← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 120

Sashe 43

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Janan kuwa cike da
acin rai ta iso gida, inda ta bisu duka da mugun kallo lokacin da suka iso aka bu
e mata marfin motar, ba tare data damu da tarin manyan motocin data gani a harabar gidan ba kai tsaye ta wuce cikin gidan tana
walawa Adda Nihal kira, tana jin muryarta ta fito daga cikin
aki jiki ba
wari tana saukowa daga upstair
in, don tun da taji me Abban nasu ke shirin aikatawa jikinta ya mutu, gashi duk hanyar da zata bi ta samu damar yin magana dashi ya
i bata, hakan yasa duk sai jikinta yayi sanyi ta kuma rasa me zata iya aikatawa adaidai wannan lokacin,
in fuskokin data tadda acikin katafaren falon nasu ne ya hana taci gaba da maganar da yazo da ita abaki akan don me Abba zai sa aje a
aukota sai kace wacce tayi wani laifin take
arin guduwa, cike da girmamawa ta dinga ratsowa ta cikinsu tana gaishesu har ta iso bakin upstairs
in adaidai lokacin da Nihal ta sauko itama, 'yar dariya tayi tare da ri
o hannunta tayi
asa
asa da muryarta yanda baza aji ba ta ce,
"Wow!

Adda Nihal wannan taron fa?, Ko dai Abba ya samo maki the charming
in naki ne?"
Kafin Nihal ta bata amsa Abba ya
ara so wajen fuskar sa a sake tamkar bashi ba ya ri
on hannun Janan,
"Abba...."
"Shiiii..." Ya fa
a tare da
ora hannunsa akan baki alamun tayi shiru, ba yanda ta iya dole kawai ta bisa da kallo har ya iso tsakiyar mutanen dake wajen tana biye dashi ri
e da hannun ta,
"Wannan itace 'yata Janan, yarinyar dana ha
a wannan gagarumin taro domin ta da kuma gabatar maku da mijin da zata aura wato
ana kuma aminina ambassador Hussain salim da kuka sani da Captain ASGAR, jajir taccen jarumi kuma za
uri da aduk fa
asar chadi babu na biyun sa, wanda kusan shekara uku kenan ya shafe yana neman hannun amincewar mahaifinsa da kuma ni akan soyayyar 'yar uwar tasa kuma
anwarsa Janan, duba da nagartarsa da kuma cancantarsa yasa adaidai wannan ga
ar naga dacewar mi
a masa ita domin ta zamo mallaki kuma matar sa ina ALLAH ya yarda, ina fatar zaku zamo shedar hakan da kuma tayasu murna" yakai zancen tare da jawo Janan ajikin sa yana dariya,
"What?

Abba..." Ya katse ta tahanyar
agawa mutanen hannu da sai faman tafi sukeyi
yana fa
"Nagode Nagode"
"Abba..." Ta sake fa
a akaro na biyu cike da mamaki idanuwanta
na kawo hawaye, amma yayi tamkar bai jita ba sai ma jawo hannun ta da yayi zuwa inda ambassador Hussain salim ke zaune shi da
ansa da tunda ta shigo ya kafeta da idanuwa, kyakkyawa ne sosai don zan iya cewa abu
alilan ne ya banban tashi da zama balarabe, rashin gashin kai da kuma fuskarsa dake kwalkwal babu alamun gashi ko
aya gareta, sai kuma hancinsa da bai ida tsawo irin nasu ba, amma fari ne sol dashi, haka kuma yana da idanuwa masu girma da yawan gashin girar ido, yana da tsayi sosai da kuma kabarin jiki, don idan ka kalle shi zaka iya cewa yakai shekaru arba'in da wani abu, ganin sun mi
e da sauri ha
e da nufo wajensu yasa Janan furta kalmar, "innalillahi wa inna ilaihirrajiun" tana kauda kai gefe saboda irin kallon data hango asgar
in yana yimata,
"Janan, wannan shine mahaifin asgar wato aminina, nasan kin sanshi, saboda haka ki gaishe shi" batayi musu ba ta
an rissina cikin girmamawa tana gaishesa yayi saurin ri
o kafa
unta tare da jawota ajiki,
"No my dota taso abunki kinji, ya karatu?"
Sinne kai kawai tayi ba tare data iya amsawa ba sai wani irin jiri da take ji yana
arin
ibarta,
"Janan, this is your feature husband dana za
ar maki wanda shine da kansa ya za
eki, sunan sa asgar ya jima yana zancenki ban bashi dama ba sai yanzu, na tabbata zakiji da
i kuma zaki samu farinciki sosai idan kika auresa.."
"But Abba.." ta katsesa tana kallonsa idanuwansa cike taf da hawaye, yasan abunda take son fa
a hakan yasa shima yayi saurin dakatar da ita ha
e da cewa,
"Asgar here is Janan, your always dream ko?" Ya
arasa zancen tare da rungumosa,
"Yes dady, thank you so much for giving me the hand of the most beautiful lady in the world, i can't say thank you enough Abba"
"Hhhh...karka damu, kai ma
ana ne, Alhaji Hussain muje ko, mu
an basu waje"
Kallonta Captain asgar ya shigayi tun daga
asanta har zuwa fuskarta dake du
asa tana hawaye jin abunda abbanta ke
arin yimata, gaba
aya ma ya
i tsayawa ya saurareta balle tasan inda aka dosa, indai kunnuwanta ba
arya sukayi mata ba taji ya ce a sheda cewa yaba
ansa asgar ita kuma a tayasu murna shin me hakan ke nufi,
Sosai yake
are mata kallo irin kallon da ba don ALLAH yasa doguwar riga da mayafi ba ce pitch colour ajikinta ta rufe mata tun daga sama har
asanta da tuni ya gama da ita, saboda kallo ne irin na
urulla dake saka mutum tsarguwa da kuma takura, ganin bata ce komai ba kuma bata da niyar cewa ya sashi yin gyaran murya yana murmushi ha
e da cewa,
"Hi Janan, my name is asgar Hussain salim, kamar yanda kika ji mahaifin ki ya gabatar maki dani, nasan baki sanni ba amma ni zuciyata ta da
e da sanin ki tun a shekarun baya, na za
eki ki zamo matata ne saboda irin kyau da surar da ALLAH yayi maki, bazan yi maki
arya ba tun daga ranar dana gane ki bani da aiki sai tunanin ki da kuma mafarkan ki, ke ka
ai ce macen da zan iya kira mai matu
ar sa'a da tayi nasarar sace zuciya ta, bisa hakan nake yimaki albishir da tanadin TUKUICIN SO aduk lokacin da kika shigo gidana, zan so ki fiye da kowa a duniyar nan, zan kuma ririta ki tamkar
wai, kuma na baki kulawar da babu wani
an namiji da zai iya bawa wata macce ita aduniya"
A daidai lokacin ta
ago idanuwanta da sukayi jajir, jijiyoyi suka kwanta aciki ga kuma tarin cikar hawaye da sukayi kwance tab a ciki fuskarta
aure babu alamun walwala ko kuma annuri aciki, ta bu
e baki da niyar yimasa magana kawai hawaye suka zubo mata yayi saurin sa hannu ya taresu kafin su
arasa
asa yana murmushi,
"Daga ranar yau da Abba ya yimun al
awarin cewa kin zamo mallakina bazan koma bari hawayen ki su zuba haka ba, masoyiyata fa
a mun meye damuwar ki na magance maki ita yanzu, domin yau ranar mu ce, bai kamata duk wani
acin rai ko
unci da kuma hawaye su ra
e mu ba, fa
amun my luv, meye damuwar ki?" Cikin kuka ta
ago kai tana kallonsa idanuwanta cikin nasa, ta ce
"Kai ne damuwata"
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 26_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1240398682?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=XUf6U0thucbnMvAx5O3LULkyGkS9C6P%2FVbtkcwUSZ9AIv7qPeMLJaS6zFzWaOqqGn4tZ4PqIhL7Qt%2BXGPCVqEIBULj3t%2BmspEw5zvGuhe0jYJ%2F5E%2ByXStQLSvK6f6GNc_
______________________________
Kallonta yayi irin kallon nan na da gaske kike yi kafin yace "Janan, da gaske kike yi ni ne damuwar ki?" Ta jinjina mashi kai tana share hawayen da suka mi
a mata fuska da bayan hannu ha
e da cewa.
Chapter 43 · 0% Book details