Sashe 79
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A
angaren Janan kuwa gaba
aya ta manta da zancen ku
in dake account
in ta bata koma bi takan su ba ta shiga sabgar shirye-shiryen final exam
inta da zata fara zuwa next week tare da fatan ta fito da first class, Abba na ganin haka shima ya fita batun zancen ba tare daya nemeta ba ganin bata nemi jin ba'asi akansu ba, dama dai muradi ku
in suzo hannun ta tunda mallakin ta ne, kuma alhamdulillah sun je kuma tasan da zaman su, iya abunda ya rage masa shine ci gaba da shirye-shiryen sa kamar yanda ya gama tsarawa, tana gama jarabawa sai kawai a gudanar da komai yanda ya kamata.
_Where Are Janan fan's?, Ku fito ta kusan fashe maku fa, can't wait to see that day
_Team Asgar, come close and double tap to our Abba, mun kusa kwaso shi
i muma
, *#ASNAN2022*_
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 46_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
TUKUICIN SO FAN'S GROUP, JOIN
https://chat.whatsapp.com/J6t2zj6zhcv5ZeQ8IJLHNo FOR COMMENT
_____________________________
Kwana
aya mm ya so yi a
auye nasu amma ganin yanda abubuwan suka kasance ya sa ya
ara kwana
aya, acikin kwanaki biyun kuwa yaga soyayya da gata awajen dangin iyayensa, lungu da sa
o wajen
an uwa duka sai da Baffa Ali ya kaisa aka gaggaisa, ya kuma yi masa bayanin matsayin kowanensu a wajensa, tsabar farinciki mm har kuka yayi, sai yanzu ya tabbatar da babu abunda yakai dangi da
i aduniya, duk da irin rayuwar da sukayi da babu abunda ya nema ya rasa sai yake ganin sait yanzu ne jin da
in sa da kuma farincikin sa suka kammala, bai baro
auyen ba sai daya samu wani waje da ake cirar ku
i p.o.s ya ciri ku
i masu yawa ya bawa Baffa don ya rage lalurorin nauyin mutanen dake kansa, ya kuma bi sauran dangi ya rarraba masu dubu biyar biyar wai kuma goma goma ya ce su
ara suyi hidimar gida kafin ya sake dawowa, Sosai Baffa ya so bin sa don yagano inda suke, saboda tsoron kar su sake kucce masu amma sai mm ya ce yayi ha
uri in sha ALLAH bada jimawa ba zai sake dawowa shi da
anwar sa, saboda a ganin sa bai kamata yatafi yabar garin ba tunda kusan shi ka
ai ne namiji jigo da ahalin ke kallo dake taimakon su,
Haka Baffa ya ha
ura yana ji yana gani mm ya kama hanya ya tafi bayan sun cikashi da abun arzi
i sun ce ya kaiwa Momy,
aramin da
i Momy da Razina suka ji ba dawowar mm musamman labarin daya je masu dashi na cewa ashe mahaifiyarsu na raye bata mutu ba, duk data wata fuskar gaba
aya jikinsu saida yayi sanyi jin labarin halin da take ciki lokacin data
ata da rashin takamammen wurin da za a sameta, kuka Razina ta fashe dashi tare da fa
awa jikin Momy tana fa
in, "Momy i want see even once in my life" Momy ta shiga bubbuga bayanta alamun rarrashi ha
e da cewa,
"Sorry my dota, very soo we will all see her since she was alive"
"Momy not sure"
"But we prayed so" ta bawa mm amsa tana
arin calming nasu, ajiyar zuciya Jabir dake zaune gefe ya
urawa
an uwan nasa idanuwa ganin halin da yake ciki yayi kafin yace,
"I think wannan ba wata doguwar damuwa bace, kawai abunda ya kamata muyi shine mu samu hotunan umma mukai gidan talabijin da jaridu, sannan mubada sanarwa gidajen rediyo, ina hakan shine hanya mafi sau
i da zamu fara nemanta"
"Haka ne JB, nima abunda nake tunani kenan, but na tambayesu ko akwai mai hoton ta ya bani suka ce a'a, amma Baffa Ali ya yimun al
awarin cewa kafin nasake komawa zai bincika mun cikin family ko za a samu wanda ke dashi" cikin sanyin murya Momy ta
ago kai don gaba
aya jikinta ya gama sanyi jin halin da ake ciki ta ce,
"Before that my soon, yana da kyau mufara gayawa ALLAH, mu bashi cigiyar baiwar sa shi da kansa kafin mukai a gidajen rediyo, Inaga wannan shi zai taimaka mana ta hanya mai sau
i wajen cin nasarar ganinta"
"Upcouse Momy kin kawo shawara, gobe zan kai sadaka a masallatai da kuma makarantun islamiya ayi mana saukar al
ur'ani"
"Hakan ma nada kyau, kafin nan kuma kaima damu duka mu dage wajen addu'a, mu lizimci istigfari da kuma fa
ar laa ilaa ha illa antas subhanaka inni kuntu minazzwalimieyn, na ji malaman sunnah da yawa na fa
ar cewa babu abunda yafi istigfari saurin warware matsaloli, haka ma duk girman matsala da damuwa idan bawa ya taso istigfari agaba yana yi ba safe, rana, dare to ALLAH zai warware matsalar kuma ya bu
e masa
ofofin alkhairi da suka toshe masa, don haka sai mu maida su abokanan firar mu daga yau, sai kuma azumi, idan son samu ne ko sau biyu ne zuwa uku muri
ayi gaba
aya mu a sati, sai muyi tawassuli da wannan azumin muro
i ALLAH ya bayyanar mana da ita, Ni nayi imani da ALLAH cewa matu
ar muka koma ga ALLAH gaba
ayan mu muna masu sanar dashi damuwar mu da bu
atocin mu tabbas zai amsa mana domin shine waraka kuma maganin kowace matsala da damuwa saboda shi nari
a alokacin da duniya tai mani
ullin goro, yayin da dangi na suka guje ni, dangin mijina suka kore ni suka juya mani baya, sai gashi ALLAH da baya gudun bayin sa ya ri
e ni irin ri
on da su dangin nawa bazasu iya yimani ba, yayi mani gata irin gatar da dangin miji bazasu iyayi mani ba ya kuma zame mani kariya jigo na rayuwa daga
arshe ya fiddani a
uncin da nake ciki ya dawo da ahalin mijina agareni, kuma ina da tabbaci da ya
ini akansa cewa suma dangin nawa zai dawo mani dasu in Sha ALLAH" ta
are maganar tare dasa gefen hannu ta goge hawayen da suka zubo mata tunawa da iyayenta, don idan tace basa cikin ranta to tabbas tayi
arya,
"Alhamdulillah da samun uwa tagari kamar ki, ha
a ni da
an uwana Jabir da kuma
aunar mu Razina mun fi kowa sa a arayuwa da muka sameki a matsayin mahaifiya, mun ji shawarar ki sannan mun aminta da ita, zamu ri
e ta a matsayin wasicci koda bayan rayuwar ki ne don warwarewar matsalolin mu aduk lokacin da damuwa tayi mana
ullin goro" mm ya fa
a yana mai jinjina imani irin na Momy a zuciyar sa, Jabir kuwa murmushi kawai yayi don hausawa kan ce labarin zuciya a tambayi fuska, ko bai fa
a ba ansan dole yayi alfahari da samun nagartacciyar uwa da yayi a wannan duniyar.
Bayan mm ya gama sauke gajiya da kuma hutawa da marece ya shirya ya fa
awa Momy zai je wajen Hajiya tayi masa ALLAH ya kiyaye tare da cewa ya gaisheta, har ya fita ta kirasa ta
ibar masa kayayyakin daya zo dasu daga
auye ta ce yakai mata, dama tuni ya kira Janan ya fa
a mata su ha
u gidan grandma, don haka ko da ya je ya tadda ita acan,
Cike da farinciki ta tarbe sa tare da taya sa murnar ganin ajalinsa da ya yi, har tana tsokanar sa ALLAH yasa ba a samu
ar bafillatanar data disashe mata tauraruwa ba, cikin zolaya shima ya amsa mata da cewa, ba a samu ba amma dai ankusa, don ya baro Maryam tauraruwar ta na neman kutso wa cikin duniyar sa, nan take Janan ta
aure fuska tare da juyar dakai gefe tayi fushi, murmushi ya yi ha
e da juyawa wajen grandma data fito tana yi masa lale mar haban ya shiga gaishe ta yana dariyar Janan,
Dariyar itama grandma tayi kafin tace,
"To ita waccen iyayen fushin da bata gajiya me akayi mata"
yaleta Hajiya tambaya tayi na bata amsa shine take fushi"
"Toooo...kun fi kusa dai ni bazan ce komai ba"
Saida suka
an ta
a fira da Hajiya sannan ta koma ciki ta basu waje bayan ta cewa mai aikinta ta kawo mata abinci saboda bata samu taci da rana ba,
Mm kuwa da yake ya kwana biyu basu ha
u da noor alb
in tasa ba har aka kira sallar isha yana can, dama bayan sallar magrib Jabir ya iskosa acan shima ya je gaida grandma, don haka ya zauna jiransa har zuwa bayan sallar isha, ganin dare ya yi ya matsawa Janan tawuce gida su kuma suka zauna suka ci gaba da firarsu da grandma har
arfe tara da rabi na dare yayi sannan sukayi sallama da ita, suna fitowa daga falon Abba na
arin shigowa shi kuma, wani irin mugun kallo ya bisu dashi
aya bayan
aya yana
arin tunano inda yasan fuskokin su, mm ne yayi
arfin halin rissinawa ya gaishe shi, shi kuwa Jabir ko inda yake bai kalla ba ya wuce abunsa don kar ya gane fuskarsa, kallo Abba ya bisa dashi ba tare daya amsa gaisuwar da mm keyi masa ba ya wuce ciki ransa nayi masa suya,
Yana shiga cikin fushi da
aci rai ya fara magana,
"Hajiya su waye wu
an nan yaran marasa tarbiya, musamman wancan
ayan dake saye da wasu
azaman
ananan kayi ajikinsa amma yake
aukar kai kamar wani isasshe, sai nasa atumurmusa mani shi yanzun nan, matsiyacin banza da wofi, Inaga babu manya agidan su shiyasa baisan darajar mutane ba" ya
are maganar tare da tattara babbar rigarsa sannan ya zauna yana hucci,
Tsaki Hajiya tayi da duk inda ranta yake ya gama
aci tare da cewa, "sannu kai wanda kasan darajar manya, ai naga kai daka shigo ka fara gaishe ni kafin kafara wannan ba
ar fitinar taka da bata ci bata canyewa, haba!
Kai ko gajiya baka yi?