Sashe 97
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Washe gari da yake Baffa ya fa
a wa
an uwa cewa kwana
aya kacal zasu yi suka shiga aikowa da mm kayayyakin ha
a lefe dai dai
arfin su, daga masu aiko da zannuwan atamfuna, sai masu aiko masa da yadukka da shaddodi, wasu kuma mayukkan shafawa dana kwalliya da gyaran kai da kuma fata,
abunka da
an uwa masu yawa da zuciyar yi sai gashi nan take da
aya sun tarawa mm kaya masu yawa, Baffa kuwa dama cikin daren ya je ya siya masa a kwatuna irin na jikkuna
waya biyu masu kyau babba da
arami aka zuba kayan aciki, dama su haka sukeyi a
auyen idan yaro zaiyi aure
an uwa zasu har ha
o masa abunda suke dashi dai-dai
arfin su sai a bashi ya
ara da abunda yake dashi shi yasa shi ma suka yimasa haka duk da sun san cewa yana da hali sosai,
Mm kam rasa bakin yi masu godiya ya yi don bai ta
a tsammanin hakan daga gare su ba lura da yanayin
arfin su, shi yasa malam bahaushe ke cewa talaka mai zuciyar yi yafi tarin masu arzi
in da baza su ta
a iya fidda suhe a wuta ba,
aya bayan
aya Abba ya rakashi ya je ya yi masu godiya sannan suka kama hanyar koma wa tare da Baffa da kuma wani aminin sa malam Saleh, wanda kusan tare suka tashi tun suna yara, a wannan karon mm ke ri
a motar Razina kuma na gefensa, sai Jabir dasu Baffa a sit
in baya,
Razina kuwa har da kukan ta wai mm ya barta anan har sai ya dawo maido dasu Baffa sai su koma tare, kai tsaye Jabir ya fa
a mata cewar hakan bazai yuyu ba tayi ha
uri ai zasu sake dawo tare, ba yanda ta iya don ta riga da tasan halin kafiya da kuma naci irin nasa dole ta ha
ura da zancen tayi yanda ya bu
ata amma kana kallon fuskarta zaka fahimci
uncin da take faman yi, dariya Jabir yayi a ransa ya ce,
"Zan fi ganewa wannan
uncin naki yarinya akan na tafi na barki anan"
auke kanta tayi daga ta madubin da yake kallonta yana dariya ha
e da jinginar da kanta a glass
in tagar motar dake gefenta,
Cike da farinciki da jin da
in ganin
an uwa suka baro
auyen suna ji tamkar karsu tafi, abu
aya ne kawai har yanzu baya yi masu da
i cikin zuwan nasu idan sun tuna, shine rashin samun hoton mahaifiyar su da ba a yi ba, amma Baffa ya tabbatar masu cewa su kwantar da hankalin su in sha ALLAH zaici gaba da nema masu, kuma da yardar ALLAH za a samu,
***.
***
***.
angaren janan kuwa cike da farinciki ta tashi washe gari don da sukayi waya da mm ya fa
a mata tare zasu zo da Baffa, kuma suna isowa zasu zo suga Abban ta ayi magana saboda haka ta sanar dashi saboda yasan da zuwan nasu kafin su iso, hakan ya sa yau take jin duniyar tata tayi mata da
i, a maimakon taje ta sanar da Abba sai kawai ta kira Hajia ta sanar da ita, sai da Hajiya ta tsokeneta sannan ta kashe wayar itama ta kira Abba ta sanar masa ta kuma tabbatar masa da cewa ya tabbatar ya yi masu tarbar mutunci da kuma karramawa, idan kuma ba haka ba zata ha
u dashi, a halin yanzu lalla
a Hajiya yakeyi saboda baya so ta
allo masa ruwa, badon haka ba da ya shayar da iyayen mm mamakin da su da kansu zasu hana
an su auren
arsa don ba ajin sa bace.
Cike da farinciki Janan ta fito zata tafi makaranta ta ji muryar Abba dake tsaye a falo ya dakatar da ita don sam bata ma lura dashi ba, cak ta tsaya tare da komawa baya ta isko sa, cike da mutum taka a matsayinsa na mahaifinta ta du
a ta gaishesa, ba tare daya amsata ba ya mi
o mata hannu yana fa
"Bani makullin mota ta, kuma daga yau kar ki sake
aukar ta"
a masa tayi don dama tasan haka zata iya faruwa sannan ta mi
e tana fa
"Na tafi Abba"
"Dakata, naji sa
onki daga wajen mahaifiyata, ina so ki fa
a masa cewa awa
aya yake da ita acikin lokutan da nake dasu daga nan zuwa sallar azahar domin akwai inda zan je mai muhimmanci, if not da anyi Sallah bzan tafi inda zani, next time idan na samu free time sai su don bazan iya
ata lokacina a kan zaman jiran su ba"
"To Abba " ta fa
a cikin sanyin murya don jikinta ya mutu sosai,
Tana fita ta jawo wayarta ta kira mm, duk da driven yake yi hakan be hanasa
aga kiran ta ba ta hanyar bluethooth
in dake la
e a kunnen sa, kamar zatayi kuka ta ce,
"Abba ya ce awa
aya kuke da ita da zaku iya samun sa kafin nan da azzahar, idan ba haka ba shi akwai inda zai je sai dai a bari zuwa wani lokacin da yake free"
Duk da hankalin sa ya tashi ganin yanzu suka fito
auye hakan bai hana shi kwantar da murya ba don ya kwantar mata da nata hankalin da yaga ya tashi ha
e da cewa
"Kar ki damu, in sha ALLAH kafin
aya mun
ara so, yanzu haka muna kan hanya"
"Shikenan ALLAH ya kawoku lafiya"
"Amin, ki kula mani da kanki" ya
are zancen
asa
asa don kar su Baffa su jiyo sa, murmushi tayi da har saida ya jiyo sautin sa a kunnen sa sannan ta kashe wayar tare da kallon agogon dake jikin wayar taga sha biyu saura kwata, da sauri ta
arasa fita gidan ta taka
asa da
afarta har zuwa titi ta tari mashin ta haye don bazata iya tsayawa jiran napep ba don sun kusa shiga exam.
Mm kuwa suna cikin tafiya kawai ya ji tayar motar su tayi
ara sakamakon gudun daya
ara, da sauri yayi
arin tsaida ita yana fa
in "innalillahi wa inna ilaihirrajiun" tare da bu
e marfin motar ya fito, wannan shi ake kira da sauri ya haifi nawa, ya fa
a a ransa, ba damuwar sa ne su isa adaidai lokacin da Abba ke bu
ata ba don ko yaushe zai sake bu
atar ganin su kafin
aurin auren zasu iya zuwa, damuwar itace abunda zai iya biyo wa baya ga Janan idan har basu isa lokacin daya
i ba ba, ya tabbata cewa zai yi bada gaske yake yi ba shiyasa bai
auki abun da muhimmanci ba, daga nan kuma bai san wane hukuncin zai iya sake yanke wa ba tunda burin sa kawai ya samu hanyar da zai dakatar da auren, fitowa duk suka yi in banda Razina Jabir ya ri
a masa suka cire tayar don fashewa tayi....
*ALLAH YA JI
AN IYAYENMU
[8/19, 10:20 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 55_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
********
_https://www.wattpad.com/1260572299?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=ZKtE5D48OwPOJL76tLBMUYH6zXwV5ryHwU5GnwDLoIjup3EzpPMnSYOe%2BPLPBU6WZASL59hkwJjA3K7Hm2IYVxOJn7L8NDzXMI%2FuymlAaBRDEbZvKxeFfKDcf11p7RHR_
**********
*Gaisuwar yau taku ce haka ma page
in duka naku ne, UMMUL-ADNAN, JANNA, UMMU MUSPIQ, BEEY, HASY PRETTY, ASEEYA MAHRAZ RIDWAN,RROUWAIDA ABDOULRAHAMANE, MOMEEN AMATULLAH, MRS ALAMEEN, SADIYA AMINU BABA, AISHA ABDULLAHI & MAMAN WALID fatan amincin ALLAH da kuma alkhairinsa agareku, ubangiji ALLAH ya ji
inci lamarinku akoda yaushe kuma yayi maku mafi
ololuwar sakayya aduniya da kuma lahira, nagd da soyayyarku ga wannan littafi nawa ubangiji ALLAH yabar tare
______________________________
Kimanin mintuna ashirin suka kwashe suna
arin sauya tayar data fashe da wata, mm sai yi yakeyi yana duba agogon hannunsa cike da damuwa har ALLAH ya taimake su suka gama
aura wata tayar, suna gamawa ya kalli su Baffa dake yimasu sannu yana kakka
e hannun sa ya ce,
"Ku shiga muje Baffa"
"Sannu Muhammadu,wato badon ALLAH yasa akwai wata tayar ba da ALLAH
ari yasan mezai faru, gashi hanya ba kyau tun
azu gabana sai fa
uwa yakeyi"
"In sha ALLAH babu abunda zai faru lafiya klw zamu isa, ku shiga muje" ya bashi amsa yana wanke hannunsa da gorar swan
aya mi
a hannu ta jikin tagar mota Razina ta mi
a masa, Jabir ya mi
ama shima ya wanke nasa hannun tare da
ago kai yana kallon sa,
"Meke faru mm naga tunda kayi waya
azu ka sauya gaba
aya" sai daya sauke ajiyar zuciya sannan ya dafa kafa
ar sa ha
e da cewa,
"Bari kawai Jabir, akwai matsala "
"Kamar ya?