← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 120

Sashe 47

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Naki kika sani yarinya, bari rai da lafiya suyi mana fa a sannan mu jira yi zuwan lokaci, a sannan ne zaki tabbata kuma ki fa a da bakin ki cewa tabbas ke in nan ke ce duniya ta saboda yanda zan mallaka maki duka ragamar rayuwata, Janan yanda nake jin soyayyarki araina zan yarda na rasa komai a duniyata in dai zan same ki, Ni Muhammad Muhriz ina matu ar sonki sosai" lumshe idanu tayi cike dajin da in kalaman sa ta auki jikkarta ta rataya tare da saka takalman ta masu an tudu sannan tace, "Ya Muhriz, nima ina son ka irin son da nake da tabbacin babu wata macce aduniya da zata ta a iya yima wani namiji shi, ha a ni in mai sa a ce aduniya dana sameka matsayin masoyin raina, haka kuma ina godeya ga ALLAH daya za a mun kai acikin jerin maza je, wanda na tabbata hakan ba iyawa ta bace ba kuma cancanta ta bace, bisa haka nake ro on ALLAH daya ci gaba da bani tsaro da kariya acikin burnin zuciyar ka ni ka ai domin na samu damar yi masa cikakkiyar godiya da ni'imar daya yi mani ta samun ka" "Janan kenan, ai kisa aranki Ubangiji ya riga daya amsa addu'ar ki da da ewa, domin gaba aya gangar jiki, ruhi da kuma zuciya sun gama shaida cewa ke ce ta farko kuma ke ce ta arshe azuciya ta, ni in naki ne ke ka ai bada kowa ba, sannan zaki ci gaba da kasancewa aburnin zuciya ta ba tare da kin samu kar ar ba uncin kowace irin halitta ba har abadan abada" "Madallah da wannan kyakkyawar safiya mai cike da kyakkyawan albishir daga bakin masoyin daya zamo mamallakin wacce ke sauraron sa, kunnuwa sun gaskata zancenka haka kuma zuciya ta yarda da kalaman ka, shi yasa baki yanke shawarar yin godiya agare ka bisa wannan karamci da halacci da kayi mun , ina ro on aminci da yardar ubangiji su lullu e dukkanin rayuwar ka da kuma tawan ya kai sadaukin zuciyata, amma kafin muci gaba da magana zan so ka taimaka mun ka tashi baccin nan haka yalla ai, ko ka manta ne da inda zamu je?" "Ko aya ban manta ba, domin na fiki bu atar ganin mun isa wajen, sanin da nayi cewa sai kin taso daga makaranta za muje shiyasa baki ji nayi zancen ba, amma bara na tashi yan zun nan na watsa ruwa sannan sai na gyara, zuwa arfe nawa kike sa ran zaki gama lectures in yau?" arfe biyu daidai, badon nasan mun fara ha a C.A ba ma da babu inda zan je sai dai nazo na auko mijina" "To ayi ha uri dai aje tunda an riga an san da hakan, ina son matata tafito da first class ta yanda itama zata karantar da wasu kamar yanda aka karantar da ita" Dariya tayi tare da rufo ofar akin ta sannan ta nufo upstairs A hankali take saukowa daga kan upstairs in tana sauraren muryar sa har ta araso asa, agawa Madam florence kai tayi tana mai fa a murmushin dake kwance akan fuskarta tare da nufar ofar fita tana aga mata hannu, Nihal kuwa dama tuni sun yi breakfast in su da ita tun safe, shiyasa bata tsaya bi takan ta ba ta wuce abunta, wayar ta na a kunnen ta har ta kai bakin motar suna ta asa soyayyar su hankali kwance, tana saka makullin ajikin motar taji muryar mahaifin ta daga can jikin window akin sa dake sama na fa "Dakata anan ban amince kifita ba!" cike da mamaki ta ago kai tana kallonsa kafin ta an ja baya daga jikin motar tana cewa mm dake kan waya, #COMMENT PLS. *ALLAH KA JI AN IYAYENMU [8/24, 9:14 AM] Beey Sai dake: _Page 29_ *TUKUICIN SO* *NA* *BILLY S FARI* *HASKE WRITTER'S ASS.. *Free Book* ______________________________ "Bye hubbin ruh, muyi waya anjima kaji" ta fa a cikin sigar yanga da shagwa a, dariya ya saki don ba ka an yake samun nisha i ba idan tana yi masa iren-iren wannan shagwa ar sannan ya ce "Ok babynah bye, I luv you..." "Luv you too hubby" itama ta fa a tare da kashe wayar, daidai lokacin mahaifinta ya ara so wajen don yana gama yi mata magana ya sauko, sadda kai tayi cikin girmamawa ha e da cewa "Good morning Abba" ba tare daya amsa taba ya mi a mata hannu yana fa o mun makullin motar nan" "Abba saboda me?, Meyasa zaka ce kada nafita ko ka mantane akwai school yau" ta are zancen tana mi a masa makullin motar ba tare da tayi masa musu ba tamkar zatayi kuka, fuskarsa aure ya amsa ha e da cewa, "Ban manta ba, ki jira Asgar zai zo ya kai ki, daga yau ban yarda ki sake fita ke ka ai ba shiyasa na yanke hukuncin Asgar zai zauna anan domin yaci gaba da kai ki makaranta har zuwa lokacin da zaki are" "What?" ta fa a da arfi idanuwanta na kawo hawaye, Muryar Nihal ta jiyo da bata san lokacin data araso wajen ba na fa in, "No Abba, kada kayi hakan domin kuwa kuskure ne, samarin yanzu ba abun yadda bane musamman wa anda sukayo cu anya da 'ya'yan turawa, inaga kuskure ne kace zaka ha a janan dashi ya ri a kaita makaranta saboda komai zai iya faruwa, don haka Abba kabata makullin motar ta ta tafi don ALLAH" ta are zance tare da warware hannayenta dake na e akan irji ta ha e waje aya alamar ro onsa, sinne kansa asa yayi na tsawon sa wanni kafin ya ago yana kallon Nihal in sannan ya juyo ga Janan ya mi a mata makullin yana fa "Shikenan kiije, amma ki sani idanuwana na akan ki akoda yaushe, idan kika kuskura kika yi wani abun ya dawo kunnuwana zaki sha mamaki" yana gama fa ar hakan ya walawa Jazz dake tsaye a bakin gate kira, da gudu ya ara so wajen cike da girmamawa ya an rissina kai yana gaishesa, ko ta kan gaisuwar sa baibi ba ya ce, "Jazz kubi bayan Janan, kuma ku tabbata daga makaranta babu inda taje har ta dawo, sannan idan wannan yaron yayi kuskuren tunkaro inda take, to ina so kuyi masa abunda ya dace dashi kafin ku dawo" "Ok sir" Jazz ya fa a tare da tafa hannuwan sa sai ga sauran guard in duk sun fito, Ita kuwa Janan abun ma aure mata kai ya soma yi, duk da tasan haka zata iya faruwa, amma bata ta a tsammanin Abban nata zai auki matakin da ya yi girman hakan ba, tsaye tayi ta zuba idanuwa tana kallon ikon ALLAH sai faman jawo motoci guard in suke yi kuma wai duk wa ita, murmushi mai cike da takaici ta saki tana kallon mahaifin nata dake tsaye yana jiran su gama cika umurnin daya basu, cikin muryar kuka ta ce, "Abba wai duk wannan abun na meye?, Janan ce fa 'yar ka, ko ka manta ne?" A hasale ya juyo yana nuna ta da yatsa ha e da cewa, "Wannan sunan tana amsa shine a lokacin data tabbatar wa da kanta cewa ita in 'yata ce, amma a yanzu da take arin bijirewa umurnina bana tunanin cewa ta yarda har yanzu ni in mahaifin tane" "Abba.." da hannu yayi saurin dakatar da ita ha e da cewa "ya isa haka Janan, bana son jin komai daga bakin ki, kuma daga yau in har kina son fita dole ayi cikin ayan cikin biyu, ko Asgar ya ri a kai ki duk inda zaki je ko kuma su Jazz su kasance atare dake a duk inda zaki, wannan shine" yana are fa ar hakan ya wuce cikin gida abinsa saboda yasan dole guard in zasu aikata abunda ya sa su, da sauri tabi bayansa kamar zatayi kuka Nihal tayi saurin dakatar da ita, "Kada kiyi haka Janan, gaggawa bata biyan bu ata, kin san ko waye Abba, ba zaki ta a iya dakatar da wannan hukuncin daya yanke ba yanzu, jeki kawai abunki zanyi magana dashi ya janye maki wu an nan sharu an tunda bakya bu ata" "Amma Adda don me..." "Haba Janany sister kije abunki nace, komai zai daidaita" jiki ba wari ta juya ta nufi wajen motar ta ta shiga ta tayar sannan ta fice daga gidan, tana fita su Jazz suka bi bayan ta, ajiyar zuciya Nihal ta sauke ha e da girgiza kai sannan ta koma cikin gida, kai tsaye falon Abba ta nufa yana zaune saman kujera yana latsar system, bakin ta auke da sallama ta shige ba tare data tsaya ya bata izinin shiga ba, "Abba good morning" ta fa a ha e da zaunawa kusa dashi, "Morning Nihal, kin tashi lafiya?" "Lafiya klw Abba, aiki kake yi?" "Eh Nihal, ko zaki taya Abban naki?" "Me zai hana Abba idan har zan iya" ta are maganar ha e da mi a masa hannu zata kar i system in, sai alokacin ya ago kai yana kallonta fuskarsa auke da murmushi ya ce, "I trust you my dota, nasan zama ki iya saboda wasu kayane nake turawa asar Paris da za a kawo mun next month da mutane ke so, sai dai ban sani ba ko za a same su akan lokaci tunda mutane jiraye suke dasu" "In Sha ALLAH ma za a samu Abba, bari na gani" ta amshi system in tana duba kayayyakin shima yana sake nunnuna mata wasu da yanda zata tura su acan kamfanin da yake hul a dashi a asar Paris, a hankali take yimasa aikin cikin natsuwa suna yi suna an ta a hira har ta kammala ya sake nuna mata wani ta shigar masa sannan ya kar i system in yana fa "Thank you my sweet dota, God bless you" "Ameen Abba, what about my sister?" "ALLAH yayi maku albarka gaba aya, amma Janan has totally change Nihal, kuma nasan ba kowa ya hure mata kunnuwa ba sai wannan an iskan yaron da take tare dashi" "A'a Abba, ka kasa fahimtar Janan ne da kuma soyayyar ta, amma ko aya bata canja ba, Abba na san kai ma kasan ko meye
Chapter 47 · 0% Book details