← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 120

Sashe 82

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kodai akwai wani abun a
asa da bamu sani ba wanda ya sa yake tsoron sauyawar Hajiya?, Koma dai meye ja
afafuwan kiyi gaba kar ya saukar da
acin ran akanki)
Ya jima a haka kafin Nihal ta turo
ofa ta shigo,
"Hi Dad, Ashe ka dawo" ta fa
a tare da isa wurin ta zauna kusa dashi, a hankali ya bu
e idanuwansa tare da
aro murmushin
arfin hali yana kallon ta, cikin sanyin murya dake nuna akwai abunda ke damunsa ya ce,
"Na dawo Nihal, ya ake ciki?"
"Fine dad, what's wrong with you?" Ta tambaya tana kallon fuskar sa,
"Nothing Nihal, just want to be sleep"
"Are you sure dad?"
"Yeah upcouse my sweetheart" ya fa
a tare da kissing
in hannunta, murmushi tayi ha
e da mi
ewa ta ce,
"Ok bye, gudnight" sannan ta fice daga
akin ta ja masa
ofa ta rufe,
Komawa ya yi a yanda ta iskosa yana ci gaba da sa
awa da warware akan yanda zai
ullowa Hajiya tabar zancen nan da take
arin tadowa, ganin ya kasa samun mafita yasa ya fara
arin natsar da hankalinsa da tunanin sa waje
aya, wanda shi ka
ai zaisa yasan yanda zai
ullowa bakin zaren al'amarin, don a yanzu babu abunda yake bu
ata sama da ha
in kan Hajiya da goyon bayanta akan shirin dake gaban sa, kuma ci gaba da tafiya a hakan ko yun
urin
aukar wani mataki zai iya hanasa cimma gurin sa matu
ar bata sauko daga wannan fushin data hau ba, don haka zai ha
ura da wannan damuwar har sai yagama kauda ta gabansa tukuna, in yaso duk yanda ya dace yayi zaiyi don ya shafe wannan zancen da baya
aunar bijirowar sa ko tasowar sa acikin rayuwar sa har abada, nesanta Momy da kuma wannan fitsararren
an nata dasu shine kawai rufin asirin sa, amma matu
ar ba haka ba to tabbas akwai gagarumar matsala da kuma damuwa tattare dashi,
an tsaki yayi ha
e da tambayar kansa meyasa tun ada bai yi tunanin shafe labarin su ba a maimakon ya nisan tasu dasu?, Wani tsakin ya sake saki a karo na biyu kafin ya mi
e ya wuce bedroom
in sa ya watso ruwa toilet, falo ya dawo ya ha
a coffee mai zafi ya koma kan kujera ya zauna ha
e da kunna tv yana kallon labarai yana kur
an coffee
in hankali, don ba laifi ya
an samu natsuwa yanzu fiye akan
azu.

Washe gari tunda safe ya shirya ya je gidan Hajiya, zaune ya iskota tana karyawa ya turo
ofar falon a hankali ya shigo, suna ha
a idanuwa ta kauda kanta gefe tare da
arin mi
ewa tabar wajen, da sauri ya
ara sa tare da gurfanawa a gabanta,
"Don ALLAH Hajiya kiyi ha
uri karki tashi"
ALLAH daya ha
ata dashi yasa ta koma ta zauna tare daci gaba da karinta, tan
washe
afafuwan sa yayi agabanta ya gyara zamansa yana karantar fuskarta, har yanzu akwai sauran
acin rai
auke da ita amma duk da haka bazai tafi ba zai tsaya ya bata ha
uri, sai da ya bari ta gama sannan yayi gyaran murya ha
e da cewa,
"Ina kwana Hajiya" batayi niyar ta kasa ba amma sai ta taushi zuciyarta kasancewar tanada matu
ar raunin zuciya da kuma tausayi wanda hakan yasa yake cin galaba akanta akoda yaushe, cikin kwantar dakai da sanyin murya ya ce,
"Hajiya kiyi ha
uri ki yafemun abunda ya faru, wlh Hajiya ko bacci ban samu nayi ba jiya don ALLAH kiyi ha
uri"
"ALLAH ya sawa
e" ta fa
a tare da mi
ewa fuskarta a
aure tabar falon, ganin haka ya tabbatar masa da har yanzu cikin fushi take bata sauka ba, don haka shima sai ya mike ya nufi uwar
akin tata, yana azo
afarsa ta ce,
"Me na fa
a maka jiya ne?"
"Kiyi ha
uri Hajiya"
"Tafi abunka in kuma shigowa zakayi ni sai in tashi inbar maka
akin" jin ta ce haka yasa ya koma baya ha
e da ficewa daga gidan gaba
aya, da yake yasan akwai wani nufi azuciyarsa haka ya dinga zuwa kullum.yana bawa Hajiya ha
uri amma tayi banza dashi ta nuna masa da yinsa da rashinsa duk
aya agareta matu
ar bai shirya sauyawa ba izuwa yanda take so, kimanin kwana uku ya kwashe yana faman lallashi da bata ha
uri kafin ya samu a kwana na hu
un ta ha
ura, shima
in saida ta sake yimasa fa
a sosai tare da nasiha sannan ta nuna masa komai ya wuce ta ha
ura, suna zaune suna fira da ita Jabir ya shigo gidan yazo kawo mata ganye data bugawa Momy ta ce asiyo mata, wani irin
ololo ne ya tasowa Abba yayi saurin
auke kansa gefe don kar Hajiya ta fahimta, shi kuwa Jabir yana tunkarowa falon daya hango Abba sai yayi saurin juyawa, kallon Abba Hajiya tayi ha
e da cewa,
"Duba Don ALLAH, yanzu kai haka adda da
i ace
anka ka zame masa abokin gaba, ka koma tamkar ma
iyinsa saboda hali irin naka?" Shi dai Abba baice komai ba sannan kuma bai juyo ba sai faman tafarfasa zuciyar sa keyi, yana jin muryar Jabir yana fa
"Ke
ar tsohuwa mai kuka turo a kar
ar maki sa
onki na wuce"
"Haba kai kuwa mijin yarinya shigo mana"
"Wa?

ALLAH ya tsari gatari da shuka, kedai aiko kar
ar maki don nikam yau banga wajen zama agidan ki ba"
ewa tayi tsam ba tare da yaji tahowarta ba har ta
ara so ta kamo kunnensa tana fa
"Ni kake fa
awa hakan don gidan ku" ta matse kunnen tare da jawosa ta shigo cikin falon dashi, "Awwshh.." ya fa
a yana dariya tare daci gaba da cewa,
"Sakeni grandma ma kada kiyiwa Momy illa ga
an zaki
in nan nata da take ganin ya girma ta kusa fara cin moriyar sa"
"Waye
an zakin?, Saina makeka anan" ta fa
a tare da
aga
ayan hannunta kamar zata dake sa, dariya yasa ya ha
e hannayensa waje
aya yana fa
"Tuba nake uwar
akina, wannan irin fushi haka ai saiki kumbura ki fashe" ya
are zancen yana kallon gefen da Abba yake zaune ya cika yayi fam, Hajiya kaka da batasan inda
maganar tasa ta nufa ba ta ce,
"Ai kai
in ne wani zubin ka fiye taurin rai, ya Momyn taka?"
"Lafiya klw take, kiyita ha
uri da taurin ran nan nawa, kin san wuce gado wuya ne dashi"
"Ah to, kuma kayi gaskiya, ALLAH to yayi maka magani"
"Amin Hajiya, yanzu dai ga sa
on ki nan, ta ce na gaisheki, kuma Razina ta ce na fa
a maki, ki
auke idon ki daga
an saurayin nan nata, don sama ta riga data
yiwa yaro nisa saidai yasa ido yayi kallo"
"Ita dai ta sani da kishin nan nata, indai tani ka fa
a mata cewa na ha
ura na bar mata kai gaba
aya"
"Kai Hajiya, da wuri haka?, Ko da yake matar tawa ta musamman ce, dole kowa yakkara da ita yaja baya don ita
in kainuwa ce dashen ALLAH.."
"Oh kai kam ALLAH yayi maka magani, ba kada aiki sai karin magana abaki kamar wata tsohuwa, ko dai ni ban fiye yin wannan
abi'a ba balle kai"
"To ya zakiyi, kinga ke bakiyi ba amma jininki nayi, don haka kawai kiyi ha
uri tunda anriga angama"
"Ya zanyi fa, ai na ha
ura kaji dashi can"
"Nadai ji, ina mutuniyar?"
"Wa kenan?"
"Uwar
akin ki mana"
"Au, waccan ja'irar?, Kai rabani da zancen ta kwana biyu bata shigo ba"
Gaba
aya Hajiya ta manta da zancen Abba a wajen har sai da taji yayi gyaran murya ha
e da mi
ewa yana fa
"Hajiya zan wuce"
"A'ah, shin dama baka tafi ba?, To ALLAH ya kiyaye"
"Amin ya fa
a tare da gyara babbar rigar sa yasa takalman sa zai fice"
Ba tare da Jabir ya kalli gefen da yake ba ya ce,
"Grandma kenan, yanzu dai da kanki kin banbance tsakanin ke da Razina, duk dake
in jinin jiki ce dake yawo ajikina to ita kuma wani maha
i ce ta wanzuwar farinciki agareni, indai kina son ki ri
a ganin walwalata haka to tabbas sai kin dena nisanta ni da ita domin hakan ne ka
ai zai tabbatar maki da samuwar farinciki na"
Tsaye Abba yayi kamar zai juyo sai kuma ya fasa yaci gaba da tafiyar sa, kallon Hajiya Jabir yayi ya saki murmushi ganin sa
onnin sa na isa inda yake so yanda ya kamata sannan yaci gaba da cewa,
"Ya naji kinyi shiru, ALLAH dai yasa ba
aci ranki yayi ba, domin yin hakan na illa ga lafiya, don haka ki kula"
Da sauri Abba ya
arasa ficewa cikin
acin rai tare da gajiya da tarin habaice habaicen da Jabir ke aiko masa, tabbas sai ya yi maganin wannan yaron domin yana nema ya tsallake gona da iri, kuma shi sam baya
aukar hakan ga kowaye,
Shiru Hajiya tayi tana kallon Jabir daya cije gefen le
ensa na
asa yana kallon
ofar da Abba ya fita ha
e dayin gyaran murya ta ce,
"Anya Jabir rayuwa zata tafi haka?
Chapter 82 · 0% Book details