Sashe 118
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Honnarable wannan naku ne" kafin yayi magana yasa driver ya bu
e masu boot aka loda jikkunan kusan
waya bakwai aciki sannan ya sake dawowa ya du
ar dakai ha
e da yimasa godiya, ambassador bai iya cewa komai ba saboda tsananin mamaki daya kama sa sai dai kawai ya bugi sit
in drivern ya ja motar suka yi gaba.
Haka ma su Abba da Baffa suma duk saida aka saka masu nasu kayan a boot
in motar tare da tabbatar da kowanen su ya
auki hanyar zuwa gida sannan abokanan nasa suka koma masaukin su, rasa da wane irin baki mm ya yi zai yi masu godiya ganin hidimar da suka shirya masa bada ko sisin saba, Momy ya kira yana fa
a mata tare da bawa mm wayar bayan ya sakata a amsa kuwa, cike da farinciki da jin da
i ta shiga yi masu godiya tare da saka masu albarka, in da suka shiga maka masa harara wasu kuma suka dinga kai masa
an suka a gefen kafa
a suna ganin bai kamata yayi hakan ba don duk abunda za su yimasa basu biya sa hidima da taimakon da yake yi masu dasu har iyalain su ba,
"Wash Momy zasu
alle maki yaron ki daga fa
ar gaskiya" ya fa
a lokacin daya kar
i wayar a hannun Mu'azzam yana dariya, dariyar duk suka sa suma hadda Momy dake can tana fama da jama'a,
"Hello, Momy sai anjima"
"A'a dakata, wane anjima kuma?, Ba ance da an gama
aurin aure za a je
auko amarya ba?, Gafa su Umman ka nan dasu Ru
ayya duk sun shishhirya kai ka
ai ake jira ku turo motoci aje
aukar ta"
Sai daya
an shafa kansa tukuna ya kalli su Mu'azzam cike da jin kunyar me zai fa
a mata don sun gama tsarawa cewa da kansu za suje
auko amarya ba sai iyaye mata sun je ba, kallon da yake yiwa Mu'azzam yasa shi kar
e wayar a hannun sa ha
e da cewa,
"Momy mun jurar dasu suyi zaman su zamu je mu
auko amaryar da kan mu"
"Sallallahu alaihi wasallam, Mu'azzam a ina kuka ta
a ganin anyi hakan?, Maza da zuwa
aukar amarya"
"To Momy ai dama mu
in ne ke zuwa
aukar amarya tare da
an matan da ake zuwa dasu, ayi ha
uri abar shi a haka"
"Bazai yuyu ba ko Umman sa ne dole su je, wannan abun kunya haka har ina?"
"Pls Momy..."
"Bafa za ayi haka ba na fa
a maku" ta katsesa tare da
are zancen tana masifa, jin zai sake cewa wani abun ya sa ta katse kiran, Jabir takira ha
e da cewa yazo ya
auki su umma Mariya yanzun nan, kallon mm yayi tare da
aga kafa
a irin babu yanda zasuyi dole su ha
ura tunda haka Momy ke so kafin yace,
"To Momy ina Razina?"
"Tana can wajen amaryar tun da ta je kaimata kayanta bata dawo ba" ta bashi amsa tare da kashe wayar, zaro idanuwa ya yi ha
e da kallon mm ya ce,
"Dama kai mugu ne?, Wato ake a
auki maka amaryar ka ni kuma tawa a baro ta can ko kuma kasa wa
an nan masu jaijayen kunnuwan suyi mani wuff da ita idan sun ganta, ya yi maka kyau 1-0 kuma zan rama" yana
are maganar ya kar
e makullin mota a hannun Mu'azzam dake dariya tare da ficewa daga hotel
in, tun akan hanya ya kira Razina dake zaune bayan miss hurriya ta gamawa Janan kwalliya itama tana yimata, tun kafin tayi magana ya ce,
"Hello duk abunda kike yi ki fito yanzun nan gani nan zuwa na
auke ki kafin
aukar amarya su
ara so" bai kuma jira jin ko me zata ce ba ya kashe wayar sa, agurguje ta ce hurriya ta
ara sa mata makeup
in kafin ya
ara so, shi kuma ya wuce gida ya
auko su umma Mariya su uku don aunty Ru
ayya tuni tayi can gidan amarya ana
ara gyaggyara mata,
Abba kuwa sai lokacin yasa masu funitures su je kai kayan Janan wanda saida Hajiya kaka ta kirasa jiya tayi masa tass yasa aka sauya yo mata su don irin kayan nan ne nada na katako masu
oruwar fenti yayi mata, acewarsa wai bazai wahalar da kansa siya mata kaya masu tsada ba akaisu inda basu da daraja yayi asarar ku
in sa, to shine fa ba a tashi kai wasu
in ba sai gaba da
aurin aure, suma irin kayan nan ne masu babban kai
an katsina, ko da akaje sai gashi an samu gaba
aya
akunan dake gidan mm ya riga daya saka kayan
auki irin na waje masu muguwar tsada kama daga kan gadaje har zuwa zannuwan gado da cuttins da kuma kayan kitchen babu abunda babu, gaba
aya wu
an da ya tura sun zagaye gidan babu inda za a saka kayan wanda hakan yasa suka kirasa don su sanar dashi, lokacin ana
aurin aure shiyasa bai
aga ba sai suka kira Hajiya suka sanar da ita, cewa tayi su dawo da kayan nan gidan ta cike da jin da
i da kuma farinciki, dama tasan yanda Muhammadunta ke son Janan bazai ta
a bari ta kunyata ba, kawai ta matsawa abubane ya yimata kaya masu ma'ana saboda ha
in tane itama, godiya tayiwa ALLAH tare da addu'ar ALLAH ya tsarewa Janan gidan aurenta ya kuma tabbatar da farinciki marar misaltuwa aciki,
Nihal kuwa dama ambassador cewa ya yi ai
ar sa ce shima don haka ba sai Abb
a yayi komai ba, duk abunda ake bu
ata an saka amaryar su kawai suke bu
ata,
Ba'a fi mintuna goma ba Jabir ya iso dasu Umma Mariya
ofar gidan Abba, da kansa ya yi masu iso har zuwa part
in Hajiya zee tare da
an uwan ta da suka zo mata kara, sosai ta ji da
i itama tayi masu iso zuwa can part
in nasu Janan, saida ta tabbatar sun samu wajen zama acikin falon sannan ta koma part
in ta takira Abba ga waya, tayi masa kira ya kai sau ukku bai daga ba sai faman kai da kawo yakeyi can cikin kin sa, yayin da nihal ke zaune cike da mamakin labarin da Abba ya gama bata,
an yatsina fuska tayi kafin tace,
"To Abba wai taya hakan ta faru?"
"Shine abun tambaya Nihal" ya fa
a yana ware mata hannuwa.
"Imagine sadaki fa kace miliyan
aya, ni fa ko a littafan novel da kuma fina finan Hausa ban ta
a jin hakan ta faru ba, wai kuma ga mota da kujerar hajji, wannan Abba ai shirmene saidai ko in a mafarki suke zancen, ku
in da gaba
aya in za a ha
a sun kai kimanin miliyan kusan biyar da wani abu kenan fa, kuma ace sadakin mace
aya, noo..ka bincika Abba akwai Agar tambaya anan"
"Abun da ya
auke mani kai kenan, shin wane yaro ne shi?