Sashe 46
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Matu
ar zaki ci gaba da yimani irinsa to tabbas bugun numfashi na zai iya tsayawa, musamman idan bakya kusa dani kamar haka" ya
are zancen cike da zolaya yana
arin aza kansa a saman kafa
ar ta, da sauri ta goce tana turo baki kafin tace "kai ko?" Yanda tayi shima
in yayi hadda su maka mata harara, ai kuwa ta dagargaje zata maka masa ledar dake hannunta data kar
a a hannunsa da yake
unkunan ta na hijabs ne daya kar
o mata aciki da gudu yabar wajen yana dariya itama ta bisa baya tana dariyar ha
e da cewa, "ALLAH daka tsaya saina maka maka ita a saman
aton kannan naka mai kama da nawa"
"Ni
in?"
"Eh mana, to meyasa zaka kwaikwaye ni?" ta
are maganar tare da maka masa harara, daidai lokacin mm yazo wuce
zuwa part
in na Momy, ya girgiza kai ganin Jabir ya ri
e kunnuwan sa yana fa
in, "An sorry wifey, never repeat that" har yana
arin yin up and down, tsaki ya ja tare da sake girgiza kai akaro na biyu yana kallon Jabir ha
e da cewa,
"Girma ya fa
i, wai yaya ke yiwa
anwar sa up and down sekace wasu yara"
"Na dai ji, in hitsari banza ne kaza tayi mugani, malam wannan shi ake kira da salon so in baka sani ba ko wifey?"
Ita dai Razina sinne kanta tayi tana dariya
asa
asa, indai ya mm ne babu randa zai dena tsokanar Jabir da ire-iren wannan zancen, shi kuma bakinsa bazai mutu ba wajen mayar masa da raddi sai kace wasu abokanan wasa, mm kuwa dariya ce taso kucce masa da sauri ya
arasa daga ciki, har ga ALLAH yana matu
ar jin da
in yanda Jabir ke tafiyar da rayuwar sa ga 'yar uwarsa, gaba
aya ya maida shekarunsa daidai nata sai faman biyewa shirmen ta yakeyi wanda ya tabbatar da hakan ba
aramin taimakawa rayuwar su zaiyi ba idan sunyi aure.
Da sallama ya shiga falon Momy na zaune saye da glasses a fuskarta tana karanta jarida, sai da ta amsa sallamar sannan ta ajiye jaridar agefe tare da
ago kai tana kallonsa, cike da zolaya irin wacce ke tsakanin uwa da
a ta ce,
"Mai dabino, akwai dabino, abani dabino?" Dariyar daya
unmshi da Jabir ya sakasa ce tayi saurin kucce masa abaki ha
e da kallon Momy ya ce,
"Kai Momy har dake?"
"Eh mana, Muhammad muhriz mai debino abani debino na nera dari" ta sake fa
a cikin gwarancin hausar ta da bata ida zaunawa a bakinta ba har yanzu, wata irin dariya ya sake saki data bayyanar masa da duka tsantsar kyan da ALLAH yayi masa ha
e da cewa,
"To shikenan, Inaga dai wannan sana'ar bazan barta ba tunda kema kina so.." tun kafin ya
ara da ta ce,
"No..in dai sakaci gaba da irin wahalar da kukayi a kwanakin baya bana so kabar ta, i prepare ko bama da ku
in ne naci gaba da sana'ar abinci na akan na ri
a ganin ku kuna yawo da baron dabino, i hate that totally, wannan ma da kukayi da tunfarko kayi shawara dani bazan barka ba gaskiya, nabar ku kunci gaba dayi ne kawai don naga kana so, so let forget about it now, how are you being?"
"Am little fine Momy?"
"What's wrong with you" ta fa
a tare da cire glasses
in idanuwanta, sai da ya
an sosa kai kafin nan ya shiga bata labarin abunda ke faruwa tsakanin sa da Janan da kuma zancen ya
ata aure da Abban ta keyi da wani ba tare daya
oye mata komai ba,
an ajiyar zuciya ta sauke bayan ta gama sauraren sa ha
e da kallon sa ta ce,
"Who's her father?"
"Alhaji Usman sahabi maifata"
"What?" Momy ta fa
a ha
e da mi
ewa cike da mamaki tana jinjina kai, tafi mintuna uku a haka kafin tafara safa da marwa a tsakiyar
akin tana jinjina maganar,
"Momy what?"
"Nothing my soon, but ka tabbata wannan yarinyar 'yar gidan Alhaji Usman mai fata ce?"
"Upcouse Momy, any problem with her"
"No.." ta fa
a tare da zaunawa kusa dashi sannan taci gaba da cewa,
"Sincirely i don no the girl, but I know her father, and if it's possible karabu da yarinyar sa kawai saboda na tabbata bazai ta
a baka aurenta ba"
"Momy why are you saying that?, I already knows his problem and i willing to change him by marrying his doughter, nasan matsalarsa bai fi talaka da baya so ba ya kuma tsani su ra
esa, so tunda 'yar sa na sona nasan no matter how zamu auri juna da ita kuma a irin fuskar da naje masa da ita saboda na koya masa hankalin cewa shi talaka nada daraja kuma yana da rana, sannan na nuna masa cewa talaka ma mutum ne kuma zai iya samun duk wani abu da mai ku
i ke tunanin samu aduniya idan ALLAH yaso da hakan"
"Muhriz, you know Alhaji Mai fata, but you don't rilly know who is he!"
"Pls Momy, kin san wani abune akan sa bayan wannan, ki fa
a mun saboda na
ara shiga damuwa da tashin hankali"
"Ok relax my son!, Alhaji Usman sahabi Mai fata,
anan mahaifin Jabir ne, i mean uncle
in sa ne, idan baka manta ba na fa
a maka dangin mahaifin Jabir nada tarin arzi
i, wanda hakan ne yasa basu ta
a tada kai suka kalli
an abunda Jamal mahaifin Jabir ya bar mana ba, mutunene masu tsananin son kansu da yawa shiyasa suka sanya katanga tsakanina dasu saboda suna ganin akwai banbancin addinin da kuma yare tsakanin mu duk dako na musulunta, Alhaji Usman na daga cikin
anda suka koreni suka wula
anta ni tare da nun
yama agareni, a lokacin mahaifiyar su tayi
ari wajen ganin sun barmu mun rayu tare dasu ko don Jabir da yake gudana jininsu amma suka kafe kai da fata akan hakan bazata yuyu ba, taso na bar mata Jabir alokacin sai ni kuma ba
i yarda da hakan, wannan dalilin ya hasala ta itama tafita rayuwar mu gaba
aya" cike da al'ajabi da kuma matsananciyar fa
uwar gaba mm ya ce,
"Momy kar dai kice shine wanda kika bani labarin yana wula
an taku alokacin idan kun je gidan sa"
"Yes upcouse shine, Finally ma ya ba security
in gidan sa dana mahaifiyar tasu umurnin aduk lokacin da suka ganni naje gidan to suyi mun duka kuma su kore ni, hakan yasa na nisanta kaina dasu kamar yanda suke bu
ata don kar wani abu ya sami yarona, to be sincire shi mutum ne mai taurin kai da kuma kafuwa ga dukkanin abunda baya so kuma yasa agaba, shiyasa nace kawai ka ji nace ha
ura da 'yar sa"
"Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun" mm ya sake fa
a tare da dafe kai, a zuciyar sa kuwa tambayar kansa yake yi akan wannan wace irin jarabtar so ce haka ke shirin faruwa dashi, gaba
aya ji yakeyi abubuwa sun sake caku
e masa, sun yimasa
aurin goron da bai san ta ina zai fara warware su ba.
_Kuyi ha
uri da wanna, wlh sabgogine sun yimun yawa, dana warware zaku ri
a jina akai akai
#Team Abba gida gida
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:14 AM] Beey Sai dake: _Page 28_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Ganin yanda nan take hankalin sa ya tashi gaba
aya har tsantsar damuwar dake zuciyar sa ta bayyana a kan fuskarsa ya sa Momy ta dafa kafa
arsa ha
e da juyo da fuskarsa suna kallon juna ta ce,
"My son, kana son yarinyar ne sosai?"
"Upcouse Momy, bazan iya jurar rashin ta ba"
"Shikenan, ka kwantar da hankalin ka kuma kayi
arin yin addu'a akoda yaushe kana mai ro
on ALLAH ya za
a maka mafi
ololuwar alkhairi akan ta, ni kuma zan sake wai wayar dangin mahaifin Jabir a karo na biyu a dalilin ka saboda bana son ganinka cikin irin wannan damuwar, wata
il i zuwa yanzu sun jaye
iyayya da kuma tsanar da suke yi mana ni da
ana"
Da sauri ya ri
o hannayen ta yana kallon cikin
wayar idanuwan ta ha
e da cewa,
"Pls don't do that Momy, a tunanina ba yanzu ne lokacin daya kamata kije masu ba, hakan zai iya sake lalata al'amarin gaba
aya, musamman idan hasashen da kike yi akansu bai tabbata ba, ma'ana, ina nufin idan har yanzu basu ha
ura da abinda ke ransu ba game daku, kiyi ha
uri yau munyi magana da Janan akan za muje gidan grandma
in su gobe saboda ta gabatar dani a wajen ta, idan na je zan lura wane irin sauyi aka samu daga wajen ta yanzu, na tabbata a yanda Janan ke bani labarin ta ta da
e dayin nadama akan abunda ya faru, idan kuma batayi ba zanyi
arin shiga jikinta na sauya mata tunani na kuma nuna mata kuskuren abunda suka aikata maku a baya, fatana kawai shine na samu kar
uwa a wajen ta, kinga idan hakan ta faru shikenan zamu jefi tsuntsu biyu da dutsi
aya"
Shiru tayi kamar mai wani nazari kafin tace,
"I don't think zaka iya sauya su kamar yanda kake tunani matu
ar har yanzu basuyi nadamar abinda suka aikata ba, hakan kuma ba abu bane mai sau
i, but zanyi addu'a sosai akan ALLAH ya baka nasara, nima na gaji da rayuwa hakan ba tare da kowa dangi na kona mijina ba, aduk lokacin dana tuna hakan abun yana damuna sosai" ta
are zancen kamar za tayi kuka, a hankali mm ya shiga shafa bayan hannuwan ta dake ri
e da nasa alamun rarrashi ha
e da cewa,
"Calm down Momy, by God grace komai zai zo
arshe, You see, atimes abubuwa na caku
ewa mutum waje
aya adaidai lokacin daya kusa cimma nasara arayuwar sa, to a wannan lokacin shi kuma sai yayi
arin tsanan ta ha
urin sa sosai saboda cimma nasara, yanzu haka jikina na bani cewa lokacin yin farin cikin ku ya kusa bayyana da yardar ALLAH" cike da tausayin halin da suke ciki gaba
aya ta
ora hannunta a gefen fuskar sa tana fa
"How my son? bayan yanzu ne damuwa ke sake
arin fuskan to ni saboda halin da yarona zai iya fa
a wa akan soyayyar sa?"
"Kar ki damu da hakan Momy, ai dama farin cikin wasu na wanzuwa ne a yayin da wasu ke cikin ba
in ciki, na tabbata wannan damuwar tawa da sannu zata zomo mana farin ciki da yardar ALLAH, domin alamu sun nuna cewa cike take da abubuwan da zasu zamo silar walwalewar matsalolin mu baki
aya" ya
are zance yana murmushi tare da
ora hannunsa akan nata dake kan fuskarsa, jiki a mace ta ce,
"Ina fatar haka my son, amma su
in ne suna da matu
ar matsala sosai"
"Momy karki dami, in Sha ALLAH, ALLAH zai shige mana gaba" yana gama zancen ya mi
e ya bar falon shima jikin sa ba
wari,
A ta
aice dai dashi har Momy daren basu runtsa ba saboda tunanin me zai iya faruwa aduk lokacin da Abba ya san cewa shima mm
in matsayin
a yake a wajen ta, ganin ba suda wata mafita banda addu'a yasa kowanen su
auro arwala suka shiga fa
awa ALLAH dukkanin damuwowin su da bu
atocin su saboda shi ka
ai ne zai iya yi masu maganin su, washe gari misalin
arfe goma da rabi mm na bacci Janan ta kirawo wayar sa, mi
a hannunsa yayi ya lalubo wayar ha
e da
aga kiran ya aza akunnen sa yana cewa,
"Hello janany tawan" cikin muryar bacci yake maganar duk da bai kalli wanda ya kira wayar ba amma ya gane cewa ita ce saboda ringing
in daya saka mata daban yake dana kowa, murmushi tayi da har sai da ya jiyo fitar sautin sa a kunnuwan sa sannan ta ce,
"Barka da hutawa yalla
ai, kar dai ace har yanzu baka tashi bacci ba?"
"Kamar kin sani, amma dai gashi kin tadani yanzu, ya kike?"
"Lafiya klw, ai mun abufuwa in tuba, ko da yake alamu sun nuna cewa ka da
e baka kwanta ba jiya shiya saka kaiwa wannan lokaci baka tashi ba, saboda haka na
alubalance ka akan haka, me yasa?"
"Tunanin ki mana ranki shi da
e, ke san ke ce duniya ta, shiyasa matu
ar tunanin ki bai barni runtsawa ba to fa ban isa nayi hakan ba"
Duk wannan wayar da suke yi tana kan shirin ta na zuwa makaranta ne wanda daga nan take so su ha
u a can gidan grand ma dashi, kallon kanta tayi ta madubi don shigar yau da tayi ta musamman ce wa masoyinta shi ka
ai, man baki dake ajiye akan madubin ta
auka ta muttsi
awa bakin ta tare da rolling idanuwanta ganin yanda tayi kyau gwanin burgewa, murmushi ta saki jin abunda ya fa
a, cikin shagwa
e murya ta ce,
"Kai hubbin ruh, kada ka fasa mun kai da yawa fa!, ni Janan ni nafi cancanta dana kira ka duniya ta domin babu wanda nake gani sai kai,
haka kuma kullum wayewar safiya tunanin ka shike zamowa annurin dake haska duniya ta"
"Hmmm!