← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 120

Sashe 86

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Da kansa yayi masu iso har cikin gida dama koda yaushe gidan a gyare kuma a tsaftace yake kamar yanda Madam florence ta saba yi akoda yaushe, bayan sun Zazzauna a inda aka tanadar masu acan
ayan falon
an madaidaici dake gefen
arin falon dake nan
asa su kuma su Abba da ambassador Hussain salim da Asgar suka zauna a kujerun dake nan tsakiyar falon suna kallon yanda ake shigowa da kayayyakin
aya bayan
aya Abba na faman kiran masha ALLAH yana wasar baki tare da cewa Madam florence taje sama ta kirawo masa Nihal, ko ka
an Nihal bata so tasowa ba don baccin bai isheta ba amma jin kamar sautin hayaniyar mutane ya sata
ago kai tana kallon Madam florence ha
e da cewa,
"Madam so we have visitors me?"
"Yes my dota"
"Ok, tell him am coming" ta
are zancen tare da sauko da
afarta daga kan gadon sannan ta mike tsaye, bata wani tsaya sauya kayan baccin dake jikinta ba irin masu dogon wando da riga mai dogon hannu ta shiga toilet ta wanko bakinta sannan ta fito daga
akin nata kanta ko
an kwali babu tana saukowa a hankali, kamar wacce aka tsaida ta tsaya cak a bakin hawa matattakalar tana
are wa kayan dake wajen kallo sake da baki har tana fa
in "wow..fantasti" ba tare da tasani ba, Muryar Abba dake faman murmushi da taji yana fa
"Morning sweetheart,
ara so mana" ta sata yin wata ajiyar zuciya tare da tattab'a saitunan kalolin akwatayye dake wajen
waya biyar tana ratsawa ta tsakiyar su tare da juyawa tana kallon kayayyakin da aka shigo dasu, kama daga kan katam katam
in drinks da na swan water, kwalayen biskit, cingwam, chaculate da sauran kayan tarkace na na gani ina so, hatta dabino buhu guda suka zo dashi da
wallayen goro
waya biyar, a gefe kuma ga buhuhuwan shinkafa, semovita, taliya, makaroni da harkokin manja da na mangi
a da maguna da za ayi amfani dasu wajen hidimar bikin suma an tule su waje
aya, ga wani kwali a gefe shima da kalolin invitation na
aurin aure dana programs
in da aka tsara,
"Abba wannan kayan fa" Nihal ta fa
a tana kallonsa ha
e da
ara sawa wajen, ambassador Hussain da Asgar data hango yasa bata bari ya bata amsa ba ta ci gaba da cewa,
"Wai all dis is for my Janany sister, wooo...how lucky she's"
Dariya ambassador yayi shida Abba suna kallon juna kafin Abba yace,
"Your lucky most past her own by God grace sweetheart, where she's"
"Ta je school exam, Kuma Inaga biyu zasu yi yau"
"Eh na sani, amma nazata
aya zasu yi dt's 4:00 -6:00 na marece kenan"
"No za suyi practical by 12:00, think yanzu haka ma sun shiga" ta bashi amsa tana kallon kayan saboda gaba
aya sun gama ru
ata tare da tafiya da imanin ta, don kusan hilux hu
u ta kwaso kayan shiyasa duk girman falon sai da aka cika ko ina da kaya, Asgar kuwa sai
amshi yake sha yana wani basarwa shi aka tilas ya sai girma,
ewa Nihal tayi ta gaida ambassador Hussain sannan ta matsa kusa da Asgar tare da
aya masa hannu ta ce, "hy Asgar" ya kauda kansa gefe ba tare daya amsata ba don shi haushi ma take basa, shi yanzu ba wadda ya matsu ya gani sai princess
in sa Janan, yaga yanda zai burgeta idan taga irin fatar da yayi mata shi da iyayen sa, yasan tunda har kayan suka burge wannan mai rawar kan tsiya to tabbas zasu burge Janan
in sa,
Kai tsaye falon da iyayen Asgar mata suke ta nufa ba tare data damu da kayan dake jikin ta ba, kallo
aya Madam florence tayi mata ta
auke kai yayin da ita kuma ta
araso wajen su tana fa
"Hi, sannun ku da isowa" sannan ta wuce abunta,
ago kai
aya daga cikinsu dake saye da wani dan
areren lace mai matu
ar kyau da tsada, ga gwala gwalai ajikinta data saka tun daga sama har
asa sai faman taltalniya sukeyi, a hankali ta cire glasses
in idanuwanta tana
are wa Nihal kallo ta bayan ta data juya tana tafiya sannan ta maido kallon ta ga
an uwan nata ha
e da cewa,
"Kar dai ace wannan yarinyar Asgar ya kwaso mana?"
"To waya sani yaya Jalila"
aya daga cikin matan wacce
anwa ce ga ambassador Hussain ta bata amsa, wacce aka kira da yaya Jalila
in kuma itace yayar ambassador Hussain Salim,
Hura hanta tayi ha
e da maida glasses
in ta ga idanuwa sannan ta ce,
"Lallai da sake idan har ita ce yarinyar, sam bata yi mani ba saboda na tsani reni haka kuma bana son fitsara ko ka
an"...
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 49_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
*Page
in yau naku ne mu dear sister's, AYSHA-FAREEDA, AUNTY JAMILA, XEEEEEEEEEE, BODEINGHR, Ina matu
ar jin dadin comment
inku da yanda kuke bibiyar littafin nan, Nagode sosai da saka
warin guiwa a muhallin daya kamata, ALLAH yayi maku sakayya da mafi
ololuwar alkhairi a rayuwarmu, much luv
______________________________
Da sauri Abba ya taso hango Jazz daya tura a
auko Hajiya suna shigowa biye da ita a baya, ya
araso wajen cike da biyayya yana yimata sannu da isowa tare da ri
o hannun ta suka
ara so cikin falon tare, a inda ya tashi ya yiwa grandma data bi falon da kallo tare da mutanen dake ciki wurin zama sannan ya zauna
asan
afafuwan ta yana gaisheta,
Fuskarta a sake ta amsa ha
e da kallonsa ta ce,
"Usman lafiya tun daga waje naga motoci ga gida cike da mutane da kuma kayan arzi
Murmushi ya yi tare da juyawa yana kallon kayan dake sha
e acikin falon sannan ya maido da kallonsa ga Hajiya yana sosa
eyar kansa ya ce,
"Ammmm..

Hajiya kin dai gani, arzi
i daga sama kin san in kafi wani wani ya fika, shiyasa ma na aika a
auko ki saboda ki ganewa idanuwan ki tare da sanya albarka, fa
in malam ba haushi ya ce daka tara arzi
i ka barwa yaro
ara ka haifesa dashi, duk da dai ban sanar dake zancen da wuri ba saboda ina son naga tabbatuwar lamarin"
"Ban fahimceka ba Usman,
ar lelen taka ta samu mijin aure ne?, Ko za
in nata ne ka nemo mata" saida ya yi dariya sannan ya ce,
"A'a ba ita bace, takwarar ki dai ce, ai ita muna addu'a ne har yanzu tunda lamarin yaron ya zamo gaibu.."
"Kuma akace dole sai shi zata aura ba" Hajiya tayi saurin katsesa tare da bashi wannan amsar cike da takaici, jin haka yasa Abba saurin cewa
"ALLAH ya baki ha
uri Hajiya, ba haka nake nufi ba, amma kinsan ai komai lokaci ne dashi, kina addu'a kema sai kiga ALLAH ya kawo mata shi har gida, yanzu dai bari na gabatar maki da aminina ambassador Hussain gaya can zaune nasan kin sanshi, to
an wajen sa ne yaga Janan tun a shekarun baya ya ce yana so, kwanaki ya bijiro da maganar saina bashi damar zuwa ya nemeta don na tabbatar da zancen sa inda gaske yakeyi, kin san halin abokin nawa?
Chapter 86 · 0% Book details