wajen da
amshin sa ya
ara sauya wa,
ari kai Abba ya yi ya kalli Jabir da kyau kafin ya maida kan nasa ga plate
in dake gabansa dake sha
e da abubuwan morewa da tun
azu ya kasa ta
a ko guda, kusan gasasshen rago biyu ne akan dogon bencin nasu amma komai ya kasa ci, gorar ruwa ka
ai ya iya mi
a hannu ya
aukaha
e da bu
e bakinta ya aza ga baki, sai daya kusan shanye ta tas sannan ya iya ajiyewa tare da kallon ambassador Hussain da shima ya kasa cin komai ya matsa kusa dashi zai yi magana, Jabir ne ya sake
arasowa wajen da sauri yana fa
"Akwai wani abu da kake bu
ata ne Abba?" Tare dayin tsaye akansu, runtse idanuwa Abba ya yi ha
e da girgiza kai yana furzar da iska ta baki sannan ya gyara zaman sa daidai don maganar daya so suyi da ambassador bazai iya yin ta agaban Jabir ba, gaba
aya yabi ya takura sa da sunan kulawa ko motsi mai
arfi baya da ikon yi sai ya zo ya ishesa da tambayoyi, ganin haka yasa Jabir yin murmushi ha
e da du
owa kusa ga Abba ya ce,
"Sorry sir" sannan yabar wajen, ko second biyar bai yi da jaye wa wajen ba sautin microphone ya mamaye wajen ana fa
"Hello, hello" don janyo atteni
in mutane a wajen, ba tare da mai maganar ya bayyana ba yafara bayanin cewa suna yiwa kowa sannu da zuwa tare da fatar komawa gida lafiya, sannan ya gabatar da cewa ango zai iso wajen don yin godiya bisa amsa gayyatar su da kuma taya su murna da suka zo yi, wani lallausan sautin aka sake sawa ha
e da canja launin hasken fitillun wajen zuwa masu
an duhu, amma duk da haka za a iya hango abokanan ango dake biye dashi sun sanyo sa a gaba zuwa gaban hall
in, suna isowa wajen duk suka koma bayansa suka tsaitsaya, cikin sanyin murya ya fara maganar kamar haka,
"Alhamdulillah, Alhamdulillah, sunana Muhammad Muhriz Muhammad, wanda akafi sani da mm mai dabino, tsohon jami'in ma'aikatar kula da tashi da kuma saukar jiragen sama na kamfanin Airline dake reshin Abuja, ina farinciki da zuwan wannan rana mai
inbin tarihi a wajena tare da addu'ar ALLAH ya sanya alkhairi da albarka a cikinta, haka kuma ni da matata Janan Usman mai fata muna mi
o sa
on gaisuwa ga iyayen mu, yannen mu,
annen mu,
an uwan mu da kuma abokanan arzi
i da suka taru don shedar auren mu, mun gode mun gode sosai ALLAH ya sakawa kowa da alkhairi ya kuma maida kowa gida lafiya,
arin jinjina ga iyayen mu da suka jajirce kuma suka yimana gata wajen ganin sun bamu farincikin da mu bamu isa mu bawa kanmu ba balle kuma muce zamu biya su, mun sani cewa Ubangiji ka
ai ne zai biya su don haka muna ro
on sa daya biya su da aljannah fiddausi, mungode mungode ALLAH ya sauki kowa gida lafiya" ya
are maganar tare da
aya hannu gaba
aya shi da abokanan sa, daga haka reception
in ya zo
arshe inda duk wu
an da suka samu halar ta wajen suka fita da
inkin farinciki da kuma fatan alkhairi ga ango da amarya, don ba
arya an ci an sha an
oshi ga kuma jikkunan da aka rarraba kowa ya
auki tashi ya nufi gida,
Jiki ba
wari Abba ya mi
e yana kallon ambassador Hussain da fuskar nan tasa tayi ba
irin saboda
aci rai yana fa
"Honnarable yanzu gida zamu wuce saboda abun da muka tanada don ba
in mu, na tabbata yanzu haka wasu na can na jiran mu" ya
are zancen cikin jin kunya ba tare daya bari sun ha
a idanuwa da shi ba, ba tare daya tanka saba ya gyara zaman gilashin dake idonsa tare da yimasa wani irin kallo sannan yasa kai ya wuce abunsa, ko daya isa bakin motar sa ya tadda abokanan mm tsaye ri
e da manyan jikkunan da aka tanadar masu nasu na musamman, ko kallon su baiyi ba ya bu
e motar ya fa
a tare dasa drivern ya ja su wuce, Mu'azzam ya du
o kansa saiti gefen da ambassador yake ha
e da cewa,
"Sorry mr.