← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 120

Sashe 26

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Muhriz!, Are you serious?"
"Yes Momy, they luv each other, so you have to know so that you will bless them" mi
ewa tayi tana rawa tana wani irin yare da bai san me take fa
a ba, da sauri Razina tamike da gudu ta shige
akinta zuciyarta cike da farin ciki, kenan hakan na nufin both yayanta da momynta sun amince da ala
ar dake tsakaninta da yaya Jabir?, What a nice day and happy moment, ta fa
a tare da fa
awa kan gado fuskarta na kallon aikin
akin ta rufe idanuwa,
Turo
ofa taji anyi da sauri ta tashi zaune, Momy ce har lokacin tana rawa ta shigo cikin
akin tare da bu
e wa Razina hannuwanta ta taso a kunya ce ta shige Momy ta maida ta rufe tana ci gaba da rawarta ha
e da rera wa
a cikin yarensu da ba komai take ganewa ba aciki sai "alhamdulillah" da take ta yawan fa
ago kan Razina ta yi tare da sa hannayenta ta tallabo fuskarta dasu ta ce,
"My dota, am so much luv you, bansan me zan fa
a ba da kika so yarona alokacin da wata taki sa, all i want from you shine ki tabbatar zuciyar ki na sonsa
ari bisa
ari, hakan shine zai bani
warin guiwar aura masa ke, saboda dake da shi duka matsayin ku
aya a wajena, bana son abunda zai cutar da kowa nen ku, kada kiyi dubin matsayi, ala
a da kuma kusancin da kike da Jabir ki kasa fa
a mun abunda ke ranki ko kuma ki kasa fa
a mun wani abu idan yayi maki ba daidai ba, idan kika yi hakan i will never forgive you, a duniya babu abunda yafi auren so da
i, don shi na baro 'yan uwana da iyayena nake zaune anan ni ka
ai ba tare da nadamu ba, so kada wani tunani yasa ki amince da proposing naki da my son yayi badon kina son sa ba, You and him are all the same, don haka bana son kowanenku ya cutu, good blesses you my dear, i will be for ever happy with you"
"Mee too Mom" ta fa
a tare da shigewa jikinta, don ita kam ko ka
an bata jin zata iya sauya matsayin da Momy take dashi na uwa a gunta balle har ace zata wani yi sarakuna da ita.
#pls Comment
#vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 17_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1235096912?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=n8S4%2BmEJ0uvww2QfSSdZ7OtyqQMlo0mA2fUE4GAg5PeqrZ3h2ODEldkfFDzfhXa6scyO0pOYf5DC%2BD3yEtcHmA5aTrtmS5wyBywDWGVcx0i5ilKsxeU3e8uDelHB1G4n_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.

DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
Bakin gado suka koma suka zauna suka ci gaba da firar su gwanin ban sha'awa tana bata labarin irin gwagwarmayar da tasha da iyayenta akan mahaifin Jabir da irin tarin soyayyar da take yi masa, a wannan daren kam komai ya dawowa Momy sabo don har kuka sai da tayi, hatta irin 'yar firar da suka saba yi bayan sallar isham ranar basu samu yi ba, sai dai Momy tasa mai aikinta ta
auki cincin
in data soya masu ta kai masu acan part
in su.
angaren Jabir kuwa cikin daren ya kira wani abokin aikinsa daya ta
a fa
a masa yana da
ane dake lecturing a cikin school
in tasu Janan ya ce don ALLAH ya sashi ya binci ko masa ko wace ce Janan da duk wani motsi nata a makarantar da kuma su waye da waye suke tare da ita, cikin sa'a kuwa nan take abokin nasa ya lakabi
anen sa ya fa
a masa alfarmar da suke nema gun sa, bai yi
asa a guiwa ba ya fara sanar dashi ai yasan Janan don a department
in su yake karantarwa, sosai ya fa
a masa kyawawan halayen ta da irin haza
ar daya san ta da ita da sauran abubuwan daya sani dangan ce da ita akan malaman da basu taka kara suka kawo ba, don ashe akwai malaman dake sonta a school
in sosai, sanin halin mahaifinta da fuskar da bata bayar ba yasa suka kasa tunkarar ta sai kuma Ingaski daya
auki alwashin lasa zumar ta ko tana so ko bata so wanda a gaban shi
azu ya kira ta officer
insa ta shiga kuma a gaban shi ta fito da gudu tana kuka, wanda yasan ko shakka babu
aya daga cikin munanan halayensa ne ya fara nuna mata, godiya sosai yayi masa sannan shima ya kira mm ya sanar dashi komai, dukkansu sun ji da
in kyakkyawan shedun da suka samu akan Janan sai dai abu
aya ne ya
ata masu rai, lamarin Ingaski, musamman mm dake jin zuciyarsa na wani tafarfasa, kenan wannan dalilin ne ya jefa Janan cikin
unci da damuwa
a zun?, Tabbas ko waye shi sai ya nuna masa kuskurensa, kalaman Janan ne suka shiga da
i masa a
walwa, lallai ko ba don ita da yake so ba ko don sauran
alibbai irin ta zai koyawa wannan malamin darasi, musamman idan matakin da zai
auka baiyi tasiri a kansa ba.
a yayi ha
e da jawo wayar sa ya sake kiran abokin nasa ya ce ya tambayi
anen sa idan yana da lambar provost na makarantar ya turo masa, cikin mintuna biyar aka turo masa, jikinsa har wani tsima yakeyi saboda
aci rai ya dannawa lambar kira,
Jin Muryar provost
in dake cike da dattijan taka yasa shi kwantar da murya ha
e da gaishesa, bayan sun gai sa yayi masa bayanin sunan sa da kuma ko waye shi, nan take provost
in ya mi
e zaune yana
ara gaishe sa saboda ba
aramin taimako manyan mutane da 'yan kasuwa ke samu gun sa ba ga duk wani abunda ya shafi fita
asar waje da sauran su, haka kuma ya ta
a aiko wa da makarantar tallafin naira milliyan biyar lokacin da wajen kwanan
alibbai ya
one amma dai basusan shi ba, suna dai jin sunansa da irin taimakon da yake bayarwa,
Ba tare da
ata lokaci ba mm ya shiga yimasa bayani tiryan tiryan akan malaminsu Ingaski daya samu labarin abubuwan da yake yiwa
aliban makarantar na rashin
a'a wanda a yanzu har yazo kan 'yar uwarsa, don haka yana ro
on hukumar makaranta data
aukar masa mataki daidai da laifinsa ko kuwa ya jazawa makarantar gaba
aya abinda zai
ata mata suna.
uri sosai provost
in ya bawa mm tare da tambayarsa sunan 'yar uwar tasa mm ya ce babu bu
atar hakan, kawai suke suyi abunda ya kamata, godiya provost
in yayi sannan sukayi sallama mm na kwatanta abunda zai yiwa Ingaski idan ya koma shiga gonar Janan
in sa.

Tsabar kishi da takaicin abubuwan da Ingaski keyi a makarantar ranar mm beyi bacci ba har aka kira sallar asuba, sai sa
awa da warwarewa kawai yakeyi, yana gama sallah ya kwanta saboda ya samu ko baccin awa
aya da rabi yayi kafin safiya ta waye,
Haka ma ta
angaren provost
in makarantar abun ya matu
ata masa rai, duk da yasan ana samun irin wu
an nan matsalolin a makarantu amma bai ta
a tsammanin kamar Dr Ingaski zaiyi hakan ba, mutumen da gaba
aya hurhura ta cika masa kai tako ina, ya tabbata a makarantar
aiku ne kawai bazai haifa ba, saura kuma har jikoki zai iya yi dasu, wannan wane irin lalacewa rayuwa ne?
Chapter 26 · 0% Book details