Sashe 87
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yana jin haka shi kuma sai ya kwaso kaya suka zo gaba
aya don su nuna mani cewa eh da gaske
in suke" ya
are zancen tare da
agawa Asgar hannu alamun yazo, tunda ya fara magana Hajiya ke kallonsa cike da mamaki har ya gama, bata ce dashi komai ba sanadiyar ambassador Hussain daya
ara so wajen yana gaisheta cike da girmamawa, cikin sakin futska shima ta amsa ha
e da tambayarsa ya iyalin nasa da sauran ayyukan duk lafiya, ya amsa mata da komai lafiya yana murmushi,
Dafa Asgar Abba yayi daya zauna kusa dashi yana gaida Hajiya shima, ya ce
"Hajiya wannan shine Asgar
in dake son Janan, babban soja ne da
asar sa ta Ethiopia ke alfahari dashi" murmushi Hajiya ta yi tana danne wani takaici dake taso mata daga
asan zuciya ha
e da cewa,
"Au kace shine maigidan nawa?, Kun zo lafiya?"
"Lafiya klw" Asgar ya amsa mata yana sinne kai cike da kunya, cikin
ar tsokana Hajiya taci gaba da cewa,
"To kai ga ni me zakayi da Janan yaro, ko baka ga na fita kyau da kuma
arko ba?"
"Ah Hajiya ai ke ta musamman ce, ki bari idan na ri
a matata a hannu sai muyi wannan zancen, amma dai kiyi
asa
asa da muryar ki kada taji tace ta fasa yina" ya bata amsa yana dariya,
kasancewar grandma nada son barkwanci yasa tayi dariyar itama ha
e da cewa,
"To ashe kai ragon namiji ne tunda kake tsoron ta, ai ba'a san soja da tsoro ba musamman na macce"
"Kai, ai Hajiya ita ko soja ke tsoro don babu abunda ke tsorata soja aduniya kamar macce, take ne zata narkar da busasshiyar zuciyar sa idan sukayi arangama"
"To masha ALLAH, ALLAH ya tabbatar da alkhairi, mudai amincewar junan ku shine muradin mu, matu
ar aka samu haka tsakanin ku to muna farinciki tare da sanya albarka" ba asgar ba hatta Abba da mahaifin sa sun yi farincikin yanda Hajiya ta kar
i zancen hannu biyu, a tsammanin su matsalar su ta kau don indai ta
angaren Janan ne ganin suke kamar ma ta gama amincewa idan ta zo, nan yake sanar da ita cewa ai tare suke da ba
i mata suna wancan
ayan falon bari a kira su su gaisa ta ce a'a ya bari ta
arasa can su gaisa dasu, tare suka mi
e har ambassador da Asgar suka nufi falon da su yaya Jalila ke ciki har lokacin suna mita akan tabbas in Nihal ce wacce
an nasu zai aura baiyi mata ba,
Suna shiga duk sun kayi shiru suna raba idanuwa,
kujerar dake farko
aya daga cikin su ta mi
e ta bawa Hajiya da tayi tsaye
auke da murmushi akan fuskarta suka shiga gaggaisawa dasu tare da zaunawa tana
are masu kallo
aya bayan
aya,
ar gyaran murya Abba ya yi kafin yace,
"Hajiya Jalila wannan itace mahaifiya ta wato kakar Janan" sannan ya juyo yana kallon Hajiya tare da ci gaba da cewa, "Hajiya wa
an nan iyayen Asgar ne, wannan yayar ambassador ce Jalila, ga kuma
annensa can guda biyu Hajiya Jamila da Hajiya Najida, sai yayun sa ga su can Hajiya Hassan da Hajiya Hussaina, sai kuma
anwarsa Bilkisu gata nan" ya
are zancen yana nuna wata kyakkyawa a cikinsu da bata ida shekarun su ba, duk da itama za a iya kiranta da babbar mace saboda yanda hutu ya sata bu
e wa, tayi aure kusan shekaru biyar da suka wuce har da yaran ta uku, tunda suka shigo hankalinta na kan wayarta ba tare da ta ce uffan ba sai yanzu da taji an ambaci sunan ta,
ago kai tayi ta kalli Abba da Hajiya sannan ta maida kanta
asa ta ci gaba da latsar wayar ta, jinjina kai Hajiya tayi ha
e da kiran Madam florence dake shigowa da kayayyakin abincin da Abba yayo order daga hotel tana jerewa tsakiyar falon da taimakon wasu daga cikin
an aikin gidan dake kula da
angaren share-share da goge-goge, ta ce
"Ina Hajiya Zainab ne, bata san da isowar su bane?"
Kafin ta bata amsa Abba yayi saurin cewa,
"A'a inaga akwai abunda ya tsaidata, bari na kirawota" yayi saurin ficewa zuwa part
in Aunty zee ba tare daya bari sun ha
a idanuwa da Hajiya ba don yasan me zai iya biyowa baya in taji cewa bai sanar da ita ba,
Ba'a jima ba sai ga Abba ya shigo aunty zee na biye dashi cikin shiga ta alfarma kamar yanda ta saba yi a koda yau she, shiyasa ma ko sauya kaya bai bari tayi ba saboda tayi
masa ayanda yake so, kawai fa
a mata yayi tazo anyi ba
i, karo na farko kenan tun da aka kawota kusan shekaru goma sha shidda data fara tako
afarta cikin part
in na Abba da yaran sa, duk da wajen ya burgeta matu
a haka ta sinne kai tana biye dashi har suka isa falon, da yake wayayyar macece suna shiga ta fara basu ha
urin rashin fitowa dawuri tare da gaida Hajiya don ta wanke mijin nata daga zargin rashin sanar da ita kamar yanda ya bu
ata tayi, ta bata ha
uri itama sannan suka ci gaba da gaggaisawa dasu, ba laifi aunty zee ta samu kar
uwa wajensu don sun sakar mata fuska sosai ana ta fira kafin tayi masu bisimillah tana
arin mi
ewa ha
e da bubbu
a abincin da taga an cika wajen dashi, Madam florence dake gefe tsaye na ganin haka tayi saurin
arasowa ta fara servin masu, abinci ne mai rai da lafiya ga soyayyin kaji da tsire a gefe, sai kuma ha
iyar kabsa rice da gasashhen rago da kuma lemuna,
Saida yaya Jalila ta
auki tsinken tsire zata kai a bakinta sannan ta kalli Aunty zee ta ce,
"Nikam Hajiya wai ina
ar tamu take ne?, Ko rowar ta ake yi mana?" Duk da Aunty zee bata fahimci waacce take nufi ba murmushi tayi ha
e da cewa,
"Ko
aya Hajiya, ai bama fara ba ku keda ita ai, bari nayi har ku gama tukuna idan ta dawo school sai tazo ta kawo gaisuwa wajen manyan iyaye da manyan yanne"
"Da kuma manyan
anne ba" Bilkisu ta fa
a jin Hajiya zee bata ambato da position
in ta ba, dariya duk suka saka kafin ta juyo tana kallon ta har lokacin kanta na
asa tana latsar wayar ta tamkar ba ita tayi magana ba,
"Duk da a matsayin matar yaya zata je wajen ku, kisa aranki cewa ke babbar aunty ce a wajen ta, don haka sai ki shirya kar
ar girma tun yanzu" dariya aka sake sawa akaro na biyu Bilkisu ta
ago kai cike da jin da
in zancen Hajiya zee tayi murmushi, don ita mutumce mai son abata girma da kuma nuna mata tana da muhimmanci aduk inda ta shiga don haka ta ajiye wayar tata itama ta soma cin abincin kamar yanda sauran ke ci,
Ita dai Hajiya banda kallon su ba abunda takeyi, sai kuma mamakin Abba daya cika mata zuciya fal akan yanda ya iya wanzar da abu lokaci
aya ba zato ba tsammani ba tare da sanin ta ba, a
angare
aya na zuciyar ta kuwa Muhammadu ne ya fa
o mata arai, kar dai ace Janan tasan da wannan zancen ta zauna tana ta sata itama taya
era
ari.