← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 120

Sashe 110

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ni gaba
aya ma ji nake duk jikina nayi mun ciwo"
"Ai dole, wannan buge buge da kikayi jiya kamar mai fa
a da wani, ni dai in ya tsaya cikin bacci
ai ai mun gode ALLAH" murmushi ta yi sannan ta mi
a ha
e da cewa,
"Umma kenen, ai kuma nariga dana ha
ura, in sha ALLAH ba abun da zai faru, dama mun gama practical exam
in da za muyi zan ro
eta ta yafe mun duk abunda ke tsakanina da ita don nayi mata abubuwa da yawa akansa, kuma na tabbata ta sani kawai ta
yaleni ne, saboda daga yau umma ina mun rabu da ita ban san ta inda zan kuma sake ha
awa da ita ba"
"Kin yi tunani mai kyau Ubangiji ALLAH yayi maki albarka"
"Amin ya rabbi Umma" ta fa
a tare da ficewa daga
akin tana jin wani kuma na sake zo mata, yanzu shikenan mm ya yi mata nisa, data ha
ura dashi dama kar ta ha
ura babu yanda za tayi, ta fa
a cikin zuciyar ta tare da jin kukan ya kucce mata, da sauri ta rufe bakin ta cikin muryar kuka tana fa
"Ya ALLAH kai ka jarabce ni da son bawan ka ba tare da nasan dalilin yin hakan ba, ALLAH na ro
eka ka bani dangana da ha
urin mantawa dashi" ta
are maganar tana share hawayen dake kwance kan fuskar ta da hannu biyu,
Bayan ta gama Sallah ta ce Zarah ta mi
o mata wayar, saboda tana so tayiwa Janan fatan alkhairi kamar yanda taga sauran abokanan karatun ta nata yi mata, nan umma ke fa
a mata cewa sai dai tayi ha
uri wayar ta riga data shahe jiya data fa
i a hannun Zarah,
Bata ce komai ba ta tashi ta nufi tsakar gida tafara sabgogine data saba yi akoda yaushe, bayan ta gama ta watso ruwa tare da dawowa ta
auko littafan ta tana sake dubawa tunda jiya bata samu tayi karatun ba, dama sai umma ta tashi sallolin dare take ta data itama tayi karatu idan suna exam,
Kasancewar sai zuwa sha biyu zasu fara exam
in ya sa bata fita ba sai da taga
arfe sha
aya har da kusan rabi tayi sannan ta mi
e ta saka hijab
in ta tare da kallon Umma dake tsintar wake zata
ora girkin abincin rana ta ce,
"Umma na tafi"
"To adawo lafiya, in sha ALLAH kafin ki dawo zan sa Zarah taje shagon can na _ya mu samu communication_ ta tambayo ko nawa za a gyara wayar, zuwa
arshen wata idan ALLAH ya hore sai na bayar a gyara maki"
"To Umma Nagode"
"ALLAH ya baku sa a ku duka yasa ku fito da kyakkyawan sakamako"
"Amin Umma na" ta fa
a tare da rungumeta sannan ta fice, a
ofar gida ta ha
u da Zarah ta dawo daga wajen sayen omo za tayi wanke wanke,
"Zarah na tafi, kiyi mani addu'a"
"To aunty Amira ALLAH ya kiyaye ya baki sa a, bari na raka ki" suka jera tare har titi suna ta firar su abun gwanin ban sha'awa, ita dai Zarah sai mamakin yanda Amirar ta sauya sai kace ba ita bace kullum cikin hantarar su, tana dawowa gida ta ce,
"Umma yau Aunty Amira kamar ba ita ba, gaba
aya ta sauya baki ga yanda muke ta fira da ita ba dana je rakata bakin titi, ALLAH duk sai naji ta bani tausayi, tana son wannan yaya mm
"To ya zatayi, ALLAH ya riga ya tsaro hakan, ubangiji ya bata wanda ya fishi kuma shima take son sa kamar mm
"Amin Umma, nifa" ta fa
a tare da rufe fuskar ta,
"To kema ALLAH ya fiddo maki nagari mai albarka"
Da haka ta mi
e cike dajin kunya ta je ta wanke kwanon dake tsakar gidan tana mai yiwa kanta da kuma
ar uwar tata fatan samun mazaje na gari.

Janan kuwa tun cikin daren da tayi posting take tasa ran ganin sau
in taya murna daga
asar tata, amma har kowa ya gama yi masu fatan alkhairi bata ga Amira tayi mata ba kuma ta ganeta online, hakan ya sa ta
an ji ba da
i duk da tasan ba lallene dama tayi mata ba, amma ta zata zata daure duk yanda take ji tunda har cikin mutane ne kuma ba wanda bai san su tare ba tayi mata, cike dajin haushi ta jefar da wayar tata gefe, kiran mm ne ya shigo tayi saurin jawo wayar ta
aga tana fa
"Hello hubby" irin can ciki-ciki dake nuna tana cikin rashin da
in rai, "lafiya na ji muryan ki haka Janany, ko kin fara bacci ne?"
"A'a hubby"
"To wani abun ne ke faruwa?" Tsintar kanta ta yi da kasa
oye masa komai, don haka ta sanar dashi abunda ke faruwa, dariya ya yi ha
e da cewa,
"To sai me idan Amira bata yimaki wishes ba?, Ina sauran colleagues
in ki sun yi ko?"
"Eh but kafa san babu wanda bai san yanda muke da ita ba, wlh it's
shameless to me"
"So yanzu dai kiyi ha
uri, koma dai meye ita hassada ga mai rabo ai taki ce"
"Hubby kenan, amma kaima kasan dole Amira za taji ba da
i, tana fa son ka sosai"
"To ko zaki ha
ura ne ki bar mata"
ar dariya tayi ha
e da cewa,
"Ai bazan iya bane, wallahi da tuni nayi hakan, kawai dai ina jin tausayin ta ne"
"To tunda kin san haka stop complaining about it"
"Shikenan na dena, ya akayi har yanzu baka kwanta ba?"
"Ehmmm na tsaya yin magana da wani akan invitation
in auren mu,
azu na tambaye ki ko akwai program
in da kike son muyi baki cemun komai ba, so just tell me idan akwai don tuni ya gama design
in ta, ke muke jira in akwai sai a saka ya turo mani saboda mu fara turawa tun yanzu ko a media ne tunda wuri ya
ure"
"Haka ne, but i don't think Zan yi komai, kawai ashafa fatiha is ok"
"Shikenan, nima haka na gani amma yanzu muka gama rigima da friends
ina a watsApp group wai basu yarda ba dole ko reception ne sai an ha
a immediately bayan anyi
aurin auren, so sunfi
arfi na dole na bari suyi yanda suke so, dama gashi sai
orafi suke yi ban sanar dasu da wuri ba"
"Da gaskiyar su kam"
"To shiyasa nayi shiru don na goge laifina, amma ai kema kinsan ba laifina bane"
"Haka kuma kaima kasan no matter how indai za a
aura mun auren nan to fa tabbas da kai ne bada kowa ba"
"To naji tunda kema kin goyi bayan su, ya karatun in jin kinyi kar gobe kije kiyita raba idanuwa aka tilas ke amarya" dariya ta kwashe da ita kafin tace,
"Ai kwata kwata yau banda natsuwar karatu balle har nayi, thank God practical exam ce ba wani dogon karatu bane"
"ALLAH ya taimaka, gobe
arfe nawa zan zo"
"Kazo quater to 12"
"In Sha ALLAH"
Sun
an ta
a fira kafin suyi sallama, wanka ta sake yi sannan ta sauko
asa ta ha
a tea mai kauri tasha ta kwanta tana jin wata irin natsuwa na ratsa jikin ta.
Chapter 110 · 0% Book details