← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 120

Sashe 25

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yayan ne ma
an ba
in ciki?"
"Tuba nakeyi man.." ya fa
a tare da ri
e hannuwanta yana ci gaba da cewa,
"Wlh ina son Razina mm, ina yi mata wani irin so da ni kaina bansan adadin sa ba, bansan lokacin daya shigeni ba har yayi mani mugun kamu haka, kawai tsintar kaina nayi a cikinsa, kuma na tabbata bazan ta
a iya ci gaba da rayuwa ba sai da ita"
"Jabir kenan, har kana ganin akwai abun da yake mallaki na aduniya da ba naka ba?

Wlh ba Razina ba rayuwata duka zan iya sadaukarwa wakai da kuma Momy, yanda nake da iko da duk wata power akan Razina kaina kana da ita, don haka ka dena neman alfarmar auren Razina a waje na domin kai mai iya yin ta ce a wajen wani balle ma kai da kan ka, iya nawa shine
nayi maku addu'a ALLAH ya tabbatar da alkhairi kuma ya kauda duk wata fitina dake iya
ullowa tsakanin ku, ina murna da farin ciki akan wannan lamari
ari bisa
ari"
Rungumesa Jabir da har sai da ya yi hawayen jin da
i ya yi tare da cewa,
"Thank God for the gift of brother also a friend like you, always proud of having you yayan mu"
an naushi mm ya sakar masa aciki da sauri ya sake sa daga rungumar da yayi masa yana fa
"Awwshh..."
"Bana son sunan nan, just keep it a side kada ya saka wani abu tsakanin ni da kai da zaka iya
oye mun, i dont like it" ya
ara sa maganar yana ka
a masa ya tsansa ha
e da yin dariya,
"Shi kenan tunda baka so, ai Over my died body hakan bazata faru ba, ka manta banda wani
an uwa a duniya sama da kai kai ka
ai, kuma kai ne ka
ai aminin da nake dashi kuma babban yayan mu"
"Are You sure?"
"Sosai kuwa" Jabir ya bashi amsa tare da tsiyaya lemun yana sha,
Kiran sallar da akayi na magrib ya sa su mi
ewa tare suka yi arwala part
in su suka nufi masallaci, zuciyar kowanen su cike da farin ciki akan faruwar wannan lamarin.
angaren Razina ma haka ta kasance duk da gabanta sai faman fa
uwa yakeyi saboda rashin sanin me yayan nata zai ce, zai amshi soyayyar su ne ko kuwa?, da wannan tunanin da takeyi aka kira sallah taje tayi arwala tayi Sallah, addu'a tayi sosai akan ALLAH ya daidaita raayinta dana yayan ta don kuwa ita kanta son yaya Jabir ba ka
an yayi mata kamu ba, tana idarwa ta shafa ha
e da mi
ewa ta nufi
akin Momy, addu'ar ta isko itama tana yi don haka sai itama ta zauna a kusa da ita tare da
aya hannayenta kamar yanda Momyn tayi har ta kammala ta shafe a fuskar ta, itama shafewa tayi ha
e da
ora kanta a saman ka fa
ar Momy tana gaisheta, sai da Momy tayi murmushi tukuna sannan ta amsa ta ha
e da cewa,
"Kina lafiya autan Momy"
"Lafiya klw Momy, me za'a aza yanzu?"
"Ai tun
azu baki aza komai ba?"
"Eh naga bacci kike yi shiyasa ban
ora ba saboda bana so na tasheki"
"Ayya, come here my baby, good bless you ko!" Momy ta fa
a tare da bu
e hannuwa ta rungume Razina, (kun san halin
abila, ko sun musulunta akwai
abiun da komai daren da
ewa komai shekaru basa sakin su, shiyasa har yanzu Momy take da wasu daga ciki
abi'un su).
agota tayi ajikinta kafin taci gaba da cewa, "but my dota from today ko ina bacci karki sake jirana zancen
ora abinci, yanzu past 7, akwai wahalarwa sosai kafin a
ora abinci a gama, musamman yayyunki da basa wuni a gida, zasu iya bu
atar abinci da sun dawo sallah"
"Momy they have not eating their lunch fa, sai a basu shi suci kafin agama wannan"
"Yeah is true, but do you think zasu iya cin shi yanzu?

Karki manta da tun 1 aka gama"
"Momy a kula fa yake"
"Even dough, yanzu muje dai naga me zamuyi mai sau
i da zasu iya jira in the next 30minute"
are zancen ha
e da mi
ewa ta cire hijabin, kar
a Razina tayi ta linke ta ajiye a gefen gado sannan suka fita suka nufi kitchen, kasancewar su mm basu shigo ba sun tsaya watsa ruwa a can part
insu yasa har su Momy suka
ora tuwon alkama da miyar ku
ewa
anya ta sha bisashen kifi, da tamarin juice da aka sakawa jinja da kokuma ba basu dawo ba, gaba
aya falon ya
auki dadda
amshin abincin, dama tuni Momy tasan suna son cincin sosai don haka tasa Razina ta
ebo fulawa gwango uka ta ha
a ha
insa, ita kuma take tayi sallar isham don har lokacin basu shigo ba, tana gamawa tazo ta kar
i Razina itama taje tayo sallahr ita kuma ta fara suyar cincin, tana tsakar suyar su mmm na shigowa daidai lokacin itama Razina ta gamo sallar zata shiga kitchen, gyaran muryar da Jabir yayi lokacin daya hangota ya sata
agowa ta
asan idanuwa tana kallonsa, murmushi ya sakar mata haka itama sannan ta
arasa daga cikin kitchen
"Momy they're back"
"Ok, je kiyi serving
in su kafin na
arasa wannan, akwai man shanu a cikin wancan bowl
in ki ha
a dashi"
Cike da natsuwa Razina ta
auki plate's
in da spoons da man shanu ta wuce, dama tun
azu ta jerikke kulolin akan dining table, gaishesu ta fara yi kafin ta fara
arin bu
e kulolin zata zuba masu, ri
e cokalin Jabir yayi ha
e da cewa,
"Koma ki zauna mana
anwata, kiyi abinci kuma ki koma zuzzuba mana?, yau dai na hutasshe ki ni zan zuba mana da kaina" ya
are zancen tare da jawo mata kujerar dake kusa da shi yayi mata nuni da idanuwa ta zauna, magana ta je yi ya ha
e fuska tamkar ba shi ba, ba yanda ta iya dole ta zauna ya sakar mata wani
ayataccen murmushin da sai da ya sa zuciyarta ka
awa yana fad'in,
"Gud girl" tare da zuzzuba masu abincin, ita dai sadda kanta kawai tayi
asa tana wasa da yatsun hannunta yayin da shi kuma mm ke latsar wayar sa yana shigar da wasu baya nai aciki, turo masa plate
in da yaga anyi a gabansa ana fa
in babban yaya ga naka ya sashi
agowa suka yi ido biyu da Jabir ya
yalla masa idanuwa, girgiza kai kawai mm yayi ha
e da jan abincinsa ya fara ci don tun
azu
amshi ya cika masa hanci,
"Oyoyo my son's, how are you?" Momy da tafito daga kitchen tana tsane hannuwanta da towel ta fa
a tana nufato wajen, mi
ewa duk sukayi har da Razina suna kallonta fuskokinsu
auke da murmushi,
"Sit down my dearest" ta fa
a tare da jawo
ayar kujerar dake kusa da mm ta zauna, ko me tagani kuma ta tashi ha
e dasa Razina ta dawo kanta ita kuma ta zauna wacce Razina ta tashi akai tana aza mata plate
in abincinta acan ita kuma ta jawo wanda zata ci nata, kamar ta sani dama duk a takure Razina ke jin ta ta kasa cin abincin saboda yadda Jabir ya tsareta da idanuwa,
"Am sorry yau anyi lattin gama abinci ko,ya kasuwar taki?"
"Alhamdulillah" mm dake kallon Jabir daya murtu
e fuska don Momy ta canzawa Razina wajen zama yana dariya ha
e da sar
ewa, da sauri Momy da Razina suka mi
o masa ruwa har
suna rige-rige Jabir ya balla masa harara tare da cigaba da cin abincinsa.

Na hannun Momy ya kar
ar ha
e da cewa,
"Thank you Momy" ita Kuma Razina ta juya tana kallon Jabir da taga yayan nata ya a zama dariya, 'yar gyaran murya tayi ganin fuskarsa a murtu
e ya
ago ta
asan ido yana kallonta,
aga masa idanuwa tayi alamar mi tana tambayarsa yayi mata murmushin ya
e kawai, murmushi tayi itama fuskarta na du
asa ta ware babban ya tsanta na hannu da mai bi masa kusa da bakinta har ha
ora ta na bayyana alamar yayi murmushi, ba shiri kuwa ya saki fuskarta tare da
ago kansa yana murmushi,
ago nata itama tayi tare da sake ha
a yatsun biyu tana ka
a masa kai alamar hakan yayi masa kyau tana kashe masa ido
aya, gaba
aya ta manta da yayanta da Momy dake wajen sai zuba soyayyar su sukeyi da yaren da ba lallai bane kowa ya ankara ba, karaf taji Muryar Momy a kunnuwan ta tana fa
"What happend my dota?, Har yanzu baki ci abincinki ba gashi har yayi sanyi, ko bakya son shi ne na dafa maki Noodle?"
Cike da jin kunya Razina ta ce, "No Momy is ok"
"Gud, ko yayan ki na takura ki ne?" Da sauri Jabir ya mi
e yana dariya,
"Momy am going ooo.., since kin fara cewa zan takura maki yarinya"
"Yes, i saw you my son, pls don't go but allow her to eat ehm"
Dariya mm yayi ha
e da cewa "leave him Momy, borin kunya yake yi tunda yaga asirinsa ya tonu agunki"
"What?" Ta tambaya tana kallon mm cike da son jin
arin bayani daga bakinsa.

"Momy, he and Razina are in luv with each other."
"Heeee....
Chapter 25 · 0% Book details