← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 120

Sashe 53

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

She's their" ta
are zancen tana nuna mata
akin mahaifin nasu,
"Ok, ya jikin nata?"
"To, i don no my dear, but i hope she will be ok by now" ajiyar zuciya Janan ta sauke ha
e da cewa,
"ALLAH ya
ara sau
i, bari naje na duba ta" ta wuce kai tsaye
akin mahaifin nasu ba tare data jira me madam
in zata sake cewa ba,
Sallama tayi har kusan sau biyu bata ji an amsa ta ba hakan yasa tayi knocking
ofar da
arfi yanda za'a iya jiyo ta tare da gyara tsayuwar ta,
"Yes" Abba dake zaune tsare da Nihal tun
azu ya kasa matsawa ko nan da can ta ji ya fa
a, hakan yasa ta tura
ofar ta shiga idanuwan ta suka sauka akan 'yar uwar tata dake kwance ruwa na shiga jikin ta a hankali ta
ara sa daga ciki ha
e da maido kallon ta ga mahaifin nata dake latsar waya ta ce,
"Abba barka da rana, ya jikin Adda
in" kamar bazai amsa ta ba sai kuma ya ce,
"She's fine now, hop bakiyi wani kuskuren ba"
"Bana tunanin haka Abba" ta fa
a cikin ko in kula tare da zuwa kusa ga kan Nihal ta zauna ta
ago kan nata ta
ora saman cinyar ta tana shafawa a hankali ha
e da cewa,
"Sannu Adda Nihal ya jikin?" Nihal ta bu
e idanuwanta a hankali ta saukar akan fuskar ta tare da sakin murmushin
arfin hali ta ce,
"Da sau
i Janany har kin dawo?"
"Eh, wajen grandma nake ji ashe bayan fitata kuma rashin lafiya ta kama ki"
"To ita waya fa
a mata?"
Kallon Abba Janan tayi ha
e da rufe baki kafin ta
an du
o saiti kunnen Nihal tace,
"Naje wajen ta ne ni da mm, inaga madam Florence ce takirata"
ar dariya Nihal tayi tare da ra
a mata a kunne "Lover girl, ya akayi su Jazz suka barki?" Janan na dariya sosai tunawa da yanda har ta tafi ta dawo basu sani ba ta ce,
"Manta dasu kawai Adda ta kin ci abinci?" Kafin ta bata amsa taji muryar mahaifin nasu na fa
"Idan zaki dameta ne zaifi kyau ki tafi har zuwa anjima, bana son yawan surutu kinji ko?" Yana latsar wayar ya fa
i hakan fuskarsa a
aure tamkar ba shi ya fa
a ba, don ko
ago kansa bai yi ba balle kasa ran shi
in ne,
Duk da abun yayiwa Janan ciwo haka tayi murmushi ha
e da mi
ewa ta ce,
"An sorry Abba" sannan ta fice, kai tsaye kitchen ta nufa ta bubbu
a warmers
in da Madam ta zuzzube abincin data gama akai ta
auko plate ta
iba aciki ta
ora akan
an madaidaicin tray tare da ruwa da lemu ta koma
akin, har lokacin Abba na zaune ta jawo center table ta
ora akai ha
e da kallon gorar ruwan da ka
an ya rage su
are ta ce,
"Abba ruwan ya kusa
are wa" bai tanka taba ya
ago kai ya kalli gorar ruwan tare da ajiye wayarsa a gefe yasa hannu ya cire mata calula
in, yana fa
"Sorry my dota" Jin ta
an saki
ara tare da saka ka
a ya danne mata wajen, ganin tana
arin tashi yasa Janan matsowa da sauri ta ri
a ta,
"Janany sister zan shiga bayi"
"Ok, to sauko a hankali" ta fa
a tana
ara ri
o ta sosai ta mi
e, hanyar waje ta nufa da ita da biyar kaita toilet
in dake
asa a can main falon Abba ya ce,
"Ki shiga bedroom mana, ko baki ga jikin nata ba
wari ba zata iya wahala kafin ku
ara sa" ba musu Janan ta rakata har cikin toilet
in ta tara mata ruwa sannan ta fito ta jirata abakin
ofa, sai da Nihal ta rage cikin ta sannan tayi tsarki ta wanko bakinta ha
e da fuskarta ta fito,
"Sannu Adda nah" Janan ta fa
a tare da sake ri
o ta suka dawo falon ta zaunar da ita kan
ayar kujerar sannan ta jawo Centre table
in data
ora abincin akai ta bu
e ta
auko tana fa
"Sannu Adda, ki daure kici abinci ko
an jikin naki zai yi
arfi"
"Ke kinci ne?" Ta jefo mata tambayar tana kallon cikin idanuwan ta,
"No, idan kin ci, ni naci nawa abaya" ta
are zancen tare da mi
a mata lomar abincin data
ebo a spoon ga baki, sai data ha
iye ta sake
ebo ta biyu zata bata ta ri
e spoon
in tare da hannunta ta kaimata abaki tana fa
"Kici kema na san kina jin yunwa sosai"
Kasancewar ko da suka fito Abba ya riga ya fita acan compound
in wajen gida yasa Janan cewa,
"Na ci abinci fa a gidan grandma"
"Ki
ara to" bata yimata musu ba ta kar
i lomar itama ta ci, haka suka ci gaba da cin abincin idan ta bata ta ci sai itama taci...
_Kuyi manage pls_
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 33_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Suna kammala cin abincin Abba ya shigo falon ransa a
ace kamar zai tashi sama, kallo
aya Janan tayi masa ta sadda kanta
asa ganin yanda ya nufo wajen yana nuna ta da yatsa kamar zai daketa saboda tsananin
acin rai,
"Dama ke shashashar yarinya ce ban sani ba?, Har yaushe kika zama marar kunya haka da bata san kima da darajar mutane ba da har kike da zimmar
aya hannu ki mari yaron mutane don kinga yana son ki?, To bari kiji in fa
a maki, ko kina so ko bakya so aure tsakanin ki da Asgar kamar anyi ma an gama ne, ya rage naki ki koyawa kanki son sa da kuma martaba sa ko kuma akasin hakan don na lura so kike yi ki wula
antani tare da maidani ba abakin komai ba a bainar jama'a, kuma wlh baki isa ba, baki isa ba kinji na fa
a maki, shashashar yarinya kawai"
Sai alokacin ta
ago idanuwanta da suka cika tafi da
walla tana kallon mahaifin nata ta ce,
"Abba don ALLAH kada kayi haka, kayi tunani wlh ba mutumen kirki bane.." kafin ta
arasa ya katse ta ta hanyar katsa mata tsawa tare da
aga mata hannu ya ce,
"Rufe mun baki anan ko nazo na tattakaki a wurin, ke
in kirki ne dake da har kike da
warin guiwar fa
ar haka akansa, ina ke yanzu jayayya kike yi dani akan abunda na za
a maki, to taya 'yar kirki zatayi haka wa mahaifinta" cike da mamakin kalamin sa na
arshe take kallonsa kafin can cikin karyewar murya kamar za tayi kuka tana girgiza kai ta ce,5
"Abba ba haka bane wlh, a yanda naga ka dage akan za
in daka yimun da ace wani ne daban ba shi ba to dana ha
ura da nawa za
in nabi naka, amma gaba
aya a mahangar hankali da tunani wlh akwai tangar
a da
aramcin tarbiya ga wanda ka za
a mun, shiyasa ko mutuwa zanyi bazan ta
a yarda na auresa ba balle har na iya rayuwa da shi"
Wata uwar tsawa ya daka mata data matu
ar tsoratata tare da ka
a mata
an hanjin ciki kafin a hasale ya ce,
"Enough Janan!, Ni kike maidawa magana saboda kina ganin kin isa da kanki yanzu?

To ai kece keda
aramcin tarbiya ba Asgar ba, don haka tashi ki
ace mun da gani, kafin na
e idanuwa na" ya
are zancen yana nuna mata hanyar fita,
"Abba.."
"Ki fata nace" ya fa
a da
arfi kamar zai dake ta, cike da tashin hankali da tsoro ta mi
e ta bar
akin aguje tana wani irin kuka mai tsima zuciya, daidai lokacin grandma da isowar ta kenan ta zo duba Nihal kamar yanda ta al
awarta
azu ta turo
ofar falon ta shigo bakin ta
auke da sallama, muryarta da Janan ta jiyo ta sata juyowa da
arfi daga upstairs
in da take
arin hawa ta nufo wajenta aguje tare da fa
awa jikinta tana sake sakin wani kukan kamar ranta zai fita,
"Subhanallahi, lafiya Janan?, Me yake faruwa ne?, Ina Nihal
in ne?" ta jefo mata tambayoyin a jere ba tare data bari ta bata amsa ko
aya ba saboda tsananin ru
ewar da tayi, ganin bata da niyar bata amsa sai faman kukanta takeyi yasa ta
ara so shigowa cikin falon tana
walwa Madam florence kira, da sauri Madam dake saye da kayan shiga kitchen tana gyara inda tayi aikin abinci ta iso ha
e da du
awa har
asa tana gaishe da grandma, ba tare data amsata ba ta jefo mata tambaya cike da son jin bayani daga wajen ta,
"Me yake faruwa ne agidan na tadda Janan tana kuka florence?" Ta kai
arshen zancen idanuwanta akanta tana
arin fahimtar ko akwai wani abu daya faru,
"Hajiya ina kitchen ina aiki ban san meke faruwa ba, na dai san a gabana Janan ta shiga part
in alhaji ta ce zata je dubo Nihal.." kafin ta rufe baki Hajiya tayi saurin katse tta ganin Abba na fitowa part
insa ri
e da hannun Nihal,
"Tashi ki tafi na samu amsar tambayata" ta fa
a tare da
aure fuska ta kauda kanta gefe tana
an bubbuga bayan Janan da har lokacin kuka take yi, da Farooq Hajiya tayi tsammanin wani abunne ya sami Nihal shiyasa Janan ke kuka, amma ganin yanda dady ya ri
o hannunta garas tgaras da ita ta samu sau
i yana tabbatar mata da cewa mugun halin mahaifin nasu ne ya motsa, don ko shakka babu shine dalilin wannan kukan na Janan.
Chapter 53 · 0% Book details