← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 120

Sashe 102

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Daga yin magana shikenan kin bi duk kin wani takura kanki, tom am sorry baza ki zo hannuna ba, ina dai wannan shine yasa duk kika bi ka wani takura kanki ko?" Yanda ya yi maganar kamar da
an haushi haushi a ciki ya sa murmushi ya su
uce mata ta sa tafin hannayen ta ta rufe fuskar ta tana fa
"Ka ji haushi ne?"
"Ko
aya, kunyar ce dai naga kamar za tayi yawa, amma ina son haka kuma don ado ce ga
a mace"
Bata dai ce dashi komai ba wanda hakan ya bashi damar ci gaba da cewa, "Amm..dama akwai maganar da nake so muyi dake amma kafin nan ina so na fara baki ha
uri bisa
oye maki asalin ko ni waye da nayi, a gaskiya banyi hakan don wani abuba sai don na samawa kaina macce ta gari da nake burin samu a rayuwa nake son ta zamo uwar
ana wacce za suyi alfahari tare da bugun gaba da ita aduk inda suka shiga, kuma alhamdulillah gaki na samu, sana'ar dabino da kike gani ba itace asalin sana'ar da nake yi ba, sana'a ce da kusan zan iya cewa gado ce dana gada daga wajen mahaifina, ita yake yi acan
auye
kafin ALLAH yayi masa rasuwa, shiyasa nima nayi sha'awar yin ta a wancan lokacin dana fito samawa
ana uwa tagari, Janan duka labaran dana fa
a maki akaina tun farko gaskiya ne, wannan ka
ai ne na
oye maki kuma shima kin ji dalilina na aikata hakan, saboda haka ina fatar zaki fahimceni kuma ki yafe mun idan har kina ganin hakan dana yi ban kyauta ba"
Ko ka
an bata wani yi mamakin jin kalaman dake fitowa daga bakin sa ba don dama ta jima tana zargin haka a zuciyar ta, musamman da Hajiya ta hakaito haka itama, sai dai ta ji zancen wani irin ban bara kwai tamkar yana zo mata a mafarki, ajiyar zuciya ta sauke ha
e da
ago kai tana kallon sa kafin tace,
"To amma me yasa sai ni zaka za
a a matsayin abokiyar rayuwa bayan kana sane da tarin
an matan dake
aunar ka fiye dani, kuma kasan ko waye mahaifina ba lalle ne ya iya baka aurena ba"
"Janan kenan!, ke
in kika fi cancanta da rayuwata shi yasa na za
eki, maganar gaskiya a waccan ranar da kika ka
e ni na hango duka qualities
in da nake son matar da zan aura ta kasance dasu daga cikin idanuwan ki, shi yasa zuciya ta rasa za
in daya wuce tayi rom dake kuma ta baki kyakkyawan matsugun ni acikin ta"
an ne qualities kenan kake nufi?"
"Suna da yawa Janan, amma ka
an daga ciki sun ha
a da tausayi, sanin darajar
an adam, kwantar da kai da yarda da kuskure, ha
uri da dai sauran su da baki bazai iya fa
ar adadin su ba, wannan dalilin ya sa na manta ko waye mahaifin ki na kuma shirya wa fuskantar duk wata matsala daga gare sa ma damar za ki zamo mallaki na, zancen kuma
an mata da kika yi ai su suke so na ba ni nake son su ba, ke kuma ni nake son ki kuma kike so na, kinga kuwa za
in ranmu ya fi cancanta da mu bi ba wai nasu ba, sannan a tunanin ki duk cikin su akwai wacce zata kai ki sona balle kuma tafiki?, indai a wajen Muhammad Muhriz ne babu ta kuma baza ma ta
a yin ta ba, Janan!
Chapter 102 · 0% Book details