← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 120

Sashe 69

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Na rantse da sarkin daya halitta mana Annabi Muhammadu duk ka sake fa
ar irin wannan kalmar ba nice mahaifiyar ka ba, stupid boy an fa
a maka kai ka
ai ne mai zuciya, wa
an da suka fika sunyi wane amfani tayi masu da har zaka zomun cikin gida kana wannan shirmen"
"But Momy they insult..."
"Shut up!

Idan sunyi insulting namu then what?

Bai wuce bane ko an rubutasa ne a goshin ka, be side a wancan lokacin kai wane pain ne ka ji?

Duk muninsa ko girmansa yakai wanda ni na ji a raina?" Yanda taga yana kuka hawaye na zubar masa a fuska yasa tayi lowering voice
in ta ha
e daci gaba da cewa,
"My son let bygones be gone, babu amfanin ri
e abunda ALLAH ya
addartowa bawa acikin rayuwa, mu zamo masu tuna alkhairi akoda yaushe, masu kuma mantawa da ba
in ciki har abada, katuna a sanadiyar su muka haifo ka a duniya, kaga kuwa sun bamu Alkhairin daya fi wancan ba
in cikin
aci, kuskuren da suka aikata mana bai kai wanda
an uwan annabi Yusuf suka aikata masa ba, amma daga
arshe da suka gane kuskurensu suka nemi gafara kasan me yace dasu?, *_'laa tasriba alaikumul yaum, yagfirullahu lakum, wa huwa arhamurrahimiyn'_ ma'ana _'Babu zargi akanku a yau, kuma ALLAH yana gafarta maku, kuma shi ne mafi rahamar masu rahama'_* anan nuni yakeyi masu da cewa bai rikesu azuciya ba kuma ya yafe masu, babu wani sauran zargi tsakani nai dasu, don haka kaima kayi koyi dasu sai Ubangiji yayi maka sakayya da babban rabo"
Ganin kamar ya
i ha
ura har lokacin yasa Momy kallon mm dake tsaye yana kallonta cike da sha'awa, yana ji tamkar ina ma ace mahaifiyarsa zata dawo duniya shima ta ri
a lurar dashi da tausasan kalamai irin wa
annan tana tunasar dashi, ta ce,
"Muriz jeka abunka
yalesa, wannan ba
ar zuciyar tasa bazata sauka yanzu ba, ALLAH yasa mata sanyi ya kuma shiryaku duka"
"Amin Momy" mm ya fa
a tare da komawa part
in su ya
auko jikkar sa da zai tafi, sai daya dawo
akin har lokacin Jabir na nan zaune inda yake ko motsawa beyi ba sukayi sallama da Momy sannan ya ajiye mata ku
i koda zata bu
aci wani abun, dama tuni yayi booking ticket don cewa yayi bazai iya tafiya da mota ba saboda matsalar tsaro, don haka sai Momy ta sako mayafinta tana saka masa albarka ha
e da cewa,
"Muje na kaika sai nadawo da motar, shi wannan da alama yau ya zama shuka tsirowa kawai muke jira yayi mu cira" abun ya ba mm dariya amma sai ya fuske tare da ri
o hannunsa sukayi musabaha ya ce,
"Kayi ha
uri, in sha ALLAH komai zai daidaita yanzu ba yanda kake tunani ba, sai munyi waya" yayi hugging nasa sannan ya wuce,
Har mm ya fidda ran zai rakasa sai gashi ya fito, hakan yasa Momy cilla masa makullin ya ca
e ba tare daya ce komai ba ya bu
e wajen zaman driver ya shiga ya tayar da motar, murmushi mm ya yiwa Momy ta shafa kansa tare dayi masa addu'a sannan ya zagaya ya shiga, lokacin Razina tafito itama da sauri ta shiga
aga masu hannu har suka tafi, haka kurum ta tsinci kanta da fashewa da kuka tare da fa
awa jikin Momy,.....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 42_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
******
*Ina masoya littattafan ASMY B ALIYU?, Kumar matso kusa yazo maku da wani shahararren littafin ta mai suna WAMINAL HOOB!, Hmm tir
ashi dajin sunan wannan littafin kinsan zaku gwangwaje da soyayya da kuma chakwakiyar
auna acikin sa, domin na tabbatar maku da hakan nazo maku da ka
an daga cikin wannan
ayataccen littafi nata mai matu
aukar hankali, ta bakin malam bahaushe dai, ya ce gani ya kori ji
*Waminal Hoob*
_Asmy b Aliyu_
PAID BOOK##
Love#
Friendship#
Family#
NooryAli#moments
Tana ganin yarda jikinsa ke wani irin kadawa ,jawota yyi ta fado kansa Yana shakar kamshinta Yana sakin ajiyar xuciya ,kallon cikin kwayar idanunsa take .Wanda ya canja kala har kwallah take hangowa acikin su ,a hargitse ya shiga subbatar ta ta koina Yana tura kansa cikin Wuyanta,hawaye taji suna cika Mata ido tuno farhaan kurum,hade fuskarsa yyi da Tata fuskar Yana goga hancinsa da nata da wani irin Murya Yake fadin"I try Am very try Noory u belong tot someone else,ya fada muryarsa na karyewa A hankali
kafin ya hade bakinsa da nata.

Friendship#
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
"Da Alamar bakada hankali Farhaan ka Samu tabin kwakwalwa,ni kake tunanin naje na auri yarinyyar da kakeso har na tsawon shekara daya??''yyi maganar so pissed up ,farhaan ya kwantar da Kai Yana fadin nasan Nooriyyah Bata cikin kalar matan da kakeso ,nasan ba ajinka bace .Haka nasan baka sha'awar (BAKAR MACCE")bestyn ka xakayiwa wannanr Alfarma da xarar na kammala master's Dina xan dawo gareta muyi Aure!!"girgixa Kai Aliyu waxeer ya shigayi Yana fadin ka haukace Farhaan!!!"
Waminal Hoob#
Is out on the 31july..stay tuned and find out!!!!
Chapter 69 · 0% Book details