← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 120

Sashe 29

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daidai lokacin Amira ta farka daga nannauyan baccin da takeyi a cikin class sanadiyar yawun da suka sar
eta acikin mafarkin da takeyi sai abun yazo mata a zahiran ce tana ta faman tari tare da ha
a zufa, gashi dama ba kowa a cikin ajin kasancewar malamin da zai yi masu lecture ta gaba ya ce bai samun zuwa shine fa duk suka watse tana bacci ba tare data sani ba, su kuma suka tafiyarsu ba wanda ya tada ta saboda kowa harkar gabansa yakeyi.

Ta jima tana tari mai tsananin wahala kafin ta samu ya tsaya mata, da sauri ta fito class tare da kiran wani mai sai da ruwan leda data hango ta
auki
wayar
aya ta fashe ta shanye tas, ta sake
aukar wasu
wayar
aya ta fasa suma ta shanye sannan ta koma class ta
e jikkar ta ta
auko naira hamsin ta bawa mai sayar da ruwan ta
auki wasu
waya
aya ta wanke fuskar ta zuwa wuyan ta data ha
a wani irin gumi da har tsiyayar mata yakeyi, shi kuma ya mi
a mata canjin ta naira ashirin ya wuce yana kallon ta cike da mamakin abunda ya haddasa mata yin gumi haka sai kace wacce taci
ari,
Jiki ba
wari Amira ta
auko jikkarta ta sagale a kafa
a ta nufi bakin gate, tafe take tana faman tunane tunanen abubuwan da suka faru acikin mafarkin ta, babu abunda ya
auke mata kai kamar irin yanda taga mm ya sauya acikin mafarkin tamkar wani mafa
acin zaki, anya kuwa zai iya yin hakan a zahiri?

Ta tambayi kanta ha
e da shafo wuyanta, da alama sha
urar da yayi mata a mafarkin ce ta zo mata arai, kamar ance ta juya gefen dasu mm ke zama, ai kuwa ta hango sa tafe shi da Janan zasu tsallako titi ta gefen da take suna dare, wani irin
ululu taji ya tokare mata zuciya tayi saurin komawa gefe jikin i.c.t block tana kallon su cike da takaici har suka tsallako zuwa jikin motar ta, sai da tasa makulli ta
ude marfin motar tukuna ta juyo bayan ta jingina ajikin motar tare da na
e hannayenta ta
ora a
irji tana kallon mm.

"To yalla
ai zan tafi"
"ALLAH ya kaiki lafiya ranki shi da
i, ki kula mani da kanki"
"Bakada damuwa akan hakan, nidai ke tunanin anya zaka kula mani da kanka kuwa?"
"Me yasa kika ce haka?"
"Baka ji me Jabir yace ba da zamu taho, baka samun isasshen bacci haka ma baka gajiya da aiki, to taya zan sa ran zaka kular mani da kanka, wata
ilma ko abinci baka kulawa da ci yanda ya kamata"
yalesa sharri kawai ne yake yimun, amma maganar gaskiya ba haka nake ba sai da na ha
u da cutar son ki"
Sinne kai tayi tana dariya cike da jin da
i kafin tace,
"In kuwa haka ne na sha godiya sosai, sai dai ya kamata cutar son nawa, ta sake ka haka tunda ka samu magani saboda ka kula mani da kanka"
"Eh..amma ai shi magani a hankali yake aiki ajiki, sannan yuyuwar samun waraka ya ta'alla
a ne da irin inganci da
arfin da maganin yake dashi, don haka tabbacin samun waraka ta daga cutar son ki shine samun kulawarki da kuma soyayyarki koda kaso tamanin ne
cikin
ari"
"To shikenan kasa a ranka ma ka samu"
"ALLAH kuwa Janany tawan"
"Sosai kuwa, sai ka tuna mani da Addah ta Nihal, ita ka
ai ke kirana da wannan sunan saboda
aunar da take yimun, sai gashi kaima ka fa
a, inaga sunan na fitowa ne daga bakin mutane na musamman dake yimun soyayyar gaske"
"ALLAH sarki, Nihal?

Sunan yayar tamu kenan?"
"Eh, bari na hanzarta naje gida gaba
aya soyayyar ka ta sa na manta dana na baro ta bata jin da
"Subhanallahi, da sau
in ko?"
Dariya Janan tayi sosai don tun jiya take faman yinta idan ta tuna da dukan da ruwa suka yiwa Nihal garin neman the charming
in ta saboda matar ta data tsaya mata a hanya, shine fa bazata iya jira ba ta hau mashin ruwa yayi mata duka, yanzu haka tana can kwance cikin duvet in ba ALLAH ya sa jikin ya yi mata sau
in ba,
"Kai Janany, wannan irin dariya haka fa" mm ya fa
a yana dariyar shima,
"Ba komai, wlh Adda Nihal nake tunawa, ALLAH dai ya cika mata burin ta"
"Amiin my luv, ki gaishemun da ita idan kin je"
"Zataji in sha ALLAH" ta fa
a tana bu
e marfin motar sannan ta shiga ta zauna tare da sauke glass
in tana kallonsa"
"Ya dai ranki shi da
"Bana son na tafi na barka ne, zanyi matu
ar kewarka kafin wayewar safiyar gobe" ta
are zancen tare da
ora ha
arta saman jikin tagar motar data sauke glass,
"Ko
aya bazan bari hakan ta faru ba tunda ga lambar wayar ki a tare dani" ya
ago 'yar nokia dake hannunsa da sukayi musayar lambobi, murmushi tayi ha
e da tada motar sannan ta
ago kai ta ce,
"Byee luv" tana
aga masa hannu, shima hannun ya
aga mata ha
e da cewa,
"Bye sweet.." tare da
ora wayar a bakinsa yana ji kamar kar ta tafi ta barshi, ganin ta tsaida motar bayan ta
an yi nisa ya sashi nufo wajen sanadiyar Amira data hango a la
e tana
arin fitowa ta sadda kai
asa da alama kuka ma takeyi, bata yi niyar tsayawa ba amma ganin yanda makarantar tayi tsit don
arfe biyar har ta wuce yasa ta taka burki lokacin da ta kawo wajen da take tare da sauke glass tana fa
"Ah!..

Amira, dama baki wuce ba?"
"Eh Janan, yanzu dai zan tafi" ta fa
a ba tare data bari sun ha
a idanuwa ba,
"Ok, to shigo muje ko!

Nima na tsaya wajen su mm ne, shiyasa ban tafi ba, saboda tun 3, pro...ya kirani ya ce ba lectures Wai malqn ya ce bazai samu damar zuwa ba"
"Ok, hakane" ta fa
a tana
arin tafiya,
"Shigo mana muje sai na saukeki"
"No ki barshi na gode"
Daidai lokacin mm ya
ara so wajen ha
e da cewa,
"Ranki shi da
e lafiya kuwa?"
"Lafiya
lw yalla
ai" ta fa
a tare da juyowa tana kallonsa tana murmushi,
"Amira na gani shiyasa na tsaya" sai alokacin mm ya
ago kai yana kallon gefen da Amirar take ha
e da cewa, "sannu Malama Amira ya karatu" karaf idanuwan su suka ha
u sanadiyar kallon data tsare sa dashi tun daya iso wajen, da sauri ta sadda kanta
asa ba tare da tace dashi uffan ba gabanta sai dukan uku-uku yakeyi saboda wani irin kwarjini da ya yi mata,
"Shigo mana" Muryar Janan da ta ji yasa tayi saurin fa
awa cikin motar don ba taso su
ara ha
a idanuwa dashi,
an ran
ofowa yayi ta jikin tagar ha
e da cewa,
"To Madam, ALLAH ya kiyaye ko" ta sakar masa murmushi ha
e da rolling idanuwanta sannan ta ce,
"Godiya nake" ha
e da tada motar ta bar wajen,
Wata irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa ya koma wajen sana'ar sa yana jin yau burinsa ya gama cika saboda ya samu soyayyar masoyiyar sa,
Amira kuwa suna fita bakin gate ta kalli Janan ta ce,
"Ajiye ni nan Janan"
Janan dake kallon gefe-gefen titi tana
arin tsallaka wa ta ce,
"Me yasa?" Ta fa
a ba tare da ta kalli gefen taba,
"Akwai inda zan je"
"Bara na saukeki acan"
"Na ha
a ku da ALLAH ki ajiye i man, wai meye hakan?" Amira ta fa
a cikin fushi da
aci rai tare da ha
a hannayenta waje
aya alamar ro
onta, cak Janan ta taka burki ha
e da juyowa tana kallon Amira cike da mamaki, wai meye haka takeyi ne, meyasa bata fahimtar ta akoda yaushe ita kullum fa
a ko gajiya bata yi? ta shiga tambayar kanta, kafin ta ankare tuni Amirka ta
alle marfin motar ta fice daga motar, sai dai Janan ta hangota tana tare mai mahin zata hau.

"ALLAH ya kyauta" ta fa
a a fili tare da tada motar ta tabar wajen.
*ALLAH KAJI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 19_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1237455446?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=PYGQ%2BdOO8e%2BCwsNwn9fb5e1%2BzLxKjUxQ96n8c%2FLnmLxdmMcOcGqbBGiAMZKGkI91RPQWQMCjqhSn7rSSvPO8Db%2BTYr74tNLrPYhmznvY9Z1ZkJLEu5JQu27aPuIJ7ZQs_
*KIN SAYI SHIRINMU NA TOP TEN, TAKUN HASKE BATCH B?, IDAN BAKI SAYA BA MAZA KI HANZARTA KI MALLAKI NAKI TA HANYAR WU
ANNAN LAMBOBIN DOMIN SAMUN
ARIN BAYANI
+447894142004, 07065283730, LITTAFAI BAKWAI DA SHIRE-SHIRE HAR GUDA UKU MASU MATU
AYATARWA AKAN NAIRA DUBU
AYA (1000) KACAL,
AR UWA GWADA KI GANI IDAN KINA CIKIN WU
AN DA SUKAYI RASHIN BATCH A
IN MU, NA TABBATA BAZA KIYI NADAMA BA
______________________________
Cike da farin ciki ta
arasa gida, yau ma sai da ta fara biyawa party
in Hajiya zee tayi mata ya jiki suka ta
a 'yar fira wacce hakan ba
aramin farin ciki ya saka Hajiya zee tayi ta saka mata albarka sannan ta wuce party
in su, tana shiga ta tadda madame florence a kitchen ita da Nihal suna girka abun da za a ci da daddaren,
"Wow!

Adda Nihal kice kinji sau
i" Janan ta fa
a tana yiwa Nihal wani kallo mai cike da burgewa saboda yanda taga tayi kyau, support wears ne a jikin ta pink colour and white, wanda da riga masu dogon hannu sai p-cap data saka, tasowar ta kenan tana tambayar Madam florence ko Janan
in ta dawo, shine fa ta shiga tana
an rirri
a mata aikin sai gata ta dawo, murmushi kawai Nihal tayi ba tare data juyo ba don fushi takeyi da ita, haka yasa Janan lalla
owa ta bayanta ta rungumeta ha
e da
ora kanta saman bayanta,
"So much missed you Adda Nihal, pls kada kiyi fushi da Janany sister
in ki bazata jura ba?" ta
are zancen tare da sa
alo hannayenta a wuyanta ta turo fuskarta tana kallonta,
an juyo da fuska Nihal tayi itama har suna sha
ar numfashi juna ha
e da cewa,
"Ba wani can, ni cikani tunda kin manta dani"
"Laaa..inji waye?
Chapter 29 · 0% Book details