← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 120

Sashe 10

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Me kuke b'oyewa momynku haka dake nema ya sauya mun ku daga yarana dana sani izuwa wasu yaran daban?, pls may i know what's exactly going on?"
#like
#share
#vote
#comment
*ALLAH KAJIQAN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 6_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Follow me on wattpad@Billysfari9 httpson a userhttps://www.wattpad.com/1231665142?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=EwW9KlBM7lslQDR9ocKvcHE2Kh6HObz4smPNFZjvFoyf%2BzVLltD0tBsHM2bvRyWMIhmS%2FlPhBh9EqHHKEAerqqhmLTO6zBBU0VHXVkUXcNWnJxk274crMybs6d0iQKcE_
______________________________
*S* hiru duk sukayi har sai da ta sake maimaita tambayar data yimasu a karo na biyu sannan Jabir ya
ago kai yana kallonta, har zai yi magana tayi saurin
aga masa hannu ganin Muhriz na susar gefen kunnensa da
an yatsa,
abi'arsa kenan aduk lokacin da zai fa
i wata magana mai muhimmanci, hakan yasa ta dakatar da Jabir don tasan maganar da zai fa
a sai tafi tasa,
"Muhriz kada ka
oyemun komai, fa
amun ko meye kaji ko?"
Sai daya
an muskuta tare da sakin sanyayyiyar ajiyar zuciya yana kallonta sannan ya ce,
"Ammm...Momy kiyi ha
uri mun yanke shawarar aikata wani abu ko ince na yanke shawarar aikata wani abu bada sanin kiba don nine nakawo wannan shawarar kuma na hana Jabir ya sanar dake saboda sanin bazaki ta
a yarda ba"
"Muhriz, har akwai abunda kake tunanin zaka fa
amun akan wani lamarin daya shafi kasuwanci ki ko rayuwarmu nakasa yarda?

Nifa na reneka kuma nabaka tarbiya!

Ai matu
ar na yarda da tarbiyar dana baku to bazan ta
a hana kuba sai idan har nasan zaku cutu aciki, je kai tsaye ka fa
amun ko meye ma, in sha ALLAH zan fahimceku, wannan yanayin ne dai da nake ganinku aciki bazan lamunci jurar ganinsa ba"
"Eh to!

Dama ganin halin da
an uwana ya fa
a ciki wajen neman matar da zai aura ne yasa nayi tunanin yin basaja don samawa kanmu mafita, ma'ana na sauya kaina daga Muhriz pilot da aka sani yanzu zuwa Muhriz maraya
an asalin
auyen caranci ta hanyar ajiye business
in da mukeyi da aiki na wani
an lokaci muka koma sana'ar saida dabino da kwakwa a makarantar kwalejin
an mata ta wannan garin..."
Tun kafin ya
arasa maganar Momy ta aza hannu a
irji ha
e da cewa,
"Oh my god, why?

Why naa!"
are maganar kamar zatayi kuka, ta sowa yayi ya dawo kusa da ita ha
e da ri
o hannuwanta ya ce,
"pls Momy calm down!, Ba wani abu bane, damu dake da ku
in da wu
anda ke irin sana'ar duka
aya ne, all we want from you shine addu'a"
"I know mu son, amma kaga yanda kuka koma ne?, Akwai hanyoyi da dama da zaku bi kusamu matayen aure, amma wannan sam bata dace daku ba, look at your hands yanda suka koma" ta
are zancen tare da juya hannunsa tana kallon cikin tafinsa da yayi jaa sosai har da kanta"
"Momy this one is nothing as much as za'a samu abunda ake so, just pray for us"
Juyawa tayi tana kallon Jabir daya maida hankalinsa gaba
aya ga waya yana latsa shima ta ri
o nasa hannun tana kallo, bai wani nuna alamar gajiya da wahala ba atattare dashi kasancewar shi irin blacks beauty d'in nan ne, jikinsa bai cika nuna wani chanjin yanayi ba kamar na Muhriz dake da hasken fata, shiyasa ko jan da hannun Muhriz yayi nashi bai nuna hakan ba, skin
in ce kawai tayi
an tauri ka
an ba kamar yanda take ba.

"My son, kuna ganin wannan plan
in da kuka shirya it work kuwa?, Kodai ku canza wani pls" ta fa
a cikin marairaice fuska don ba ka
an take jin yaran nata arai ba, dariya yayi ha
e da kashe wayar ya jefa a aljihu sannan ya
ora hannunsa akan nata ya ce,
"It work kuwa don har anyi wuf da zuciyar yaronki, and i'm sure soon brother zai kawo ta ta gaisheki"
Juyawa tayi fuskarta cike da farin ciki tana kallon mm daya sinne kai
asa ta ce,
"Izit true my son?" Sai ya ji ya kasa d'ago kai balle har ya iya bata amsa shikuwa Jabir sai faman yimasa dariyar
eta yake, 'yar harara yayi masa ta wasan idanuwa ashe momy na lalle dashi tayi murmushi ha
e da sakin hannayen su ta
aga nata sama tana addu'a ALLAH ya tabbatar da alkhairi kuma ya kauda she
an yasa wacce zata kula mata da shine kuma taso
an uwansa ba wacce zata raba masu kai ba, ta jima tana kwararo addu'o'in kafin ta tofa a hannayen ta ta shafe duka akawuna su, Razina dake zaune gefe ta
yale da dariya tana fad'in,
"Kai Momy, wai su wu
an nan samarin naki basa girma ne?, Ko ni da nake
arama akansu ba kyamun irin abubuwan da kike yimasu, dubi fa har wani shafa masu addu'a kikeyi aka sai kace Yaran da ake tsoron mayu su kama.."
Bata rufe baki ba Muhriz ya d'auki throw pillow
in dake gefen kujera ajiye ya jefeta dashi,
"Su waye yaran?

Bakya da kunya ko Razina?" Momy dake dariya ta ce,
"Noooo...kabar mun yarinyata tayi magana, ai gaskiya take fa
a, ban san me yasa akoda yaushe nake yimaku kallon
ananan yara ba bacin you are too big now, itane ya kamata tasamu lunkin irin wannan kulawar fiye da wacce nake bata ko auta na?"
aga kai tayi tare da matsowa ta
ora kanta saman kafad'an Momy tana dariya itama ta saka hannunta akan fuskar tata ha
e da cewa,
"Dole kema zan baki fiye da wannan kulawar saboda kin kusa tafiya kibar ni"
"Noo...Ni babu inda zan je ina tare dake now and for ever" Razina ta fa
a cike da shagwa
a bayan tasa duka hannayen ta ta rungume Momy tana kallonta, dama Razina ba banza ba indai wajen shagwa
a ne, sosai take samun waje tako wane
angare a wajen su, abun gwanin burgewa idan kaga yanda take yiwa Momy itama tana biye mata, duk da hakan kuwa bai hanata tsawatar mata ba aduk inda tayi kuskure.

Murmushi mm yayi yana kallonsu zuciyarsa cike da farin ciki marar adadi, baya da wani buri aduniya sama da yaga wu
annan mutane guda uku na cikin farin ciki, sai yaji wata kwanciyar hankali da natsuwa sun mamaye masa ruhi da kuma gangar jiki, haka ma a
angaren Jabir yakan tsinci kansa cikin jin da
i aduk lokacin da zai gansu gaba
aya cikin farin ciki da walwala, shiyasa yanzu ma ya shagala da kallonsu, duk da Razina
aunarsa ce sai yaji ina ma ace shima yanada
anwa kamarta,
aya matu
ar jin da
i fiye da wannan, amma ko a hakan yana yiwa ALLAH godiya daya bashi ita a matsayin
anwa duk da ba momynsa ce ta haifa masa ita ba, murmushi ya saki shima lokacin da Razina ta gama magana ha
e da cewa,
"Kin makaro yarinya, keda zamu
aurar nan bada jimawa ba kije can
akinki ki
arasa da wannan shagwa
ar taki da bata bar kowa ba"
an sosa kai mm yayi yana kallon Razina data b'ata fuska ta
asan idanuwa kafin can yace,
"A'a Jabir, kasani ko akwai d'an gayen data
yasa ma agidan nan, kama bakinka kar kazo ka kirawa kanka ruwa" ya qare maganar yana kallon Razina don yaga irin reaction d'in da zatayi akai, don shi har ga ALLAH bayada wanda yake yimata sha'awar ta aura sma ga
an uwa, aboki kuma aminin nasa wato Jabir, tun tana
arama yake da wannan burin, koda lokacin da yake soyayya da Hanan bai ta
a jin ra'ayin ya gushe masa arai ba saima
ara alwashin da zuciyarsa keyi akan koda a matsayin matar Jabir ta biyu Razina zata zo zai cika wannan buri nasa, hakan ne ka
ai zai gamsar da kansa cewa yayiwa Momy TUKUICIN SO da abu mafi daraja da zataji dad'i, don haka sai ya natsar da hankalinsa ga Razina yana karantar canjin da tayi a sanadiyar maganarsa, don kuwa saida ta kalli Jabir da tun
azu idanuwansa ke akansu sannan ta turo baki ha
e da kallon Momy ta ce,
"Momy kin gasu ko?"
"Qyalesu autana, bazamu rabu dake ba mutu ka raba takalmin kaza, mijin da zai aureki ma sai munyi takarda dashi kullum zai ri
a kawomun ke na ganki tukuna zan bashi aurenki"
"Tab..ashe kuwa akwai aiki Momy, don kuwa babu mai rabaki da ita tunda shi ba lusari bane ace kullum yana kan titi biye da mata zuwa gidansu, ko kuwa ma?" Jabir ya fad'a yana dariya ha
e da bawa mm dake dariya shima hannu suka tab'e
tare da mi
ewa jin anyi kiran sallahr isha'i suka nufi masallaci, Razina kuwa cuno baki tayi tana bubbuga
afafuwa har da d'an kukan shagwab'a, Momy dake dariyar itama ta ce,
"Oh!

ALLAH, Razina ai kece yarinya, kuka kuma akan
ar wannan magana, to yi haquri
yalesu ki tashi muje kiyi Sallah abunki, in sha ALLAH yanda kike so haka zai faru kinji ko" ta
are zancen tare da ri
o hannunta ta mi
ar da ita suka wuce
aki, a zuciyarta tana mai addu'ar ALLAH yasa wannan plan da sukayi yazamo masu alkhairi kuma dasu da autanta ALLAH ya za
o masu abokanan zama nagari, da haka suka shige
aki tare har lokacin Razina na tu
uburi bata dena ba.

Washe gari kamar yanda suka saba haka suka shiryo cikin shigar da suke yi idan zasu je sana'ar tasu ta saida dabino tunda yanzu babu sauran
oye-
oye Momy ta riga da tasan komai, sallama sukayi suka shiga cikin falon tana zaune tana linke kayan Razina da mai aikinsu tayi mata wanki ta kwaso mata, kallon yanayin shigarsu tayi kafin ta amsa sallamar cikin sakin fuska suka gaggaisa ta ce,
"Yanzu Muhriz kuna jin da
in wannan shigar da kuke ciki?"
"To Momy ya za a yi?

Dacewa kawai ake nema tunda abun na
an ta
aitaccen lokaci ne"
"Shikenan, ALLAH ya taimaka kuma ya bada sa'a, don ALLAH ku kula da kanku"
"To Momy za muyi hakan, ina Razina?" Jabir ya fa
a yana bud'ar idanuwa kamar mai neman wani abu.

"Ta tafi school, ta ce yau tana da test bazata tsaya jiranku ba"
"Shine kuma sai tabar maki aiki?
Chapter 10 · 0% Book details