Sashe 18
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ba na so ne ya Muhriz ya riga ka aure shi yasa, don nasan tabbas zaka sha gori da tsangwama a wajen sa sosai"
"Ai hakan ma bazai faru ba sai dai idan ni
in ba mai nasara bane yarinyar ta ce bata so na"
"Tab, wace yarinyar ce zata kalli wannan santalelen kyakkyawan yayan nawa tace ba ta so?, ai ina tabbatar maka cewa sai dai in ba ta da rabo ne kawai zai sa tayi hakan"
"Wai da gaske kikeyi?"
"Sosai ma kuwa, baka kallon kanka a madubi ne?"
"Ina tare da wancan yayan naki taya za a yi naga kyau na ko wani ya gane mun, kema ina tsammanin mafarki ne kawai kikeyi shiyasa kika da
i haka, ko kin manta abunda kika ce
azu, wai ni zaki je ki bada ha
uri ayi welcome back
ina"
Tuntsirewa tayi da dariya ha
e da cewa,
"Laaa.. kai yaya!
Ai da wasa nake yi, Hanan sam ba ta da sa'a a rayuwa shiyasa ta barka, yanzu kuwa ai kafi
arfin ta, ba tada wata sauran daraja da kimar da za a da
i a gabanta nemawa mutum mai girma da daraja irin ka soyayyar ta, manta da wannan shaci fad'in nawa ka fuskanci tan tagaryar gaskiyar dake fitowa daga
asan zuciya ta"
anwa ta kenan!
Naji kuma na yarda da zancen ki, amma idan duk wannan gaskiya ne, me zai hana ki bawa yayanki tukuicin daya nema a wajen ki don naga dare nayi, ya kamata ace kin kwanta, ko kuwa dai bakya son bani ne shi yasa kike so ki shashantar da zancen?"
"Ko
aya, ai kai mutum ne mai karamci, don haka ka fa
awa
anwar ka ko wane irin tukuici kake so, in sha ALLAH zan baka"
"Kin tabbata?"
"Sosai kuwa"
"Idan na nemi
anwata data yi mani TUKUICI da SO anya banyi abun kunya ba?"
Shiru Razina tayi don bata zaci da yayan nata zai iya fa
a abunda ke zuciyar sa da sauri hakan ba, wani irin fa
uwar gaba taji ha
e da nauyin sa lokaci
aya sun rufeta, jin ya ya sake maimai ta mata tambayar daya gama yi mata yasa cikin wata iri yar kasalalliyar murya mai ha
e da jin kunya ta ce,
"Kana nufin ni Razina na baka TUKUICIN SO? to ya zanyi hakan bayan wata ta rigani samun muhalli a zuciyar ya'yan nawa?
Nasan a koda yaushe zai ri
a kallon sa a ta ce silar fa
uwar masoyiyar sa"
Murmushi Jabir yayi da tun
azu gaban sa sai fa
uwa yake yi jin shirun da tayi masa ha
e da cewa,
"Ki manta da gurbin da wata ta ta
a samu a zuciya ta, kiji tausayin rayuwar yayan ki da zuciyar sa ke mamaye da duhu sanadiyar raunin azanci da yayi na saka wancan lalataccen gurbin a zuciyar sa, ki shigo duniya ta da kuma rayuwa ta don ki musanya wancan duhun da hasken ki, don ALLAH Razina kada kisa rauni na ya bayyana a idanuwan duniya ta hanyar rashin nasara a waje da kuma fa
uwa cikin gida, ina son ki kuma ina
aunar ki sosai, irin
auna da soyayyar da ban ta
a jin yanayin ta a zuciya ta ba, amma duk da hakan bazan takura ki ba kasancewar ni
an uwa ne kuma yaya a wajenki, na baki dama kije kiyi tunani kuma ki bawa ALLAH za
i akaina, duk abunda na gani ko naji zanyi ha
uri dashi kuma nima zanyi hakan in sha ALLAH?
Yanzu kije ki kwanta dare ya yi, sai da safe kinji ko?" Ya
are maganar cikin marairaice murya ha
e da jin wasu zafafan hawaye na zubo masa, sosai jikinta ya yi sanyi jin kalaman sa na
arshe, ko da ba ta son Yaya Jabir bazata ta
a nuna wa ba saboda karamci da halacci irin na mahaifiyarsa ko ma tace mahaifiyar su, balle ma ita kanta tana jinsa a ranta saboda yanda tun tana
arama yake bata kulawa da kuma kyautata mata, bai ta
a bari tayi kuka ba matu
ar yana a waje, don haka ko yanzu ta tabbata bazai ta
a bari tayi kuka ba, zata amshe sa hannu biyu kuma ta haskaka duhun dake zuciyar sa ta ri
e sa a matsayin jigon rayuwa matu
ar yayan ta ya amince da hakan,
ewa ta yi tana jin wani irin sabon yanayi a tattare da ita ta shige toilet tayo arwalar bacci sannan ta ha
a littattafan ta data watse ta maida cikin jikka ta haye gadon ta tana mai karanto addu'o'in bacci tare da fatar ALLAH ya tasheta lafiya, shima dai kusan haka a
angaren sa, don har ya kwanta mm bai dawo
auki ba yana can falo a kwance yana faman sa
awa da warwarewa akan soyayyar sa, don ya san tabbas in akaci gaba da tafiya hakan tofa zazzafar
aunar Janan dake zuciyarsa zata iya kaishi kwance...
***.
***.
***.
Yau ma kamar kullum tun da safe Janan ta tashi tayi shirin zuwa makaranta cike da
okin son ganin mm daya cika duniyar mafarkan ta a daren jiya, haka ma ta
angaren Nihal bata ta
a jin da
in bacci ba aduniya irin jiya, duk wani juyi da zatayi cikin baccin ta fuskar mm take hangowa lokacin daya mi
o mata ledar kayan ta yana yiwwa Razina magana akan ta bata ha
uri, hakan yasa yau ta tashi zuciyarta cike da nisha
i da farinciki,
Da sauri da sauri take saukowa saman upstairs
in hango Janan na
arin fita ri
e da gorar ruwa a hannunta,
"Hi Janany sister, good morning" ta fa
a lokacin data
araso
asa kusa da ita, murmushi Janan tayi ha
e da rungumeta tana jin soyayyar
ar uwar ta ta har cikin ranta, musamman yau da ta hango zallar farin ciki kwance a fuskar ta, itama ta ce
"Morning Adda Nihal, kin tashi lafiya?"
"Lafiya klw, kar dai kice har zaki fita haka da wuri yau"
"Eh, ina son nafara biyawa na dubo aunty ne, pls Adda kema don ALLAH..."
"E'ehm Janan ya isa haka bana so, jeki ALLAH ya kiyaye sai kin dawo" ta
ara sa maganar tare da
aga mata hannu sannan ta bar wajen tana ka
a kai saboda wa
ar da take sha ta Umar m.