← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 120

Sashe 13

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Lafiya lau" ya amsa mata shima cikin basarwa duk da wani irin yanayi da yake ji na fizgarsa, sautin muryarta ya jiyo ta sake cewa,
"Ya jikin?, Hop kan ya dena ciwo ko?"
"Eh, alhamdulillah, naji sauki" ya sake bata amsa, daga haka bai
ara cewa komai ba, don haka sai itama ta
yalesa tare da ciro naira dubu ta mi
awa Jabir,
"Gashi nima ka bani na
ari biyu tunda Amira ta siya a wajensa"
"To shikenan" Jabir ya fa
a tare da ciro leda ya zuba mata fin na naira
ari biyun da ta ce har da
arin kwakwa aciki ya mi
o mata ha
e da canjinta yana fa
"Yawwa, gashi ko, mun gode da cinaki"
"A'a ri
e canjin ko ruwa kwa
ara ku siya"
"A'a ba'ayi hakan ba, kedai kar
i canjin ki"
"Laaa..wlh bazan kar
ar ba, dubi fa har da
arin kwakwa kayimun aciki, kaidai ALLAH ya
aro kasuwa mu munyi aji, mm ALLAH ya
ara sau
i" ta fa
a tana kallonsa lokacin data gama duba ledar dabinon tare da juyawa suka bar wajen ba tare da ta jira me mm
in zai fa
a ba.

Amira kuwa sai wani iyayi takeyi da kwarkwasa tana go and come kafin Janan tagama magana da Jabir har suka bar wajen, a haukanta hakan zaisa ta burge mm, abunda bata sani ba shi gaba
aya ma hankalinsa ko a gangar jikinsa baya nan balle kuma gareta, aa salima tuni ya shagala wajen sauraren zazza
ar muryar masoyiyarsa da yake ji tamkar ya fizgota a jikinsa ya rungume saboda wani irin magana
isu dake
ibarsa.

Janan kuwa ko ka
an hankalinta bai kai ga abubuwan da Amira keyi ba balle har tasan inda ta nufa, kawai dai ita a tunaninta Amira na cikin irin mutanen nan ne da basa son ana wala
anta mutane, kallon ta tayi ganin yanda walwalarta da farin cikinta suka
aru ta ce,
"Ni kam dai Amira wannan farinciki da kikeyi duk na meye?"
"Abun sirrine
awata, bazan fa
a maki yanzu ba sai nan gaba idan ta gama wari ta fashe" da yake Janan bata fiye son matsawa mutane ba sai kawai ta amsa mata da to,
Haka suka ci gaba da shiga lectures
in ranar har suka gama, amma abu
aya ya
aurewa Janan kai shine yanda mm ya sauya, gaba
aya ba mm
in jiya bane data sani take hangowa acikin idanuwanta!

Me yasa?

Ko ya fara jin haushin abunda tayi mashi ne jiya?

Haka ta rin
a sa
awa da warwarewa ba tare data ankara ba har suka tashi gaba
aya, ajiyar zuciya tayi tana tambayar kanta to wai ma meye damuwarta don ya sauya?, Shi ya sani, rayuwarsa ce ba tata ba, kuma tunda haka yake bu
atar tafiyar da ita ai sai ta
yalesa meye na damar da kanta, ba tare da
ata lokaci ba kawai ta tattarasa gaba
aya ta watsar itama,
Amma ga mamakinta har ta isa gida lokacin
arfe shida daidai na marece tunaninsa bai gushe mata ba a zuciya, gaba
aya sai ji take abun duk ya dameta, shin me hakan ke nufi ne?

Ta tambayi kanta da kanta.

Ganin ba tada amsar tambayar yasa ta tu
e kayan jikin ta ta fa
a toilet tayo wanka ta fito, tana fitowa Nihal na turo
ofar
akin cikin shirinta dake nuna alamun fita zatayi, tayi matu
ar kyau sosai tamkar ba ita ba, ta ce
"Janany sister kin dawo?"
"Eh Adda Nihal, fita zakiyi ne?"
"Eh, ko zaki zo muje ki rakani"
"Nooo..bazan iya zuwa ko ina ba gaskiya na gaji"
"Ok bye, pls kici abincinki kinji ko?"
"Ok i will in Sha Allah, adawo lafiya"
Daga haka Nihal bata sake cewa komai ba ta fice ta
auki motar ta nufi wani irin katafaren supermarket, dama sayayyar kayan sha fa zata yi masu ita da Janan don sun
are,
Kiraye kirayen sallar magrib da taji anayi yasa ta fara
aukewa ta hanyar gidan wata
awarta dake kusa da wajen tayo sallah sannan ta dawo ta shige supermarket
in, sai da tayi sayayyar duk abubuwan da take bu
ata ta gama sannan ta shiga za
awa Janan abubuwan da tasan itama tana so ta je ta biya ku
in aka saka mata a leda ta d'auko, tana kawowa bakin
ofar fitowa su kayi karo da
Razina dake
arin shigowa ita da Momy da mm dake biye dasu a baya, fa
uwa ledar dake hannunta tayi gaba d'aya kayan suka zube suka
'asa ha
e da watsewa, cikin
'acin rai ta
ago fuskar nan a
aure babu alamun mutunci ta d'aga hannu da niyar wanke Razina da mari mm dake saye cikin wata irin gizna mai masifar kyau kalar ruwan
wai tasha anyi mata
inkin nan da ake kira zauren
ari amma irin na zamani fuskarsa saye da gilashi yayi saurin ri
e mata hannu ha
e da cewa..
*ALLAH KAJI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 8_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9https://www.wattpad.com/1232233680?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=UZ6w6%2B3P4SM9m%2B8oYMWOxC2OyAGths4uDQxLM3q6nPRYMbCLxiH1RNJcVgzJpQYUxW%2B5O%2BxuVk%2FFa7s%2Fxg8lt6kLSy9JyW7RbiViaLpuS7WywxghkDQgIFmxcG58ppYg_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.

DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN
+447894142004
07065283730
---777778
______________________________
"A'a 'yan mata, ai ba'ayi hakan ba tunda karo ne kukayi da juna, abunda kawai zan iya cewa shine kiyi ha
uri bisa zubewar da kayanki sukayi amma ba sai an kai ga duka ba" ya
are maganar tare da sakin hannun nata sannan ya ja Razina dake watsa mata wani irin mugun kallo cike da tsana ya maida gefensa, itama Momy ha
uri ta shiga bawa Nihal ganin yanda ranta ya
aci sosai, ga mamakin ta sai taga Nihal data kafe mm da idanuwa tana kallo tayi murmushi ha
e da cewa "ba komai mama" har lokacin idanuwanta na akansa har da wani kar kace kai tana
are masa kallo
Mm kuwa da bai masan abunda take yi ba du
awa yayi da kansa ya kwashe mata duka kayan ya mayar mata a ledar da suke ciki sannan ya mi
a tsaye ya mi
a mata ha
e da kallon Razina ya ce,
"Kibata ha
uri"
Sai da Razina ta fara cuno baki kafin can ciki-ciki tace wa Nihal,
"Kiyi ha
uri"
Nihal da har lokacin idanuwan ta na akan mm ta d'agawa Razina hannu kawai ha
e da kar
ar ledar da yake mi
o mata ta ce "Na gode" fuskarta a sake
auke da murmushi.
Chapter 13 · 0% Book details