Sashe 63
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Love is in the Air#
Team Noory-Ali#Forever
FRIENSHIP##
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
Areefa Mansoor
Laylah waxeer
FAMILY#
Wazeer Family
Shagari Family
Azeex Ali Family..
______________________________
Basu bar juna ba sai kusan
arfe
aya da rabi na dare, shima yanayin muryar Janan da mm ya soma jin sauyawar ta izuwa ta bacci ya sashi yin sallama da ita badon ya so hakan ba, don kuwa in ta tashi ce bai
i su kwana yana jin zazza
ar musayar ta dake matu
ar tafiya da dukkanin tunanin sa, ya jima zaune yana
iyasta yanda yake son abubuwa su kasance tsakanin shi da ita idan ALLAH ya yarda su mallaki junan su kafin bacci mai nauyi shima yayi awon gaba dashi,
Washe gari Janan ta tashi cike da farinciki a zuciyar ta bayan tarin mafarkai da tayi masu matu
ar da
i da take fata su zame mata gaskiya, kasancewar yau weekend ne babu school yasa ko da ta gama sallar asuba ha
e da azkar
inta na safiya rana na fitowa ta haye kan gado abunta ta kwanta ta ci gaba da baccin ta hankali kwance, bata farka ba sai kusan
arfe sha biyu, da alama shima yunwa ce ta tashe ta, toilet ta fara shiga ta wanko bakin ta agurguje ba tare data tsaya watso ruwa ba ta sauko
asa ri
e da wayar ta tana
arin kiran Amira don taji ya mahaifiyar tata da jiki, saboda a cikin mafarkan da tayi jiya hadda nata sai da bata fahimci inda mafarkin ya dosa ba, haka kuma bata maida hankali akan sa ba saboda ta ta'alla
a hakan
ilan da zuwa dubata da take yi da kuma yanayin da ta ganeta aciki, sau kusan hu
u wayar na ringing amma Amira na kallo ta
agawa saboda haushin abunda ya faru jiya akanta da take ji har sai da umma dake kwance ta juyo tana kallon ta, ta ce
"ALLAH ya shiryeki Amira ya rabaki da mugun hali, waye haka ke faman kiranki kika
agawa?"
"Wani ne umma
yaleshi damuna zaiyi da
in iyayi da surutu.." kafin ta rufe baki Al-amin dake kusa da ita zaune ya mi
a wuya ya ga mai kiran nata, ya ce
"Laaa..umma wlh ba wani bane, Janan naga an rubuta" ce ki da takaici ta yun
uro da niyar kai masa duka Zarah ta janye sa tana dariya,
"Jimun aunty Amirar nan, daga fa
an gaskiya sai duka?, ALLAH shiyasa nace aunty Janan tafiki kirki, da alama fa umma kiranta tayi ta tambayeta ya jikin ki amma take yimata haka, ALLAH ba kyau ki dena, don wlh da nice ita da tuni na barki"
yaleta zarah, mi
omun wayar anan"
Turo baki tayi tana makawa Zarah harara ha
e da cewa umma,
"Kiran fa ya tsinke, kuma bana da kati awaya" ta
are zancen tare da mi
a ma Umma wayar, girgiza kai umma tayi ha
e da cewa,
"Zarah jeki
auko
ari biyu na nan kan madubi ki siyo kafin na Naira
ari, ina laifin yarinyar nan wlh ki sauya hali in kina sauyawa, inba haka ba wannan halin da kikeyi mata wata rana shi zai kaiki dajin kunya da kuma nadama"
afafuwa Amira tashiga shurawa tana fa
"Kai umma, kai Umma, yanzu fisabilillahi baki kike mun akan ta?, Kenan tafini awajen ki"
"Ko
aya, Ni ba haka nake nufi ba, yarinyar nan ba kida aiki sai aibanta ta da musguna mata bacin tana biye dake da alkhairi akoda yaushe, ina guje maki kada wu
an nan abubuwan da kike yi mata su janyo maki fa
uwa ita kuma
aukaka, kinga alokacin dole kiji kunya kuma kiyi nadama"
"Amma umma wanda nake so fa taje ta rabani dashi, kuma don munafunci zata ri
a shiga jikina da sunan tana so na, to a ina aka ta
a so haka?"
"Banda abunki ai ba ita tahana ya soki ba, shi ya za
e ta ya barki sai kiyi ha
uri har kema ALLAH yakawo maki wanda zai so ki kema"
"Ni umma bazan ta
a ha
ura da mm ba, yanda take son shi haka nima nake son shi, don haka zanci gaba da addu'a ALLAH ya mallaka mani shi koda ya aureta nima ya soni fiye da yanda yake son ta"
"To alhamdulillah, indai addu'a zakiyi ai ba laifi, nima sai in tayaki ALLAH ya za
a maki mafi
ololuwar alkhairi"
"Umma kenan!
Ai mm alkhairi ne gareni, kawai ki ro
amun ALLAH ya mallaka mani shi, zanyi farinciki sosai" da mamaki umma take kallon ta, don ko a mafarki akace mata Amira zatayi irin wannan shirmen bazata ta
a yadda ba, amma sai gashi agabanta takeyi ba tare da ta ji kunyar taba, gaba
aya tarasa wane irin so ne haka take wa yaron nan, sallamar Zarah ta dawo da umma hankalinta dake fa
"Umma Sa'idu mai shagon baya nan, sai dai in can bakin titi Al-amin zai je ya kar
"Bashi yaje, ka siyo duka na
ari biyun, inyaso ta bani naira ta
ari inta samu"
"A'a Umma, ni ba ruwana da kati in dai ba sos zanyi ba, duk wanda ya damu da son waya dani ya kirani kawai"
"Eyyeeee, to sannu
ar gwal, koda yake wazai kiraki in ba Janan ba tunda itace mai iya ha
uri da halin ki?" Turo baki tayi tana
arin sake magana sai ga Janan ta sake kira, "ungo Zarah mi
a mata wayar ta"
Zarah na kar
a taga Janan ce ta sake kira da sauri ta
aga ha
e da karawa a kunne,
"Hello aunty Janan, Ina wuni?"
Cike da fara'a Janan dake zaune a
aya daga cikin farare kujerun dake cikin guiden
in dake can bayan
akunan su ta ce,
"Ahhh...Zarahty kina lafiya?"
"Lafiya lau aunty Janan, ya gida ya gajiyar jiya?"
"Alhamdulillah, ya jikin Umma?"
"Ta samu sau
i sosai"
"Masha ALLAH, ina Auntyn taki?
Na kira sau barkatai bata
aga ba" saida Zarah ta kalli gefen da Amira take zaune sannan tayi dariya ha
e da cewa,
"Tana tsakar gida tana wankin bayi (toilet) shiyasa..." Kafin tarufe baki ba Amira data zaro idanuwa tana sauraren
aryar da take she
a mata tayo kanta, aikuwa da sauri ta mi
e tare da mi
awa Umma wayar tana fa
"Wayyoo...., Aunty Janan ga Umman" ta kwasa aguje tana zagayar falon Amira na biye da ita tana cewa,
"Yau sai kin fa
a mun uban waye ya sani wankin bayi"
Haka ta ri
a binta aguje suna ta gudu har tsakar gida tana
arin kamata, sai da Zarah ta gaji don kanta sannan ta tsaya ha
e da du
ewa
asa ta tura fuskarta cikin cinainanta tare da
ago hannayen ta tana fa
"Wayyo Aunty Amira don ALLAH kiyi ha
uri bazan
ara ba"
"Badai kin rena ni ba, ALLAH yau zanyi maganinki" ta
aga hannu tare dakai mata dundu a baya, har zata sake kai mata dundun a karo na biyu Umma ta ce,
"Karki kuskura ki sake dakar mun yarinya, zo ki kar
i wayar ki Janan na akan layi, babbar banza babbar wofi" duk da haka saida takai mata ran
washi akai ha
e da cewa,
"Zamu ha
u ne yarinya" girgiza kai kawai Umma tayi tana mai addu'ar ALLAH ya rabata da zafin rai, da biyema
annen nata da takeyi akoda yaushe.
Tana kar
a Janan dake faman dariya jin abunda Umma tafa
arshe, ta ce
"Kai Aunty Amira, in angirma asan angirma fa, ya kina takurawa yaran umma haka?, zafa mu saidaki mu huta" cikin
aci rai Amira ta ce,
"To ku saida ni tunda akuya nake ko shanuwa" tayi tsaki sannan ta kashe wayar cike dajin haushin ta, dariya Janan ta ri
a yi sosai har saida tayi hawaye, ire-iren wannan saurin fushin na Amira wani zubin akan abunda baikai ya kawo ba kan bata dariya wani lokaci kuma ya bata mamaki, shiyasa sam bata ji haushin abunda tayi mata ba yanzu sai ma dariya da abun ya bata, wai tunda ita shanuwa ce ko akuya, ta sake saka wata dariyar, tana a haka Nihal ta iskota,
an turo idanuwa tayi ha
e da cewa,
"Tofah!
Janany sister yau soyayyar ta dariya ce?, Tun fa a falo nake jiyo wannan dariyar taki"
"Bari Adda, Ni da
awata ce Amira"
"Au na zata ma da mm ne da
in soyayya ya sa kike wannan
yatawa haka?, Mtssss...da alama kuwa in kika ci gaba da biye mata zata mai sheki mahaukaciya" ta
are zancen cikin ko in kula tare da wucewa ta haye kujera
aya itama tana latsar wayarta......
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 39_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
******
Ina masoya littattafan ASMY B ALIYU?, Kumar matso kusa yazo maku da wani shahararren littafin ta mai suna WAMINAL HOOB!, Hmm tir
ashi dajin sunan wannan littafin kinsan zaku gwangwaje da soyayya da kuma chakwakiyar
auna acikin sa, domin na tabbatar maku da hakan nazo maku da ka
an daga cikin wannan
ayataccen littafi nata mai matu
aukar hankali, ta bakin malam bahaushe dai, ya ce gani ya kori ji
*Waminal Hoob*
_Asmy b Aliyu_
PAID BOOK##
Love#
Friendship#
Family#
NooryAli#moments
Tana ganin yarda jikinsa ke wani irin kadawa ,jawota yyi ta fado kansa Yana shakar kamshinta Yana sakin ajiyar xuciya ,kallon cikin kwayar idanunsa take .Wanda ya canja kala har kwallah take hangowa acikin su ,a hargitse ya shiga subbatar ta ta koina Yana tura kansa cikin Wuyanta,hawaye taji suna cika Mata ido tuno farhaan kurum,hade fuskarsa yyi da Tata fuskar Yana goga hancinsa da nata da wani irin Murya Yake fadin"I try Am very try Noory u belong to someone else,ya fada muryarsa na karyewa A hankali kafin ya hade bakinsa da nata.