← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 120

Sashe 108

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nifa gani nakeyi kamar ba tafiya muke yi ba, gaba
aya ka
i sauri balle mu samu mu isa gidan can kafin yarinyar nan ta bar shi"
"Wa kenan Hajiya?"
"ALLAH ya raba ka da wahala Ado, shin kana
ara gudun ko kuwa?" Ta
are zancen cike da za
uwa su isa gidan, kafin kace me tuni Ado ya iso
ofar gidan su Janan, suna kawowa Janan na fitowa madam Florence na faman ri
e ta ta tsaya amma ta
i, ko dai-dai ta parking
in motar Ado bai gama yi ba Hajiya ta bu
e tafito jikin ta na wani irin tsima da ka
an ma ta fa
i, duk da dare ne hasken wutar lantarkin dake zagaye da gidan na Abba gaba
aya ya haskaka ciki da zagayen sa, hakan ya bawa Hajiya damar hango yanda Madam florence ta zube guiwowin ta
asa data hangota ha
e da
aga hannuwa sama tana fa
"Thank you Lord, thank you kaka you are here, I love you God thank you so much"
Ba tare da Hajiya tabi takan Madam florence ba ta nufi Janan da ta sa kai tana faman tafiya ba tare da tasan ma inda take aza
afafuwanta, sau kusan ukku kaka na kiran sunan ta amma bata ji ba don bata masan ta iso wajen ba, da sauri kaka ta sake
aga
afa tare da kamo hannun ta, a tsammanin ta Madam florence ce don haka sai ta tirje tana
arin ci gaba da tafiyar ta,
"Janan, kallo ni nan babu inda zaki je, kiyi ha
uri ki zo mu koma ciki idan ya haife ki shima haihuwar sa nayi" wata irin juyowa tayi jin Muryar Hajiya da ba tayi tsammanin gani a lokacin ba, wasu hawaye taji sun sake zo mata da sauri ta fa
a jikin Hajiya ha
e da rungumeta tana sake fashewa da wani kukan ha
e da cewa,
"Hajiya Abba ya kore ni agidan sa, anya kuwa ni jinin sa ce?"
"Tsaf ke jinin sace shiyasa dake har shi kuke wahala, saboda kinyi gadon sa da lafiya da kuma taurin kai irin nasa, ko anan ka
ai aka tsaya kin tabbata jinin sa, wannan wane irin tashin hankali ne haka cikin dare, to bai isa ba ya sha
arya wallahi" ta
are zancen tare da jan hannun ta ta nufi cikin gidan da ita, suna shiga Abba na fitowa sashen sa ri
e da makullin mota, yana bu
e baki zai yi magana ganin Hajiya ta
auke sa mari, kafin ya sake dawowa hayyacin sa ta sake
auke sa wani marin, haka tasa hannu bibbiyu tana marin fuskarsa tako ina ha
e da fashewa da kuka, ganin haka yasa Madam florence ta ja hannun Janan tayi can baya da ita inda wajen kwanan su yake,
Hajiya kuwa bata dena marin Abba a fuska ba har saida ya dur
usa agaban ta, cikin kuka ta ce,
"Kaico ni kaico rayuwata da wannan jarabawa da ALLAH ya yi mani, ina ma Jamalu na raye ya gyara kuskuren da ya yita
arin nuna mani ina aikatawa akan ka na kasa ganewa, ina ma za a koma baya dana yakuce ka azuciya ta na tsaya na baka tarbiya kamar yanda na bawa
an uwan ka, istigfarullah ALLAH ka yafe mani na tuba, ha
a yau tarihi keta maimaita kansa akaina bisa fifikon dana nuna tsakanin
ana, ashe ban sani ba ranar nadama na nan tafe gareni, yau
an dana haifa, na nunawa so fiye da
an da na haifa shine nake bawa umurni yake
in yi, shine ke sakani zudda hawaye tare da hanani zama lafiya, ALLAH na tuba ka yafe mani" ta sake fashewa da wani kukan tunawa da yanda tayi ta nuna banbanci tsakanin mahaifin Jabir da kuma Abba, ta kuma nuna fifikon soyayyar Abba akan ta mahaifin Jabir
arara, wanda hakan ne ya sashi zuwa kudu nema har ya ha
u da Momy ya aurota, dukkanin kuskuren da Abba keyi yanzu tsakanin Nihal da Janan irin sa ta aikata tsakanin shi da mahaifin Jabir, banbancin kawai shine ita ba tada dalili ko hujjar aikata hakan in ba
abiar da hausawan mu da Fulani keyi ta nuna rashin kulawa ga
an farin, bayan haka kuma sai ALLAH yasa ya mata jarabawar son Abba fiye da dukkanin
an data haifa a duniya, duk da dai duka rasuwa suke yi Abba da mahaifin na Jabir ne ka
ai suka tsaya, ji Abba ya yi gaba
aya jikin sa ya mutu kukan da yaga Hajiya nayi wanda hakan yasa ya kasa cewa uffan agaban ta, share hawaye tayi sannan taci gaba da cewa,
"Usman ha
a na soka so mai yawa acikin
ana wanda ayanzu nake dana sanin yi maka shi tunda har kake nuna cewa ban isa gare ka ba, amma bari in fa
a maka wani abu, daga yau na cire wannan son kuma na ire duk wani tausayi dake tsakanina dakai kamar yanda kayiwa
arka Janan, ina so ka sani babu inda Janan zata je, kai ne uban ta
kuma tana da ha
i akan ka, kana so ko baka so ya zama tilas a ka aura mata wanda take so, sannan batun ta ajiye maka duk abunda tasan kai ka siya da ku
in ka ne shima ya zama dole ka janye don ba ita ta haifi kanta ba haihuwar ta kayi dole ka kula da wannan, magana ta gaba ina so kasani ban yafe maka ba idan kaci gaba da fushi da ita ko kuma
untata mata da wata
ar magana ko wani abu daban har zuwa lokacin da za'a
auka wannan auren agama, sannan tunda abun naka na gori ne dama tuntuni da naga jikana nake son sanar da kai cewa ka ha
a duk abunda kasan na Jamal ne acikin dukiyar nan abawa
an sa ha
in sa, kai kuma kari
e taka" wani irin fizgo kai Abba ya yi cikin tashin hankali yana kallon Hajiya jin abunda ta fa
a, taya zata yanke wannan hukuncin bayan tasan hakan ba abubane mai yiyuwa, Ya fa
a cikin zuciyar sa ha
e dasa hannu ya goge zufan daya tsattsafo masa a goshi,
"Kiyi ha
uri Hajiya..." Tayi saurin dakatar dashi kafin ya
arasa fa
a, ha
e da mi
ewa tana kallon kayan dasu Baffa suka kawo da Abba ya shusshure
azu,
Madam florence ta
walawa kira ta fito da sauri tana
arin du
awa a gaban ta ta dakatar da ita ha
e da cewa,
auke akwatunan nan ki kai man su part
in Hajiya Zainab, daga nan ki kira mani Ado ya kwashe sauran yakai can, ina Janan
in take?"
Madam florence ta koma ta kirawo ta sannan ta
auki akwatunan ta nufi part
in Hajiya Zainab dasu,
"Ke kuma abunda zan fa
a maki duk abunda mahaifin ki zai yi maki kiyi ha
uri, kiyi ha
uri kiyi masa biyayya dai-dai gwargwado tunda hannunka bazai ru
e ba ka yanke, sannan ina kika bar wayar ne nayi ta kiran ki a kashe,
daga farko ma ta shiga daga baya ne aka kashe, kuma na tabbata kinga kiran nawa amma kika
agawa ke mai zuciya wato har ni fushin kike dani ko?" Girgiza kai tayi ha
e da kallon Abba sannan ta sun kuyar da kan
asa,
"Au!

Ko har wayar duka ka anshe ne?, Ubangiji ALLAH ya shirye ka Usman ya nuna maka hanyar gaskiya, ina wayar tata ne?" Ganin bai ce komai ba yasa ta ce,
"Jeki
akin ki
auko ai nasan tana ciki" sumui-sumui Janan ta mi
e ta shige
akin Abba, badon bazata iya yiwa Hajiya musu ba da bazata kar
i wayar ba tunda shi ya
i abussa, shiyasa ko zancen mota bata sanar da ita ba don kar tasa dole ya mayar mata da ita, tana shiga taci karo dasu falo saman centre table ta
auko,
akin ta Hajiya ta ce ta wuce ha
e da cewa ta cire komai aranta ta natsu ta
arasa karatun ta na jarabawar da zata yi gobe ta
arshe ta amsa da to ha
e da hayewa sama, da kallo Abba ya bita dashi cike da takaici Hajiya dake kalle dashi ta ce,
"Ko kana da magana?"
"A'a Hajiya, ALLAH ya baki ha
uri" bata tsaya amsa shi ba tayi gaba sai ga Nihal ta saukowa daga saman benen itama, wani kallo tayi wa Janan ba tare data
yelata ba ta wuce abinta yayin da Hajiya ta kalleta tun daga sama har
asa ta juya ta kalli Abba ha
e da cewa,
"Ko ba wannan ba?

Na rantse ba baki nayi maka ba, matu
ar baka gyara tsakanin ta da
ar uwar ka ba ko kaffara bazan yi ba sai ta saka ka a irin halin da kake jefa ni aciki yanzu, dama al
awarin ALLAH baya tashi, kama tudini tudan, ina maka addu'a ALLAH ya kare ka kuma ya shiryar dakai" tana gama fa
a hakan tayi gida, Nihal data tsuke fuska jin abunda Hajiya ta fa
a ta kalli Abban nata ha
e da cewa,
"Meye Abba?"
"Ba komai Nihal" ya bata amsa tare da mi
ewa ya koma cikin
akin sa, tabbas Hajiya na neman
allo masa gagarumar fitinar da bazai juri zuwan ta ba, adai gama wannan auren da daya sani tun farko bai
auko zancen yiwa Janan shi ba gaba
aya,
Nihal kuwa cikin ko in kula ta koma saman tana mamakin yanda Hajiya ma tasan da zancen har ta dawo da Janan
in gida, don ta so tun yanzu Janan ta fara banbancewa tsakanin hatsi da tsakuwa kafin taje hannun da zaisa dole ta gano cewa gata suke yi mata da suka ce baza ta arewa ba.

Mm kuwa yana cikin trying kiran lambar Janan daya ji ankashe sai ga Razina ta shigo
akin ta ce wai yazo Baffa na kiran sa, hakan ya dakatar dashi daga cigaba da gwada kiran nata ya jefa wayar a aljihu ha
e da mi
ewa yabi bayan ta,
"A'ah.
Chapter 108 · 0% Book details