← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 120

Sashe 27

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya tambayi kansa yana goge zufan daya tsattsafo masa a goshi,
Musamman yasa aka ha
a meeting
in gaggawa lokacin da ya isa school
arfe 8 da rabi na safe bayan notice
in daya tura a groups na malamai da acadamic staff dake watsApp, koda goma tayi na safe zuwa goma da rabi gaba
aya malaman sun gama hallara ciki kuwa hadda Ingaski, dama akwai meeting
in da za ayi jibi
arshen satin, don haka sai aka maido shi yau,
Sai da aka gama tattauna abubuwa masu matu
ar muhimmanci da suka shafi makarantar sannan provost
in yayi gyaran murya bayan ya mi
a gaisuwa ga manya manyan malamai da shuwagabannin ko wane sashe da
angare na makarantar, cikin har shen turanci ya ce,
"Kamar yanda kuka sani muna da masu kawo mana rahotanni akan matsaloli dake faruwa acikin makarantar nan da bara gurbin malamai da suke neman lalata mana yaran da muka kar
ar amana ga iyayensu, to har wayau ba dena saka idanuwa mukayi ba, muna kalle da duk wasu abubuwa dake faruwa kuma muna gani da
aukar
waran matakai akan masu aikata wannan
ar nan, in bamu manta ba yaran nan dai
an mu ne,
annen mu ne kuma jikokin mu, a ta wata fuskar ma iyayen mu ne, domin mata sune tushen al'umma, idan sun gya ru to fa al'umma ta gya ru, idan kuma suka
aci to al'umma ta
aci, don haka don ALLAH da girmansa mu kiyaye, mu masu isar da sa
onni ne ga wannan al'ummar bai kamata ba ace mu ne ke lalata masu rayuwa da kanmu, mu ri
e girma da matsayin da ALLAH ya bamu akansu, idan ba haka ba to wala
anci da tozarci na biye damu kowane lokaci, muji tsoron ALLAH mu kama mutun cin mu kafin ya tu
e a idanuwan su, don ko shakka babu duk malamin da aka koma kawo mana
arar sa ko kamashi da wannan laifi hukumar makaranta zata dakatar dashi daga karantarwa kuma ta koresa bayan an tabbatar da anlalata takardun sa gaba
aya ta yanda duk makarantar da zai je baza'a
auke sa ba, wannan shine tunasarwar da ka
ai nake so nayi a wannan zaman sai kuma wani zaman na gaba idan muna da rai"
Yana gama fa
a ya mi
e ya wuce office
in sa sakataren sa na biye dashi
auke da takardun da aka gama har ha
a matsaya akan taron da akayi,
Ingaski kuwa kusan hitsare wandon sa yayi, ganin yakeyi kamar Janan ta tona asirinsa akan abunda ya faru jiya, gumi kuwa ya goge ba adadin sa a goshi don har tsiyaya yakeyi cikin jikinsa saboda tsananin tashin hankali, a hankali ya mi
e jikinsa duk yayi sanyi sai ga sakataren provost yazo kiransa, ji yayi cikin sa yayi wata iriyar mur
awar da sai daya samu ya fidda iska sannan yaji sau
in sa tare da bin bayan sakataren.

Sosai provost
in ya rufesa da fa
a tare da nuna masa illar abunda yakeyi da matsalar da zai jawowa makarantar idan be dena ba, ya kuma ce yafita sabgar yaran mutane ya
auke idanuwa akansu, musamman yarinyar da aka kamashi jiya ya kira a office
in sa yana neman lalata mata rayuwa, idan ba hakan ba kuwa yana gab da rasa aikin sa don
an uwanta babban mutum ne kuma zai iyayin komai akanta, mamaki ne ya kama Ingaski jin wanda ma ya kawo
ora fin ba mahaifinta ba kamar yadda ya yi tsammani, ba tare daya ce komai ba ya mi
e ya fice daga office
in jin ya sallame sa hankalinsa a matu
ar ta she, ji yayi gaba
aya ya rasa inda zai sa tare da janye duk wani alwashin daya
auka akanta don samawa kansa salama,
Gab da zai shiga office
in sa kuwa ya hango motar ta tana shigowa kasancewar yau basu da lecture
in safe sai ta goma da rabi, da sauri ya juya ya canja hanya tare da fasa shiga office
in har sai da ta wuce, da Amira kuma ta samesa akan zancen fatattakarta yayi ya ce ta fita wannan zancen ba ruwan sa shima ya fita, kar ma ta koma zuwa office
in sa, idan ba haka ba kuma shiyasan me zai yi mata, cike da mamaki ta fita tana tunanin to meye ya faru haka tare da jin ta
ara tsanar Janan a ranta, shi kenan yanzu burin ta bazai cika ba akan ta saidai ta ha
ura?

Wannan wace irin ba
ar sa'a ce take da ita, ta ganin samu da rashi a lokaci
aya?, haka ta shiga class jiki ba
wari ba tare data kalli koda inda take ba.

Shi kuwa Dr Ingaski jingina kansa yayi a jikin kujerar da yake zaune idanuwan sa a rufe yana kallon sama ha
e da jin gaba
aya zuciyar sa ta cunkushe masa waje
aya.

Janan kuwa duk da ta damu da son ganin mm ha
ura tayi don tunda ta shigo makarantar take zuba idanuwa ganinsa amma ko wulgawarsa babu, kusan mayar ta uku inda suke zama amma bata ganesu ba sanadiyar wani irin bacci mai nauyi da yayi awon gaba dashi, shi kuwa Jabir ganin jiya mm
in bai samu isasshen bacci ba yasa ya kyale sa bai tashe sa ba, dama yau Razina basu da lectures suka Sha soyayyar su sosai awaya daga
arshe ma ya watsa ruwa ya fito abun sa nan wajen parking space itama ta fito suka dasa abur su a inda suka tsaya a waya.

Bai farka ba sai kusan sha biyu da rabi na rana, a gurguje yayi wanka ya fito ya saka kayan su na aiki, ko da ya fito zai je gaida Momy yaga Jabir ansha
anan kaya abinsa ana kwasar fira, harara ya balla masa tare da wucewa ba tare da ya ce dashi uffan ba,
"Damn it.." Jabir ya fa
a tare da bugun iska, dariya Razina ta
yale da ita ha
e da rufe rabin fuskar ta da tafin hannuwa,
auke fuska Jabir yayi yana hararar ta tare da
aya hannu kamar zai yi mata soko akai tayi saurin runtse idanuwa tare da aza hannuwa akai tana fa
"Sorry yaya j, mai dabino"
Har ya sauke hannun Jin takirasa da mai dabino yasa shi gwalalo idanuwa yana kallon ta, cuno baki tayi kafin ta tashi da gudu ranar wajen ha
e da yi masa gwalo sannan ta shige cikin gida, murmushi yayi ha
e da shafa kansa sannan ya mi
e ya nufi part
in su yana sauya kayan sa shima ha
e da rera wa
ar _Soyayyaaa lubiya,
yalin Zinariya_
, dariya mm daya shigo part
in da niyar yi masa masifa akan rashin tayar dashi da baiyi ba ya kwashe da ita ha
e da cewa,
"ALLAH ya shirye ka Jabir, wai baza ka shirya mu wuce inda zamu ba?"
Yana rufe baki Jabir ya fito cikin shirin sa yana gunguni,
"Me kake cewa?"
"Eh ai gaskiya na fa
a, kawai mutum ya koma bainal faqri wal mali, yasin ni na gaji da wannan tallace tallacen dabinon" ya wuce yana wani ciccin magani kamar zai yi kuka, dariyar da mm ke
umshewa ce ta kucce masa, ai kuwa ya dinga yi hadda su
yatawa, sai daya yi mai isar sa ya gaji sannan ya fice shima, koda ya je ya samu Jabir bai wajen ya shiga wajen gaida momy.

Shiga yayi cikin motar ya tada ta ha
e da jiran sa har ya fito sannan suka tafi, suna kaiwa bakin gate drivern dake kula masa da motar tare da kawo masu barin dabinon na zaune na kiransu shi da
an uwansa, sai da suka gaisa sannan suka kar
a suka wuce suma suka ja motar suka tafi,
Koda suka iso wajen zaman su sun tadda Janan zaune wajen rungume da littafanta tana yi tana kallon agogon dake
auke a tsintsiyar hannun ta, wani farin ciki ne ya rufeta amma sai ta juyar da kanta gefe tayi kamar bata ga zuwansu ba,
Kallon sa Jabir yayi shima ya kallesa ha
e da cewa,
"Man..halama ka samu kar
uwa"
"Isar sau
in jiya ne fa, taya za a yi in sani"
"To da alama fa ka samu shiga don tayi fushi"
"Ai kai ka ja mani koma meye da baka tada ni da wuri ba, da alama tayi kira har ta gaji"
"Koma dai meye jeka ka bata ha
uri, al
ur'an ni na fa
a maka nagaji da wannan tallace dabinon" duk wannan maganganun
asa
asa suke yin su yanda baza ta iya koyo su ba, gyaran murya mm yayi tare da zagayawa ta gefen da fuskar ta yake ha
e da yin tsaye ya ce,
"Nasan ni mai laifine tunda har na iya isar da sa
ona amma na kasa yin sakkon zuwa na kar
esa, ayimun uzuri hakan ya faru ne a sanadiyar nannauyan baccin da yayi awon gaba dani, wanda ko shakka babu kina da sa hannu wajen yin haka saboda kusan kaso tamanin cikin
ari duka mafarkan ki ne" duk da
haushin da taji hakan bai hanata jin wani sanyi a ranta ba ha
e da cewa,
"Samuwar kyakkyawan sakamakon sa
on ka shine ya haifar da wannan zaman jiran da nake yi maka, tuni zuciya ta amince da mura dan ka ta kuma amince ka zamo abokin rayuwa agareta matu
ar ka shirya hakan, wahala ko rintsi, tsangwama ko tashin hankali, laifi ko fushi, duka baza su sa taja da baya ba, na kar
i uzurin ka amma ina tuhumar ka dalilin hana mani gangar jikin ka bacci?
Chapter 27 · 0% Book details