Sashe 22
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
Janan kuwa ko data koma class ta tadda har an kusa
are lectures
in da aka shiga bada ita ba, bata fi mintuna goma da shiga ba malamin ya fice, juyawa tayi wajen Amira tare da mi
a mata hannu ma'ana ta bata sau
in ta data kar
o mata wajen mm,
Wata ba
ar leda Amira ta
auko dake gefenta ajiye tare da
ari biyar ta mi
a mata tana fa
"Ina kika shige tun
azu?"
Bata ce mata komai ba ta amshi ledar tana kallon tarin dabino da kwakwar dake ciki, shi kansa dabinon ka
ai yakai yawan gwango hu
u, kwakwa kuma
wallo biyu, ga kuma
ari biyar
in data bashi ya dawo mata da ita, kallon Amira tayi cike da mamaki ta ce,
"Ya naga haka Amira?
Kema kin
ara siya ne aka ha
e mana ne?"
"Kamar ya?
Ni dai haka ya bani yace in kawo maki, halama bana daidai ku
in ki ba ne?"
Har zata ce wani abu sai kuma tayi shiru tunda tasan anjima zasu ha
u, sai ta tambayesa dalilin da yasa zai kwashe kayansa haka ya bata kuma ya
i kar
ar ku
i, 'yar ajiyar zuciya ta sauke ha
e da kallonta ta ce,
"A'a ba haka bane, am just asking"
"Yawwa, amma kin san wani abu?"
"A'a sai kin fa
a" ta
are zancen tana jefa dabinon data kwan
ara a baki,
"Hmmm..Wannan Jabir
in na tare dashi baya da mutunci wlh, wai kamar ni zai kalla ya ciwa mutunci a gaban mutane hadda fa
in na jaye na ba mutane waje na je na tsare su da idanuwa kamar na mujiya, wai idan ban tashi yin abunda ya kawo ni ba to naje naba customer
in su waje!
Kin ga kuwa yanda ya yarfa ni wajen aka dinga yimun dariya?, wlh ALLAH ba don mm ba da sai na tata masa rashin mutunci daidai na ku
insa talakan banza talakan wofi"
"To fah!, Iko sai ALLAH, shi talaka bai da ikon yin magana idan aka yimasa ba daidai ba?, Ashe duk
arya ce ranar kike yi da kika dinga masifa akan na ka
e mm nazo nayi zamana a class don bansan darajar
an adam ba, yanzu ke wace daraja kika nunawa
an adam da kika kirasa da talakan banza talakan wofi?"
"Hmmm Janan kenan, ai bazaki gane irin renin hankalin da gayen nan yayi mun ba ne"
"Naji, bai kyauta ba amma ai wata
il gaskiya ya fa
a, don in har bakiyi ba bazai ce kinyi ba"
"Ok, kina goyon bayan sa kenan?"
"A'a, ina dai goyon bayan gaskiya ne, akwai cutarwa ka ai bata mutum da yanayin da ALLAH ya jarabce sa da zama ciki, talauci ba shi ya za
awa kansa zama cikin sa ba, balle ki goranta masa"
Dariya ta kwashe da ita kafin tace,
"To Malama Janan naji!, irin wannan ha
an cewa da kike yi hakan, kodai kodai?"
Itama dariyar ta yi tana ci gaba da jefa dabinon a baki ha
e da cewa,
"Rufamun asiri Amira, ni kuwa taya zan iya ha
a taura biyu a baki?"
"Ban gane ba?"
"Ta so dawo nan kisha labari, nasan da kanki zaki gano cewa kinyi kuskuren furta wannan zancen"
are zancen tana nuna mata gefen kujerar da take zaune, da yake ALLAH yayi wa Amira son jin gulma ai kuwa ta taso har tana cin tuntu
e ta dawo wajen tana fa
"Bani nasha
awata, kin san ma kuwa tun
azu nake son na tambaye ki ya kuka
are ke da mutumen ki, tun da kika shigo naga sauyi a fuskarki kamar kinyi kuka"
"Ke manta dashi, mezan fa
a maki?"
"Ina jinki"
"Nifa mm na burgeni sosai, kuma wlh da yau zai furta kalmar yana so na to babu abunda zai hana na na amince masa kuma na auresa, seriously
awata bazan
oye maki ba ina matu
aunar sa"
Wani irin daram daram gaban Amira yayi tare da turo idanuwa waje jin kalmar dake fitowa daga bakin
awarta kuma aminiyarta akan namijin da take tunanin shine za
in ta kuma mafarki ta akoda yaushe, cikin tashin hankali ta ce,
"Shi mm
in?"
"Yes, upcouse! shi yasa kika ji nace bazan iya ha
a taura biyu a baki ba, a yanda zazzafar
aunar mm ke nu
usar zuciyata, bazai yuyu ba ace na fa
a soyayyar amininsa ba kuma"
Cikin wani irin yanayi na tashin hankali,
unci, ba
in ciki,
unar rai da kuma hasada ta ce,
"Janan bakya ganin yin hakan agareki babban kuskure ne?
Mm fa bai aje komai ba kuma bai bawa wani ajiya ba, da ganinsa kin san shima takan sa yakeyi, to taya zai iya ajiye babbar yarinya mai aji irin ki?, Taya zai iya baki kula da gata irin wacce mahaifinki ya reneki kuma kika yi rayuwa ciki?, kar fa ki manta da ko waye abbanki?, Abune mai matu
ar wahala a garesa ya iya yar da da wannan zancen naki, zai ma iya sakawa a
atar masa da..."
"Dakata haka Amira ya isa don ALLAH, waye mahaifi na da wace irin gata na taso cikinta duk basu da ala
a da soyayya ta, matsayin mahaifina daban, rayuwata daban haka kuma soyayya ta daban, nice da hurumin za
awa kaina abokin rayuwa matu
ar yana da dukkanin sharu
an da Musulunci ya gindaya ga irin namijin daya kamata a bawa aure, don haka ko kare nace zan aura babu mai hana hakan faruwa in ba matuwa ba, samu ko kuma rashin mm da kike zance ni duka basa gaba na, abu
aya ne kawai mai muhimmanci agare ni, shine mm ya furta yana so na kamar yanda nake son shi, idan hakan ta faru shikenan banda damuwar duk wani tarna
i ko matsala da zan fuskanta"
A fusace Amira ta mi
a saboda
acin kalaman ta da take ji ha
e da cewa,
"Tabbas kuwa kin
auko dala ba ganwo Janan, kuma zaki tafka kuskuren da baki ta
a tunanin zai haifa maki
a marar ido ba, sannan ni Amira bazan goyi bayan ki ba ki jefani a matsala, oh wannan shine dalilin da yasa kike wala
anta Ingaski duk biyar da yakeyi maki, kina nema ki shafa mani ba
in fenti da kashin kaji a wajensa, to wlh bazai sa
uba wai bindiga a ruwa" tana kaiwa nan ta wuce fuuu..kamar zata tashi sama,
Baki sake Janan ta bita da kallo tana mamakin irin wannan ha
ancewa da tayi, to wai meye nata aciki don ta ce tana son mm, ina ruwanta da rayuwar ta ko kuma matsalar gidan su, shi yasa bata fiye fa
ar matsalolin ta ga mutane irin hakan ba, saboda kowane mutum da irin tasa fahimta, "ALLAH ya kyauta" ta furta a zahiran ce tare da tura sauran dabino da kwakwar ta a jikka, kasancewar har anyi sallar azzahar kuma basu da wata lecture bayan ta yasa ta wuce masallaci ta fara yin Sallah sannan taje ta jawo motar ta don ta tafi gida, daidai wajen sana'ar su mm ta tsaya tare dayin horn, dama ita ka
ai mm ke jira don haka yana hango ta da sauri ya tsallaka bayan sunyi magana da Jabir akan zai iya wucewa gida idan yaga bai dawo ba saboda yana tunanin biyawa ta office
in su anyi masa waya ana neman sa, fuskarta
auke da murmushi ta mi
a hannu ta bu
e masa marfin
aya gefen dake gaba tana fa
"Shigo muje to malam mm" murmushin shima ya sakar mata daya kusan sa zuciyarta narkewa, da sauri ta
auke kai daga kallon da take yimasa ta juyar gefe gabanta na fa
uwa, kusan a tare suka ce, "Barka da rana" lokacin da take
arin tayar da motar,
Sai da tahau titi da kyau sannan ta ce,
"Ina wuni mm ya kasuwa?" Ba tare data juyo ba.
"Alhamdulillah Madam, ya karatun kema?" Ya bata amsa yana wani kakkama jiki ala tilas sanyin a.c yake ji, kasancewar tana kalle dashi ta gefen idanuwa yasa tayi dariya tare da mi
a hannu ta kashe makunnin gaba
aya tana fa
"Karatu alhamdulillah, yau kuma nice Madam"
"Eh mana, ai girmanki ne hajia, ranki shi da
"A'a fa, a'a fa mm kar mufara hakan dakai don ALLAH, wane Hajiya da Madam ana zaune
alau?, Don ALLAH dai kadena bana so" takai zancen daidai lokacin da suka fito gate tana
arin hawan titin daidai don makarantar akan babban titi take.
Saida suka hau titin daidai ta fara tafiya tana bin
ira'ar sudais dake tashi cikin motar tukuna mm ya ce,
"To ya kike nari
a ce maki, sunan nan dai naki fa
uwar gaba yake sani aduk lokacin da na ji sa, idan kuma ni nakira sai naji bakina yayi wani irin kamar kowa ya fini iya fa
arsa"
"Tab ni kuwa kaga sunan mm da
i yake yimun ina matu
ar samun nisha
i idan naji ana kiran hakan" da mamaki ya juyo fuskarsa yana kallon yanda tata ke fitar da wani annuri haske dake bayyana labarin dake cikin zuciyarsa, daidai lokacin kuma tana
arin karya hannunta a kwantar da zasu shiga su mi
ara fa
a murmushin ta tayi lokacin da ya shiga kwanar ha
e da cewa,
"Wannan kallo haka mm lafiya?" Firgigit ya fito daga duniyar tunanin daya shige tamkar wanda ya tashi bacci tare da kauda kansa gefe daga kallon da yake yi mata ya ce,
"Mamaki nakeyi yanda haruffa biyu (mm) ke da
in fa
a da kuma saka nisha
i, shiyasa nake kallonki inji taya hakan ta faru?"
"Sirri ne wannan, tunda kai haruffa biyar na kalmar Janan na yimaka nauyi a baki"
"Amm...