← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 120

Sashe 88

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Muryar Hajiya zee data jiyo ta ha
o mata abincin itama a
aton tire ta
oro akan Centre table ta matso mata dashi a gaban kujerar da take zaune tana fa
in, "Bisimillah Hajiya" ya sata dawowa daga duniyar tunanin data fara lulawa, murmushi tayi mata ha
e da cewa,
"Sannu Hajiya Zainab ALLAH yayi maki albarka, ehm.. wai in
ar taki take ne ma?"
asa da murya tayi don bata san wacce take nufi a cikinsu ba kafin ta ce,
"Wacce kenan daga cikin su Hajiya?"
"Takwarata"
"Oh Janan?, Inaga tana makaranta,
azu ta shiga kafin tawuce ta ce nayi mata addu'a, kin san jarabawa sukeyi"
"Eh haka ne, to ina ita
ayar.." kafin ta rufe baki sai ga Nihal ta sauko cikin riga da sket na lace ta ya fo
aramin mayafi dako
irjinta bai gama rufewa ba bluethooth na la
ame a kunnenta na hagu, dama tana barin wajen
azu sama ta haye don ta watso ruwa, kallo
aya Hajiya tayi mata ta
auke kai har ta
ara so, kamar dai yanda tayi
azu haka ta sake kallon ba
in ta
aga masu hannu ha
e da cewa,
"Sassannun ku fa" tare da zaunawa akan hannun kujerar da grandma ke kai,
"Hajiya yaushe kika iso?" balla mata harara tayi ha
e da cewa,
"Oho, wai ke shikenan baki iya gaida mutane tsabar rashin mutunci, hala bakya ganin mutane a wajen?, Kin wani zo kinyi masu tsaye
am tsabar rashin sanin ciwon kai" Hajiya zee dake tsaye wajen ta janye ta shiga wata sabgar tana mai addu'ar ALLAH yasa dai ba Nihal
in aka zo neman aure ba kar ta zubar da mutuncin ta tun yanzu a samu matsala, su kuwa babu wanda ya sake kallon inda take balle su damu da zamanta wajen Hajiya Bilkisu ce
ai tayi
arfin halin
agowa tana kallon ta ha
e da mere baki jin irin ta
arar da take yiwa Hajiya,
"Kai Hajiya, wai menene haka don ALLAH, shiyasa ni bana mason ma na ha
u dake, meye zancen sa'annina anan, ina dai gaisuwa ce kuma nayi masu, then.." Bata
ara sa ba Hajiya ta ce ,
"Tashi kibar nan kafin na sa
a maki, wawiyar yarinya kawai" ta mi
e tabar wajen tana tutar baki,
angaren Janan kuwa tun
arfe uku da wani abu ta gama exam, don a maimakon su shiga wacce zasuyi
arfe hu
u sai suna gama practical
arfe biyu zuwa biyu da kwata aka sa suka shiga
ayar, kasancewar duk abunda ta karanta ne ya fito ya sa bata wani jima ba ta gama, tana
arin shiga mota kiran mm ya shigo tayi saurin ciro wayar ajikka, sai da tayi murmushi sannan ta
aga ganin lambarsa ha
e da karawa a kunne, ta ce
"ALLAH ya taimaki hubbin ruh, manyan gari" sai da yayi dariya tukuna ya amsa da "Amin tare dake noorul alb, ya kike ya jarabawar"
"Alhamdulillah mun
are gani ma zan je gida"
"Da kyau matata, nima gani nadawo gari"
"Da gaske kake?

Na zata wannan karon ma sati biyu zakayi" da yake Abuja ya ce mata zai je, ta
are zancen ha
e da saka makullin motar ajiki ta bu
e ta shiga ta zauna, jikinta na ciki
afafuwan ta na awaje,
"A'a bazan iya sati biyu ban gane ki ba, tunda ke karatu ma ya hana ki tambayi ko yaushe zan dawo"
"Wayyo hubby kayi ha
uri, kaifa kace na maida hankali sosai kana so nazo first class"
"Sai kuma nace adena bani kulawar daya kamata?"
"A'a amma am Kati ha
uri, ka dawo lafiya?"
"Lafiya klw, ya za a yi,?"
"Dame fa?"
"Alamu sun nuna cewa a gajiye kike, gashi ni kuma ina so na ganki"
"Ehm, hakan ba laifi, to mu ha
u gidan grandma ko?"
"No, bazai yuyu na wahalshe ki haka ba, ko dai in zo nan zaki iya jirana?"
"Me zai hana yalla
ai?, Sai ka iso?" Kiss ya jeho mata sannan ya kashe wayar, dariya tayi tare da
arasa shigar da
afafuwanta cikin motar ha
e da kwantar da sit
in baya yanda zata iya
an kwantawa ta huta kafin ya
ara so , ai kuwa ko mintuna uku ba a yi ba bacci ya
auke ta saboda rashin samun isasshen baccin da batayi ba jiya,
Shi kuwa Ingaski yana zuwa zai wucewa
auke da booklet
an wasu department daya yiwa invigilating kamar ance ya kalli gefen da motar tata ke ajiye ya hango kyakkyawar fuskarta daga cikin glass
in motar tana bacci, ji yayi tamkar yaje ya sumbace ta ha
e da lasar bakinsa ya ha
iye wasu yawun da
yar saboda tsananin sha'awar ta daya ji lokaci
aya ta taso masa,
an sake matsawa yayi a jikin motar tare da mi
a hannu zai kai a jikin marfin motar kawai wayar ta tahau ruri, ba tare da tasan da wani a wajen ba ta saki gaba
aya jikinta ha
e dayin wata irin doguwar mi
a kafin ta mi
a hannu ta ciro wayar acikin jikka, kusan mutuwar tsaye yayi ganin yanda breast
inta suka turo lokacin da tayi mi
a har envelop
in dake hannunsa na booklet ya fa
i bai sani ba, ko data
auko wayar har ta tsinke, tana
arin kira ganin lambar mm ce sai gashi ya sake kira, kamar ance ta juyo gefenta tare dakai wayar a kunnen ta taga Ingaski tsaye ya
urawa
irjinta idanuwadon ba
aramin tafiya da imanin sa sukayi ba, nan take ya fara hangosa kwance da ita yana tsotsar su, kanta ta kalla kafin tayi saurin janyo mayafi ta rufe
irjin nata da taga yana kallo sannan ta
ago ta balla masa harara ha
e da cewa "ALLAH ya isa" ganin bai ma ji abunda take cewa ba yasa ta murtu
e fuska tare da saka key
in motar ta tayar zata wuce don mm ya ce ya
araso,
Da sauri Ingaski ya dawo hayyacinsa sakamakon
arar tashin motar da yaji tare da du
awa ya
auko envelope
in, yana
agowa suka ha
a idanuwa da ita ta balla masa harara sannan ta ja motarta tayi gaba, wani irin abu ya ji tun daga tsakiyar kai har zuwa
asan
afafuwan sa ga wani irin mutuwa daya ji jikinsa yayi gaba
aya, wanda ko shakka babu ya tabbata dole sai yayi wanka, ya rasa wace irin sha'awa ce yake yiwa Janan dako tunanin ta yazo masa sai ya samu jin da
i, gashi gaba
aya ya rasa ta hanyar da zai sama kansa
ololuwar jin da
i atare da ita, tabbacin babu fa yanda zai yi ya sa ya ja
afafuwan sa ya wuce inda zashi....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 50_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
*page
in da gaisuwar duka naku ne, AUNTY SHAFA ABU
AURA, ASY UMMU SAUDA, MAMA SA'A SHEHU, NAFISA ABUBAKAR ANKA, DOTA HANNATU AMINU, MAMAN WALID, NANA HAUWA'U, PHARTIMA LAWAL ABUBAKAR, FARIDA LAWALI, fatan alkhairi agareku ha
e da godiya mai tarin yawa bisa soyayyar ku agareni, ngd sosai ALLAH ya saka maku da alkhairi
______________________________
Janan kuwa tana gab da kaiwa bakin gate suka ha
u da mm don
mai mashin a bakin gate ya ajeye sa saboda ba a bari ya shigo ciki dashi ba, a hankali tayi parking gefe tare da saukar da glass
in motar tana murmushi,
"Iyyee mutanen Abuja wannan irin fresh haka fa" ta fa
a daidai lokacin daya bu
e marfin motar ya shiga ciki, kallon ta yakeyi tun daga sama har
asa kafin yace,
"Anya baza muyi fa
a da wannan karatun naki ba, gaba
aya naga ya sa kin fa
a sosai"
"To ya za muyi?, Ai mun kusa kammalawa a huta"
"Haka ne, nayi kewar ki sosai"
"Nima haka" ta fa
a tare da lumshe ido ta bu
e tana kallonsa.
Chapter 88 · 0% Book details