Sashe 42
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni
aramar yarinya ce da zaku tasani agaba?" Ta fa
a cikin
aci rai tana kallonsa, bai tsaya wata wata ba ya bu
e marfin motar kafin ta sake cewa wani abun yana fa
"Bisimillah Madam muje ko" ganin ta
i fitowa yasa yayiwa sauran 'yan uwan nasa signal da idanuwa, nan take suka bu
e gefen da Amira take suka jawota ha
e dayin wurgi da ita gefe goshin ta ya bugi symbol
in makarantar dake kafe a kan
an express
in da za'a bi daga bakin gate
in a shiga makarantar su kuma suka shige, dai dai lokacin mm ya fito shima ganin guard
in na
arin sa hannu ya janyo Janan da ta
i fitowa da
arfi,
"Pls kabita a hankali mana zata fita"
"Babu inda zanje fa mm, suke muje nabisu a baya, be side duk wannan abun ma na meye?"
"Kinga Janan, koma meye ki bisu
in kinji?"
"Ni bazan bisu ba tunda ba laifi nayi ba mm, kawai su tafi muje zan bisu a motata"
Ganin da gaske takeyi har tana
arin fidda masa da
walla yasa
mm dawowa gaban guard
in ya shiga tsakanin su,
"Mai gida, don ALLAH kuyi ha
uri kuje zata biyo bayan ku yanzu..." Bai rufe baki ba guard
in yasa hannu ya turesa tare da finciko Janan da
arfi don mahaifinta ya basu umurnin kota
arfi ne su zo masa da ita, cikin zafin kishi da hasala mm yayo kan guard
in ya
auke sa mari tare da fincike Janan daya ri
o da hannunsa yana shirin turata cikin motar su, cike da
acin rai mm keyi mata magana dake tabbatar da tsantsar kishinta da yakeyi, cikin tsawa ya ce da ita,
"Kije ki shiga motar mana, ko kin fiso wu
annan gardayen 'yan iskan su ri
a ta
a maki jiki ne?"
"Mm ni bazan.."
"Ki bisu nace" ya fa
a da
arfi idanuwanta sunyi jajir tamkar an watsa masa borkono saboda tsananin kishi, kansa
aya guard
in yayo zai dakesa ya ri
e hannun ha
e da cewa,
"Ni ba karen farautar ku bane balle ku dakeni, a wancan ranar na bari kun dake ni ne saboda in tabbatar da soyayyar da bakeyiwa Janan agaban mahaifinta, a yau duk wanda yayi gigin ta
ani na rantse saidai uwarshi ta haifi wani, don ba abinda zai hana na turasa kan titin can mota ta taka sa" ya
are maganar yana nuna masu babban titin dake gaban makarantar da manyan motoci ke zirga zirga akai, wani irin kwarjini duk suka ga yayi masu da yasa nan take suka koma gefe sukayi tsaitsaye suna kallon sa, juyowa yayi ga Janan data turo le
enta na
asa tana shirin sa masa kuka shagwa
a ya ce,
"Pls Janan jeki ku tafi, kada ki bari zuciyata ta buga sanadiyar ra
in da nake ji azuciya ta bisa ri
a maki hannu da wancan gardin yayi, pls kitaimaka mun kinji don zan iya mutuwa idan ya sake yun
urin ko da ta
a maki
an yatsa ne,
"Kana nufin kana kishi na kenan?"
"Fiye da tunanin ki, don ALLAH ki taimakamun yalla
iyata"
Dariya tayi sannan ta juya zata shiga motar tana yi tana juyowa tana
aga kallonsa tamkar wacce aka cewa sun rabu kenan har tana yin tuntu
e da wani dutsi, saurin nufo wajen yayi ha
e da mi
o hannu kamar zai ri
ota tayi dariya sannan ta shige motar tana
ago masa hannu, ai kuwa kamar jira sukeyi da sauri suka shisshiga cikin motocin wasu kuma suka shiga tata suka ja suka bar wajen, 'yar ajiyar zuciya mm ya sauke tare da juyowa jin ana kwasar dariya ta bayansa, kallo
aya yayi mata ya kauda kai ya nufi bakin titi da zimmar samun abun hawa, da gudu Amira ta cimmasa ha
e da du
ewa tamkar mai ruku'i ta ce,
"Sannu mm" har lokacin tana dariya,
"Kece da sannu Amira, in jin dai lafiya" ya bata amsa ata
aice ganin irin dariyar da takeyi, mi
ewa tayi tana kallon fuskarsa cike da shau
in so kafin tace,
"Wlh mm Janan ba sa'ar ka bace, kawai kafita rayuwar ta in ba so kake yi mahaifinta yasa ayi maka shegen duka a makarantar nan ba"
"Sai kuma me?"
"Ehmm..shi dai
in ne, don a gaskiya sam mahaifin Janan ba mutumen kirki bane, bai damu da rayuwar kowa ba sai tasa data
ansa, sannan ba yada wasu ma
iya aduniya sama ga talaka, kaga kuwa ba
aramar yaudara bace tasa Janan shiga rayuwar ka, don na tabbata halin
ar dole zai zamo irin na mahaifinta"
"Shikenan?" Ya jefa mata tambayar yana kallon tsaurin idanuwa irin nata da har ta iya kallonsa ta fa
a masa haka,
ata fuska tayi ganin kamar ma bai san da zancen da take yi masa ba ha
e da cewa,
"Kamar ya shikenan mm?, magana fa nakeyi maka akan abunda zai taimaki rayuwarka amma sai nuna mun kakeyi kamar ba komai bane, wlh tlh ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba Janan ba son
warai takeyi maka ba, kawai akwai abunda take so tattare da kai"
"Kamar me Amira? ku
i, kyau, tsari da kuma ilimi ko me?
Duka fa Janan tafini wa
annan abubuwa to me zata so agareni da nake dashi wanda bata dashi?"
"Kacire zancen kyau aciki mm, ai kai
arshene, kyawon da kake dashi yafi
arfin ha
awa da kowace irin halitta aduniya, wanda ko tantama bana yi shi Janan ke bibiya akanka wanda ni daka fahimceni tun farko zaka gano sam ba shi bane agaba na, son ka da
aunarka kawai nake yi a cikin dukkanin ruhi da kuma gangar jikina, kuma wlh zan iya sadaukar da rayuwata duka a gareka amma kai ka kasa gane haka, sai hange-hange kakeyi a inda nake da tabbacin bazaka ta
a daraja awajen ba, tunda gashi a gabanta yanzu aka nemi wula
an ta ka, badon kai
in ka kai namiji ba da tuni za kasha duka a wajen su tana ji tana gani"
"ALLAH ko?
Ina ga idan ma hakan ta faru dani to ba komai bane, giyar so da haukan
aunar ta ne suka ja mun har suka sa na kasa gane cewa bata dace dani ba, kin kuwa ga babu yanda zanyi dole na ha
ura tunda bazan iya kankare su a zuciya ta ba, kuma a gaskiya yanda kike mun bayanin ko wacece Janan da mahaifinta to ba haka suke ba, tare kawai kike da ita amma har yanzu baki san ta daidai ba, Sannan wannan taren taku a gaskiya ita ake kira da mugun tare tunda har bazaki iya fa
ar alkhairi akan ta ba, yanzu ke baki ji kunyar bu
ar baki ba kice kina sona?"
"Kunya?, Kunya fa kace mm, dama akwai zancen kunya a harkar so?, To idan ma akwai ni na tattara ta duka na watsa a kwandon shara, ka bu
e idanuwan ka da kyau ka gani, nice nan sa'ar ka kuma wacce ta dace da rayuwarka ba Janan ba, kwanciyar hankali da duk wata soyayya da kake mafarkin samu a rayuwa zaka samesu a wajena, banda ma abunka meye na tsalle-tsalle da hangen nesa bacin ga Alkhairin ka a kusa dakai, bari kaji mm wlh Janan shigar sauri kawai tayi mani a wajen ka amma na tabbata na fita son ka kuma na fita
aunar ka" ta
are zancen tana zagayar sa tare da kashe masa idanuwa, wani irin dogon iska ya ja a hanci ya furzar dashi ta baki yana girgiza kai kafin yace,
"ALLAH ya baki lafiya Amira domin na fahimci buguwar da kika yi a jikin symbol
in can ya haifar maki da ta
uwar hankali, banda abunki shi so ai ba cancanta yake dubi ba, ba kuma duba dacewa yakeyi ba balle kice Janan bata dace da rayuwata ba, kwata-kwata ma idan na fahimceki duka wannan zancen da kike yi a mafarki ne don haka kiyi gaggawar farkawa kafin yakai ki ga jin munanan kalaman da zasu zo maki a matsayin sakamakon amsar maganganun ki" yana gama fa
ar hakan ya tare mai aca
a ya haye abinsa,
"Karka damu mm, ai yanzu ne wasan tafara tsakanin ni dakai, zanga waye ke mafarki a tsakanin mu kuma kasa a ranka Amira ita tafi dacewa dakai, sosai nake masifar son ka ko ka yarda koma karka yarda" ta
are zancen cikin
aga murya tana dariya, wanda kusan duk
alibban dake tsaye wajen suna jiran abun hawa saida suka juyo suna kallon ta cike da mamaki, shima dai kusan mamakin ne ya rufesa duk da ya jima da sanin take taken ta basarwa kawai yakeyi, amma ko ka
an bai ta
a tsammanin zata iya furta masa kalmar so ba bayan tasan abinda ke tsakaninsa da
warta, "hmmm ALLAH dai ya kyauta, wasu matan ba amana"
Ya fa
a a zahiri yana jinjina lamarin, shi dai mai aca
ar bai ce dashi komai ba yaci gaba da zura gudunsa don baisan inda zancen nasa ya nufa ba.
Amira kuwa sosai taji da
in tsayuwarta da mm yau duk da babu wasu kalaman farinciki data samu a wajensa, amma kaso ashirin bisa
ari na nauyin da zuciyarta keyi mata akansa ya sauka, hakan yasa ta ji duniyar ta ta fara haska mata ha
e da jin cewa za tayi nasarar
wato mm daga hannun Janan tunda har ya iya saurarar ta.
***.