← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 120

Sashe 115

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shine zaka sake cillasu a cikin wani yanayin haba hubby, wannan ba dai-dai bane kuma sam ba halin ka bane, kawai kasa asaki yarinyar mutane domin ni bata yimani komai ba" tana gama fa
ar haka ta mi
e tana lalaben hanyar komawa cikin gida, so yakeyi ya taimaka mata amma ta shiga buge masa hannuwa tana fa
"Bana so, kaje kasa asaki
ar muta ne kawai, ni ba abunda tayi manit"
"Ok naji, Amma bari na taimaka maki tukuna kada ki bugu" ya
are maganar tare da lalla
ata har ya samu ya maida ita cikin gida tare da yiwa Hajiya sallama kansa a kulle, to me Janan ke nufi?

Kenan tana so tace ba hannun Amira acikin abunda ya faru da ita?

Ko kuwa dai so take ta kareta kamar yanda ta saba yi akoda yaushe.
_Kuyi hakuri dashi, in sha ALLAH gobe zaku samu mai yawa_
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/28, 12:06 AM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 62_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
______________________________
Tafe yake a zuciyar sa yana yiwa kansa wu
an nan tambayoyin daya kasa samawa kansa amsoshin su kafin ya fiddo wayar tasa ya sake kiran Sajan Maryam, bugu
aya ta
aya ha
e da cewa,
"Yes sir"
"Where's is the woman?" Kafin ta bashi amsa ya ci gaba da cewa, "just allow her to see her"
"Sir she's already gone"
"Ok, next time zaku iya barinta ta ganeta, zan yi magana da shi inspector Sadeeq
"Ok sir, thank you"
Kashe wayar ya yi tare da shafa kansa yana jin maganganun Umma na sake dawo masa a
walwa, so yake yi ya tuna a ina ya taba jin shegen muryar baiwar ALLAH nan amma ya kasa, jin da ya yi kansa na
arin fara ciwo sakamakon matsawa
walwarsa da tunani da ya yi yasa ya kunna
ira'ar sudaisa yana bin karatun a hankali har ya
ara sa gida, yanda Momy taga fuskarsa kamar
auke da damuwa yasa ta zaunar dashi tana tambayar sa meke faruwa, bai
iye mata komai ba ya sanar da ita yanda sukayi da Janan akan case
in Amira dake kulle, shiru tayi ha
e da cewa,
"A gaskiya ya kamata ka duba zancen ta, takan yuyu kayan aikin ne aka samu matsala
ilan sunyi expired"
"A'a Momy, hakan bazai taba yuyuwa ba saboda ba ita ka
ai ce a kan
in ba, taya za a yi ace na kowa lafiya suke amma nata ya yi expired, dole fa akwai wani abu a
asa"
"To idan haka ne kaga bincike ya kamata a fara yi daga can makarantar tasu don samo bakin zaren"
"Haka ne Momy, shiyasa binciken mu ya fara akan Amira, domin tafi kowa kusanci da ita acikin makarantar kafin su fara samun matsala daga baya ta sanadiyar ita Amirar data nuna cewa tana sona, duk da Janan bata nuna damuwar ta akan hakan ba, kawai ita ka
ai ke shirmen ta kuma na tabbatar da tana jin haushi sosai ganin Janan
in nake so ba ita ba, kinga kuwa dole bincike ya fara ta kanta"
"Eh gaskiya dole a tuhume ta, koma dai meye abu abun a hankali, koda ba zakayi kamar yanda Janan
in ta ce ba, Ya kamata kabari ko mahaifiyar ta ce ta ri
a ganin ta, kasan mu mata muna da rauni, dole zata shiga damuwa sosai akan halin da
ar tata take ciki"
"Shikenan Momy, Bara naje na kama masu Mu'azzam hotel
in da zasu sauka, don munyi waya dashi ya ce sun sauka suna kano har ma sun kamo hanya"
"Masha ALLAH, ALLAH ya kawo su lafiya tare da iyalin nasa suke tafe?"
"A'a gaskiya, kin san yanda abun yazo kwatsam a
urarren wuri shiyasa bai zo dasu ba tunda bai shirya komai ba, tare dai suke da wasu abokanan namu"
"ALLAH sarki, to ALLAH ya kawo su lafiya"
"Amin Momy, ina Jabir ne da Razina"
"Na aiki Razina, shi kuma yana can gidan na turasa yakai kayan kitchens
in da aka siyo, kayi waya da baffan ka kuwa?"
"Eh munyi waya
azu, ya ce ma su Umma Mariya na nan tafe suma"
"Eh haka ya fa
a mun, har ma an gyara masu
aya
angaren can da zasu sauka, ALLAH ya kawo su lafiya"
"Amin Momy, thank you so much" ya fa
a tare da rungume ta, murmushi tayi ha
e da cewa,
"Yau kuma ni yaro na ke yiwa godiya, for what?"
"For everything Momy, I love you so much"
"Luv you too my boy" ta fa
a tana
ara jin
aunar sa aranta, bata dai san yanda mahaifiyar sa tayi ta haifesa ba amma gaba
aya abubuwan daya kamata ace ita yake yiwa ya kasance ita yake mawa, a hankali bayan ya fice daga falon ta sauke ajiyar zuciya ha
e da cewa " ya Ubangiji ALLAH ka bayyanar masa da mahaifiyar sa aduk inda take matu
ar tana raye domin ta mori
an ta da nake cin ga jiyar sa" adduar ta kenan akoda yaushe tunda ta samu labarin mahaifiyar tasa tare da fatan tana raye bata mutu ba, haka kuma ko yaushe cikin aikawa da sadaka take a masallatai da kuma makarantun islamiya tana cewa a taya su addu'a, shi kanshi mm duk dare baya bacci dashi har Jabir, Razina ma haka suna masu tsananta addu'ar da Momy ta koya masu ha
e da istigfari ALLAH ya bayyana mahaifiyar su duk inda take, wanda ko shakka babu hakan yayi matu
ar tasiri akan lamarin shiyasa sauyuwar abubuwa keta wakana ba tare da sun fahimci hakan ba.
angaren mahaifin Asgar kuwa tuni ya yi nasarar sa a tura Asgar wajen wani aiki da har bayan
aurin auren bazai dawo ba sai ya yi sati
aya, kusan hauka Asgar ya yi lokacin daya samu takardar turasa aiki a daidai lokacin auren sa inda ya ce shi babu inda zai je sai dai ya rubuta takardar ajiye aiki ya basu, ba
aramin
auki ba da
i akayi dashi ba kafin ya amince da tafiyar don saida mahaifin nasa ya nuna masa
aci ransa sosai ha
e da cewa matu
ar yace ya fasa tafiyar to tabbas zai cire hannunsa ga dukkanin lamarin sa, ciki kuwa har da zancen auren nasa da zai ajiye aikin nasa akan sa, babu yanda ya iya dole ya ha
ura ya tafi badon ransa ya so ba yana mai jin wani tu
i da ba
in ciki aran sa, inda tun ana saura kwana biyu
aurin auren mahaifin Asgar da kuma
an uwa da abokanan arzi
i da zasu halarci
aurin auren daga can
asar yugurnda suka fito
asa Nigeria, wanda gaba
ayan su Abba ne ya nema masu masauki a babban hotel
in dake cikin garin mafi kyau da kuma tsada, ya kuma bu
e bakin aljihun sa yana kashe masu ku
e wajen kula daci da kuma shan su, haka ma gidan sa gaba
aya ya sa an canza funitures
in dake ciki da coutins, an kuma sake fenti, haka ma Hajiya ya sa an je anyi mata sabon fenti, ko ina sai
amshi yakeyi da taltalniya, Nihal kuwa dama ba wasu abokanai ne da ita ba haka kuma acewar ta tunda ba auren da take so bane babu wanda zata gayyata, in son samu ne ma bata so kowa yasan da cewa tayi auren, shiyasa bata damar da kanta da wani shiri ba da sunan amarci, da Hajiya zee ma tayi
arin gwada bata wasu abun don ta gyara ta magana ta sakar mata, hakan yasa ta
yaleta tare da fita shirgin su ta zuba masu idanuwa, Janan kawai ce idan taje dubawa take
arin bata tana sha tare da fahimtar da ita cikin hikima akan amfanin da zasu yi mata don data gama aikin gida acan gidan Hajiya take tare wa suna shirye shiryen bukin, anan ma ranar ta sake ha
awa da mm, inda da kansa ya yimata zancen Ahfan da ru
ayya, ta matu
ar jin da
i sosai da hasashen nata ya zamo gaskiya, nan take ta kira Ru
ayya ta sanar da ita zancen ha
uwar ta da Muhriz
in wanda dama tuni Ahfan ya fa
a mata komai, ta kuma ce idan mijinta ya amince ya kamata itama tazo wajen bukin ko badon
an uwan nata,
Jabir da Razina kuwa iyayen biki
irjin biki, gaba dayan su sun rame saboda yanda basu zaune basu tsaye akan hidimar auren,
Muhammad Muhriz kuwa tuni ya tare hotel
in daya kamawa abokanan nasa da sai faman hidimar ha
a reception
in da suka shirya bayan auren sukeyi, da yun
uro da zancen bada ku
i a kara dasu cewa sukayi basa bu
ata kawai yaje yaji da amaryar sa idan akwai abunda take bu
ata su kuma ya barsu suyi shirye shiryen su, haka ma a
angare
aya gaba
aya mutanen wajen aikinsu dake can Abuja duk sun hallara, wayewar safiya kawai suke jira a
aura auren da dukkanin su ke matu
ar taya sa farinciki, gudun mawa kuwa har mamaki suke basa don shugaban wajen aikinsu sukutum ya bashi kyautar mota saboda yanda yake jin da
in aiki dashi, ku
e kuwa saidai kawai yaji alart, daga masu dubu
ari sai masu
aruruwa, wasu kuma kyautukka ne suka kawowa Janan, hatta abokanan sa turawa dake
asar waje duka sun samu isowa suma tare da tarin kyautukka da suka ha
o masa, tsabar farin ciki harda
walla ya yi don bai ta
a tsammanin cewa yana da mutane kamar haka ba, a daren daga shi har Janan babu wanda ya runtsa suna ma
ale da juna a waya har aka kira sallar asuba saboda farinciki da kuma muhimmancin dake cikin zuwan wannan ranar.

Su Umma Mariya kuwa tuni sun hallara Bus guda hadda wasu matan garin da suka yowa su Baffa kara, kuma sun samu kyakkyawar tarba wajen Momy tamkar sun saba da ita, hakan yasa gaba
ayan su aka taru ana ta hidimar dafe dafen abincin da za a tarbi ba
i dashi, wanda hakan ba
aramin farinciki ya saka Momy ba.
Chapter 115 · 0% Book details