← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 120

Sashe 78

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ya tayar masa da hankali irin jin halin da take ciki kafin ta ata, cikin kuka ya ce, "Ya ALLAH kada ka sanya gushewar ni'imar hankali da kake bayarwa ga bayinka ga wannan baiwa taka, ALLAH ka haramta tabbatuwar ba in ciki da acin rai azuciyar ta bayan wanda ta ana na rashin mahaifin mu damu kanmu da ba tada tabbacin muna raye ko mun mutu, ALLAH kai kayi al awarin amsa duka addu'o'in aye ga iyayensu na ro eka kasanya ganawa tsaknin mu da mahaifiyar mu kafin ka auki rayukkan mu" Abba ya amsa masa da Amin yana mai rarrashin sa tare da bashi magana, sun jima a wajen har lokacin sallar magrib ya yi Baffa ya sa aka kawo masu ruwa sukayi arwala sannan suka wuce masallaci jikin mm ba wari, bayan ya dawo ya kira Jabir sanadiyar missed call insa daya gani shi dasu Momy, Razina Janan har da Hajiya kaka, dama kuma yana da niyar kiransu kafin ya kwanta, cikin arfin hali ya daidaita muryar sa ha e da labarta masu cewa ya samu dangin mahaifinsa kowa cikin oshin lafiya don dama kusan family aya ne har na mahaifiyar tasu, sun ji da i sosai inda Razina ta matsa masa lallai yaba Baffa Ali su gaisa tana son jin Muryar sa, labarin mahaifiyar su ka ai ne bai sanar da kowa ba, yabar wannan sai ya koma gashi ga su don susan ta inda zasu fara neman ta duk da ba abu bane mai sau i, Janan kawai ce bai samu damar kira ba har saida ya dawo sallahr isha, bayan sun gama fita da duka mutanen gidan ma gaba aya da suka zagayesa irin al'adar mutanen auye da sukeyi duk bayan sallar isha da daddare kafin a kwanta ya basu labarin yanda suka tsinci rayuwarsu a katsina shi da ar uwarsa Razina da irin gudummawa da taimakon da Momy da Jabir suka basu acikin rayuwar su, inda kowa yayita sawa Momy albarka, haka Baffa ya tabbatar masa da cewa duk randa zai koma tare zasu je yayiwa Momy godiya don a na halak akeyiwa yayi arin ramawa, ya kuma yimata addu'a itama ALLAH ya maido da hankalin an uwanta duk da krista ne agareta, Sun sha fira sosai da Janan inda tayita tambayarsa meya faru ta ji muryarsa kamar auke da damuwa amma ya ce mata ba komai, don yana ganin wannan damuwar da yake ciki tamkar sirrin sa ce shi ka ai sai kuma an uwansa da suka zama dole su ji, ya ma yi mamakin yanda ta gano sauyi atattare dashi don ko su Momy basu fahimci hakan ba, ganin ya dage akan ba komai yasa ta ce, "Shikenan hubbin ruh, koma meye ALLAH ya kawo sau in da ya kuma musanya damuwarsa da tarin alkhairi" ya amsa da "amin Janany ta, i love you" ta amsa da "i love you too" sannan sukayi sallama, a daren dai kusan zaune mm ya kwana yana sa a da warwarewa tare da auro arwala ya dinga fa awa ALLAH damuwarsa da kuma ro onsa ya kiyaye masa mahaifiyarsa aduk inda take matu ar tana raye, yana zaune aka kira sallar asuba har Baffa ya tashi ya je ya waso masa ofa suka nufi masallaci..... ***. ***. ***.
Chapter 78 · 0% Book details